BABU SO HAUSA NOVEL

DAN SARKI SAUBAN COMPLETE NOVEL

Safwan shine baizo wurin sauban ba sai misalin k’arfe hudu na yamma Wanda yasaba da zarar safiya ta waye suna tare bacci ne kawai yake rabasu Amma tinda jiya ya kwana da matarsa sai yanzun yasamu damar fitowa daga gida.”

Kallonsa kawai Sauban yakeyi cike da mamankinsa yanda yakejin safwan Yana Masa iskanci Yana fad’in “Haba malam Ni wlh na matso wata uku Nan yazo a Kai maka matarka Saudat a gidanka kaji yanda naji a dare jiya na rantse maka da Allah saura kad’an na shed’e Akan dad’i, Wai kasan duniyar da nashiga kuwa?”
Hmmm Sauban yace yaci gaba da kallon safwan,

zakasha mamaki idan naci gaba da fad’a maka yanda Daren jiya ya kasance mun Ni kam daga yau nagane hanya.”

Lumshe Ido Sauban yayi kamar Mai yin bacci Yana saurarensa,
Dariya safwan yasaki yace zaka daina wnn Jin Kan naka idan kashiga hannun macce dan lokacin da zaka durkusa a gabanta bazaka saniba.”

Da sauri Sauban ya bud’e idonsa yana Masa kallon bakada hankali, cikin muryarsa tare da maganarsa D’aya Bayan D’aya yace “Ni zan durk’usa a gaban macce?”
Ya mere Baki yace Allah ya kyauta, har yanzun ba’a hallici wnn maccen da zan durk’usa a gabantaba,
har Abada bayan Hajjah babu wata macce a duniya wacce ta Isa na durk’usa a gabanta.”

Safwan zaiyi magana Sauban yayi saurin daga Masa hannu yana fad’in “ya Isa safwan maganar ta Isa hakan, Kai da kaji kana iyawa kaje kayi duk abinda zakayi jarabbe kawai meye a jikin macce wacce har kake zaucewa hakan dare Daya duk ka susuci kafita a tunaninka, bazanyi mamakiba domin ka dad’e kana da buk’atar hakan Dole kafi Mai kura shafawa jarabbe kawai.”

Dariya safwan yayi yace “naji Ni jarabben ne, amma kasani duk jarabata ban mayar da Shan lemun tsami da ruwan Lipton abincina ba asalima ban tab’a shansu ba.” Kuma bana yin azumi a Kai akai kamar yanda kakeyi.”

Kallonsa Sauban yayi ya hararesa wato dashi Yake kenan shida yake yawan shansu idan yaji mararsa ta Fara yimasa ciwo, mere Baki yayi yace “wnn Kuma ra’ayinane ba Dan wata manufa nakeyi ba d’an iska kawai.”

Dariya safwan yasaki domin yau ya kular da Sauban har yakai dayin doguwar magana hakan.”


Shiryen Shiryen bikin Sauban akeyi inda gaba Daya ko wanne gida suka shiga cikin hidimar biki,
Sarki yasaka aka ginawa Sauban gida Mai kyau da motsi a can bangare d’aya dake cikin gidan sarautar
Ginin gidan yayi kyau domin ankashe kudi wurin tsara gidan, musamman. B’agaren sauban fadin tsaruwarsa Bata lokacine.”

Anzubawa Saudat Kaya nafitar hankali hakan duka b’angarenta anzagaye shi da kuyangi tare da bayi,

Ranar juma’a aka d’aura aurenta saudat da Sauban aka kawota masarautar Adamawa a matsayin Matar ” DAN SARKI SAUBAN

Sosai safwan Yake tsokanar Sauban akan yau zai kashe Arna yau zai Zama mutum yau zai Manta kansa da komai nasa idan ya tsunduma a cikin wata duniyar.”
Kyalesa kawai sauban yakeyi Dan shi kad’ai yakai ya Masa hakan ya kyalesa sab’anin sauran k’awayensa wad’anda ko fuska basa gani bare su tsokanesa.”

Bayan kowa ya watse Sauban yashiga b’angaren da yanzun komai nasa yadawo wurin,
Babu abinda kakeji yanatashi sai kamshi turare Wanda dama yasan Saudat kwanace wurin zuba turare, mere Baki yayi yayi shigewarsa b’angarensa.”

Saudat Kuma dama tace da zarar anga shigowarsa a fad’a Mata domin tasan bazai tab’a iskota a d’akinta ba, suna ganin shigarsa bayinta masu gadinta wad’anda aka zuba Mata suka nufi wurinta cike da girmamawa suka fad’a Mata cewar yarima yashigo.”

Kuma Sanyawa tayi aka gyarata aka Kuma feshe Mata jiki da turare snn sukayi Mata rakiya zuwa b’angaren Sauban.”

Sai da suka kaita bakin k’ofar d’akinsa tayi masu umurni da suyi tafiyar su snn ta burd’a k’ofar d’akin tashiga,
Kwance Yake Akan gadonsa Bayan yafito wanka Yana sanye da kayan bacci,
yanajin Shigowarta ta hanyar k’amshin turarenta wanda yadaki hancinsa,
Had’e fuska yayi tamkar bai San da akwai wata halitta a wurinba a rayuwarsa ya tsani saudat.”

Kai tsaye wurinsa ta nufa saiti k’afarsa taje Wanda ya turo k’asa ta Kai gurfane tare da rok’o k’afar tasa ta fashe da kuka Mai cike da so da kaunarsa tana fad’in “Sadauki kayi hakuri da kaddarar aurena kasoni kamar yanda nake sonka zanyi maka biyya tamakar baiwarka kayi hakuri ka amshe Ni a matsayin Matar aurenka ,
ta Kuma rushewa da kuka.”

Tausayinta yashigesa ya tuna da nasihar mahaifinsa a kan zamantakewar aure ya tuna da yanda Abba yayi Masa nasiha Kan ya kyautatawa rayuwar Saudat ko Dan darajar mahaifinta kada ya wulakantata, ya Kare Mata hakkinta snn ya sauke Mata duk wani nauyi dake saman kansa kada ya Bari tayi kuka Akan wani Abun da take buk’ata daga garesa,

Anan ya Sanya hannu biyu ya tallabota zuwa jikinsa yashiga share mata hawaye ba tare da ya Mata magana ba, sai da yaga tayi shuru tana murmushin farin ciki.”

Snn ya saketa ya mik’e yashiga toilet ya d’auro Alwala yafito yayi Mata nuni da hannu Akan itama tashiga tayi,
Mik’ewa tayi tashi tanufi toilet domin ai watar da abinda yace Dan idan da sabo tasaba da halin sa na Rashin yin magana sai dai kawai ya bada umurni da hannu.”

Bayan tayo Arwala tafito yashiga gaba ya tayar da sallah,
Raka’a biyu sukayi snn ya sallame, tare da yin Addu”oe ya mik’e ya haye Kan gado ya kwanta ya barta anan zaune.”

Tana ganin hakan itama ta mik’e ta soma cire Alk’yabbar jikinta anan take wasu fitinannun kayan bacci suka bayya a jikinta farare fes komai nata ana gani a cikin kayan baccin.”

Kan gadon ta nufa ta kwanta a bayansa, tare da Sanya hannu ta lakk’amosa ta manna Masa kirjinta bayansa suka tokaresa.”

Lumshe Ido yayi yanajinta babu abinda Yake Masa yawo a Kai sai nasihar mahaifinsa Akan ta,
Jin ya gyaleta baiyi Mata maganaba yasa ta zura hannunta tashiga shafa gashin k’irjinsa cikin wani salo,
Anan take yaji tsikar jikinsa tafara tashi mararsa ta murd’a masa sannu a hankali ya Kuma gyara kwanciyarsa kamar Mai yin bacci.”

Ganin tana tabasa baiyi maganaba yasa tasaki murmushin mugunta taci gaba da aika Masa da sak’onni,

Wata irin mik’a yayi ya janyota ya had’e ta da k’irjinsa yashiga sarrafata cikin zafin nama domin idonsa a rufe suke duk ta gama birgitashi ta tayar Masa da sha’awar shekara da shekaru wacce ya dad’e Yana juriya a kanta.”

Sosai Saudat Taji Dadi yanda Sauban yanke sarrafata,
Yau ya Kai Mata inda ba’a tab’a Kai mataba, taji dad’in da tun da tazo duniya Bata tab’a Jin irinsaba sai Nishi take saukewa tare da Yar kuwa irin yanda taji turawa sunayi a BF.

Sauban Kuma ba abinda Yakeji Dan gane da ita aikin kawai yakeyi cikin wani shauk’i da Yake dibarsa da kyar yasamu yayi relexing snn ya sauka daga kanta Yana sauke dogon tsaki tare da ajiyar zuciya sai mere Baki yakeyi”

A lokacin ba Wanda ya fad’o Masa a Rai sai safwan da yaketa zuzuta Daren farko, Dan kuwa shi baiji wani abinda har ake fadin mutum zai iya Manta kowa da komai na a jikin macce☹.”

Mararsa yaji ta Kuma murd’a Masa sai da yasha ruwan Lipton snn ya Dan samu sansauci snn ya tashi yashiga toilet ya tsaftace jikinsa yayi wanka yafi ya d’auki fillo yajefa a kan kujera yaje yayi kwanciyarsa Yana tinani iri iri a ransa.”

Hakan itama Saudat tashi tayi ta gyara jikinta tafito tayi hayewarta akan gado tayi kwanciyarta domin yau burinta ya cika ta d’and’ani zumar sauban,
Wanda taji wani matsanancin sonshi da kaunarsa ya kuma dirar Mata jitakeyi idan wata macce tace taza rab’eshi tabbas zata iya rabata da numfashinta.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button