LAMARIN KADDARAR AURE NA COMPLETE NOVEL

Ad
_____
ciki ya baiyana muraran Maimunatu laulayi sai abinda yayi gaba , mama ta ziyarci wani malami akan ya dawo da ฦwaฦwalwar Haisam kamar ta yara sai abinda ฦดar tata tace shi zaiyi , malm ne yace “nayi iya ฦoฦari na wanan yaro mutanen dake kansa ba ฦaramin bashi kariya sukeyi ba Allah na kareshi suma sunayi , haka mama ta kaso kuษi ta dawo gida da ษacin rai.
๐zaku dinga ganin page ษin guntu wlh har yanzu ban dawo ba kuyi haฦuri insha Allah ina dawowa komai zai zama dai dai .
FOLLOW ME ON WATTPAD
๐ฆ๐น๐น๐น๐น๐น๐ฆ
๐ ๐ ๐
LAMARIN K’ADDARAR AURE NA!!!
๐ ๐ ๐
๐ฆ๐น๐น๐น๐น๐น๐ฆ
Story and writing by
ZAINAB HABIB
{Mom islam}
My wattpad momislam2020
My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2
Zainabhabibu713 gmail.com
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
๐ฆ{Arewa ginshiฦin al’ummah}๐ฆ
Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.
BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM
EPISODE 23 & 24
Tare da rungumo ta sun dad’e a haka , Afnan ta tattaro k’arfinta ta turashi gefe tare da galla masa harara , kai Abdallah wanan wace irin rayuwa ce? ” kasan fa shed’an neman abokai yakeyi .
Wata shu’umar dariya Abdallah yayi kana yace “nikam bazai galaba a kaina ba saboda komai kikaga inayi Afy kece sanadi , kina tunanin irin wanan shigar da kwaliyar bazai sa kowane d’a namiji jin sha’awarki ba ?” kisani niba dutse bane dazan dinga zuwa ina ganinki alhali inada tabbacin nine mijinki ,oya zokiji , wasu zafafan hawaye ne sukayi nasarar zubo mata tace “babu komai banyi dan kayi sha’awata kamar hakan ba nayi ne dan na burgeka , k’ara matsowa Abdallah yayi tare da had’e hannayensa biyu yace ” afuwan my Afy am sorry nasan nayi laifi kuma kar hakan dana fad’a yasaki dena yimin kwaliya ,uhm kawai tace “ta mik’e ta fice Abdallah ya rasa me yake yimasa dad’i gaskiya daya sani bai fad’awa Afnan wanan kalmar ba kash ya had’e hannayensa biyu , gwada lambar wayarta tafara dan yana son suyi maganar hidimomin da za’ayi a biki to gashi a kashe ranshi ne yakuma 6aci sai ya fara duba lambar momy , cikin sa’a ta shiga.”
Ring d’aya aka d’aga muryar momy ce dan haka ya sa ssaura muryasa tare da d’an risinawa barka da yamma momy , ywwa “barka dan Allah Afnan na kusa?” a ‘a batanan , shiru yayi can kuma yace “to ya kashe wayar , momy ce ta fito parlor dubata amma batanan komawa bedroom d’inta tayi ,ta hangota a nannad’e a gado fuskarta sharkaf da hawaye , da sauri momy ta k’arasa kusa da ita tace ” daughter meyafaru?babu komai momy ,to maiya faru naji kiran Abdallah yana nemanki fad’a kukayi ? a’a momy , momy ce ta had’e rai babu alamun wasa tace “ni mahaifiyarki zaki 6oyewa damuwarki ko ?mik’ewa Afnan tayi inda abinda ta tsana bai wuce fushin momy ba dan haka batason fushinta , momy kwanannan Abdallah ya tsiromin da abubuwa marasa kyautawa ,shine da rungumata ,sai kuma tayi shiru murmishi momy tayi a ganinta tana ganin y’arta zatayiwa matarsa zarra ,karki damu daughter , momy tace ” cike da nishad’i , yau saura kwana nawa ne bikin ?saura kwana goma fa kwantar da hankalinki , daganan momy ta mik’e ta fice , Afnan ta kasa fassara maganar da momy tayi mata โฆโ๏ธ.
Kardai Ku manta karku jini shiru ne yasa nayi muku wanan , kunsan dai haryanzu ban dawo ba , dukda yanzu andena comments ina tunanin zanbarshi sai zuwa bayan sallah kawai ๐tunda Baku nuna damuwa baโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธโท๏ธ
๐ฆ๐น๐น๐น๐น๐น๐ฆ
๐ ๐ ๐
LAMARIN K’ADDARAR AURE NA!!!
๐ ๐ ๐
๐ฆ๐น๐น๐น๐น๐น๐ฆ
Story and writing by
ZAINAB HABIB
{Mom islam}
My wattpad momislam2020
My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2
Zainabhabibu713 gmail.com
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
๐ฆ{Arewa ginshiฦin al’ummah}๐ฆ
Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.
BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM
EPISODE 25 & 26
Ganin cikin Maimunatu yafara girma yasa Haisam fara kula da Maimunatu , hakan ba ฦaramin daษi yayi mata ba , tana ganin yanzu ya dawo sonta ne sosai , yau juma’a Haisam na zaune a kasuwa yaji wayarshi na ring cikin azama ya ษauka ,jiyayi ance “kai ne Haisam ? eh nine Haisam yace “cikin rawar jiki duk da bai san mai kiransa ba ,amma yana tunanin alkairi ne ,malm Haisam muna nemanka a shagon mu na sai da turaruka muna odar su daga Dubai abokina ne ya bani lambarka , gaskiyarka da riฦon amana yasa nayi maka magana , cikin rawar jiki Haisam yace “to nagode ya waiga ya kalli ฦดan tsirarun kayan dake jere a shagonsa kayan kwaliya ne basuda wani yawa amma Allah ya sanya masa albarka a cikin sana’ar .”
Ya naji kayi shiru ?babu komai Haisam yace sukayi sallama , Haisam na ajiye waya yafara saฦa da warwara anya zai yarda da ฦudirin mutumin nan ? baisan ko waye ba hmm , ya zurfafa cikin tunani yaji sallamar Abubakar babban abokinsa yanada shago a nan kasuwar jos ษin wato ฦดan tifa yana sana'ar sai da atamfofi ,shima yanada katafaren shago babba kuma suna bada sarin atamfofi , gefe kuma takalma ne masu kyau da tsada , Haisam abokina ya kiraka ?" Haisam ne yace "eh ya kira "to ka amince zaku fara kasuwanci tare ? uhm Haisam yace " bawai naฦi bane amma inason kasani wanan ษan akurkin shagon da nake rainawa yana rufamin asiri ina tunanin ranar da Allah zai yi ikonsa ya zamo bana wancan shagon kaga akwai damuwa ,
Abubakar ne ya taษi kafaษar Haisam kana yace “karka fara wanan tunanin abokina insha Allah bazakayi kuka da Alhaji Jamilu ba ,mutum ne na mutane kuma bashida ฦeta , to Haisam yace “Allah ya zaษa mana abinda zai zamo alkairi , amma bazan bar shago naba dole zan nemi mai zama a ciki , daganan sukayi sallama kowa ya kama gabansa .”
Haisam ne ya tada mashin ษinsa bayan ya rufe shago duba agogon hanunsa yayi ฦarfe biyar na yamma , hakan yasa shi ษaukar titin da zai sadashi da gidan sa , yana isa ya kashe mashin ษin tare da tura ฦofar kasancewar Maimunatu ba rufewa takeyi ba ,ya shiga da mashin ษinsa ya kullo ฦofar , da bayan ya jingine mashin ษin ya nufi ษakinsa ya kwanta batare da ya doshi ษakin Maimunatu ba , da shigowarsa da komai Maimunatu na gani ta windo.”
Yunฦurowa tayi da ฦaton cikinta a ฦalla zaiyi wata biyar ta gyara ษaurin zaninta , saukowa tayi daga gadonta kana ta fito palo , ganin yamma tayi bata ษora komai ba yasata jan dogon tsaki tace “wanan wace irin rayuwa ce ga ciki ga aiki ni wlhi bazan iya ba sai kace wata baiwa , haka dai ta ฦarasa ษakin Haisam ta tura ฦofar babu sallama, hangoshi tayi kwance dagashi sai gajeran wando ,sosa kai tayi tare da yatsina fuska tace “sannu da dawowa , juyowa yayi ya ษan kalleta yace “yawwa ya jikin ? da sauฦi tace kana ta zauna gefensa ,yanzu dai yaษan rage tsanar da yayi mata albarkacin wanan ciki na jikinta , shima a halin yanzu yana son ganin jininsa , shiyasa yake ษan sakin jiki da ita , janyota yayi tare da rungumeta yafara haษe bakinsu guri guda tare da shafa bayanta , tuno azabar da tasha a daren su na farko tayi kuma tunda Haisam ya yi sex da ita bai ฦara yiba sai yau , zaro ido tayi kuma gashi tanason ta cima burinta na wani shu’umin magani da mamanta ta kawo mata hakan yasata daurewa ta fara maida masa da martani , ganin cikin zafin nama yake komai yasata fahimtar yana buฦatar ta , cikin zuciyarta tace “Allah ka bani ikon daurewa a wanan karon , fitowa nayi domin leฦa gidansu momy.”
Yau alhamis ,asabar ษaurin aure gida yafara cika da baฦi su Anty Aisha itace a sahun gaba su momy da Anty ba ฦaramin haushi sukeji ba akan rashin yawan shawarar da Alhaji bayayi dasu , amma a hakan hausawa sukace komai wayon amarya โฆ.. yau takama juma’a akayi sa lalle kasancewar Abdallah ya cikawa Afnan account batada matsala da kuษi, komai tsadar tsadar abu inhar momy tagani to bata ฦyashin siya saboda kyansa , babu wani wasanni da sukayi , washe gari asabar dubban al’umma suka sheda ษaurin auran ABDALLAH DA AFNAN akan sadaki mafi albarka dubu ษari lakan ba ajalan ba , kowa ka gani fuskarsa cike take da annuri anci ansha amarya na hango sanye da wani haษaษen less mai ruwan pink da flawoyi baฦake a jiki ba ฦaramin kyau tayi ba fuskarnan tasha makeup sai sheฦi takeyi , ฦดan uwan momy ne suka riฦe hanunta suka shiga da ita sashen Alhaji kasancewar babu kowa duk suna ษakin baฦi , Alhaji munkawo Afnan ne ka sanya mata albarka , cikin farinciki dakuma nishaษi dan Afnan ta auri wanda dady yakeso yasashi cewa , Allah ya albarkaci auranki Afnan Allah yayi miki albarka , kanta a sunkuye wasu zafafan hawaye ne suka zubo daga fuskarta.”
Ad
_____