BABU SO HAUSA NOVEL

DAN SARKI SAUBAN COMPLETE NOVEL

Sai da ta gamsu sosai ta zubar da duk abinda ya tarar Mata a Mara snn ta tashi tana murmushin Jin dad’i tare da Sanya kayanta tana kallon calfana tana fad’in “Amma ke muguwace wlh dama kinsan akwai wata hanya ta rage zafi Amma Baki taba fadamun ba Kika barni ina kallace kallace Ina wahalar da kaina a banza, dariya kawai calfana take mata snn Saudat ta d’auki wani littafi cikin littafan calfana tafita dashi domin tanunawa mommy shi ta karb’o”

Tin daga lokacin Saudat ta Fara mu’amala da Mata gaba Daya namiji ya daina Bata sha’awa idan aka cire Sauban, domin shi na daban ne a rayuwarta,
Macce d’aya Bata biyawa Saudat bukatar ta sai ta had’a macce hud’u ko uku ko wacce da inda take tabawa a jikinta,
Hakan zata shigo da mata cikin gida suyi shige dakin tare da rufo k’ofa suyita aikata masha’a hankalin mommy bai taba hankaltar da abinda Saudat take aikatawa ba, sai ma murna takeyi tana Jin dad’i ganin gaba Daya yanzun Saudat Bata da aboki namiji sai macce ko yaushe da akwai kalar matan da take Shigowa dasu a gidan.”

Akwana a tashi ba wuya inda Sauban ya kammala karatunsa na cikin nasara har ya juna dgree d’insa shima safwan ya kammala nashi shirye shiryen komawa gida yakeyi.”

Saudat Kuma tafara zuwa jami’a makarantar su Sauban a mataki na farko,
Zuwanta jami’a idonta ya Kuma bud’ewa da mata har ya Kai idan ta kalli macce tasan Mai dad’i tasan wacce baxayi Dadi ba, Dan hakan sai ta zaba, saboda tana amfani.da kud’in hannun ta wurin saye zuciyar turawa mata.”

Wani b’angare Kuma tana yawan sanyawa Sauban Ido Akan matan da suke bibiyarsa, Dan da zarar taga macce tana biyarsa da sunan tana sonsa har gidansu yarinyar zata saka fadawa su kaita taja Mata kunne a kan Sauban, idan ba hakan duk abinda ya faru aka. Yarinya tayi kuka da kanta,
domin tanayiwa Sauban wani irin so Wanda Bata tab’a hada kowa dashi ba zata iya aikata komai Akan Sauban Wanda bai masan tanayiba.”

Wata yarinya d’aya ce wacce takeso tayi Mata taurin Kai akan kula Sauban da takeyi, Wanda taga alamar shima Sauban din yakan sakar Mata fuska Yana Mata murmushin Nan nashi Mai tsada wanda ba kowa yake yiwa irinsa ba,
Sunan yarinyar Fatima Bintu ba hausa ce Yar NIGERIA Yar asalin garin Kano,
Sauban Yana kula Bintu ne saboda tana da sunan mahaifiyarsa a duk inda yaji sunan fateema ko Bintu Yana tsananin daraja sunan da Mai sunan yakanji kewar mahaifiyarsa ta dirar Masa.”

Shigowar Saudat kenan a makarantar taci karo da Sauban tare da Bintu a k’ofar motar Sauban Yana k’ok’arin shiga Bintu ta tsayar dashi suna gaisawa Yana amsa Mata tare da sakin murmushi a fuskarsa,
Ai Kuwa Saudat tayo Kan bintu ta kwad’a Mata Mari a fuska
Hakan shima Sauban baiyi wata wata ya kwad’awa Saudat Mari a fuska,
Yana nunata da hannu Yana fad’in bakya da hankali ne?
Me tamaki kinsa ko ita wacce kinsan darajarta a wurina?.”

Ai Kuwa Saudat najin furucin Sauban Akan bintu ta kuma haukacewa idonta ya rufe da matsanancin kishi tayi cikin Bintu tashiga kokawa da ita tana dukanta har sai da tayi nasarar yaga Mata Riga,
Sosai ran Sauban ya baci ya hau dukan Saudat tare da rik’o hannunta ya jefata a mota ya rufe, ya cire rigar sa ta sama ya jefawa Bintu alamar ta rufe jikinta yashiga mota yanufi gida da Saudat wacce sai kuka takeyi tana magagganu tana “fad’in na rantse da Allah duk wancce tace zata rab’eka sainaga bayanta, ba Wacce ita,
Babu wata macce wacce ta Isa tayi soyayya da Kai, hakan babu wata macce wacce ka Isa kaso a k’asar Nan.

Juyawa yayi cike da Jin haushin furucinta ya Kuma sanya hannu ya kwad’a Mata wani Marin tare da muge Mata Baki,

Ai Kuwa ta Kuma fashewa da Kuka tashiga irin haukar Nan ta turawa idan suna cikin b’acin Rai hankalinsu fita yakeyi daga jikinsu.”

Tuk’insa kawai yakeyi Yana kallonta Yana jijjina magagganun ta to me take nufi da fad’in hakan?”
Kaddai ace son shi takeyi?”

Yayi saurin barin maganar Yana fad’in Kai Allah ya tsare ko Mata sun Kare a duniya ba abinda zanyi da wnn marar tarbiyar.”

Suna hakan har suka Isa gida, a kofar gida suka tarar da motoci birjek da alamar daddyn Bauchi NE yazo wato mahaifin Saudat,
Saudat naganin hakan tayi saurin bud’e mota tafito da gudu ta shiga gida tana Kuka.”

[8/1, 7:05 AM] Hayat: REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S

???? D’AN SARKI SAUBAN????

Writing by
UMMU SAFWAN
( Fareeda Basheer)

Page 14

Sauban na ganin hakan yasan kwanan zan can domin duk abinda Saudat zata fad’a shine gaskiya, Wanda zai fad’a k’arya ne, musamman yanzun da daddy yazo komai zai iya furta Masa a kan hukuncin da ya Mata saboda shima bak’aramun so yake mata ba.”

Fasa shiga gidan yayi ya juya da motarsa yanufi masaukina safwan ransa a b’ace zuciyarsa tana Kuna,
Safwan Yana ganinsa cikin wann yanayin ya rikasa ya zaunar dashi akan gado ya d’auko ruwa masu sanyi ya tsiyaya Masa a cup ya Mika masa, a take Sauban ya shanye tare da ajiye cup d’in sannu a hankali ya zame jikinsa ya kwanta Akan gado cikin minti biyar bacci yayi awon gaba dashi.”

Ido kawai safwan yabishi dashi Yana kallonsa cike da tausayi domin rayuwar Sauban tana matuk’ar bashi tausayi, yasan ko yanzun akwai abinda Yake faruwa Wanda ko ya tambayeshi bazai fad’a Masa ba.”

Da gudu tashiga cikin gidan Kai tsaye a kan jikin mahaifinta ta fad’a ta fashe da wani sabon kuka Mai sauti Wanda ya rikita duka mahaifan nata suka shiga tambyarta a lokaci Daya “Saudat lafiya me Yake damunki?

Dago Kai tayi ta kalli mahaifin nata tace “Daddy Sauban ne,
Daddy inason Sauban ka auramun shi.”
Duk wata damuwata itace Sauban daddy idan kunason ganin farin ciki na ka aura mun Sauban, ko baya Sona Ni Ina sonshi idan mukayi aure zan Sanya dole ya Soni.”

Wani murmushin farin ciki daddy yayi domin ya dad’e Yana shirya wnn auren had’in lokaci kawai yake jira, sai gashi saudat tazo Masa da wnn zan can Kuma abin dubawa da bakinta take furta ayi Mata aure, tabbas yimata auren shine mafita, domin da zarar yarka macce ta nuna tans son aure to mafita d’ayace ka hanzarta yi Mata shi tin kafin ta lalace maka sabida bakasan yanayi k’arfin halittar da Allah ya Mata ba,

hmmn Ni kuwa nace daddy ai tini Saudat ta lalace ta Zama kufai????

Daddy yasanya hannu yashiga share Mata hawaye yana fad’in daina kuka indai Akan Sauban dama shine mijinki bakida wani miji bayansa tinda kinason aure ya Zama Dole muyi maki shi, illaso daga baya saikici gaba da karatunki a gidan mijinki.”

“Bazai yuwoba inji Sarauniya Bilkisu Saudat nawa take da za’ayi Mata aure yanzun snn a rasa Wanda za’a aura Mata sai Sauban Wanda rayuwarsa take cikin hatsari mutuwa ko rayuwa
Wato itama laifinsa ya shafeta idan aka kaita masarautarsu a had’a har ita kashe kenan.”

Harara sarki Abdulrahaman ya wurgawa bilkisu wacce take nuni da Baki Isa ki canza maganar da nafad’a ba,
Ya Mike tsaye cike da mulki yace “idan kin Isa idan akazo daurin auren Saudat da Sauban ki dakatar damu kada mu daura ya Riga hannun Saudat suka nufi d’akinsa inda yake sauka Ida yazo.”

Anan suka shiga shirye shirye yanda bikin zai kasance dashi da Sauban wacce sai dariya takeyi tana murna.”

Anan daddy ya d’aga waya yakira Aminin nasa sarki Abdullah ya fad’a nasa kudurinsa Akan Saudat da Sauban,
Sosai sarki Abdullah yayi farin ciki da murna, domin shima Yana da kudirin wnn had’in domin zumuntarsu ta k’ara k’arfi.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button