COLONEL UBAIDULLAH COMPLETE HAUSA NOVEL
COLONEL UBAIDULLAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Abi’atu na kan video ta ga su ma sun kunna video camera ,dan kuwa basu banɗare yarinya ba tare da sunyi video din badala da barnan da suka yi ba, riƙe baki Abi’atu ta yi ganin mutane biyu da suka rufu akan Hafiza wacce ta fara ihu da kuka abun tausayi tana kiran sunan Allah da Yayanta.
“Innalillahi wa inna ilayhirrajiun! Ya Allah ka ceceni! Allah ka ceceni! Allah ka turo mai cutona! Yayanaaaaaa!!! Wayyo Allah Mamana! Wayyo Anty Ummuna! Wayyo Anty Abi’atu!” Abi’atu jin Hafiza ta ambaci sunanta ya sata kara riƙe bakinta gagam a ranta tana fadin.
“Wai Ubaidullah ina ka tsaye ne!? Yaya Safwan kai ma ka kasa shiga ko dai sun gan ka ne!? Anya zan iya hakuri kuwa?” tana kan tunani ta sake tsinkayo ihu Hafiza da kukanta har tana tari, da sauri Abi’atu ta sake saita waya tana kan ɗaukarsu, ihu Hafiza ta sake sakawa da salati a lokacin da ta ji an farke mata riga duk da tana da vest, wani na shafata ta baya wani kuma yana lailaya yan nonuwanta da suka fara tasowa,ihu take tana fadin.
“Ya Allah ka ceceni! Wayyo Allah Yayana! Yayana nima zasu kasheni! Wayyo Allah Yaya Ubaidullah!” ɗayan jin ta ambaci sunan Ubaidullah ya ce.
“Kai guys kamar fa nima na so na tuna yarinyar da muka kawo, dan yadda wannan ke ihun kiran Yaya Yaya itama wancan kun manta haka ta din ga ihu tana salati tana kiran sunayensu” Bangis ya ce.
“Ai BahBa na gaya muku, mu duba system din nan ai ba zamu rasa ba” nan kuwa suka shiga bincike a cikin system yaran da suka yiwa fyaɗe sama da dari duk su na da videon yanda suka yi lalata dasu, bincikensu kuwa har ta fado kan videon Margayiya Na’ilah, suka kalli Hafiza suka sake kallon Na’ilah, suka hada baki wajan cewa.
“Wallahi su na mugun kama” juyo da system din suka yi suka nunawa Hafiza dake kuka kamar ranta rai fita suka daka mata tsaw.
“Keeeeeeee! Kinsan wannan!?” kuka Hafiza ne ya tsaya cak ganin Yar Uwarta Na’ilah, ta ce.
“Innalillah! Sismietaaaa! Dan Allah tana ina karku mata komai nasan tana nan dama bata mutu ba” tsawa suka sake daka mata da cewa ta rufa musu baki ta kalla, gani ta yi su na yagewa Na’ilah kaya duka su bakwai din suka rufu akanta babu wanda baya murzata, sai ihu take yi tana ambatar sunan Ubangiji tana kiran sunan Mama da Yaya Ubaidullah da Anty Ummu da ita Hafizan har da Abi’atu da Yaya Zaidu, kuka Hafiza ke yi tana miƙa hannu abun tausayi kamar zata kamo Na’ilah dan yau mutuwar ta zamo mata sabuwa, tun Na’ilah tana ihu har ta zo ta yi dif, Abi’atu dake rusan kuka a windown hankalinta tashe, idon Hafiza ya kaɗa ya yi jaaa jikinta sai kyarma yake yi da jan idon ta bi su da kallo ɗaya bayan ɗaya ta ce.
” Daman ashe kuneee!? Kune kuka kashe min sismieta!? ku ka saka ni a baƙin ciki da ka daici kuneeee!?” ta fada da karfi.
“Haƙika idan Yayanmu ya kamaku gawar kare sai ya fi ku darajaaaa na rantseeeeee!!!” ta fada da karfi take wani ya wanketa da marin da sai da bakinta ya fashe, ko kadan Hafiza bata ji marin ba dan kuwa gobarar da zuciyarta ke yi yafi karfin marin da aka mata, dayan ya ce.
“To shi din Yayan naku waye shi!?”
Murmushin kuka Hafiza ta yi ta dukar da kanta kasa ta ce.
” Shi din wani tauraro⭐ ne mai tsananin haske daga zuciya, a fuska mutum ne mai sassauci ga mutane masu rahama, ta wani bangaren kuma shi mutum ne mai zafi wanda zafinsa da azabarsa tafi karfin narkakkiyar dalma ga mutane azzalumai mugaye maha’inta, shi din DODON AZZALUMA NEEE! YAYANA DUK YANDA ZAN GAYA MUKU SHI BA ZAKU TABA FAHIMTARSA BA, DAN KU ALLAH BAI HALICCIKU DA FAHIMTA BA, DAN KUWA DUK YANDA ZAN FADA MUKU SHI YA FI HAKA, KU JIRA RANAR DA ZAKU HAƊE DA SHI GANGAR JIKI DA ZUCIYOYIN KU SUNE ZASU GAYA MUKU, KO SHI DIN WAYE, JARUMIN MAZA,WANDA SHI NE ƘI GUDU MAI SA A GUDU, KU JIRAAA! NA CE KU JIRAAA!!.”
Tabbas maganganun Hafiza ya ɗan razana su amma da shi ke babu Allah da imani a ransu nan ɗayan ya ce.
“Wai mun kawo yarinyar nan ne dan muyi juyen baƙin man mu ko dan ta gaya mana maganganu?” wani ma ya ce.
“Kuma hakane fa? Mu afka mata kawai wannan shagen bakin nata zai yi shuru” Abi’atu ganinsu ta yi gadan-gadan sun rufu akan Hafiza, Hafiza na ihu da kuka kamar yanda ke yi Na’ilah har sun kwantar da ita daya na shirin b’urma ta zai shigeta, sai ga Safwan ya shigo da gudu ya ture wanda yake kan Hafiza ya banbangaje wanda suka danne mata hannu sannan ya ɗagata, bai ankara ba ji kake kwassssss! Take Hafiza ta sake razananniyar kara tare da furta.
“Yaya Safwannnn!” a tare suka saki ihu da Abi’atu, dan karfe wani ya kwaɗawa Safwan a bayan wuya ne ko a ƙeya ne oho dan bata san taƙamemen in da aka buga masa karfen ba, dan kuwa karfe ne mai kacha irin wanda ake naɗa kachar a jiki ga karfen Babba ne, nan take jini ya balle Safwan ya zube kasa babu alamun numfashi bare ayi tunanin akwai rai a tare da shi.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Kuyi hakuri masoya masu kirana ngd da masu jaje wai ko na bar book dinne, ban bari ba amma na gaya muku uzurina, ga wannan ku dan wataya da shi, aha fans ana tare ????????????????????????????????
Uwar Ahlan Taku Ce ????????????????
[8/19, 10:59 AM] Zarahh: COLONEL UBAIDULLAH
( the story about a young gentle man)
ᏚᎢᎾᎡY ᏔᎡᏆᎢᎢᎬN ᏴY✍????
Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢ (ᴹᴼᴹᵞᴺ ᴬᴴᴸᴬᴺ)
( y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾)
???????? SAHIBAR KAINUWA????????
dedicated to my brother
~UBAIDULLAHI~••~~•~•~•~
my wattpab@Fateemah0••••~~•
Special gift to my 5 ☆stars★
Samira bint Abdallah????
Fatima bintu Sagir????
Farhat Mrs M’J????
Princess (Nafeesat)????
احلام فاطمة????
بسم الله الرحمن الرحيم
________________________
????KAINUWA WRITERS✍???? ASSOCIATION????????{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan????????
________________________
page°°°°°81&85
Ihun da Abi’atu ta yi, ita da Hafiza ya sa suka ji ta, suka wai go suka ganta, da gudu Abi’atu ta bar jikin windown ta zo ta hau neman kofar da zai sadata da in da suke ,amma ta rasa, muryan Ubaidullah ne ta ji ya daki dodon kunnenta yana kiran sunayensu, wani dadi ne ya ziyarci zuciyarta amma ta can kasa tashin hankali ne, sunansa itama ta kira kafin ta juyo da gudu kenan suka yi karo, sai da suka haɗa ido da shi ta sake fashewa da kuka, a kiɗime yake tambayarta ina Safwan da Hafiza? Tama kasa magana sabida kukan da ya ci karfinta da kyar take yi masa nuni da window da kofofi, zai yi magana ya ji motsin mutane da sauri ya fizgota izuwa jikinsa suka maƙale ya rungumeta sosai ya mata rumfa ya ɗaura hannunsa a saman bakinta sabida kukan da ta ke yi, wasu maza uku ne suka fito dayan na cewa.
“Ina yarinyar da ta yi ihun nan?” dayan ya ce.
“Ko dai ta gudu ne?”
“Ai kuwa bata isa ba mu bi ta, dan itama ta kawo kanta” nan suka fita yuuu dasu, su na wucewa Ubaidullah ya saketa ya ce.
“Abi’ah, ki tsaya a nan ki jirani, karki fito ina zuwa bari na shiga kinji?” girgiza masa kai ta shiga yi alamun ba zata tsaya ba, ya santa sarai tun da ta ce ba zata tsaya ba, to fa ba zata tsayan ba, dan haka ya yi gaba ta bi shi a baya, kofar da ya ga maza ukun nan sun fito nan ya shiga, yana shiga tun daga farkon kofar jini ne ya fara karo da shi gabansa ya fadi, ga ihun Hafiza wacce maza uku suka da baibayeta, ga daya a tsaye yana video yana dariya, basu ankara ba suka ji kukan zaki wanda ya sakasu tsorata lokaci guda, daya daga cikin wa inda suka danne Hafiza wanda yake kokarin danna mata abarsa suka mike ba shiri, dago fuskarta ta yi da kyar a wahala take bude idonta dan kuwa tasha nauyin kartin banza, da kyar take iya juya idanunta ta kalli Yayanta, murmushin farin ciki ta yi ta fara hada kalmomi.
“Y…ya…na.” daga nan ta sume, Ubaidullah gabaki daya ilahirin jijiyoyin jikinsa ne suka miƙe ya yinda idanuwansa suka rine lokaci daya wanda idan ya kalleka dasu sai ka gigita, dan daga gani babu komai a cikin wa innan idanuwa ban da tartsatsin wuta, bakinsa har wani hayaƙi yake fitarwa tamkar ya zuga shisha, hakika tsoro ya dabaibaye wa innan samarin yayinda dayansu ya ce.
“Ko dai wannan shi ne Yayan nasu? Ga shi kuma na gansa da wandon sojoji ko dai soja ne? ya akayi yasan nan wajan? Ko dai lokacin da muke dauke wannan yarinyar wannan guy din da wancan budurwar ne suka sanar da shi? In ko haka ne yadda ta faɗe sa tabbas yafi hakan!” a tsorace suke magana su na ba wa junansu amsa, wani ma ya ce.
“Kai baka ji kukan zakin da ya yi bane?”
“Ka ji banza! To ni kurma ne, na ji mana!.”