Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
LAMARIN KADDARAR AURE NA COMPLETE NOVEL

LAMARIN KADDARAR AURE NA COMPLETE NOVEL

Ad

_____

Kiran Abdallah ne ya shigo wayarta momy ce tace ” ɗaga mana amma ki sanyaya murya , gyara muryarta tayi ta kara wayar a kunnenta tare da cewa aslm my man barka da yamma ykk ya aiki , Abdallah dake zaune a office yana shirin dawowa gida yace ” baby nagaji , ƙara kashe murya Afnan tayi tace ” nima gani a gida nakasa dawowa , whatt Abdallah yace ” ya mukayi da ke ?uhm uhm to ba sai ka biyo ka ɗaukeni ba , ganin momy ta fice daga ɗakin yasata cewa banason in koma inga bakanan shiyasa ban dawo ba, ok Abdallah yace ” to ki kwantar da hankalinki ganinan zuwa dady ya dawo ne ? eh cewar Afnan gurinshi ma zani , to sai na ƙaraso , Allah ya tsaremin kai , amen y Allah cewar Abdallah,

Momy ce ta shigo take cewa Afnan tashi kije dadynku ya shigo ‘ok Afnan tace “tare da miƙewa ta nufi palon dady , da fara’a ya amsa gaisuwarta tare da cewa ya maigidan naki yana lpy Afnan tace sukaɗan taɓa hira ta miƙe domin zuwa shirin tafiya gida ….

Yau kwanan Uwani biyar iyakaci ta dafa indomie shine ya dawo abincinta , tun ranar da Abdallah yace ” ta dafa masa ya koya inda zatayi shikenan tasamu shikam yanzu yama haƙura dayin faɗa tunda ba ji takeyi ba ,

Daren talata Haisam ya dawo ƙarfe tara lokacin tana kallo a palo sannu kawai tace "tacigaba da kallonta intaga ana wurga ƙwalo tadinga cewa "banza ka cafe man yawwa nawan , Haisam ya gaji baya buƙatar hayaniya ya fito yana yimata maganar tadena ihu ,harara ta zabga masa kana tace "ni banason gulma kaima zoka zauna ayi kallon dakai."

Ran Haisam ne ya ɓaci yace ” ni kike gayawa haka ? bata ƙara kallonsa ba sai cigaba da kallon ta da tayi shiko tunanin hanyar da zai gyara mata rashin kunyarta yafara , murmushin mugunta yayi yazo kusa da ita ya zauna tare da jawota jikinsa , zatayi magana ya haɗe bakinsu tare da sakar mata hote kiss masu zafi , nifa ka dena banason iskanci , Haisam ne yace ” biyani kazata , ninace ka siyomin bai ƙara bi ta kan maganar ba yafara shafa mata gashi yana sauke wahalalen nunfashi , jin yafara shiga wani yanayi ya kulle ko ina ya sunkuceta sukayi ɗakinsa , a gadonsa ya kwntar da ita , dukda kukan da takeyi bai hanashi cimma burinsa tare da mayar da ita cikakkiyar mace ba , ya daɗe yana aika mata da saƙonninsa kai kace sabon shiga , Uwani bakifa ya mutu banda kiran wayo babu abinda takeyi sai kuma faɗar Allah zai sakamin ,

Mirginawa gefe yayi tare da shafo ƙirjinta yana ƙara sauke nunfashi tabbas ya sami nutsuwa sosai , yanzu ne ya fara tunanin yarinyar mutane , a razane ya miƙe ya tallafo kanta idanunta shaɓe shaɓe da hawaye , tashi kiyi wanka cikin muryar kuka tace " wlh bazan iya ba tausayinta ya kamashi ya temaka mata sukayi wanka itakam yanzu ɗaukar ɗan iska rayiwa Haisam .

LOKACI NA TAFIYA YAYINDA KOMAI KE SAUYAWA CIKIN WATA GOMA.

Uwani tasami ciki ta haifi yarinya mace mai kamada Haisam yanzu kam duk wani surkule ta rageshi kuma Haisam ya koyat da iya soyayyar sa haka suke rainonon yarinyar mai suna Aneesa wacce taci sunan mahaifiyar Uwani wato HAJARA .

Zaune na hango Afnan a ɗaki da ɗan ƙaramin cikinta wanda zai kai wata uku tayi kyau ta ƙara ƙiba da haske , soyayya a gurin Abdallah sai wanda ya daɗu , Anty wato yayar dady tasami cikon burinta dady ya gina mata gida yakuma siya mata mota da direba sbda mijinta ya rasu tin shekarun baya da suka wuce

Kowane gida ya yalwatu da arziki dakuma farinciki mama kam tana kula da jikanta dai dai gwargwado .

ALHAMDULILH ANAN NA KAWO ƘARSHEN WANAN LITTAFI ABINDA NA FAƊA DAI DAI ALLAH YA BAMU IKON CIGABA DA RUBUTA DAI DAI AKASIN HAKAN ALLAH KA YAFE MANA ALBARKACIN WANAN WATA MAI ALBARKA SAIKUMA ALLAH YA HAƊAMU A LITTAFI NA GABA .

DOMIN KIRA MAI MUHIMMANCI 08141799224

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button