MIJIN KANWATA COMPLETE NOVELNOVELS

MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Janafty
MIJIN KANWATA..!
(k’addarata)

Wattpad:Jamilaumar351
Mallakar:Janafty❤️

Page 23

Bazai iya fasalta irin yanayin daya shiga ba alokacin dayake kai da kawo a tsakanin cinyoyin Sunaima ba, sai dai abu daya zai iya cewa shine ya”yan Inna yan baiwa ne, yayi shekaru da Sunaira zai iya misalta abubuwa Dadama akanta sai dai bazai iya cewa komai akan Laila ba,bai yarda da ita ba shiyasa kafin ya Kusanci sunaima sai da ya Tabbatar da yaje an yi masa Tests an tabbatar da duka Lafiyansa kalau kafin ya saki jikinsa wani abu ya shiga tsakaninsa da Sunaima.
Sunaima ta samar da wani natsuwa a jikin Sulaiman da Tunaninsa gabadaya kamar ma da mugunta yake kai da kawo ajikinta,So yake ya goge mata wannan kalmar da Tunanin Shi da ita suna da tazaran shekaru sannan ya goge kalmar nan na shi din MIJIN KANWARTA NE so yake ta Gane ta kuma Fahimci cewa Sunaira ta Shude Daga Duniyarsa Itace din ce dai Duniyarsa kuma Kaddaransa ba.
Ya kwashe misalin mintina Sama da arba”in yana abu daya Kafin yaji ya samu natsuwa kamkameta yayi yana Sauke Numfashi mai Dauke da wani Tarin natsuwa da Salaman da Rabonsa da yasa samu irin wannan Salaman Tun Sunaira nada rai suna gan gajiyar cin Lokacinsu.
Sunaima bazata iya dora komai ba ayanayin Datake ciki ba illah Sanin yau din Sulaiman mijin kanwarta ya maida ita Cikakkiyar mace,Sannan ya nuna mata shi din Mijinta ne kuma Tsohon mijin Sunaira abaya.
Kukan azaba datayi har sai da Muryanta ta Dishe Hawaye duk ya bushe mata afuska saboda Wuya kunya da wani nauyi ya gama Rufetan dayasa ta kasa koda wani kwakwaran Motsin.
Tana jinsa ya Dagata ya shiga Tiolet taso ta iya Rarrafawa tatashi sai kuma ta kasa domin ba karya ta Gurzu hannun Sulaiman shiyasa ta koma ta kara Dunkulewa tana kuka batama Tuna da Nakedtake ba ta kanta kawai take da Tunanin yadda Sulaiman ya shammaceta ayau din.
Bata ma san ya fito ba sai jinsa kawai tayi ya hayo gadon Lokaci Daya yana Fadin”Sunaima ta…!
Yafada cikin wani irin murya mai Cike da annushuwa da Farincikin da bata taba jinsa aciki ba bata samun daman yin wani motsi ko mgana ba taji ya fara jan bargon Data Lullube Jikinta ita kuma tana Rikewa ganin tana kokarin Fin karfinsa yasa ya Fizge da karfi ya rabata dashi yana Dariya Kuka ta Fashemai dashi ganin ya tsaya yana kallonta Cikin wani irin Sha”awa data kara kamasa Lokaci Daya.
Hannayenta tasaka tana kare Kirjinta dashi,Sulaiman yayi wata Dariya kafin yace”Daga baya kenan…!
Yafada Lokaci Daya yana Ciccibanta Dagaahi sai Gajerun wando,lafewa tayi a kirjinsa tana Boye kanta Lokaci Daya sai Hawaye wannan abun kunya ya isheta Sulaiman na neman fin karfinta bai Dareta ko’ina ba sai Cikin Jaccuzin Daya cika shi da Ruwan Dumi ya Tsomata Ciki Zafin Ruwam da yadda ya Ratsata yasa ta Rikesa da karfi Tana Fadin”Washhh…!
Lokaci Daya sai hawaye kanta yake Shafawa da gashin Daya sha gyara jiya ammh Lokaci Daya yayi Wusu wusu yaji maza batasan ma Halin Datake Ciki ba Tana rike dashi Idanuwanta na Lumshe tana Tsiyayan Hawayen azaba da yanayin Datake ciki.
Bata fara Dawowa Hayyacinta ba sai da ruwan ya fara wucewa ya gama Ratsa jikinta sannan taji Muryan Sulaimam ma mata rada Cikin Farimciki yace”Ina kara godiya ga Allah…Sannan ina kara godema Maimartaba Sarkin kargi da wannan Kyauta dayayimin na aura min ke alokacin dani ban Hango haka ba..Tanque so much Sunaima Naji Dadi sosai da sosai har na rasa da wata kalma zan nuna miki Dadin da kika bani jiya ya Susuta ni ina jin kamar ki bani Dama acikin Ruwan nan na maimaita don Allah!
Batasan sadda ta Bude idanuwanta da suka kumbura ba ta Ballamai Harara Lokaci daya tana Sakin sa baya ta koma tana Fadin”Ka fita don Allah..!
Tafada Cikin Karyewan murya Mirmishi yayi kafin yace”Na fita fa kikace..?
To me kike tsoro..?nafa gama ganin komai Infact ban dade da dawowa Daga Duniyar da kika kaini anan dinki fa na Dinga yawo nan na Ratsa to me yayi Saura..!?
Yafada yana nuna mata wajen Sai alokacin ta Fahimci Halin Datake ciki Ihu ta sakamai tana Dukewa Cikin kuka da Hargowa tace”Ka fita nace…!
Tafada sai hawaye Hannu ya Daga sama yana Dariya yace”Shikenan is ok..Zan fita ammh ki kula da kanki sannan ki wanke gashi nan da kyau Bby..!
Harara ta yankamai Idanuwanta na Zubar kwallah yana Ficewa yake fadin”Allah ya Huci Zuciyar Sister Sunaima..!
Ya fada yana Rufo mata kofar Tiolet din Da kallo ta Bisa tana ayyana yadda Komai ya kare mata yau Sulaiman ya shammaceta kuma kamar yadda ya fada me ya Rage mata yanzu babu mganar Rabuwa tsakaninta da Sulaiman saboda ya gama Nannadeta da Komai ta yadda bazata iya yin wani motsi ba.
Tana kuka tana komai amtsayinta na Nurse ta taimaki kanta Daganan tayi wankan Tsarki sai da jika gashinta ta Tuna da mganarsa ta jiya sai da tayi Dariya ita Kadai ashe haka yake bata sani ba ya wuce da Tunanin yadda tayi Zatomsa abaya.
Towel ta Dauro babba ajikinta ta fito Allah ya taimaketa bashi adakin Aranta sai taji Dadin haka ko tsayawa ma Busar da gashinta batayi ba ta Nannadesa ta tusa Cikim Hula ta saka Riga Doguwa saka saka,Zazzabi keson kamata shiyasa ta Haye gado hakoranta na bugun juna gabobinta suna mata Ciwo duk ta gasa kanta ammh Tabbas tasan daga kasanta ta sha wahala gabadaya tana jin yanayinta na Sauyawa Dole yasa tatashi ta Nemi panadol ta kora da ruwan da daman take shigowa dashi Daman tana da shan ruwa cikin Dare.
Ta kwanta ba Dadewa kenan taji Shigowarsa da Hayowansa kan gadon batayi motsi ba saboda Kada ya Dauka idanuwanta Biyu bai damu ba ya Rikota Cikin jikinsa ya sakata sosai batare da yayi mata mgana ba bataso ya gane idanuwanta Biyu yasa ta lafe har sai da taji ya fara Numfashi sama sama alamun barci taso ta kwace jikinta sai da ya riketa sosai Dayasa Dole ta hakura ta koma ta kwanta saman Kirjinta aranta tana kara nanata Sunaima me ya rage miki..?
Itama batasan Sadda barci ya kwasheta ba sai gata kamkame da Sulaiman tana barcinta Cikin dan Wahala kadan saboda Zazzabin ya sauka Har zAfi ke huromata Cikin jikinta.
Bata farka ba sai da taji Hannun Sulaiman da Ruwa yana shafa mata Fuska,Tana Bude ido ta gansa Tsaye kanta yana Sanye da Jallabiya Har da Hula Mirmishi ya sakaamata yana Fadin”Anty Sunaima atashi hakanan Lokacin sallah yayi..!
Mirginawa tayi tana Kauda kai Cikin kunkuni tace”Bakayi gatse ba sunan kenan..!
Dukowa yayi yana Fadin”Me kika ce..?
Da sauri ta Mtsa baya Lokaci Daya tana Mikewa zaune kokarin Saukowa take daga kan gado taji Zafi ya Tsirgamata Daga kasanta yasa ta koma ta Zauna tana Fadin”wash…!
Dagachan gefen yace”becarefull..Kinsan fa ke macece yanzu..Mijin kanwarki ne yayi aiki..!
Kai ta Dafe aranta tana Salallami zai kara mgana yaji an tada Sallah yasa ya Fice da sauri yana Fadin”An tada sallah bari naje..Ki tabbatar da in na Dawo Allah sai na kara..!
Har ya fice tana Bin bayansa da kallo aranta tana maimaita sai na kara baki ta Tura tana fadin sai ka karan nagani ba.
Tiolet ta shige tayi wanka ta Dauro alwala,sai tazo tayi Raka”atu Fajir tayi sallar asuba kana ta Busar da gashinta Tana Cikin nadesa Cikin banda Sai ga Sulaiman ya Shigo Abayace baka ajikinta Kallo Daya tayimai ta Kauda kai shi ko alokacin ya gama Tsaraa sai ya koma fa inda ya Fito bata ankaraba Daga ita Har band din taji yayi sama dasu sai kan gado ya Direta band yayi barayinsa Dabam gashinta ya Bazu a kan Filon Daya Dorata Idanuwanta ta Sakarmai Cikin karyewan murya tace”Menene kuma..!
Hannu ya Dora saman bakinta yana Fadin”Shiii..Daman nace miki zan kara in na dawo..!
Yafada Lokaci Daya yana fara lalubanta ganin Da gaske yake yi yasa ta fara magiya tana Fadin”A”a..don Allah kada ka Kara wlh da zafi..bai warke ba..!
Dakatawa yayi yana kallonta har ta Fara Hawaye cikin kamewa yace”Allah fa sai na kara..Ai ban wani Girmeki ba kinga zaki iya dani..!
Yafada yana kokarin Rabata da Rigar Jikinta Sai ta fara kyarma tana Fadin”Saraki…Saraki..Saraki…!
Yana Cije bakinsa Cikin mugunta yace”Saura Sulaiman.!
Da sauri kuwa ta kama Tana Fadin”Sulaiman…Sulaiman ka bari..!
Akunnenta ya Radamata”kice Sulaiman ka kara abun akwai Sweet ko..!
Ido ta Sakarmai suna maikom Hawaye ta Bude baki xatayi mgana ya Hade bakinsu waje daya sumba ce yayi mata mai Tsawo kafin ya Dago yana kallonta Cikin Duhun Dakin kadan daya riga ya Rage hasken Dakin yace”Ki barni na kara..Ina so na Gugar da wajen ne yadda zai saba da Bakuncina….!
Itadai ba baka sai kunni kamar yadda yafadan ne yana so ya gogar da wajen ai kuwa ya gogar da wajen Round Biyu ana Biyun tana Uban magiya tana Kiran Saraki ammh kamar tana karamai kaimi ni sai Takwas na Safe ya Sararamata kuma ya kwasheta suka Shiga Tiolet chan din ma Sai da yabi ko’ina na Jikinta ya Sude Sulaiman yafi karfinta tun tana magiya Har sai da ta Hakura yana son ya maimaita ne yasa ta Kwararamai ihu yana Dariya yayi wankar Tsarki ya Fice yana Daga mata gira.
Sai da ta kara gasa kanta kana ta sake wanka ta fito gabadaya Gyaran gashi dai an gama Saukesa da Ruwa Takaichi Duk ya ishi Sunaima tana Fitowa ta gansa kwance akan gado Dagashi sai Boxers harransa tayi ta kauda shi kuma Cikin Dariya yace”Ko nazo ne..?
Wannan karon da Karfi tace”Bana so..Kasheni kake son yi ne.?
Tafada tana Sakarmai kananun Idanuwwanta Baki ya kunshe yana Fadin”Allah ya Huci zuciyarki Anty Sunaima..!
Yana ta Danne Dariyansa yana kallonta tana Busar da gashinta ta gama ta Shafamai ta saka Doguwar rigar atamfa acikin Tiolet ta fice ta barsa adakin bayan ta Dauki wayarta Aneesa keta Kiranta ashe mai Kawo Samosan ne ya iso ta riga ta mai kwantance Samira tama mgana tace ta Fita waje tana da bako ta karbo mata Sako Daki ta koma sai gata har yayi barci ai Dole irin wannan aiki haka 1k ta Dauka ajakarta bayan Samira ta karbon Sakon tace ta kaimasa tace mai ta gode dayasan aikin da zai mata kenan da bai Shiryan tafiyan nan ba sai dai babu yadda ta iya hakanan zasu tafi
Kitchen ta shiga ta shirya komai Dambun naman a Poulpaper ta Nanadeshi Duka Har da samosan Miyar kuma ta samu wata Roba mai kyau da Murfinta ta saka Aciki batajin Dadin jikinta Zazzabi ke neman kara kamata sai wajen 10ta koma Daki bayan ta bar ma su magajiya sauran Sannan ta barmusu sallahun su gyara Kitchen din.
Tun jiya da daddare daman ta Kira Inna tace ta shirya su wasim yau zasu tafi Abuja Har ta koma ya baje yana ta barci wanka ta kara Shiga Har ta Fito ta shirya Cikin Leshinta Dinkin Buba ta fita Dining tasha Tea ta Hada da panadol ta koma Dakin ta iskesa ya tashi yana waya kamar da Saifullahi ne.
Ganinta Cikin Shirinta yasa ya Sallami Sufullahi yana kallonta yace”Eyye..Kin warke kenan ko Daman chan raki ne..?
Hade rai tayi Kafin tace”Bangane ba..Ka manta yau kace zamu je Abuja..?
Yana daga kwancen yace”Haka nace..Ammh awannwn yanayin ai bana so wani abu ya gittamin barni na gama shan Armacina Sati mai zuwa sai mu tafi..!
Da sauri tace”A”a gaskiya bai kamata ba..nasam ai kafada ma su hajiya muna tafe ko..!?
Tashi zaune yayi yana Fadin”Abba ma ya Kirani ina barci..na kuma san mganar zuwan mu ne Hajiya ta Sanar dashi..!
Sunaima ta Dafe kanta tace”To kaji ko..?don Allah ka tashi ka shirya ba Dadi kuma su ji mu shuru..!
Mikewa yayi ya kariso gabanta Cikin Sassauta murya yace”Ke fa nake ji..Sannan ina jin kaina kada muje chan ki maidani maraya..!
Yafada yana Riko kugunta kwace kanta Tayi tana hararansa Dariya ya kwashe Dashi dariyan da bata taba gani ba Gira ya Daga mata yana Fadin”Wlh sai kimin alkawarin zaki karamin ba in mukaje chan..!
Kallonsa kawai tayi jin ya Rantse yasa tace”kada ka damu i promise..!
Tafada tana Dariya aranta Domin ai tasan achan bazai samu wannan Damar shima yasan abunda ke ranta Gira ya Dagamata yana Fadin”Alkawari kaya ne yarinya..!
Kai ta gyadamai Tana Fadin”I know..!
Kansa ya sosa yana Fadin”Inyi wankan anan ne..?
Da sauri tace”Kaje dakin ka..Saboda kayanka..!
Jallabiyansa ya saka yana Fadin”Eh kayan nawa ma duka nan zan dawo dasu..Ni dake ai mun zama Daya..!
Yana ta Dariya lokaci daya yana Riko hannunta yana Fadin”Muje ki tayani Shirya kayana ni ban shirya komai ba..!
Baki ta tabe batayi mgana ita ta gama Shirya nata danasu Wasim tun jiya da yammah Dakinsa suka Haura Ya shiga wanka ita kuma ta Shirya kayansa da duka abunda zai Bukata Da kuma wanda zai saka Shadda ce mai Ruwan Sararain samaniya sulalewa tayi ta Gudu kafin ya fito yana fitowa daya bai ganta ba yayi Dariya shi kadai sai da ya shirya tsab kana ya Kira Sani Yace yazo zasu tafi Abuja bai karya ba yasa ya Sauka kasa magajiya da Samira suna ta kwasan gaisuwa Sunaima na Dakinta tana karisawa Shiryawa yana Sauri ya gama ya Taddota Dakinta sai gata ta Fito da karamar akwatinta da mayafinta Har da Jakarta,Tayi kyau sosai kamar ba ita ba sai dai dan Rama ido na Wahalar daya bata.
Ya gama karyawan kenan sai ga Sani ya iso Ya ramkwafa ya gaisheshi ita da Sulaiman suka amsamai Sulaiman ya haura sama ya Dauko jakarsa da wayoyinsa,Ya mikama sani ita kuma Sunaima ta kalli Samira tana Fadin”ki kwaso kayan nan ki kai mota..Magajiya ki kula da gida don Allah sai mun dawo..!
Magajiya kanta na kasa ke fadin”Allah ya tsare Allah ya kaiku lafiya..!
Daman jiya ta sanar dasu zasu tafi Abuja Sulaiman waya aka Kirasa yabi bayan Sani suna mgana itama tabi bayansa har haraban gidan Gabadaya kayan a Bayan Bootth aka saka harda Pacage na Madara da yoghout da Sulaiman yace Sani ya biya ma”aikatansa ya karbo Miyan ne kadai sunaima ta karba ta saka agaban Mota su kuma suka Shiga baya.
Suna fita daga gidan sai Anguwan Dosa Sulaiman nata waya kamar Daga kamfani ne,Ita dashi suka shiga suka gaida Inna da Baba suna ta saka musu albarka Inna bakinta yaki Rifuwa ganin Sunaima yau tare da Sulaiman su Wasin nata murna barin da sukaji Zencen Tafiya inna nata musu Tsiyan zasu zo su sameta ne
Har bakin Mota Ahmad ya Rakasu yana musu Fatan Dawowa lafiya Misalin 12da rabi na Rana suka mika Hanyar Abuja Kiran Hajiya karama dasu Sadiya yafi akirga Sulaiman na Sanar dasu suna Hanya insha Allahu Murna ya Cikasu gidan yau yana Cike ne Tunda duka ya”yan nasu sun samu Labarin abunda ya faru kowa bai ji Dadi ba sannan suna ta fadin gwara da akayi haka Hatta Fatima da Fadila dasu Radiya sun zo Domin Hajiya ta Kirasu kan suzo su bama matar yayansu Hakuri hakika sun mata abubuwa Dadama suma din susan gaskiya shiyasa Duka suka Taru ana ta Hidimam Saukan su Saraki da iyalamsa abunda ko Sunaira nada rai haka bai taba Faruwa ba.
Tunda suka fara Tafiya Wafiyya na Jikinta ta lafe Saraki yayi tazo wajensa Taki wasim kuma ya gaji da kalle kallen Hanyan har barci ya Daukesa Itama Wafiyyan tayi barci jikin Sunaima Sulaiman ke ta tsokanar Sunaima kalaman dayake furta mata ji take kamar ta nutse in ya fadi wata mgana sai ta Bude baki tace”Saraki..!
Cikin nuna mai Sani Dake direban wanda yana lura dasu acikin ransa kuma Godema Allah yake yallabai dai an samu kurwan Sunaira ta sakesa har yana wannan Nishadi haka.
Kafin su iso Abuja Zazzabin jikin Sunaima yayi zafi hankalinsa ya tashi Dole yasa suka biya ta wani private Hospital dake nan Abuja aka Dubata Likitan mace ce dagashi sai ita suka shiga Sani na mota da yaran.
Daga yanayin bayanin Sunaima Likitar ta Fahimci wani abu cikin Kamewa ta kalli Sunaima dake Dafe da kanta Dake saramata Sulaiman na gefenta yana mata sannu.
“Ki hau wanchan karamin gadon na Dubaki nagani ina tunanin kin samu rauni ne..!
Kai tsaye Sunaima ta kalleta tace”No..Dr ban samu rauni ba..Zazzabi ne da ciwon gobobin kamar yadda na Fadamiki sai ciwon kai..!
Cikin mamaki ta kalleta kafin tace”How do u know..!?
Kafin tasamu Zarafin mgama Sulaiman ya bata amsa”She is a Nurse..Sister Sunaima Sulaiman Aliyu kargi..!
Yafada yana Binta da wani mayen kallo Sunaima ta Hararesa sai ya kama Dariya Likitan dayake mace ce kuma Musulma bayarbiya tayi dariya tana Fadin”Amarya ya kike Hararansa..?baki so ya fada ne..?hala sabon Aure ne naga yadda yake ta kafa kafa dake..!?
Da sauri Sulaiman yace”Inafa Wajen 7 month da auranmu fa..kawai muguwa ce sai jiya ta Bani dama na fara am..!
“Saraki..!
Tafada Lokaci Daya tana Sakamar ido Da Sauri ya daga hannu yana Fadin”To nayi shuru..!
Yafada Lokaci daya yana Sagalo Hannunsa saman kafadanta Likitan sai dariya take musu.
Rubutu ta fara Saman Fayel din Sunaima tana Fadin”Yaushe abun ya faru..!?
Kamar shi aka tambaya ya fara fadin”Wai sau nawa ya farun ko yaushen ya farun Dr..?
In yaushe ya farun ne jiya da Daddare ne in sau nawa ne ya farun kuma mugani..!
Yadaga kansa sama yana yar Dariya ganin yadda Sunaima ke hararansa yace”Kamar sau uku ne kinga jiya daya da..!
‘”Saraki don Allah ka fita..!
Tafada cikin marairacewa ganin yana neman sata jin kunya Dariya yake yi Likitan ma sai Dariya take kafin Tace”Perfect match…Allah ya kauda idon makiya akanku..!
Sulaiman yace”Ameen ammh dom Allah Dr bayan kin bata mgani ki bata Shawara ta saki jikinta dani..Mijin kanwa ai miji ne yanzu..kanwarta na aura shekarmu takwas da aure ta rasu ta barmin yaya biyu wasim da wafiya shine fa iyaye suka hada auranmu da nayi mgana sai ta rika cemin mijin kanwarta haka akeyi..?wannan abun sai ya hanani shagali Likita..!
Sunaima sai da ta kare da korasa da Mayafinta kana ya fita yana Dariya Likita Fadi take”Mrs Sulaiman is so Nice..!
Sunaima ta Kirne Fuska haka kurum taji bataso ba irin Likitocin nan ba Miji garesu ba suna ganin kana Dariya sai su Makale ma mijinka.
Tambayiyo tacigaba da yi mata tana Fadin”baki jin dadi meyasa kuka yi Doguwar tafiya..?
Kai tsaye tace”Ta kama ne Shiyasa..Kuma nasan zan iya kula Dakaina..!
Pain killer ta rubuta mata sai tabata mganin Zazzabi da Shawaran ta samu Hutu na kwana Biyu kafin suyi sallama tana Cewa ta gaida Mr Sulaiman Ko amsamata batayi ba yana Bakin Office din yana ganinta ya Tarairayota Takardan mganin ta basa ya Karba sai da sukaje mota kana ya koma phamarcy asibitin ya karbo mata mganin suka tafi.
Suna hanyar zuwa Garki Abuja yana ta Damunta da mgana ta Hade rai sai ya Kyaleta zuwa Lokacin yaran sun gaji da barci sun tashi suna Murna an zo Abuja.
Karfe 3:30pm na rana suka zuba hon bakin tamgamemen get din Gidan Abba Dake Garki Abuja Megadi ya Bude musu get suka sulala Ciki kusa da bakar Prado din Abba Sani yayi parking Sunaima sai ta koma bakauyiya tana ganin yadda aka Tsara wannan gida kamar a turai
Sulaiman ya Bude mota ta fito yaran ma suka fito Sadiya da Saddiqa dake ta saman upstairs,suka hangosu suka Sauko da gudu suna ihu ga yaya Saraki nan sun iso har dasu Fadila a masu Tarba a haraban gidan Hajiya na Shashenta Farinciki ya cikata Saraki ya Dawo kamar yadda take fata.
Haka Sadiya da Saddiq suka Rumgume sumaima suma mata barka da zuwa dayake basu taba ganinta ba koda akayi Bikin sun fara zuwa makaranta,kuma basu taba zuwa ba Tunda akayi auran itama bata taba zuwa Abujan ba tanadai jin Labarin Abujan abakin Sunaira.
Haka yaran suka makalesu Saraki Da Fadila suka fara gaisuwa kafin ya nufi Cikin Gida sani kuma ya Bude get ya fara kwaso kaya Fadila Cikin Fara”a suka gaisa da Sunaima itama yau ne karo na Farko da suka hadu domin itama iyakarta Kargi da Bikinsu kuma ba”a watse ba Ta dawo Abuja.
Daganan suka Dumguma sai Cikin gida a babban Falon gidan suka yada Zango Hajiya karama dasu Radiya da Raliya dasu Hauwa da Safiya da Fatima da Sadiq da yana Daki hayaniya yaji ya Fito Yana ganin Saraki yaje ya Rumgumesa yana Murnan ganinsa gabadaya bakinsu yaki Rifuwa sai faman yima Sunaima barka da zuwa suke sun rasa ina zasu sakata Kasa ta zauna tana gaida Hajiya karama,Suma kannen Sarakin gabadayansu suka gaisheta ta amsa Cikin Sakewa sai ga Hajiya ta Fito Cikin Gayunta kamar hadin bakin Abba ma ya fito daga Shashensa Safiya na Dariya tana kallon Sunaima tace”Kefa Anty Sunaima kina da Sa”a..Abba da Hajiya atare sun fito Tarbanki..!
Abba na Dariya yace”Ai Dole Safiya Matar mai girma Saraki ne fa da kanta yaro ga kudi ga gidan madara..!
Yana fada kuwa Sani na Shigowa da kaya da manya pacage din madara da Fura sai Falon ya Dau ihun su Saraki na Dariya ya isa ga Abba ya Duka zai gaishesa ya Dagosa ya Rumgume Hajiya ma kusa da Sunaima ta zauna tana gaisheta kanta kawai ta Dafa tana Fadin”Allah yayi miki albarka Sunaima…Nagode kwarai..!
Take fada sai kwallah yaran suna Jikin Iyayensu suna ta Tsalle suna murna Sai jikin kowa yayi sanyi ganin Hajiya na kuka kowa ma da yaji labari Allah ya kara yayi ma Salame hatta yan”uwanta da suka fito Ciki kowa ya goyi bayan wannan Hukuncin na maimarta ba.
Saraki ne ya Duka gaban Hajiya yana Share mata hawaye yana fadin”Ki daina kuka hajiya..Kuka ai ya kare ko Gni agabanki a mtsayin Danki mai miki Biyayya..!
Sunaima kanta na kasa tace”Hajiya ki Daina kuka da yardan Allah komai ya wuce kuma bazai kara faruwa ba!
Kowa afalon ya amsa da Ameen Abba ya karisa ya Zauna yana Fadin”Nidai ku anada kukan nan Saraki azo abani madara jiya har mafarkinta nayi!
Dariya aka saka gabadaya Cikin Farimciki Sunaima na kallon Sulaiman shima yana kallonta Lokaci Daya yake daga mata gira yana Nuna mata abu da hannu Hararansa tayi ta kauda kanta Gefe Saraki da Abba suka koma ana Bikin Fura da madara Sunaima kuma Shashen Hajiya karama Hajiya tace akaita tayi sallah tazo taci abinci Fatima tatafi kaita su Wasim kuma na tare da iyayensu da kakkaninsu.
Sai da Sunaima ta shige ne kana da su Safiya ke tambayan kayan kwalaman da suka gani yace Tsaraban Sunaima ce Soyayyan nama na Abba ne Dambun nama kuma na su yaran ne Miyan kuma nasu Hajiya ne ko kogi na son kari haka sukayi ta Murna Har aran Hajiya taji Dadi sosai suka baje suna ta cin Dambun nama da su Samosa Abba kuma yace kada wanda ya Tabamai namansa ana ta Dariya.
Sunaima Daki guda Hajiya karama ta bata daya daga cikin Bedroom din Shashenta nan ma aka kawo mata kayanta Dakin taji Dadi sosai wanka ta Farayi kafin ta gabatar da Ramakon Salollinta kafin ta idar yar aikin Shashen Hajiya Falmata ta cika gabanta da abimci da ababen sha.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button