MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

“Don Allah madam ahada mana Dinner tare da Saifullahi kinsan Gauro ne shi a kaduna…gamu nan tafe..!
Tana ganin sakom aranta sai taji Sanyi Tasani yau zata farantama Saraki ransa sosai bazata iya fassara yanayin Datake ji acikin ranta ba sai dai ita kanta ta sani Saraki ya fara zama Jikintan bata sani ba.
Ko minti goma basu yi da gama waya ba taji Muryansu afalo Suna mgana da Saifullahi Tana jin haka ta fara kokarin Raruman Hijabai sai ga Sulaimam ya shigo Dakin ko Dakinsa bai haura ba Harta Yar jakar Briefcase dinsa yana Hannunsa.
Tsayawa tayi daga neman Hijabin tana kallonta Cikin Kallon kurillah Sulaiman ke bin Sunaima dashi Cikin wata irin murya yace”Ya kuma haka..?anyimin kwalliya kuma za”a hanani gani..!
Yafada cikin wani yanayin Sha”aawarta data kamasa,Kamar wata wawiya haka ta juyo da Fuskarta Tana kallonsa ido ya waro yana Fadin”Wow….Beautifull..!
Yafada kamar Miyau zai xubo,Bude mata Hannu yayi yana Fadin”Plz Come Here…!
Nokewa Sunaima tayi kunyar duk ta kamata sosai,ganin taki zuwa yasa ya kariso da Sassarfa ya Rumgumeta sosai acikin Jikinsa yana Shinshinan wuyanta Lokaci daya yana Jan Numfashi,Sunaima ta noke kanta Samam Kirjinsa tana Sauke Numfashi Cikin Salama da wani Farimciki sun Dade ahaka kafin ya Dagota yana kallonta kai tsaye ya Sumbaci bakinta yana Fadin”Ni aka samawa..kuma na tsotseshi..Sauran Dayar kwalliya itama an juma zan Tsotseta. !
Sunaima taji kunya ta saka Hannu ta Daki Kirjinsa tana Fadin”Saraki..!
Hannunta ya rike yana Fadin”Sunaimata..Duniyata..!
Yafada yana Kallon Fuskarta Sunaima ta raba kanta saman kirjinsa tana Dariya shima Dariyan yake yana Fadin”Sako Hijabin ki muje ki gaisa da Saifullahi..!
Yafada Lokaci daya yana Sakinta Hijabin ya Dauko mata dake kan gado ya mika mata yana Fadin”Kinsan Gwauro ne a kaduna..!
Sunaima ta karbi Hijabin tna Fadin”Daman yana da mata..?
Sulaiman yace”Eh mana..Tana chan garinsu Karaye kinsan bakano..Auran gida akayi mai..!
Sunaima tace”Allah Sarki..Yaushe zamu je..!?
Sulaiman na rike da Hannunta yace”Sai ta Haihu..!
Da sauri ta kallesa tana Fadin”Ciki gareta daman..?
Sulaiman na dariya yace”Eh mana..Kinga ke kafar yawo ne sai muje daga suna..mu yi Honeymoon din mu achan kinsan karkara Love yafi Dadi..!
Yafada yana Jan Hancinta Sunaima ta Bigemai hannu tana Fadin”Kargi fa..?
Da sauri yace”Sai kin yi ciki..!
Dakatawa tayi tana kallonsa gira ya Daga mata yana fadin”Ciki kuma..!?
Yace”Yes..kin manta da Sharadin maimartaba wato na kaiki ki kara neman Rabuwa dani ko..?Naki wayon yarinya kiyi Ciki sai muje in takawa yayi mgana na nuna mai sheda shima irin ya fito din nan kina tafiya Dakyar..!
Yafada yana kwantatan yadda Zatayi yana Tura Jakar hannunsa gabansa Dariya ta kamata ta kama kanta tana Fadin”Allah ya shiryeka Saraki..!
Rumgumota yayi yana Fadin”Koda yake ai ko muje yanzu..Bazaki iya mgana ba..!
Hararansa tace”Sabo da..?
Kai tsaye yace”Kin fara jin Dadina…Fadi kike fa Saraki..Saraki..Saraki..kina kara rikeni..!
Bata bari ya karisa ta kwace jikinta ta Fice kamar ta nitse akasa Saboda kunya Dariya yayu ya bi bayanta Kunyarta na Burgesa yana jin Dadin Tsokanarta.
Bayanta yabi ya isketa suna gaisawa da Saifullahi yana ganinsa yace”Me garin kargi nace hala ka manta dani ne..?
Saraki yace”Ta na chan tana tambayana Daman kana da mata ne..?
Nace mata tab har da ma tsohon ciki..nace ta bari matarka ta Haihu zamu je suna dagachan mu yi Yawon Amarci kasan iskar karkara na kara Dankon kauna..!
Sunaima na gefe kai ta Dafe tana Hararansa Saifullahi dayasan Halin yan kayansa yace”Uhm..Sulaiman manya..Kaidai fadi gaskiya..!
Yafada yana mai Dariya yasan meyasa yace haka sai ya ballamai harara yana Fadin”Ban so gulma fa..Zan koreka wlh..!
Da Sauri Saifullahi yace”Yi hakuri..Allah ya taimaki Saraki..!
Sunaima ya kalla yana Fadin”Hada mana abinci muci ya kara gaba..Yana shiga Lokaci kinsani..!
Yafada yana kasheta da kallo Da Sauri tace”Komai yana Dakin ka..!
Cikin mamaki yace”Ke kika Kai..?
Kai ta gyada tana Fadin”Eh..!
Bai ce komai ba ya yi gaba yana Fadin”Taso in fa kanajin yunwar in kuma Daman gulma ta kawoka kaga komai sai ka kara gaba..!
Da sauri ya mike yana Fadin”Inafa..Da Gulmar kuma da Yunwar..!
Sunaima Dariya tayi tana Binsu da kallo Saifullahi yabi bayan Saraki yana Fadin ya Jirasa suna ta Shakiyancinsu.
Dakinta ta koma abunta ta barsu suci abincin,Ba Dadewa sai gashi ya Kirata Tana Dauka yace”Sunaima Inna ta kawo wannan Tuwon..?
Sunaima tace”A”a ni na yi maka..!
Da sauri yace”Wow..Ni kikayi mawa shine kika sakani na gayyato wannan Gardin..?
Sunaima tace”Nidai ba ruwana..!
Tafada tana jin Saifullahi na Fadi daga gefe”Allah na sona..!
Kashe wayar tayi tana Dariya Ita kadai Bata Dauka haka Saraki yake ba ashe ya wuce duk Tunaninta.
Wayarta ta yi ta dannawa har Sulaiman ya kirata yace ta fito suyi sallama da Saifullahi ta fito Sanye da Hijabinta Saifullahi yace”Madam an fa gode..Allah ya bar kauna. !
Kanta na kasa batace komai ba Sulaiman ya amsa da Ameen Ameen..
Saifullahi ya dunguri kansa yana Fadin”Ita tayi shuru kai kuma rasa kunye ka amsa da karfi ko..?
Sulaiman yace”kada na amsa Ubana..!
Itadai gefe ta koma tana kallonsu 5k Saifullahi ya bata Sulaiman ya karban mata yana Tayata Godiya Saifullahi yace”Kai na ba mawa .?
Sulaiman yace”Eh mana Ko Anty Sunaima..?
Yafada yana Tsareta da ido Juyawa tayu tana Yar dariya Saifullahi ya iza keyarsa suka fice sun Dade suna mgana aharaban gidan kafin suyi sallama Saifullahi ya tafi shi kuma ya Dawo Cikin gida a kitchen yaji motsin Sunaima ta maida kayan da sukayi amfani Shigowa yayi yana Fadin”Ki adanamin Sauran Tuwo gobe akwai cin Dumame..!
Yafada Cikin bayyana Murnansa da To ta amsa bayan ya Rumgume yana Fadin”Yau zan bada babban Tukwici..!
Jikinta yam yayi mata yasa ta kasa Juyowa daya Fahimci haka yasa ya saketa yana Fadin”zan je nayi wanka..!
Bai jira amsarta ya fice sai alokacin ta Sauke Numfashi Fridge ta saka Sauran Tuwon da Miyar su magajiya sun gana Tsabatace ko”ina sun ci abinci sun kaima Megadi nashi sun shiga sun kwanta Dakinta ta koma ta shiga wanka,Saboda tasan Saraki sai Allah Tana Fitowa ko mai bata shafa ba Tana Daure da Towel yana ganinta ya Nufeta da Sauri tace”Saraki ban…!
Hannu ya dora saman baki kafin yace”kada kice komai…!
Dole tayi shuru cak ya Dauketa sai kan gado agabanta ya Zare Jallabiyan Jikinsa ya Mata Rumfa,lokaci daya yana Zare Towel kamar yasani ta Fara Kiran sunansa Saraki saraki shi kuma yana ta Bidirinsa yake fadin”Yes Saaraki..Ki karisa Saraki inajin Dadin ka..!
Jin haka yasa ta rikesa sosai Tana jin wani irin yanayi yana ratsa taa batasan sadda tace”Saraki..Sarakiiii….!
Shima yace”Sunaima ta…!
Ahaka suka makale juna cikin muradi mai girma sun raya wannan Daran sosai Sunaina ta bada Halin kai sosai da Sulaiman yaji Dadin haka da asuba sai Tsokanarta yake da Saraki yana Kwakwayon muryanta Kunya duk ya kamata bata da bakin mgana Tunda ya gane Lagonta.
Tundaga Ranar suka Bude Shafin Armaci Ita da Sulaiman su Wasim na Gidan Inna abunsu da safe su fita aiki Tare ya kaita su wuce kamfani in tatashi Sani Direba yaje ya Dauketa zuwa gida kafin ya Dawo Sunaima tamai girki taci gayu tana Jiransa Kwana suke Farantama juna ita kanta bata sanin Tana Sakin jiki da yawa sai bayan komai ya Lafa tayi ta jin Haushin kanta.
Ranar Jumma’a Daddare bayan sun gama Farantama juna rai yake fadamata gobe zasu je Zuntu tana makale dashi tace”Wajen wa zamu je a zuntu..!?
Kai tsaye yace mata”In munje zaki gani..!.
Haka kuwa akayi da Safe suka shirya sai Zuntu a waya ma Sunaima ta fadama Inna da tayi mganar zuwa da yaran Sulaiman yace bai gama cin armarcinsa ba.
Gidan Kawu Jafaru suka fara zuwa yaji Dadi sosai yayi ta saka albarka Sulaiman yayi mai godiya shi kuma ya kara bashi wasu Shawarwarin nan suka dan Dade sukaci Dambun da matarsa tayi da zasu tafi 20k sulaiman ya bassa yace bazai karba ba sai da yacemai ba Ladan aiki bane Kyauta ne Daga dansa sannan ya karba.
Daganan gidan Inna Tani sukaje taji Dadi ta rasa ina zata sakasu gidan ba bakon Sulaiman bane saboda Sunaira akwai zumunci sosai,suna zuwa itana ya bata 10k daganan sai babban Gidansu Inna daman ai chan kowa yasan Sulaiman tun abaya basu jima ba suma yayi musu abun arziki suka kamo Hanya zuwa gida Dare yayi musu suka Tsaya azaria suka kama Hotel suka kwana cikin Soyayya da Farinciki sai da safe suka koma Kaduna da yammah Daganan gidan Inna yakaita suka gaisa suka ga yaran sai bayan Isha”i suka koma gida bayan sun ci Jallof din da Inna ta Dafa da Kifi.
Sunaima ta saki jikinta Fiye da Zatonta Ta kuma Dauki nasihar Inna Duk Safiya sai ta Kira Hajiya da Hajiya karama da Abba ta gaishesu Kuma suma jin dadi suyi ta saka mata albarka,Hakama kannensa suna Kiranta su Safiya Anty sama Anty kasa Lalle rayuwa daman haka ta gada.
Sulaiman ya samu kwanciyar Hankali sosai tunda ya Fahimci Lagon Suunamai tana son soyayya sosai da Rayuwar Masoya shiyasa ya Shagwabata sosai soyayya Salo Salo haka yake mata Shiyasa ta saki jikinta Dashi bata sani ba.
Abu Dayane ke batama Sulaiman rai irin aikin Dare in ta farashi har ta gama yana Kunci yayi ta fada yana ya gaji ita dai bata mgana Saboda tasan Halinsa in ta cika mgana zai iya Botsere mata ita kuma tana son aikinta batasan Rabuwa dashi.