LAMARIN KADDARAR AURE NA COMPLETE NOVEL

LAMARIN KADDARAR AURE NA COMPLETE NOVEL

To zomu shiga gida ƙin jerawa yayi da ita tana gaba yana baya ,yana kallon yanayin takunta , jinjinawa yakeyi a zuciyarsa inhar yasami Afnan to yasami farinciki gashi ya riƙe sunanta gam ,  suna shiga ya zauna a ƙayataciyar kujerar da ta ƙarawa ɗakin kyau , nesa dashi Afnan ta zauna tunani ne ya faɗo mata ashefa tanada aure zata tsaya hira innalilahi to yanzu yazanyi ?"momy fa na sane wlh , Abdallah ne yace "gimbiya bamu gaisa ba lokacinne ta ƙare masa kallo ba wani yaro bane dan zai kai shekara talatin da biyar ko fima amma kasancewar nera ta zauna sai ta ɓoye shekarun nasa , murmishi tayi tace "ina yini lpy dafatan nasami mazauni a zuciyarki , tsintar kanta tayi da cewa insha Allah, ganin abin takeyi kamar almara wai itace a gaban wani harda tsara kwaliya ba mijinta ba kai ina!!, Abdallah ya lura hankalinta baya gurinshi dan tun ɗazu yake magana batasan yana yiba amma hakan bai ɓata masa rai ba ,sbda tunda ya ganta yaji zuciyarsa ta amince da auren ta kuma dukiya ko nawa take buƙata zai kashe dan yaga ya sameta."

To Afnan barin shiga mu gaisa da dady yacemin yana hanya ɗazu da alama yama ƙaraso , to kawai Afnan tace “ta miƙe jiki babu ƙwari tayi bedroom ɗin momy , momy na ganinta ta faɗaɗa fara’arta tana cewa my daughter ya kukayi , zama gefen gadon momy Afnan tayi tace “mun gaisa yace “bari yaje gurin dady su gaisa , oh amma babu wata matsala ko ?”eh Afnan tace ” momy kinsan fa da aure na nake kula wani , haɗe rai momy tayi tace “to ai Haisam ya sakeki yau kwana biyar kenan gama takardar , cikin ƙaguwa da ganin takardar , sbda gani takeyi momy kamar wasa take yimata , miƙa mata takardar momy tayi , Afnan ce ta nutsu ta fara karantawa .

ASLAMU ALAIKUM
NI HAISAM NA SAKI AFNAN SAKI BIYU,

Maimai tawa tadin gayi a zuciyar ta ya sakeni ?” Haisam ya iya sakina ? kalonta momy tayi tace “Afnan inason ki kwantar da hankalinki yanzu kina fita idda zaki yi auranki , namiji ba ɗan goyo bane ,yakamata kisani daga lokacin da yayi sabon aure shikenan kin zamo abin wula ƙantawa ,yanzu kinga aya a auranki da Haisam ko , fashewa da kuka Afnan tayi tana juya takardar tana kuka , yayi kyau zan cireka a zuciyata in huta tunda ba sona kakeyi ba , taɓe baki momy tayi tace” “dama menene abin so a gurin talaka kina soyayya ai , no momy inason sa maiyasa yayimin haka ?” shigowar dady ne yasata tsagaita maganar tare da kukan , kallon fuskar Afnan yayi cikin tuhuma yace “mai yasami Afnan nakejin maganarta tun daga ƙofar ɗaki , momy ce tace “wai dan na miƙa mata takardar sakin da Haisam yayi mata shine take kuka , samun kujera dady yayi a can gefe ya zauna , yace “wato Afnan har yanzu bakisan talaka ba ko ?” idan zaki yarda da zaɓi na na zaɓa miki Abdallah a matsayin miji , ɗago kai Afnan tayi saboda tariga ta yanke shawarar bin umarnin iyayenta , tunda Haisam yayi mata haka bazata ƙara yimusu gardama ba.”

Momy ce ta karɓe da amma yanada mata ɗago kai Afnan takuma yi a karo na biyu mata kuma!!eh cewar dady hakan bazai sa Abdallah ya wukaƙan taki ba , momy ce tace ” karki watsa mana ƙasa a ido daughter,to Afnan tace “na karɓi zaɓinku momy insha Allah bazakuyi kuka dani ba , cikin farin ciki dady ya miƙe yana cewa”Allah yayi miki albarka yanzu mai kike buƙata wanda bakida shi ?babu komai dady ,to kitashi ki raka Abdallah zai tafi ,Afanan ce tace “to dady, mayafinta ta ɗauka ta fice samunsa tayi a gaban motarsa a tsaye da alamu ita yake jira , ganinta yasashi faɗaɗa fara’arsa yace “gimbiya barka da fitowa , mumishi Afnan tayi tace “sannu ba wata hira sukayi mai tsayi ba yace “zai tafi aiyuka sunyi masa yawa amma zuwa gobe zai dawo , buɗe mota yayi ya ciro kuɗi masu yawa ƴan ɗari biyar biyar ya miƙa mata , ƙin karɓa tayi tace ..✍️.

KUYI HAƘURI PAGE ƊIN BABU YAWA

????????????????????????????
???? ???? ????

LAMARIN K’ADDARAR AURE NA!!!

     ????     ????     ????

????????????????????????????

Story and writing by

ZAINAB HABIB
{Mom islam}

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.

BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM

EPISODE 17 & 18

Tace nagode fatana shine Allah ya maidaka gida lafiya , to amen gimbiya ta tunda kinƙi karɓar kuɗi ga wanan , dan Allah karkice bazaki karɓa ba , a kunyace Afnan ta karɓi ledar da alama turmin zani ne , batadai buɗe ba sukayi sallama ya tafi , dawowa ɗakin momy tayi wanan karon tasamu momy na sallah hakan yasata ajiye kayan a gefen gado ta shige toilet ɗin momy  , tana fitowa daga bayin ta sanya hijab tafara sallah  , bayan ta idar lokacin ma momy ta idar ,Afnan ta janyo ledar da tashigo dashi tace "momy gashi , to mekika samu? cewar momy wlh ko buɗewa banyi ba momy barin duba wani tsadajen  leshi dakuma atamfa mai tsadar gaske sai gyale kowanne kalar kayan , wow Afnan tace "amma sunyi kyau momy washe baki momy tayi tace "kinsan kuɗin les ɗinnan kuwa 30k ne wanan atamfar kuma 20k ce to gyalukukan zasuyi 5k kowane ɗaya ,Afnan ce ta buɗe baki tare da cewa yanzu momy duk wanan hidimar ni ya yiwa?" to bagashi ba , ai na gaya miki auran mai kuɗi akwai daɗi , ke ki mora ƴan uwanki suma su mora , dariya suka sa."

Haisam ne ya shigo ɗaki ransa a ɓace ,haƙiƙa yayi baƙin cikin rabuwarsa da Afnan yama akayi ya rubuta takardar ?”tabbas yasan shine ya rubuta to amma mai yasa , rasa abinda yake damunsa yayi a wanan lokacin gorar lemun da ya rage jiya ya ɗauka ya shanye ,ya kwanta wani kasala yaji yana dabai bayeshi , a halin yanzu Afnan yake buƙata , subhanallah Afnan maiyasa na rabu dake ?” juyi yakeyi a gadonsa gashi yanzu yana buƙatar Afnan a kusa dashi sallama Maimunatu tayi dama tasan yasha maganin sbda da ɓacin rai ya shigo duk tana lura dashi lallai boka ya cika alƙawari na raba Haisam da matarsa yanzu zasu buɗe sabuwar rayuwa kai wayo daɗi , Maimunatu sai wani rangwaɗa takeyi ta isa gaban Haisam tace ” sweety me kakeso ? jin muryar tayi iri ɗaya data Afnan yasashi miƙewa da ƙyar cikin ƙarfin hali ya janyota yana cewa nayi kewarki matata meyasa kika gujeni alhali kinsan kece farinciki na Afnan , Maimunatu ce ta juya kai tare da galla masa harara tace “uhm ai gani , Maimunatu kamar jira takeyi ta cire komai nata , nifa fitowa nayi dan wanan soyayyar tasu Haisam sai a slow .”

A wahale tace "Haisam ka ƙyaleni walhi na gaji , wani irin gurnani yakeyi kamar mahaukacin zaki , bayajin duk wata kuwwa tata sai ma daɗa shigarta da yakeyi , tayi cizon tayi yaƙushin duk a banza , sai ƙarfe ɗaya na dare ya sarara mata , shima kansa wahalalen nunfashi yakeyi , Maimunatu kuwa Haisam na ɗagata ta ta ruga ɗaki da gudu har tana cin karo da ƙofa , jikinsa duk ya mutu babu ƙwari ko kaɗan ,sai yanzu abubuwa suka fara dawo masa  yafara tunanin dawaye yayi sxx ɗazu ?"karfa ace da Maimunatu ne ?"inko haka ne wlh ya jawa kansa raini kuma duk jiji da kansa da ƙin sake mata fuska ya tashi a banza kenan? taɓɓ amma maiyasa ma harna ji sauyin jikina ɗazu ,sanin bashida mai basa amsa yasashi mirginawa gefe ya fara tuno abubuwa da dama, faɗawa gado tayi tare da sakin wahalalen kuka mai tare da dana sani wai dama haka ma'aurata sukeji ?"kokuma ita batada lafiya ne ?"kukan nata ne ya tsananta tafara tuno abubuwan da Haisam yake yimata , yanzu jinya zatayi kenan , dan takawa ma bata iyawa sosai , nashiga uku ni Maimunatu na janyowa kaina bala'i to da ace banyi hakaba da inanan lafiya , tunowa da ai yanzu haka ta ɗauki ciki yasata murmusawa tama rage jin raɗaɗin sosai , ɗingisawa tayi ta shige toilet wankan sabulu tafara , kana tayi na tsarki ta gasa jikinta , Maimunatu ce tac"nadai ji daɗi amma walah har yanzu inajin ciwo to kodai sai anyimin ɗinki ne????????fans kuzo muyi jinya lol."

Gyara jikinta tayi ta shafa mai ta kwanta dan wani gajiya takeji , adu’ar bacci ma ta gagareta ,haka ta kwanta , Haisam ma wanka yayi ya sauya kaya , yayi alwalah yayi nafila , ya kwanta asbha tagari… Afanan duk huɗubar momy yanzu tana tasiri a ƙwaƙwal warta , kwaliya take tsarawa sabda Abdallah yace “yana hanya momy ce ta zaɓo mata kayan sawa masu kyau ,doguwar riga ce pink mai adon farin stone ba ƙaramin kyau tayi mata ba , momy ce tayi mata make up Afnan ce tace” momy kinga kyan danayi kuwa ?”ai inhar kika kwantar da hankalinki zakiyi abinda yafi kyau ma , ring ɗin wayarta ne ya katseta ,zata ɗauka momy tace “no ɗan ja aji kaɗan aikuwa hakan akayi saida yakira su biyu sanan ta zo ɗagawa shima momy tace “ki kashe masa murya , ok mom , kana ta ɗauki wayar , Abdallah ne yace “ranki shi daɗe , yau jan ajinne ya motsa , uhm baby nayi missing ɗin muryarka , waro ido Abdallah yayi cikin zuciyarsa yace “yau kuma , yarinyar da kunyata takeji , ƙara duba sunan wace yakira yayi ita ɗince Afnan ,to jin shiru yasa Afnan cewa” my honey naji kayi shiru ne , am ina driving ne so zan kiraki inna iso.”

please kayi driving a hankali kaji , insha Allah gimbiya matata  kiss Afnan tayiwa wayar kana ta katse , ????fans karkuji mamakin huɗubar da momy take yiwa Afnan , to dama ita ba baya ba gurin iya soyayya to bare ma yanzu ana yimata tini hmmm.

mama ce zaune da redio a hannu jin ana sanarwa wata mata ta haifi yara uku kuma duk rayayu yasata jin , nishaɗi dajin itama takusa kama jikokinta a hannu , kai jikoki fa da daɗi mama tace ” niko nace “sunan tafe , yau Haisam ya tashi da ƙarfi a jikinsa ya yi wanka ya gyara ɗakinsa , ya fe sheshi da turare palo ya fito riƙe da waya a hanunsa , ya sunkuya yana goge takalmi yaji mutum ya hau masa baya , cikin masifa yace “waye wanan ban san iskanci , Maimunatu ce ta lafe a bayansa jin yana ƙoƙarin timata da ƙasa yasata saukowa ,ta ƙura masa ido wanan wane irin rainin wayo ne ?”dan iskanci dakuma raini shine zaki haumin jiki da ƙazamin jikinki , Maimunatu ce tace “dan nahau jikinka shine kake gayamin magana ,an faɗa miki keɗin waye , Maimunatu ce tace “niba kowa bace “a haka kagani kuma ka hau…..wani wawan mari ya wanketa dashi hakan yasata yin shiru batare da takuma cewa komai ba.”

In taƙamarki raini ne to sai na gyara miki zama a gidannan wlh kika ƙara shiga harkata sai kinyi nadama ,to inyin mana wake tsoron a mutu kai bafa tsoronka nakeji ba wlh duk wulaƙancin da zakayi ka daɗe bakayi ba , ni jira ma nakeyi kayi ganin zata manna masa hauka yasa shi ficewa bai kuma bi ta kanata ba.✍️.

Naji daɗin sharhinku ana tare masoya ????
Vote me on wattpad

????????????????????????????
???? ???? ????

LAMARIN K’ADDARAR AURE NA!!!

     ????     ????     ????

????????????????????????????

Story and writing by

ZAINAB HABIB
{Mom islam}

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.

BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM

EPISODE 19 &20

Kwanan su biyu basuga juna ba dama shi ba memanta yakeyi ba , a ranar na ukun ne ya shigo da safe yayi wanka yasha bugagiyar shadda sai sheƙi takeyi , Maimunatu najin alamun tafiyar mutum ta miƙe da gudu daga kwanciyar da tayi , to sai kuma ina ?”ta tambayeshi tana girgiza kwan kwaso , sai gidanku ko kinada ja ne ? a’a tace “to ai naga gidan namun ma bakaje ba da kake gayamin baƙar magana , shidai Haisam gani yakeyi yanzu kam kamar an maƙala masa jaraba ne dan yarinyar bata neman kwanciyar hankali kwata kwata , bai ƙarasa shiga ɗakin ba ya yi ficewarsa waje , kan uba inama tsaye har ya wuce ya barni kan uba wlh wanan ɗan taurin kan zanyi magzninsa , barin zo in kira umma taje min gurin boka ko da akwai maganin da zai ragemin wanan rainin haba fitina har ina ?”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button