YAN ABUJA HAUSA NOVEL

Yau ce ranar da Juwairah ta wate domin gyaran jikin ta, Yah Jabeer din ta na gida, in da ba zata iya kaiwa ba shi yake taimaka bata ya mata, misali yanzu ba dika take iya wanke bayan ta ba, to ga wannan abin gyaran jikin da zatai yana buqatar taimako, da farko na ga ta hada lemon zaqi a wani kwano qarami, ta zuba sugar cokali daya, da zuma cokali daya, sai ta saka lemon tsami daya, ta juya su sai da sugar n ya narke sannan ta dakko soson ta, ta miqa mai daga shi sai gajeren wando( yammaza zasui aiki????) gani nai zai tsoma soson a wannan hadin kan ya tsoma da sauri ta riqe hannun shi” Yah pls i want some ya ban sha’awa” tana turo baki, gaba cike da shagwaba” ke fa kk ce kin ware kwanon nan na gyaran jiki ne ko abu za a debo kin dinga kyankyami kenan shine yai zaki sha abun ciki?” Cike da mamaki,” ni dai zan sha , plsssss” miqa mata yai a spoon din, aiko ido alumshe ta shanye kusan sai da ta shanye rabi yace ” tsaya za mui abunnan ko na dawo ta gaba na qarasa baki ki shanye?” Kada kai tai alamar Aa su ci gaba da gyaran jikin, sai sude bakin take, fara wanke mata fuskar ta yai, da wuyan ta da bayan ta , da wannan hadin da soson, zuwa hammatar ta, sai ya dawo ta gaba ya wanke mata tsakanin cinyoyin ta zuwa cinyoyin ta, guiwar ta a haka saida ya hade kaf jikin ta, bayan sun gama ne tai mai godiya, tare da furta mai kalmar da ta zama masu al’ada wato” I love u” maimaita mata shima yai ya daga ta, ” wai wai wai Babyna gaba daya kinyi nauyi yanzu, da gyar fa na dago ki” turo baki tai kamar zatai kuka, dama yasani tsokana ce, dariya ya fara yana kame bakin shi, tura hannun shi tai daga kafadat ta zata fara tafiya, ” Mai ciki ihmmm ganinan tafe, me ciki, wallahi bani son sunan nan” juyo watai ta biyo shi suka fara zagaye bangaren su tana kukan shagwaba, ” inna kama ka a yau a gidannan ka fara tsallen kwado,da kaji ka shiga hannu na” tana ta huci ita a dole an tsokane ta, dariya yake harda riqe ciki dayaga ta gaji ta nemi waje ta zauna, zuwa yai kamar yana son yai tsallen kwado a gaban ta,” Haba Babyn Yaya, kiyi hakuri, in dai nine i promise i will never do dat again ever, ya fada yana watsa hannu alamun yayi nadama yana karya wuya” na hakura amma ka jawa kan ka kai zaka kaini toilet a hannun ka ka dawo da ni, dama na kula tinda cikin nan yai girma sai dai ka tallebe ni ta gefe baka daukata, bazan lamunta ba ehe” ” an gama ranki ya dade da imani” murmushi sukai a tare suka furta” I love u” wucewa yai ya je ya hada ruwa mai dan sauqin zafi ba wani mai yawa ba yaje ya dauke ta kan su fita tace ina zuwa zan dau wayata, a hakan ya kaita daki ta miqa hannu ta dau wayar, ” Kashhhh ashe ma Nafee bata da waya, bari inna fito na leqa na karbo dankalin in ta gama hada min din” kai ta yai ya dauraye mata wannan danqon, sai ga jikin ta yana wani laushi da haske, kamar wata matat masu kudi, fatar taji hutu, sun fito kenan yana dauke da ita ya bada baya ya shihe daki Nafee tai sallama, dakata wa tai, sai da aka bata izini sannan ta shiga,baje ta tadda Juwaira a kujera, ” me ciki, ???? Ooupsy ! Ga dankalin na mai da shi yai laushin kamar yanda kk ce na saka lalle dakwai amma ba dikan na juye ba bayan na kada kamar dai yanda kk ce gishiri da kuma manjan, sai kin ci dariya Innarmu cewa take wani abun dadin ne, wai Nafee, irin abun rannan zaku mana mai kwai?” ????????????dariya suka saka harda jabeer, sai da sukai mai isar su sannan ya bata rai” ya ishe ku Innata ce fa” dariya suka qara tintsirewa harda shi din,” Feena taso ayi wannan dake, kuma kiyi a hankali karki ji ma mata ta ciwo” ” masu mata” ta fusta a hankali” me kk ce?” ” niiiii me na isa cewa, ba abinda na ce ko nake shirin fada” dariya suka ba Juwairah tai ta yi kuwa, daga naya suka samu wannan hadin sukai ta murza mata a jiki kamar dilka, kafin kace me juwairah ta yi kamar wata amarya, suna cikin yi Nafee ta miqe ta dakko ayaba daya, da kwai, sai zuma da markadadden dankalin hausan da markade yai laushi, hade su tai har ayabar sukai laushi sosai ta koka ta saman kan ta tana tsagawa tana shafawa a can qasan kanta, shi kuma yana mata dilka, bayan ta kusa gama wan ne Juwairah tace” Amma dai Nafee baki saka albasa a hadin yau ba ko? Dan naji ba wari” ” eh ban saka ba na san ba zaki so ba mayb ya saka ki amai”” kaiiii amma ko na gode yar uwa”( wannan hadin na dankalin turawa da lalle da kwai d manja kadan da gishiri ko baqar mace ce take yi tana haske , tana fitar da kalar ta mai kyau, ga laushin jiki, shi kuma hadin dan kalin hausa ana yin zallah na albasa madadin dankalin ko dan kali madadin albasa, kowanne yana fidda gashi sosai kuma ya hana shi karyewa, yai laushi da santsi, sai dai na albasa na da wari, dan haka in uwargida ta gama ana son ta samu abun wanke kai mai qamshi sosai ta wanke kuma in an saka ana son ai massaging scalf din sosai ya shiga ko ina) ba su suka gama ba sai wajen azahar, tayi bacci kan su gama, tashi yai yana miqa” wai gayu da dadi da wuya” ” hhhhh Yah to ai kai zaka mora gwanda ka taba yau kaji ya take ji da da take yi ita daya” ” waya fada maki da din ban taya ta wasu qana nan abubuwan? Ban dai taba irin wannan bane, ashe haka take shan wuya duk dan ta burgeni baiwar Allah” ya fada yana shafa gefen fuskar ta, bude idon ta tai” what ar u two talking about” nan da nan ta tsargu da qibar da tai suke, aiki hde fuska tai, Nafee da ta gane dariya ce taso kwace mata, amma tace bari nasan me zan” Ni dai daya fafa cewa nai ba ruwana in kk ji, dan haka ba ruwana yanzun ma zance na tafi innar mu na kirana, Yah ka fada mata” kama baki yai yana mamakin sharrin da yarinyar ke sn hada mai, kan yai yunqurin wani abu yaji ta janyo hannun shi gaba daya ya zube agefen kujerar, hawaye ta fara ta dora kanta a qafar shi” shikenan dan nai qiba sai a dinga tsokana ta, ai ba muni nai ba”, tana yi tana shan majina, rasa me zai yai dan yasan sharri kam Nafee ta hada mai shi bai da hanyar fita, kamo ta yai ya hau massaging kafadun ta” kiyi hakuri princess, dama gani nai cikin yai girma sosai shinr nace ko yan biyu zaki haifa?” ” cikin zumudi tace “Allah yasa yayana” ” Ameen to tashi muje mui wanka an kusa kiran sallah” miqewa tai, a ranshi yace ” wai that went well, Nafee Allah na son ki da ta burkicen yau sai kin wahala kema” wanka sukai ya gyara mata kan ta ya saka mata riga doguwa har qasa mai budadden qugu, ba qaranin kyau tai ba, kallon ta yake kamar kar ya daina, ita ko murmushi take , bayan sunyi sallah ne Innar mu ta aika masu da abinci suka ci, tin da ya saka mata ruwa ta sha ta bingire a zaunen ta hau bacci, daga ta yai ya kwantar shima ya kwanta, suka sha baccin su, Yah Jabeer kam ya dade kan ya samu wannann bacci, dan komai na shi nemaj kwace mai yai, ga rijiya da ruwa amma guga ta hana, ga princess din shi a kusa baccin me ciki ya hana shi more gayun da ta sha domin shi.ni ko nace sai kun tashi asha bacci laaaafiyaaa…….
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: ???????? ‘YAN ABUJA ????????
BY HAERMEEBRAERH
QAWAYEN ARZIQI
Widad Ummu Hafeezah
My Roumie ????
Sis Ramlat
Baba larens
Aunty Ummu
Buzu nawa????
Aseeya Ahmad Bunzu
Aisha Ali Garkuwar mu
Zahrah muhammad
Maryam( Mero tsokana????) Maryam Alkali( Autan Hajiya)
Fateema( Mum Sultan)
Aisha Bizzy
Zeenour Mustapha
Hussaina Cute one( kwaila????)
And so many more of my good and loving freinds, that i can’t write ur names, kuna da yawa, kun san kan ku na san ku, ina son ku sosai, Allah ya barmu tare da alkairi mai yawa, ya kare mu daga dikkan sharrin zaman tare. Haermeen Haermma love u XoXo????.