MIJIN KANWATA COMPLETE NOVELNOVELS

MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Tadade tana maimaita Takardan Daya ijiye mata Saman Madubin Dake Dakin ranar Takardan nan ita ta Debe mata kewa sosai duk da tana jin kunyar yanayin Datake ciki dashi Jiya in ta Tuna wani kunya keka mata in ta Tuna yanayin Data kasance jiya da Mijin kanwarta ammh abun ya kasa barin Ranta sam ko Fadomata yayi aranta sai taji wani iri Ranar aikin Rana gareta glowslow ya riketa Hanya sai Dare ta dawo gidan Laila da Sulaiman basa nan magajiya ke Fadamata sun Fita tun bayan La”asar karo na Farko keman tun zuwanta Gidan da suka Fara fita Sani ta Kira shi yazo ya Tukasu itama abakin Magajiya take jin zencen aranta sai taji wani Haushi wanda batasan Dalili ba.
Tunda ga ranar da Sulaiman yaji Dadin Taba Jikin Sunaima bai barta ta kara gijemai ba Duk dare sai ya Latsata son ransa Baya ce mata komai sai dai zai Rumgumeta zai Fitar da ita Daga Hayyacinta Baya kaiwa kasanta sai dai Hips dinta suna shan Lagudan Kullum kuma sai yayi wanka kamar Bala”i Sunaima ta saba Yanzu bata iya ta Kaucema wannan Romancing din mai Zafi na Sulaiman ba ita da kanta Take shigewa Jikinsa ya Tabatan ta Saba da Kwanciya ajikinsa In ma ba anan ta kwanta ba bata iya Barcin Nipple dinta kuwa sun kuma Kumbura saboda tsotso Sulaaiman ya Zama kamar yaron da Sunaima take Reno bata iya gaddama da duk Abunda yake so gani take kamar baya Cikin Hayyacinsa baisan haka ta Faru Tsakaninsu ba zata taimakamai in komai ya Daidaita suka Rabu bazai Tuna ba abunda bata sani ba komai Daya Faru Tsakaninsu yana Saman kansa Tsab har Abubuwan Dake gudana Tsakaninsa da Laila yana sane kuma yanaji sai dai bai da ikon aikatawa wani abun batare da cewarta ba.


Bangaran Abba kuwa ya saka an Bincikamai ta ma”aikatan dake nan Kaduna bai nemi Saifullahi ba Saboda yasan komai meke Faruwa yana sane da komai Kuma baya son ya Fadamai ya yarda da Hajiya Saraki ba ya Cikin yanayi mai Dadi in kuma yana Ciki bazai kawo wannan Lokacin bai Nemesu ba
Yaji ya Tsorata da wanda yasa yayi mai Bincikan kuma ya Binciki ma”ajin Ma”aikatan nashi na Kaduna da wasu sauran ma”aikata sun Tabbatar da cewa Rabon Sulaiman da Office har sun manta Saifullahi ke gudanar da kOmai a mtsayin manaja Da kuma Mataimakinsa sannan ya samu Tabbaci wajen Client na Dasuki Ventures sun Tabbatarmai da Duka Zamansu da Saifullahi ne Sulaiman bai samu zuwa ba
Ya shiga Damuwa sosai Sulaiman Mutum ne nagari mai adalci da sanin ya kamata shi ya Haifesa yafi kowa Saninsa ya Tabbata haka kurum Haka Duk bazata Faru ba ya Fara gasgasta mganar Hajiya ko bai da Lafiya ne Ake Boye musu..?
Sai dai ya Samu amsar mganarsa a bakin Habib mai Rike da gidan madaran Sulaiman Tattaki yayi har babbar ma”aikatan Abba na Abuja acikin Office dinsa ya Zayyanemai Gabadaya abunda ya Faru sanda yaje gidan Mr.Sulaiman,Zuwan da yayi ma Saboda Lissafin da suke yi ne Duk wata da Sulaiman abun ya gagara kuma aki’ada ba”a hada kudin Riban kowani wata sannan akwai Tsara Tsaran da suke gudanarwa Amanar Dukiyar Sulaiman ne a hannunsa yasa yaga ba wanda ya Chanchanta sai Abba Yaso suyi mgana da Saifullahi sai yayi Tunanin Abba ya Fishi Chanchanta Duk da ya yarda da Saifullahi kamar Sulaiman ne sai dai bai nemesa ba sai yazo ga Abba kai Tsaye.
Abba Kashirban ya Jike da Zufa Hankalinsa ya tashi kai Tsaye Habib ya Fito ya Fadama Abba Sulaiman yana Cikin wani Hali Domin sunyi mgana da Megadi rayuwarsa yanzu sai an Dagemai da addu”a,Abba bai nuna Komai agaban Habib sai da ya Sallameshi ya Kulle kansa Office yana ta Salati yana karawa ko yau dakyar ya Lallashi Hajiya ta Daina kuka tasha alwashin sai taje kaduna Taga Saraki ko Hankalinta zai kwanta Tunda mafarkin Datake yi dashi Ya Fara Damunta ga Safiya da sukayi mgana tace zataje To washegari aka kwantar da Danta asibiti ba Zencen tafiya Dakyar ya samu ya Lallasheta ta Hakura kafin ya Fito chan ya bar Hajiya Karama da yaran a wajenta suna Faman bata baki duk da suma suna Cikin Damuwa
Kai kawai ya Dafe yana wani Tunani ai Daman Fadin Allah ne Sau Tari zamu so abu Kamar ranmu kuma wannan abu ba Alherin mu bane..Sannan sau tari zamu ki abu kamar ranmu Alhalin shine alherin mu bamu sani ba Da Farko Zabba”u taki Auran Sunaira da Sulaiman ita Dai sai Diyar Salame Laila duk kiyayyarta sai Allah ya nuna mata Sunaira itace Alherin Sulaiman Tunda Harda Rabo,sannan akazo mganar Sunaima itama ta nuna adawarta Bata Kwantar da Hankalinta ba sai da ta Auramai Laila kana ta samu Sukuni to gaahi Tun ba”aje ko”ina an Rabata da D’an nata Gabadaya yanzu ai taga Karshen so da kawance.
Bai isa yaje gida ya Furta wannan mganar ba mata da karamin Tunani Kargi zai tafi ya warware ma maimartaba komai duk abunda yace dashi zai yi amfani Shiyasa Ranar yaki komawa gida da wuri,kada Su Fahimci Damuwar Fuskarsa.
Ammh sai da Hajiya karama ta Fahimci yana cikin Damuwa Tunda yana Dakinta ne ta tambayeshi ya Nuna mata bakomai sai ta Kyalesa Hajiya Zabba”u kuwa washegari sai da Likita yazo ya ganta Jininta ya Hau abubuwa duk sun kwabe Dalilin Dayasa Abba bai tafi kargi ba kenan Aranar saboda Jikin Hajiya
Safiya kuwa bata yi shawara da kowa ba Daman Ciwom D’anta ne kuma yaji Sauki har sun dawo gida ta matsama Mijinta sai tazo kaduna yayi yayi ta bar Tafiyanan taki kuma taki Fadamai abunda zataje yi bai matsA mata ba sanin gidan yayanta sai dai yaga Saurinta Tunda Yaronsu Hamdam bai Dade da Dawowa asibiti ba
Kwana Daya tacemai Zatayi sai ya Hadata da Direba Daga ita sai Ita tazo bata zo da ko Anar ba Data ke goye hannun Nanny dinsu ta bar yaran

Koda ta isa gidan ba kowa Sai su magajiya Da ta tambayi Laila da Sulaiman magajiya ta Fadamata sun fita tun Safe sunaima kuma bata nan Tana wajen aiki tayi ta Kiran Sulaiman a waya ba”a Daga ba sai ta Kira Laila itama Kira ba adadi bata Daga ba,Daganan Safiya tasha Jinim Jikinta bata kira Hajiya ta Fadaamata Zatazo ba ta bari ne sai tazo Duk abunda tagani zataje ta Fadamata.
Tun Wajen 11am na Safe take gidan Ammh basu dawo ba Magajiya ta Sauketa a Dakim kasa,Direban kuma Auwal megadi ya Saukeshi magajiya tayi ta Dawaniya da ita da abinci taci Tayi sallah Shuru bata ga kowa ba Har tayi barci tatashi bayan La”asar taga ko su Wasim bata gani ba Da ta Tambayi magajiya sai tace bata sani ba Duk da ta sani sai dai bata Fada mata ba Tunda ba Huruminta bane.
Safiya tasha Jinin jikinta sai dai bata so ta yanke Hukumci bata da Hujja.
Sai gabda mangariba suka shigo Gidan Sani da megadi nata shigowa da kaya ashe kano sukaje Laila taje Shoprite ta shiga Sahadstore tayi siyyayyah hakanan ta tasa Sulaimam suka tashi Daga Kaduna zuwa kano kamar wani Sakarai Sani kuma ya Tukasu shi kanshi mamaki ya Cikashi Kano kawai saboda Zatayi siyayyah Lalle an sauya yallabai

Lokacin Safiya na cikin Dakim da aka Sauketa tana Sallah koda ta Idar sun Haura sama,Samira na Fadama Laila anyi bakuwa Lokacin Da suke Haura mata da Kayan da suka siyo sama bata Tsaya jin wacece ba tace kada abarta ta shigo bazata ga Sulaiman ba.
Ita azatonta ko yan Maula ne bata kawo Safiya bace koda Safiya ta Fito Ta Tambayesu Magajiya tace sun Haura sama tana Shirin Fara Taka Matakala Samira tace Laila tace bazasu ga kowa ba sun Dawo agajiye..
Safiya ta mata wani kallon ke wa..Ta Daka Tsaki ta cigaba da Tafiyarta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button