COLONEL UBAIDULLAH COMPLETE HAUSA NOVEL
COLONEL UBAIDULLAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Muryar Zeey aka ji tana cewa.
“Taya kuwa komai zai tafi yadda akeso tinda akwai munafukai da yan hassada da makirai, yau ranar tonan asiri ne, a barracks din nan domin ance karshen alewa kasa, rana dubu ta b’arawo rana daya tak ta me kaya” gaba daya aka zubawa Zeey ido ta tsuƙe cikin kakinta fuskarta babu walwala hannunta dauke da wasu takardu.
Ta ce.
“Hakika ita karya fure take bata ƴaƴa, kuma kowa yasan gaskiya, dan haka zan tona asiri koya ya kasa kunnuwansa da kyau, sannan dole wanda aka zalunta idan ya ce bazai yafe ba, masu laifi su shiga kotu.”
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
TO HAR AN ZUBA IDO DA KUNNUWA DAN AJI TONAN ASIRIN DA ZEEY ZATAYI KO? L????LZ TO BA ZA KU JIN BA SAI A NEXT PAGE
A CI GABA DA KAFCE ????????♀️????????♀️????????♀️????????♀️DAN AKWAI ƘURA
MOMYN AHLAN TA KU CE????????????????????♀️????????♀️????????♀️[8/19, 10:59 AM] Zarahh: COLONEL UBAIDULLAH
( the story about a young gentle man)
ᏚᎢᎾᎡY ᏔᎡᏆᎢᎢᎬN ᏴY✍????
Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢ (ᴹᴼᴹᵞᴺ ᴬᴴᴸᴬᴺ)
( y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾)
???????? SAHIBAR KAINUWA????????
dedicated to my brother
~UBAIDULLAHI~••~~•~•~•~
my wattpab@Fateemah0
بسم الله الرحمن الرحيم
________________________
????KAINUWA WRITERS✍???? ASSOCIATION????????{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan????????
________________________
DAN ALLAH YAN UWA, A DIN GA SA HAKURI DA UZURI ???????? WLH NI IDAN NAYI POSTING BANA SAKE BUDE GRP IN DAI BA GRP DINA BANE, AKWAI WASU GRPS DIN MA BANA BUDEWA IN DAI BA POSTING ZANYI BA, KO ZAN SHARE SAKONNIN, TUN BA YAU BA NAKE SON YIN MAGANA ALLAH BAI BANI IKO BA, IDAN NAYI POSTING KINA SO DAGA FARKO KI BINI PC NA TURA MAKI, KARKI JI HAUSHI KIN MIN MAGANA A GRP BAN GANI BA KI JI,HAUSHI HAR GA ALLAH BAN JI DADIN WANI MAGANA DA AKA GAYA MIN BA, IDAN KUMA BANI NAYI POSTING DIN BA, WANDA SUKA YI KI MUSU MAGANA TA PC SU BAKI, ALLAH KA KARA MANA HAKURI DA UZURI GAMI DA FAHIMTAR JUNA, AMEEEN
( GASKIYA YANZU YAN WATTPAD BAKU COMMENTS NA KUSA NA DAINA MUKU POSTING TUN YANZU BAKU SON BUK DIN????????)
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
YAU FA PAGE DIN NA KU NE ???????? MASU COMMENTS GASKIYA KUN SAKANI NISHADI A PAGE DIN DA YA GABATA DAN HAKA KU WATAYA DA WANNAN, GA KU NAN KAMAR HAKA????????????????
princess
Surayya usman
Farhat mrs mj
Amina yayaji
Dr,herpsert
Ma’eeshatii twinkle
Fadheelatii
Asamau umar gajam
fareesatii
nafeesat
Mom ayman
Faeexetion
firdausi mrs mubarak
Maman zarah
Maman abdul
Bilkisu sulaiman
Maman yan 2
Kcubraah
Ummi suraj
Ummu imam
ummi
Mrs Faruq
Maryam abdullah
maman afreen
@I LOVE MY FAMILY ????
@Hassana Suleiman
DUBAI FANS
???? aha a fa duba da kyau, duk wacce bata ga sunanta ba, ban ga sharhinta bane, sai ta tareni a page na gama,a kara dagewa da sharhi, ???? ni kuma zan din ga kyautar page gareku masoyana, a kafta. ????????♀️
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
page°°°°°71&75
“What do u want to say Zeey?” cewar General Of The Army, rai bace Zeey ta fara magana.
“Abubuwa dayawa sun faru, but babu wanda ya bada mahimmanci ganin an yi bincike an gano sahihin gaskiyar abun da ya faru, kowa ya yi watsi da case din Captain Ubaidullah tun da yabar barracks din nan, duk da kuwa ya yi aikin tuƙuru”
Wajan shuru ya dauka sai ka ce ba mutane ana sauraron Zeey, ya yinda zuciyar Rumaisa ji take kamar ana daka, dan tana tsaye a wajan itama, kuma Zeey da ta shigo ta watse mata wani kallo wanda ta kasa fahimtar me kallon yake nufi, dan haka ta miƙe subul zata bar filin taron, Hanan da Raihana da Doratie suka tare ta, Zeey ta ce.
“Hamshaƙiyar munafuka! Ina za ki? Tun ba ki jira kin ji abun da zan zayyano ba, kina neman haryar guduwa?”
“Duk da bincikena ya daukeni tsawon lokaci, amma alhamdulillah sai hakan ya zama alkhairi, dan yau ba ƙaramin yagaki zan yi ba.”
“Idan lissafina ya yi dai-dai yau tsawon kimanin 9 to 10 months, da barin Ubaidullah aiki, and Rumaisa kin ce ya miki ciki, 4now i think ya ci ace kin haihu, kin haife abun da yake cikinki hakane?” zazzare ido Rumaisa ke yi ta kasa bada amsa, Zeey ta ce.
“Hanan, ku hauro da ita gaban kowa ya ganta yadda suka wulakanta Captain a bainar jama’a, haka su ma yau karyarsu zata kare, dan kare fure take bata ƴaƴa” ai kuwa su Hanan suka cafko Rumaisa suka daura ta saman mumbari sai zufa ne ke keto mata ta ko ina, a sassar jikinta.
Zaidu duk abun da ake yi yana video recording, dan kuwa tare suka haɗa baki yau za ayi tonon asiri.
KB kuwa ya sakawa S Ema Ido dan shi ma duk ya daburce tun ba a je ko ina ba, dama hausawa su na cewa marar gaskiya ko a ruwa gumi yake.
Gaban Rumaisa Zeey ta tako ta zo, fuskarta tamau, ta ce.
“Ki bamu amsa Rumaisa, and ko da sau daya ne da Captain ya bar barracks din nan ban ga kinyi wani laulayi irin wanda masu ciki ke yi ba, idan ta samu ciki, akasari ma ban da iskancinki da kike sheƙawa a barracks din nan, wanda nan gaba zan ambato sunan abokin cin mushen naki! Rumaisa ko da sau ɗaya ne ban ga ciki ya girma a jikinki ba, shi kuwa ciki, ko da ka boyesa baka faɗeta ba, ita zata bayyana kanta dan ciki bata b’uya, ko wani anan ya ga Rumaisa da katon ciki tsawon wannan watannin?” nan jama’a aka hau girgiza kai masu cewa a’a su na fadi, sai yanzu suke bin abun daki-daki, da hankali da basira, ya yinda manya suka shiga ruɗu na ganin babbar kuskuren da suka tafka, in dai Ubaidullah na da laifi su sun fi sa laifi a matsayinsu na manya da basu bada mahimmancin bincike ba.
“Rumaisa!!” Zeey ta ambata da karfi, wanda sai da hanjin cikin Rumaisa ya kaɗa sabida tashin hankali, nan mahaifin Rumaisa ya fito yana yiwa Zeey katsa’landan, Zeey ta ɗaga masa hannu.
“Dakata! min tsohon najadu, kowa tarrr nake kallonsa a barracks din nan, ban zo kanka ba tukunna , karka katsemin hanzari, dan yau ko da General ne ba zai dakatar dani wajan fadin gaskiya ba balle kai stall sergeant” shuru Baban Rumaisa ya yi yana wulli-wulli da ido.
“Rumaisa da ke nake yi, ina labarin cikin da kika ce Captain ya miki?” cikin in’ina Rumaisa ta ce.
“Ai cikin ya zube ne”
“Au haba? Da gaske cikin ya zube? Tun da zubar ciki tamƙar fitowar fitsari ne da har zai zube baki kwanta a gadon asibiti ba? Amma fa ba wai ina nufin na karyata ki bane, yaushe cikin ya b’are?”
“Ammm uhumm hummm eh wata biyar da suka wuce”
“Au da gaske? Shi kuma cikin da yake jikinki kimani wata biyu yanzu na waye ne!?”
Dum!dum!dum!dum!
Gaban Rumaisa ke bugawa, zazzare ido take yi, ya yinda zufa bai fasa tsatstsafo mata ba, hannu Zeey tasa ta shafo zufar fuskar Rumaisa ta ce.
“Rumaisa, wannan zufar duk na menene uhum?, mai gaskiya fa hankalinsa baya tashi, kuma fa naga ba tsareki akayi da bindiga a kai ba, yo ni ko tsareki akayi da bindiga ai ba zakiyi wannan zufar ba in dai kina da gaskiya, da ga tambaya? Cikin da yake jikinki yanzu watan shi biyu shi kuma na wanene? Ko shi ma na Captain din ne?”
“Kee! Ya isheki haka Zeey! ba fa tsoronki nake ji ba!, da zaki wani sakani a gaba kina min tambaya sai kace wata Uwata! Uban waye ya ce ina da ciki, babu wani cik….” maganar da Rumaisa bata samu damar karasawa ba kenan, sakamakon wata gawurtacciyar marin da Zeey ta ɗauketa da shi sai da ta kifu ta buga baki sai ga jini.