MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Ya shiga Shashen Falon shuru kamar ba kowa ko”ina Tsab yana tashin kamshi kai tsaye yake karema Falon kallo lalle an narka Dukiya anan wajen,Baisan ta ina ta Fito ba kawai ganinta yayi a gabansa ta Zube tana kwasan gaisuwa Cikin mamaki yake kallonta Fahimtar haka yasa Cikin Ladabi tace”Ranka ya Dade..Sunana Marliya ina Daga Cikin Hadiman da Maimartaba adalin Sarkin kargi ya bama Gimbiya Laila..!
Karamin Tsaki yaja kafin yace”Ina Lailan..!
Kanta na kasa ta numamai Dakin Dake kallonsa tace”Tana ciki Ranka ya Dade..!
Tafada Cikin biyayya daman ai Uwargiyan nata ne ta sakata da ya Shigo ta tsaidashi da Gaisuwan da zataji hakan ita kuma sai ta Shirya to hakan ce ta Faru tana jin mganar marliya ta Mike Jikinta na rawa ta Kwabe alkyabban Dake jikinta Tayi wanka yanzu bada dadewa ba ta sauya kaya Kwallin ta Farara Zirara sannan ta Dankwali Turaren ta shafe shi a hannunta na Hagu,Kafin ta Tattara komai ta maida Cikin ledan ta Bude makeken Wardrope din ta Tura Cikin kayanta.
A Jikin gadonta ta Tsaya bayan ta maida akkyabban nata ta juya baya asaitin Kofar shigowa bata Dadewa da Tsayuwa ba taji Knooking dinsa Lokaci Daya da shigowa Hajiya Zaliha ta Fadamata kada ta bari yayi mata sallama zai kira aminci kuma hakan zai iya bata aikinsu dataji Shigowarsa ta Bayyana yadda zasu hada Ido Cikin Ido alokaci Daya.
Ya turo kofar da Karamar sallamarsa wacce bata kaiga Cika ba Laila tayi Saurin Juyowa Lokaci Daya tana Yaye Hular alkayyaban Dake kanta Lokaci Daya Tana kallon Sulaiman din wanda suka Hada ido Hudu alokaci Daya gabansa yayanke ya Fadi Kamar acikin magaji ko Shirin wasan Hausa Yaga Laila Tsaye tana mai Mirmishi kamar yaaga wata hallita mai Daraja da Kima awajensa haka yaji Hatta Ledan hannunsa sai da ta subuce Kamar wani Gaula haka ya Washe mata Fararan Hakoransa yana Jifanta da Mirmishin Datake jifansa.
Ganin haka yasa ta fara takowa gabansa cikin Takunta na Takama da Isa Tana zuwa gabansa ta kuresa da Kallon Kauna da soyayya da Muradi mai Girma shima kallonta yake kamar an mai gafara yana ji in ya Daina ganinta kamar zai iya Mutuwa in ta Mtsa Daga gabansa.
Cikin Laushin Murya tace.
“SARAKINA.!
kamar tana Sarrafa Bakin nashi haka yaji yace
“LAILA TA..”
jin haka yasa batayi wata wata ba ta Rungumesa Lokaci Daya tana Riko Hannunsa na Hagu ta Mulkemai Turaran Dake hannunta kamar Wani Abu ya Giftamai haka yaji acikin Kirjinsa Duk nan Duniya Lailace Duniyarsa ita yake ji kuma yake gani ba Gaddama shima ya Kamkameta Cikin Fitan Hayyaci yana Fadin”Lailata kada ki Rabu dani..In kika barni zan iya Mutuwa..!
Laila Dadi kamar zai kasheta tana kamkame da hannunsa tana kara Gogamai Turaran nan tana Fadin”Bazan taba barinka ba Har Abada Sarakina..Indai zaka Rika jin mganata kana bin Duk abunda nace..!
DaSauri ya Dagota Daga Jikinsa bata ankaraba ya Zube agabanta yana Fadin”Ki isar da Umarninki..Ni Sulaiman kamar bawanki ne unarninki kadai nake jira..!
Tana Kayattacen Mirmishi ta Dagosa tana Fadin”Ka Ciyar dani Daga hanunka mai albarka..!
Jikinsa na rawa ya Dauko Ledan da yar akasa Gabadayanta da Ledan da komai ya Hada ya Dauka sai saman Gadon suka yada Zango
Akan Cinyarsa ya zaunar da ita yana Cire Salan salan kaza yana bata baki sai da ta Koshi ya Dauramata da madara kana itama ta Shiga basa yana ci yana kallonta kamar acikin kallonta me zai samu Sukuni Zuciyarsa Zafi take yana ji ajikinsa kamar in ya Daina ganinta ko Dariya Mutuwa zai yi yana jin inhar ya bata mata kamar zai Sare naman Jikinsa ne Bin Umarninta kamar shine abu mafi Salama da zai yi awannan Duniyan
Kamar Rakumi da alaqa ba Kunya ba Komai Laila ta Tube Zingir agaban Sulaiman shima tasakashi ya Tube Zindir agabanta wanda inda yana Cikin Hayyacinsa bata isa taga Saraki Cikim yanayin da Sunaira kadai tataba ganinsa haka ba,
Laila ita tagudanar da wasan ba Sallah ba Salati ba addu”a ba Komai suka Fara sarrafa juna Sulaiman ya Zama Duk abunda Laaila tace kafin ma tace yayi mata sai da tafiya tayi tafiya ta Raina kanta Sulaiman baya Cikin Hayyacinsa shiyasa ya shiga Laila yadda tazomai budurwace sai dai Budurcin nata ya samu Rauni yasa ta Jigata ammh ba yadda Kuke Tsammani ba.
Saduwa da ita kamar Cikashe makarim aikin Bokansu ne Shiyasa alokacin da Maniyinta ya Hade da maniyinta sai da Sunaima taji acikin Jikinta lokacin ta gama karatun alqur”ani kenan tayi addu”a ta kwanta kafin barci ya kwasheta taji gabanta yayanke ya Fadi da sai da ta Furta”
Hasbunallahi wani”imal wakeel..!
Lokacin datafadi haka Sihirin Dazai yi aiki,Tsakaninta da Sulaiman ya Kuskure ita kadai ce aduniyar nan Laila bazata iya Mallaka ba sannan in tana gaban Sulaimam Laila bata isa ta Mulkesa ba Ita din kamar Makullin Warwaren matsalansa ne ita din kamar Zanen KADDARANSA NE…!
Kuyi hakuri ku kara Hakuri Sabgogi ne suka min yawa..Afuwan..!
Janafty
MIJIN KANWATA..!
(k’addarata)
Wattpad:Jamilaumar351
Mallakar:Janafty❤️
Ina godiya Masoyana da Tarin Soyayyarku ga wannan Labarin nawa..Ina ganin Sharhinku sosai nake jin Dadi sai kun kara Hakuri saboda yanayin yadda Labarin ke zuwa muku ba akan Lokaci ba,sabgogi ne suka sha kaina ammh da Zarar na samu kaina Komai zai koma Daidai Nagode matuka..
Page 10
A karon Farkon Zuwan Laila Gidan Chanji ya fara a rayuwar Sulaiman Daga Ranar data fara wayan gari acikin gidansa a kuma mtsayin Matarsa domin aranar ya rasa Sallar asuba abunda bai taba Faruwa dashi ba,Indai yana da Lafiyarsa Kowa yasan Sulaiman salla cikin jam”i bata Kauce masa Kullum in ya fita masallaci sai bakwai na safe yake dawowa gidansa Megadi da kansa yasha mamakin rashin ganin Fitowar yallabai adaidai Lokacin Dayake Fitowa sai kuma Daga baya yayi mai uzurin yana da Sabuwar Amarya Kila sun makara ne.
Tun bayan da komai ya natsa Tsakaninsa da Laila ya kwanta gefenta yana ta Barci,wani irin Barci Shiba na salama ballatana na samun Sukuni barci ne da bai iya sanin Takamammen yadda yake ji ba sai dai yana ji ajikinsa Barcin banasamun Natsuwa bane shi ba haka yake ba baya iya Dogon Barci mai Tsawo haka sai gashi yana jin ana ta Sallar asuba amasallatai kamar an Zare mai gabadaya Lakan Jikinsa ya kasa Motsi ballatana ya tashi sannan kamar an Danne bakinsa Daga ambatom Allah.
Laila kuwa Duniya ce ta Bude mata Sabuwa Farincikinta ya kasa Boyewa saman Farar Fuskarta Ganin ta Cika Duka Sharadin aikin malam bata Damu ba tasan ai abunda take yi ita tatashi ta taimaka ma kanta ta gyara Jikinta Misalin karfe7:30am na Safe ne sai alokacin ta tashi Sulaiman wanda Daman yana jinta kawai shidai gashinan kamar mai barci kamar wanda ke Farke kuma
Ya mike agigice Tunaninsa Daya yadda ya rasa Sallar asuba Takaichinsa Daya yadda yau zai yi Sallah acikin Daki kallo Daya zakayi mai ka Fahimci baya cikin natsuwarsa haka yayi wanka ya Fito yaje Dakinsa ma ya sauya kaya Laila Hanasa tayi shi kuma Ai baya son yi mata gaddama yasa Dole ya Zauna ita ta Fita taje Shashen nashi ta Daukomai kayan da zai saka kana ya Saka yayi sallah yana Sallamewa ya Zauna da Niyyar Istigifari Laila ta Hanasa ta kara Kanainayeshi Suka koma Barci kamar wani mara aikin yi yana so yace mata Yau zai je wajen aiki Duk da bada Wuri zai fita ba yau Lahadi ammh ai baikamata suna Nane da juna har wannan Lokacin ba sam abun ba Tsari,Sai dai bazai iya Furta ko kalma Daya ba Saboda Laila Haka kurum yake jin in tayi nesa Dashi akwai mtsala.
Sanin Lahadi ne Ranar ba wanda ya Damu da rashin ganin Fitowar Sulaiman kuma ga Sabuwar Amarya yasa aka yi mai Uzuri Saifullahi ma sai Wajen goma ya isa kamfani yana Zuwa Office din Sulaiman ya Fara zuwa zai Dauki Wasu Takardun Saboda Gobe suna da zama na Biyu da Dasuki venture wanda saida yayi da Sulaiman su daga wannan zaman Saboda Bikinsa yace ba Ruwansa agoben nan zasu sake zama.
Sakatariyarsa Lazifa ta fara Sanar dashi Sulaiman bai so ba Tukunnah Mirmishi kawai yayi aransa yana Fadin Lalle Kargi an samu wajen Hutu ammh shi kadai aransa yana Tunanin kila an juma ya shigo Domin ciwo ne kawai da Rauni ke hana Sulaiman zuwa Kamfani ba wata Amarya ba.
Daukan abunda zai Dauka yayi ya koma Office dinsa hankalinsa kwance ya Cigaba da aikinsa.
Achan gidan Sulaiman kuwa su magajiya ne ke ta kai da kawon gyaran Gidan da Shirya Dining,Mariya da marliya suna Tare dasu afalon kasa Tunda Marliya Wajen magajiya aka sauketa Mariya kuma wajen samira ta sauka Tun jiyasuka baro saman Shashen Laila Unarninta ne sai ta nemesu.
Su kadai ke ta Zirga Zirga ita kanta Sunaima da ita da yaran basu Leko ba Tana da madara da Cornfakles cike da Ruwan Zafi adakinta shi ta Hada musu suka sha bayan tayi musu wanka sai suka koma Barci Tunda yau Lahadi ba makaranta itama wankan Tayi sai tasha Tea ta koma ta Kishingida Tana karatun wani littafin Turanci na Mother care akan Kiwon Lafiya ne a asibitinsu aka Raba musu shi.
Lokaci bayan Lokaci Sulaiman yakan Fado mata arai har abun ya Dameta ta Fara Tunanin Dalilin dayasa zai rika Fadomata arai alhalin ita baya gabanta sai dai tayi kokarin Cire Abun aranta da Tunanin kila Shedan ne yake sakamata Wasi wasi da Tunaninsa Ammh Duk yadda taso abun ya Fita ranta ta kasa akaron Farko Tun bayan auransu acikin Ranta take son jin yaya ya kwana..?wani iri take ji acikin Ranta Haka kurum Jikinta ya saki da wani Sanyin Data rasa Dalilinsa sai ta ijiye karatun ta koma tana Hailala acikin Ranta Tana Faman kokuwa da abunda ke Shirin Faruwa da ita.
Laila da Sulaiman basu Sauko kasa ba sai Sha Biyu saura na Rana suka Fito Tana Rike da Hannunsa yana Sanye Cikin Shadda Fara riga da wando har da Hula,Ita ta Shiryasa da kanta Lokacin Dataje Dakinsa ta kwaso kusan Rabin kayansa zuwa Shashenta Koda yagani bai yi mgana ba itace ta Kallesa tana Fadin”Habibina..nan kayan ka zasu dawo..Domin ka Riga ka zama nawa ni kadai..!
Kai ya gyada mata Domin bazai iya mata Gaddama ba sai dai ya Bita da kallo kawai.
Sanda take shiryasa ta Kallesa Cikin kayattacen Leshin Jikinta Datayi kwalliya dashi da safen nan tace”Habibina zamu sauka kasa..Ka Tara Duka ma”aikatan gidan ka da kowa da kowa Domin ka gabatar dani.!
Cikin Mirmishinsa Daya Matashi Tun jiya yace”Yadda kikace haka Za”ayi Lailata..!
Ido ta kada Zuciyarta kamar Farar takarda da safen sukayi mganar sa Hajiya Salame ta tabbatar mata ta cika da Sharadin kuma taga alamun nasara Hajiya Salame kamar ta saka Ruwa akasa tasha Burinta Daman yarta ta zama Tauraruwa bazata yarda bayan ta gama Wahalar soyayyarsa ba bayan anyi aure ta koma tana Wahala Tunda tasan ya auri Laila ne ba Domin yana sonta ba,So sone ammh ai son kai yafi Duk yadda Zataso Sulaiman Laila yarta ce Saboda Haka zata Fifita Muradin Laila Sama da nashi tasan Waye Hajiya Zabba”u sarai a Tsaye take Ko da take son Auran Laaila da Sulaiman ba irin Matan dake zama bane idonta da komai nata nakan Sulaiman balle tana Matukar sonsa Duk acikin ya”yanta baza ta tabayarda wata Cikim matansa ta samu yarda take so ba Tana da iko da Takama Tasanta Kamar yadda sukan juna Shiyasa ta nuna mata Bariki Laila Zata yi Mulki agidan Sulaiman da Zuciyarsa Gabadaya wanda ko ita Hajiya Zabba”u bata isa ba Dole sai tabi Laila in tana son shima D’an nata ya kalleta.
Shiyasa suka sauko su karya Daganan ya gabatar da ita sai taga ta ina Zata fara.
Haka su magajiya suka zube suna kwasan gaisuwa tare da ganin abun mamaki ko abaya mgajiya bata taba ganin mai kunya da kawaici irin Saraki ba ko Lokacin Sunaira baya iya Rike hannunta agabansu itama bata bari komai Zasu yi sai sun kaucema Idon jama”a ammh yau Laila na Rike da Hannunsa Kafada da Kafada kamar Zata shigemai Jikinsa Har saman Dining suka isa suka zauna Samira tayi Serving dinsu kafin Laila ta Sallameta tace gabadayansu su bace mata Daga gani Mariya taje Samanta ta gyara Bangaranta da Bangaran Sulaiman sai da magajiya taji mamaki Domin aiya saninta Ita kadai ce Amintattaciyar dake gyara Shashen yallabai Sulaiman Tun bayan Rasuwar matarsa sai dai batayi mgana ba akaron Farko Taga tarin abubuwan da sukayi matukar daure mata kai.
Tare suka ciyar da juna har suka Koshi kana rike da hannun juna Zuwa Falo saman kujera mai zaman Mutum Biyu suka zauna Sulaiman sai kallon Laila yake yi ita kadai yake gani acikin Duniyarsa karo na Farko a Rayuwarsa Daya manta da ya”yansa abunda bai taba yi ba kenan Duk Safe sai ya Fara ganinsu kafin ya Fara Gudanar da wani abun.
Laila ta kallesa Tana Fadin”Habibina Ka kirasu mana..!
Kai Tsaye ya Kira sunan magajiya Dake Kitchen tana wanke wanke ta Fito Jikinta na Rawa Laila ta Bita da kallo a kaskasce Daman ai Mommh ta mata bayanin Duka Hadiman gidan Dattijuwar tace mata itace Amintattaciyar Sulaiman din sai Samira Datace tayi Hankali da ita amintattaciyar Hajiyar su Sulaiman ne Sauran Hadiman da aka bAta kuma bata da mtla dasu Zamanta sukeyi Duk zata gyara musu zama.
Yau da safe sai da yayi abunda yasa taji Kirjinta ya fada sanda ta Kirasa Sarakina ya kalleta Cikin Ido yace In ta Kirasa da sunan sai yaji kamar Matarsa Sunaira ne ta Kirasa Ranta ya Baci ai ita atunaninta ita kadai ce aduniyarsa bai kamata ya Rika Tunawa da masu rai ba sai da saninta Ballatana matattu data Fadama Mommah sai tace tadaina Kiran sa da sunan da zai Tunamai da Marigayiya Matarsa kada ta bata komai dawannan Shawaran ta Daina Kiransa da Sarakina ta koma cemai Habibina..!