MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Salam..Inna ta gayamin abun arzikin da kayi musu..Mungode Allah ya kara Budi…Arm kuma Ina so na Fadamaka bazaka dawo gida ka sameni ba yau zan fara Nigth Duty…..SUNAIMA…!
Sai da sakon ya Shiga ta fara,jin Haushin kanta Sunaima meye kike yi haka..?keda kikeson ya rabu dake..?kamar ta goge sai dai bakin Alkalami ya riga ya bushe,Sakon ya riga ya tafi bata da yarda zatayi zaman jiran Amsan tayi Har wajen tsawon mintina Shuru sai ta fara Tunanin ko bai gani bane..?kuma Zuciyarta taki bata Karfin gwiwan tafiya ba kamar yadda take bata abayaba,Agogon Fatan Dake hannunta take Dubawa ta makara sosai ga rashin Abun hawa zama bai ganta ba yasa ta Dauki Jakarta da Dauki Hijabinta ta Saka Daman already har takalmi ta saka akafarta Dakinta ta Rufe da key ta fito zuwa Falo Samira ta gani ta kara gyaran Falo tayi mata adawo lafiya Cikin Sauri ta saka kai zata fice Daga Falon sai gashi Sulaiman ya sawo kai sun kusa cin karom Dayasa Sunaima tayi baya zata fadi Da sauri Sulaiman cikin zafin naman ya saka Duka Hannuwansa ya Tallafota sai kan Kirjinsa Sunaima ta riga ta gansa yasa daya Riketa sai ta Rumgumesa saboda kada su Zame su fadi gabadayansu.
Ajiyar rai suka sauke atare suna kallon juna Cikin ranta take fadin ashe yaga sakonta kamar yasan abunda ke ranta yasa yayi mata rada a kunne yana Fadin”Meyasa baki gayamin kina da aikin Dare ba tun jiya..?
Jin haka yasa ta fara kokarin ya saketa Ganin haka yasa ya saketa ta tsaya da Kafafunta Tana Gyara hijabin Jikinta,Kallonta yayi kafin ya kara Cewa”Ina wajen Habib naje muna mgana dashi banga sakon ki ba sai da muka kamo Hanya am sorry..!
Ido ta dan kada kafin tace”Bakomai…!
Bai kara mgana ba sai ji tayi ya Damko Hannunta suka fice Daga Falon zuwa Haraban gidan bata ce komai ba Haka yayi ta janta har zuwa Wajen Mota sani ya riga ya tafi Gida Budemata mazaunin mai zaman banZa yayi ta shiga ta zauna kana ya Shiga bangaran Direba ya kunna Motar yayi riverse lokaci Daya da Hon Auwalu megadi ya Bude musu get suka Sulala waje.
Sai da suka fara tafiya kana Sulaiman ya juyo yana kallonta Lokaci daya yana Fadin”Bana so in nayi ma su Inna wani abu ki karamin godiya..!
Kai ta kada lokaci daya zatayi mgana ya katseta da Fadin”Kada kice komai malama..In mutum yayi ma iyayensa wani abun Alheri sai anyimai godiya..!
Girgiza kai tayi kafin ya cigaba da fadin”To kamar hakane…Inna da Baba iyaye na su..Sun bani Mata har Biyu Daga Cikin ya”yan da suka Mallaka aduniya kinga kenan sun gama min Duka gatan Duniya..!
Kanta na kasa batace komai ba, sai dai tayi Mirmishi jin an yabi nata sosai ranta ya fari bai kara mgana ba har suka kai asbitin Sunaima ta kallesa tana Fadin”Ka ijiye anan ma ya isa..Sai na karisa zuwa ciki..!
Hararanta yayi bai yi mgana ba har sai da ya Shiga da ita har cikin asibitin a parking space kana ya Juyo yana kallonta Lokaci Daya yace”Kawai sai gani Sulaiman sakarai..Na kawoki kuma asai na Saukeki bakin Titi to ai anyi ba”ayin ba kenan..!
Sunaima tace”Na saba adaidaita anan take Saukeni na tako da kafata zuwa cikin asibiti..!
Sulaiman ya tabe baki kafin yace”Wannan kuma ai daman kallonki kawai nake..Sai dai ki sani in kika saka Allah ya kamani ban yafe ba Sunaima!
Ido ta zaro Cikin Firgita kafin tace”Baka yafe ba..?Allah ya isa kenan fa Saraki..!?
Cikin Hade rai yace”Eh Domin shi kadai zai isarmin..kuma in kina ganin wasa ne ki kara hawa adaidaitan bada yawuna ba ki gani in Allah bazai sakamin ba..!
Sunaima ta kama baki Tana kallonsa kafin tace”Saraki Allah ya isa kayi min..?
Yana kallonta ido na cikin ido yace”Eh kuma in baki nemi gafarata zata kamaki..!
Abun nashi ma sai ya koma bata Tsoro da Sauri tace”To kayi hakuri..!
Kai tsaye yace”Nayi..gobe ina fatan ba aikin Dare zaki yi ba ko..?
Kanta na kasa tace”Har satin nan ya kare sai Ranar Friday zan fita..Monday na koma Mrning…!
Ido ya zaro yana Fadin”Chabdi..In zama maraya kenan ina da mata kamar bani dashi kenan I can”t take it Sunaima ko abaya Da kike ganin na Saka miki ido bawai ban damu bane alokacin ina kokuwa da Kaddaran data Hadamu zama amtsayin miji da mata ne sannan bamu san muhimmamcin juna ba alokacin ammh ki sani ko alokacin ina jin Haushi sosai acikin raina ballatana yanzu dana san amfaninki sosai Awajena nake kuma kokarin kema kinsan Muhimmanci na..!
Kallonsa tayi shima kallonta yayi kai tsaye yana Fadin”Yes..Maimartaba ai ya bani Lokaci ko..?shine zan yi amfani daahi na tabbata ranar da zaki koma Kargi kina Dauke da Cikin mai sunan sa ko na Fulani kinga ai ba bakin Neman saki ko Sunaima..?
Kunya kamar ta nutse yasa tayi Saurin Bude Murfin mota ta fice shi kuma ya bita da Dariya yana Fitowa Daga Motan shima Tafiya ta farayi kunya ta kamata ganin akwai mutane awajen da sauri ya cimmata yana Fadin”Gobe around karfe nawa zaku tashi..!?
Kai tsaye tace”7am..Ta fada tana Dakatawa da tafiya Yana Shafa keyarsa yace”Ok zan zo na Daukeki..in kun gama let me know..!
Bata ce komai ba sai da ta tsaya ganin yaki tafiya yasa tace”Ka tafi mana..?
Kai tsaye yace”Sai na rakaki..!
Nokewa tayi tana Fadin”A”a ka koma ni zan karisa da kaina..!
Kai tsaye yace”Oh saboda kada a ganki da Mijin kanwarki ko..?
Baki ta rike kafin tace”Ni ban ce ba..!
Tafada amarairaice Sai ta bashi Dariya bata ankara ba taji yabata sumba a kumatu yana Fadin”Bye…!
Kamewa tayi kam har ya wuceta ya koma ya shiga mota yayi Riverse tana ganinsa ya daga mata hannu jikinta asanyaye ta Dagamai.
Har takai Cikin asibitin Jikinta na mata yam yam kamar wani abu na Zirgamata mirmishi ta saki ita kadai tana wani Tunani Sulaiman is so Romantic bata sani ba sai yanzu sai dai ai tun abaya Sunaira na Fadin Samun Gwarzo kamar Sulaiman sai an Tona tabbas ta fara gani
Ranar Femele ward suka zauna ina da Sister Fatima,Tana zaune in ta tuna da wani abu sai dai tayi mirmishi ita kadai karfe 12pm na Dare ya Kira wayarta Dole ta Dauka sai ya fara mata Shagwaban bazai iya barci Shi kadai ba Tun tana Nokewa har ta saki Jiki tana biyemai Sister Fatima dataga Soyayya tayi nisa sai bata Takura ba ta cigaba da Lura da marasa Lafiya.
Sunaima da sunan Night Duty tazo ammh sai asuba suka gama waya da Sulaiman basu ankara ba tarihin Rayuwarsa kaf sai da sulaiman ya Fadamata wani Fahimtar juna suka samu awayan nan da basu taba Samu ba kuma awaya Sunaima tafi Sakin Jiki tayi mgana dashi sosai.
Kamar yadda ya fada Karfe bakwai yazo ya Dauketa bayan ta kirashi har sai da ma ya jirata suna komawa gida yayi wanka ya fice zuwa Office.
Acikin wannan Satin Duk Dare Sulaiman ke zuwa yakaita wajen aiki kuma ya Daukota da Safe koda yaushe Cikin yin waya suke ko awajen aiki abokan aikinta suna ganin Sauye Sauye sosai game da Sunaima koda yaushe tana makale da waya suna waya in tana gida da Rana baya barinta tayi barcin rana Tunda ya Fahimta tana so komai so Romantic sai ya ke nuna mata zata iya samun komai take so indai a wajensa ne.
Ranar alhamis Gida ta wuni tare da yaran sai da ya tashi aiki da yammah Shida Sani yazo ya Daukota zuwa asibiti ya kuma kara Dawowa ya Shiga gidan sun gaisa da Inna da yaran,Yana ta bama Inna Hakuri kan Su wasim Inna tace bakomai Ahmad ke kaisu makaranta Kullum yaje ya Daukosu Inna dai ita tamai mganar zuwa Zuntu tunda Sunaima taki Fadamai komai yace ma Inna wannan Satin Abuja zasu tafi ammh Sati na sama Insha Allahu zasu je shida Sunaima,Baba ma tana Godiya sai Tara yabar gidan bayan yaci ya koshi da Tuwon da Inna tayi miyar Shuwaka.
Sulaiman ya riga ya gama Tsara komai aransa batare da Sunaima ta sani ba Ranar Friday da Safe yaje ya Daukota da safe suka dawo gida Aranar bai je aiki ba yana gida Saifullahi dai yazo sukayi mgana kafin ya wuce Karaye.
Tare suka wuni acikin Dakinta Sulaiman yaki barinta duk inda tayi yana Tare da ita Masallacin jumma”a kadai ya fita yaje ya dawo,Itama ta Tsantsaramai kwalliya Sosai kuma ya yaba bata tuna da Mijin kanwarta bane alokacin.
Suna Kwance kan gado da La”asar Sulaiman ya fadamata tafiyarsu Abuja gobe harda yaran,da sauri ta mike tana Fadin”Daman da gaske kake yi shine baka fadamin da wuri ba..?
Yana Daga kwancen yace”Baga shi yanzu na Fadamiki ba..!
Sunaima ta bata rai tana Fadin”Ammh ai da nakara shiryawa ko..?kuma fa ko wankin kaina ban je daman gobe nake shirin zuwa..!
Yana kallomta yace”Kiyi komai kike so daga yanzu zuwa Dare duk lokacinki ne..Ammh daga Dare zuwa wayewar gari is my time..!
Ita bata Fahimcesa ba Matsamai tayi ya kaita gyaran kai ya jirata aka gama sai Dariya yake mata yana Fadin kin ma Ruwa gyaran kai ita duk bata gane ba suna Hanyar zuwa gida tasa suka Shiga kasuwa ta siya kaza da Nama ta kuma ki yarda ya biya kudin ita ta Biya da kanta ya koma gefe yana Dariya Lokaci daya yana Fadin”Yi hakuri ashe ina tare da Malamar asibiti ne na manta ana Diban kudade..!
Hararansa tayi sai ayanzu tasan ashe haka ya iya wasa da Dariya Suna Hanyar komawa gida tacemai su je su Dauko su Wasim mana su kwana awajensu Saboda tafiyan gobe.
Hankalinsa na wajen tuki yace”Kyalesu..Sai goben im mun tashi mu biya mu Daukosu..ayau din nan ko Guda bana so yayi min shamaki tsakanina Dake..!
Kallonsa tayi gabanta ya fadi Lokaci Daya ta fara Tunanin wasu maganganinsa Shi kuma gira ya Daga mata ya Hade sai jikinta yayi Sanyi har suka isa gida bata kara mgana ba Shima ganin yanayinta yasa ya kyaleta.
Suna komawa bata zauna ba ta Shiga Kitchen ta kira magajiya da Samira suka taimaka mata,Kajin data siyo ta tafasu ta soya su sannan tazo tayi musu pepe Chicken naman kuma ta Raba biyu rabi tayi miya ta soya ta zuba aciki Sauran kuma Samira ta Daka mata bayan ta tafasa tayi Dambun nama da suka gama ta saka afridge Sister Aneesa ta kira tace tana son Sprinroll guda 100 da Samosa kusa da Gidansu anayi da safe take son akawo mata ta tura mata kudin Aneesan ta mata alkawarin zata aiko almajiranta da Sakon da safe.
Sai bayan isha”i suka gama aikin Sulaiman yana Shashensa yana aiki Bisa laptop bai nemeta ba sanin ta dauko ma kanta aiki.
Dakinta ta koma tayi wanka tayi Salla Tana cikin yin Shafa’i da wuturi sai gashi ya shigo ganin tana sallah yasa ya fita sai kuma ya chan ya dawo Lokacin ta idar ammh tana kan Darduma Sanye yake da Farar jallabiya ba wasa afuskarsa ya kalleta yana Fadin”Tashi mu yi sallah..!
Bata ga wajen gaddama ba yasa ta Mike yana gaba tana bayansa bai Tsawaita ba raka”a Biyu sukayi suka Sallame yayi musu addu”an zaman lafiya daga karshe yayi ma Sunaira addu”an Allah yakai haske kabarinta Sunaima na bayan sa tana amsawa da Ameen.
Sai da suka shafa ya juyo yana kallonta kai tsaye yace”Kin ci wani abu ne..?
Da kai ta amsa mai kirjinta na wani Bugawa Domin zuwa Lokacin ta tabbatar da Zarginta na abunda zai faru.
Tashi yayi tsam ya fice ba Dadewa sai gashi ya Dawo Dauke da Kofin Tagaran Shake da madaram Holladinan ya bata sai ta Noke Cikin Basarwa yace”gwara ma ki sha yarinya..!
Kasa karba tayi bai damu ba ya Sha abunsa ma”ishi sannan ya kalleta yana Fadin”Yau anan zamu kwana ne..!
Idonta sun kara girma ta kallesa sai yayi Dariya ya Fice kitchen ya shiga ba kowa su magajiya sun gyara ko”ina sun koma Ciki.
Sunaima bata iya tashi Daga inda take ba Sulaiman ya Dawo bai ma Tsaya kallonta ba ya Cire jallabiyan Jikinsa Dagashi sai gajerun wando tana zaune taji ya Ciccibeta sama sai kan gado ido ta sakarmai batare daya jirata ba ya Cire mata Hijabi Daga ita sai wata yar Shimi Doguwa Idanuwanta suka raina Fata ta fara kokarin kuka da Sauri yace”Kada ma ki fara..Kiyimin alfarma yau ki sha kukanki zuwa gobe sai nayi aikin Lallashi..!
Dole ta bame bakinta tana ji tana gani ya Rage hasken dakin cikin Hanzari ya rabata da komai na Jikinta awannan gabar Sulaiman bayaji baya gani Burinsa kawai yashiga inda yake muradi Dogon Romancing ya fara mata dayasa ta Fice daga Hayyacinta har batasan ya zare wandon Jikinsa ba Suna gogayar Body Contact,Ta riga ta gama mika wuya batare data sani ba ya Dauki Hanyarsa acikin ransa ya karanta addu”an Saduwa da iyali Bata dawo Hayyacinta ba sai da taji ya Fara Daukan Hanya,sannan ta dawo Hayyacinta ta fara kokarin kwatan kanta ina yasaka mata karfinsa sosai burinsa ya shiga kawai ya Tura wajen gim ya kara Turawa gim..Sai kawai ya Daddage ya Tura da karfi sai gashi ya Shige duk da bai shiga Duka ba Sulaiman duk da ba Sunaima bace karon na farko ba sai dai kowata mace da nata baiwar.
So yake yajisa ya shige gabadaya yasa bai tsausayamata ba ya kara Daddagewa ya Tura da Karfin da sai da ya shiga gabadaya cikin Zufa yace”ya salam…!
Sunaima kuma azaban data nannada ne yasa Ba baki sai kuka zucci Jin yadda yake kaiwa da komawa ajikinta yasa ta fara kiran Inna da Baba har da su Wasim domin azaban dake Cinta bata taba tsintar irinta ba Tunda take acikin Duniyar nan.