YAN ABUJA HAUSA NOVEL

Washe gari sai ga Baba Balarabe yazo batin auren Juwaira da Jabeer, sadaki dubu ashirin, a taqaice dai dubu Hamsin ya miqa masu kudin komai dan iya su ya ke da, take ita ma aka shaida hada bikin su dana yan uwan ta, sunyi murna sosai, inda suka sha gorin cewar ” dadin ta kudin auren ma kamar anje siyan yar tsana a gwanjo dan ko matsayin kasuwa ma ba a samu ba” suna yi suna dariyar rainin hankali, ba wanda ya kula su, sauran dubu darin da yake da ita kayan gado masu sauqin kudi yaje ya siyo mata da kujeru, irin na talakawannan, Jabeer yai qoqari sosai Abba na ta hana shi, yace Abba dama ai a musuluncu haqqin miji ne duk wadannan amma al’ada ta sauya abun, dan haka na bar ku da siyan yan kayayyakin kitchen, Allah ya hore mana mu samu aiki mai kyau Abba kasuwancin nawa ya bude, komai zai zama tarihi, addua sosai Abban ya mai da godiya. Daki aka gyara mata a main house din su ya kewaye mata guda biyu da dan wani qaramin waje a matsayin kitchen sai wani budadden bandaki mara rifi daga cikin kewayen nasu dai, ba laifi daidai talaka, yanzu jiran ranar biki sike nan da tan satika.
A yau ne dimbin mutane manya masu manyan motoci da qanan mutane marasa abun hannun suka shaida daurin auren wadannan bayin Allah kamar haka, Suwai ba da Alhajin ta Salihu mai tumbin Nera, Saude da Alhaji Kalla na Abuja, Sai Salma da Alhaji Mansur, sannan kuma qaramar su Juwaira da Jabeer din ta, surutu kala2 ke yawo a tsakanin mutane wasu na sanya alkairi, wadan da suke bin bashin magana kuma suna gulmammaki akan su Suwaiba sun dakko ruwan dafa kan su ne basu sani ba, Salma kuwa bata da wayo, duk kyaun ta ta buge da auren talaka? Kowa dai da abinda yake fada, a haka aka tashi daga daurin aure, inda mazajen su Suwai ba suka ce su fa basu yarda ai komai a kano ba Abuja za a wuce ai dinna babba mai qayatar wa da abokan su, sai matan abokan su, ko dangin su ba za a dauki ko daya ba, shi dai mijin Salma shima cewa yai a bashi matar shi ya wuce da ita Abuja domin shi ba abokin mijin su Suwaiba bane, sun roqe shi akan yaje ai komai tare yaqi, dan haka kawai kauda maganar yai yace zasu tafi ba damuwa dangin shi da abokai na jiran shi za ai dinner, Ita kuma Juwaira sun yi yar walima kafin dare aka gama, YAN ABUJA KUWA jiki na rawa da daren nan, aka shirya su Goggo na kuka suna kuka aka fita aka daga sai ABUJA. Da dare kuma Juwaira na gaban Innar ta da tazo biki Inna Dije tana qara bata yan kayayyakin mata natural, wanda ta hada madara da zuma da ta sha dakakken kayan qamshi cikin babban kofi tace ta shanye, dama ta yini da yunwa tini ta shanye tsaf, ta qara mata da dafaffiyar kaza da ta sha kayan qamshi itama ta ci iya itawar ta, ( ita ni’imar mace ana son ta da dumi yan uwa, ba a son ni’ima da sanyi, dalilin haka ne ake sin muna yawai ta amfani da kayan qamshi su citta kaninfari masoro, da dai sauran su, suna saukar da dumi ga jikin mace, ko hadin su kankana da su cucumber korake mutum zai yana hadawa da wadannan, suna qara mai dadi da qamshi da amfani a jiki,) a haka aka sa ta gaba tai wanka me kyau da dan tiraren su na wanka dan duri, dan basu da arziqin siyan mai tsada, ta samu ruwan dumi mai hadin ganyen magarya da kaninfari kadan a ciki tai tsarki da shi sai qamshi ke tashi ko ta ina, tana fitowa Inna Dje ta bata misk mai kyau ta sa ta shafa a HQ, sannan ta miqa mata brush din ta ta wanke baki duk tana tsaye a kanta, ita ko kunya duk ta dame ta ga mutane ba a gama tafiya ba, ai ko tana gama wa ta sata tai alwala sukai daki batansa ta shafa wani kwalliya mai nauyi ba, iyaka ta gyara ta ta samata qanan kaya daga ciki riga da skirt masu matuqar kyau, sannan ta sa mata laffaya, ga qamshi na tashi ko ta ina, kunshin nan ya zanu kannan ya dau gyara na musamman , yan daukar amarya ne suka zo a mota biyu, tana kuja tana komai aka fiddata, wata goggon Su ce mai suna Kareema tace” yanzu Bilki ba wata yar nasiha haka za a fiddata baku mata ba ke da yaya?”” Hmmm Kareema kenan, ai Juwaira bata buqatar wannan, duk zaman ta tana nufin bata koyi komai ba a wajen mu? Ai ba zai mata amfani ba a yau ina jin taje da sawar albarkar mu a rayuwar su dika” a haka ta tafi daki ta zauna sai hawayen rabuwa da yarta take abar son ta, an kai Juwaira lafiya kuna kowa ya kama hanya ya dawo, an barta daga ita sai halin ta tana ta zare ido dan hawayen sun qare mata……
..
…..
[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: ???????? ‘YAN ABUJA ????????
Page 4:
Tana cikin wannan yanayi na tinanin Maman ta da Ammar taji hayaniyar maza na shigowa, sauri tai ta dawo palo ta zauna dan bata yarda wasu qarti su shiga mata har dakin baccin su ba da sunan abokan ango a daren farko, zama tai ta nade qafafun ta a kujera, ta rufe kanta har fuskar ta, Sallama sukai suka shigo, akwai wasu daga abokan shi da basu san ta ba dan ba garin suke ba, amsawa tai da muryar ta mai dadin sauraro, kanta a qasa, tana tsaka da jin dadin ba wuta ba zasu ganta sosai ba aka kawo wuta, haske ya gauraye ko ina, ai ko da sauri ta qara duqunqunewa, dariya sukai gaba dayan su” to amarya ki kwantar da hankalin ki mu ba zamu takura sai kin bude fuska ba, angok ki zai bude maki da kanshi in mun tafi, sai dai akwai wasu shawarwari da nake son baki, wanda na san kin san da dama daga abubuwan zamab aure, amma wannan mata da maza sun rasa su shiyasa ake samun sabani mai yawa a gidan aure, na farko dai akwai son zuciya, miji da an kwana biyu ya daina dokin amaryar shi sai son zuciya ya shige shi, ya fara fito mata da halayen shi mara kyau na kwadayin son ya zamana ta fara taimakawa gidan dan ya samu sauqi, ba a ce mace karta taimaka wa mijin ta ba hakan abune mai kyau, dan zai qara mata samun lada mai yawa, sannan zata samu soyayyar mijin ta da yawa, amma abinda ba a so miji ya sa son zuciya ya dinga especting din matar da hakan,in batai ba a zo rai na baci, yana jin haushin ta, daga nan an samu matsala, ita kuma mace son zuciyar ta shine kwadayin abun da mijin ta baida hali, dan ta gani a maqota kama daga sutura, abinci, da abin hawa, sai ta fara nuna halaye na sin zuciya wataran har ya kai ga tana sabon Allah dan ta samu kudin wadannan , kinga kenan ta biye wa son zuciya daga nan aure sai ya lalace azo ana samun matsaloli, zan barku anan saboda dare nayi kuma na san amarya ta gaji tana buqatar hutu ko ba haka ba?” Murmushi tai mai sauti tace”Mun gode Allah ya saka da alkairi” Ameen” suka amsa gaba daya, anan wani abokin su kuma ya amsa yai masu addua mai yawa wadda zatai masu matuqar amfani a rayuwa in Allah ya amsa masu, a haka ne suka ce bari su tafi, ya tashi zai raka su, yana miqewa ya bige da jikin kujera, yar qara yai ta shagwaba kamar wani mace, tai sauri ta dago tana mai sannu, ido abokan shi suka zuba mata suna mamakin kyau na qaramar yarinya haka, nan gaba ta qara girma ya zata koma????? ganin haka ne yasa yai sauri yai gaba yana “to kuzo mu tafi mana”???? ( wai kishi ana kalle mai mata lols????) fita sukai suna zuwa soron gidan yace “to guys ni zan koma na gode Allah ya bat mana zumuncin mu da amana” Ameen” suka amsa, wani ne a cikin su yace ” kai dai ba sai ka kore mu ba muma sauri muke , dan na kula ko second uku.ba ka son qarawa anan” dariya sukai yai wuf ya shige yana daga masu hannu. Zaune take ta hade kai da quiwar qafa taji shigowar shi, bayan yai sallama ta amsa ne ya je kusa da ita ya tsugunna, yanda nungashin shi ke sauka a kan hannayen ta daya riqe sai da ya sa zuciyar ta sauri, ga tsoro ga wani feelings sabo da ke shigar ta, ” Princess kin ga ya da kkai kyau kuwa? Ba dan kar nai qarya ba sai nace tinda nake ban taba ganin kyakkyawa irin ki ba” Kai Yah Jabeer wannan kowa yaji yasan dadin baki ne kawai” matsawa ya qarayi sosai fuskar ta na saman tashi, amma kusancin su ba mai yawa bane daya qara matsawa hancin su zai hadu, sannan yace” Hmmm ke kk ga hakan amma ni iya gaskiya ta na fada” wani irin abu taji ya bi qafar ta har kanta, bata taba jin wannan feelings din ba” wannan shine auren dama” My Goodness, this is going to be awsome, da na zaci wata azabar ake sha kamar yanda qawar ta shamsiyya da akaiwa aure wata uku da suka wuce take fada masu,” me kk tinani haka” ya fada a jikin leben ta da ya qarasa kai bakin shi jiki, da sauri ta miqe tsaye tai breaking kiss din da yaso ya mata, ta hau kame2 tama rasa ina zata shiga, daki zata ko waje zatayi, kamo kafadun ta yai dika ya hade ta da bangon da take tsaye kusa da bed room din su” calm down my princess, is not like i am gonna hurt u or something” murmushi tai na yaqe tace” Yah bacci nake ji jikina ciwo yake” ” Ok to muje ki alwala mui nafila sai ki samu ki rage kayan jikin ki mu kwanta zan maki tausa ma” baki na rawa tana sauri cike da in-ina tace” Aaaa….. bama….bama sai .. ka min tausaaa ba ” dari yai ganin yanda hankalin ta ya tashi kamar wadda yai wa wani abun already, he just almost kissed her????, alwala sukai sukai salla raka’a biyu bayan sun idar ne ya kama kanta, ya fata kwararo adduoin da suka zo a sunna, na ma’aurata kamar haka” Allahumma innee as’aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha a laihi wa a’udhu bika min sharri ha wa sharri ma jabaltaha alaihi” bayan sun gama ne ya koma palo ya dakko ledar da abokan shi suka aje mai, ya dawo da plate da cu daya, juye masu kaza yai a ciki da chips din da yasha hadin hanta da kayan kamshi, ga attaruhu da albasa, an mata yanka mai kyau, kamshi je ya karade dakin daya motsa mata da yinwar da take tare da ita, ga kumaadara mai sanyi a gefe da jus din exotic na Dansa, niyyar ta ta qi ci, dan qawayen ta sunce in an bata kar ta ci, in taci sai ta biya shi da jikin ta, inaaaa yunwar ta ta motsa” Allah yana ban amshewa zan me yai zafi, iyaka na fara kuka nasan zai hakura” ???? aiko yana miqowa daidai bakin ta cikin jin kunya ta amshe, tana are ido dan dadi, a haka ya na bata yana ci suka gama, bayan sun gama ne ya fara qoqarin rage mata kayan jikin ta, bayan ya dakko mata na barcin da zata saka, wuga ido ta fara ko ta ina, ga shi sun ciko da hawaye taf, “Yah Ka bar ni nai da kaina” Ok????” ya ja baya yaje ya cire nashi ya saka na bacci a gaban ta, lokacin da ya cire rigar da wandon ya cire vest da sauri ta juya,tana kwalalo ido waje???? hankalin ta ya tashi gano yanda jikin shi yake, take jikin ta ya fara bari,” like what u see? ” d hanzari tace ” no i don’t infact banga komai ba” murya na rawa, ” gaskiya Naseer ya kyauta danai wanka kan mu zo amma da bnsan ya zan ba yanzu dan a matse nake zuwa wankannan batan lokaci zai” zaro ido ta qara kamar su fadi qasa???? ” Yah to kaje toilet mana tinda ka matsu?” Hmmmm gama ki ga me nake nufi” yana kashe mata ido daya???? take hankalin ta ya tashi dan ta gano shi yanzu, a hankali ta dau kayan tai palo ta canjo ta dawo yanzu kam she is crying like a bby, zuwa tai ta kwanta a hankali dan tai wa Inna Deeje alqawarin bazata giji mijin ta ba , zata bashi duk abinda ta nema mudin bai sabawa Allah ba, janyo ta yai jikin shi, yana shinshina qamshin ta, ” kaiii amma princess gaba daya qamshin nan ya sa na qara qaguwa na kusanta da ke” shafa ta ya fara yana mata salon da ita kanta ba zata so ya daina ba, a wannan lokacin Yah Jabeer ya fara qoqarin cika aiki, addua taji ya fara ta saduwa da iyali, kamar haka” Bismillahi Allahumma janibna shhaidana wa jannibasshaidana ma razaqtana” kukan da take son yi ta mayar ta hadiye, bata qaunain da zai bata ranshi ya fasa, kuka da roqo da komai tayi mashi a ranar, har cewa tai tama fasa son nashi, tinda haka ne ???? bayan komai ya dawo masu daidai ne ya mannata da qirjin shi yana mata adduoi da saka albarka, sannan yana nuna mata mahimmancin kawi mai budurcin ta da tai , da illar da zata same ta da bata kawo ba din, kuka take qasa qasa, tashi yai ya saka kayan shi ya fita ya hada mata ruwa mai dumi ya kaita bayin su ja su kadai a sata ciki taji dadiin ruwan sosai bayan sun gama sukai wankan tsarki suka fito suna zuwa zama. Tai dan lokacin qarfe 3:30 sallolin nafilar ta tai ta fara bacci a wajen,sai shi ya daga ta bayan ya idar da nashi, sukai baccin su.