MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Sallama tayi akaron Farko sau Daya ya kalleta bai kara ba ya maida kansa yana Cigaba da wayar da yake,Ganin haka yasa ta Tsaya cak ta kasa gaba ta kasa baya har ta yanke shawaran komawa sai kuma wata zuciya tace”Sunaima baki da gaskiya fa..Kuma kece a kasa ke zaki fara kwantar dakai kada ki manta Saraki fa..!
Tuna haka yasa ta fara takawa garesa Yana ganin haka sai ya juyo yana kallonta Itama kallonsa take hannayenta ta Dora a kunnuwanta Duka Biyu ta Duka Ta Dago irin kamar Tana Jumb din bakinta na Motsi tace”Sorry…!
Yadda tayi sai da jikinsa ya amsa ammh sai ya barsa yayi kokarin Rabata ya fita daga falon yana Fadin”Saifullahi muyi mgana gobe da Safe..nagaji yau din nan..!
Sunaima taga wannan ne Dama ta karshe a wajenta Duk da yadda Zuciyarta ke tashi Tana shakan kamshin Turarensa haka ta Daure yana Shirin fita ta Ruga ta Bisa ta Rungumesa ta baya lokaci daya ta fashe da kuka tana fadin”Kayi hakuri..Am so sorry na tuba..!
Take fada tana Shesshekan kuka,kukanta da Biyu take yi na Farko na Rauninta na Biyu kuma na yadda Kamshin Turaran Saraki ke hawa kanta ta rasa madafa ba abun tayi mgana ba Laifi ya dawo sabo.
Yadda ta rikesa tana kuka yasa ya kasa Tafiya ya barta tsayawa yayi Cak batare daya waigo ba Hannunwanta ya rike duka Biyu cikin Fitar hayyaci yace”Why Sunaima.?kin rainani har haka bansani ba da zan saka miki Doka ki hauta ki zauna..?Saboda ni mijin kanwarki ne har yanzu ban kai matsayin mij..!
Bata bari ya karisa ba tayi saurin Juyowa gabansa Tana kallonsa Lokaci Daya tana Rufe mai baki da hannunta sai Hawaye Cikin Raunin murya tace”A”a kada kace haka..ba haka bane..Am sorry bansan me zan ce ba..Ammh ina so ka sani Miji na na Dauke ka ba Mijin kanwata ba kaine Duniyata yanzu..!
Tafada tana kallonsa ido cikin ido Da Sauri ya Jimke hannunta yana Fadin”Really..?kina SONA Sunaima..?A mtsayin Mijinki ba Mijin Sunaira ba..!
Bazata iya bashi amsa ba Sai kawai ta Fada Jikinsa ta kamkameshi tana Fadin”Basai na fada ba..adan zamana Dakai ya kamata ka fahimci na Karbi Kaddaranta na yarda kaine Duniyata..!
Bai Rumgumeta back ba illah cewa da yayi”No ba haka nake son ji ba…Ina son jin Sulaiman ina sonka..!
Tana Cikin jikinsa kanta na Kan kirjinsa tana kokarin yaki da abunda take ji tace”I LOVE U…SARAKI NA..!
Kamar a mafarki haka yaji Da Sauri ya kamkameta yana Fadin”Love u much Sunaimata..Kin hukuntani da Fushinka..Daurewa kawai nakeyi..!
Sunaima tace”Nima haka..Ammh abu Daya ya rage..?
Yadagota yana kallomta yace”Menene..?
Sunaima tace”Ka janye barina da kayi da Allah akan Abunda ya faru ranar..Da kuma hawa adaidaita kayafemin..!
Tafada cikin Rauni kara Jawota yayi ya Rumgumeta yana Fadin”Na janye na janye mganata Nima ki yafemim..!
Kara kamkame juna sukayi ya fara Shinshinarta yana fadin”I miss u…!
Muryan Sunaima kasa kasa tace”Me too..!
Cikin wani yanayi gabadaya ji tayi kamar Zuciyaeta zata fito saboda yadda take ji Kamshin Saraki hawa kanta yake kamar ta Turesa ammh ba Dama hakanan ta bashi Halin kai ganin yadda yake Sarrafata da Zafi Zafi Dole ta Daure ta bashi halin kai suka Fada kan gado kankame da juna sai da suka samu natsuwa tare sukayi wanka Rigarsa ta saka suka fita Falo Ganin Tuwo tayimai ya Dinga saka mata albarka bayan sun gama cin Tuwon ne suka kara komawa Ruwa Sunaima kamar ta Saka kuka haka ta Dinga ji sai da Saaraki yaja ta gaji Lilis kana ya kyaleta bayan ya Fadamasa kwanakinsa ya fanshe.
Da asuba daya dawo sallar asuba ya nemeta bata isa tayi mai gaddama ba sai dai suna tsakar sha”anin Zuciyarta ta fara tashi kafin tayi wani motsi Aman ya kawo haka ta amayeshi Shida zanin gado sai ya kuma Rude ya koma ya riketa yana Fadin”Sannu Sunaimata..Daman baki da lafiya ne..?
Sannu meke damunki..?
haka yake ta fada yana rawan jiki ko kyamar aman ba yayi sai kuma yabata Tsausayi shi ya kaita Tiolet yayi mata wanka ya Daukota bayan ya yaye zanin gado da kayan da ta bata da amai ya wurga Roban wanki.
Ya sauya Zanin gado ya koma ya kwantar da ita yana ta jera mata sannu.
Gari na wayewa yace suje asibiti tace ta warke lafiyanta kalau to ganin tatashi garau yasa ya kyaleta aranar yake Fadamata gobe sunan Matar Saifullahi ta marairace tace don Allah ya kaita Sai da ta nemi yin kuka yace gobe ita da su Wasim zasu tafi Gabadaya su kwana Daya su dawo Ranar Litini da Safe sunaima ta Fara Murna Da Farinciki da yammah suka tafi suka saima Maijege da Bby kaya Masu kyau sannan suka biya gida Sunaima ta fadama inna Da yaran suka taho Sunaima nata Murna yau Sulaiman bazai dameta ba Tunda ya yarda ta Dauko yaran shi kuma ganin Kulafacinta kan yaran yasa yace su taho dasu gata bata jin Dadi yana Tsausayinta yasa ya Daga mata kafa ranar ta kwana da yaranta Washegari Lahadi Karfe 10am na Safe suka Dauki Hanyar Karaye Sulaiman shi da kansa ke Tukin Sani na gida Sunaima na gaban Mota Wasim na baya Wafiyya kuma na jikin Sunaima suna Hira da Saraki sama sama itama tafiya batayi nisa ba Sunaima ta Fara barci wanda baya isarta a kwanakin Sulaiman ya samu daman kare mata kallo yana lkara ganin Farin data kara da kuma yadda tayi kumatu bai kawo komai aransa ba yana Tunanin Hutu ne da Chan jin yanayin Waje yasa ta koma haka.
Karfe 12:30pm na rana suna karaye Gidan Saifullahi inda ya gina Gadon Mahaifinsa ginin zamani mai kyau,Ba nan suka fara zuwa ba sai da suka biya gidansu Saifullahin suka gaisa da Mama Dayake basu da wanni nisa sosai taji Dadi sosai ta rasa ina zata sakasu nan sukayi azahar suka sha Fura da Danwake itama tayi taronta Ita da yan”uwan khadija Tunda Duka abun na gidane.
Sai azahar suka isa gidan Suna Sunaima da yaran suka shiga Cikin Gida Saifullahi da Sulaiman kuma suka koma Chan gidansu Sulaimam din inda ba yalwar jama”a sosai.
Khadija ta rasa ina zata saka da Sunaima sai nunata take tana matar Sulaiman ce ana mata maraba da Far”a tana ji ana fadin itace yayar matar tasa daya aura Khadija tace eh,Tanaji ana cewa Allah Sarki gashi ta Rike ya”yan yar”uwanta ita dai batace komai ba
Ta bama khadija abunda tazo mata dashi nata dana Sulaiman sai godiya take tana ta nuna ma Mutane Turaman zani hudu da rigunan yara sai Su sabulai da omo,Su wasim sun ga yara suna tsakar gida suna ta wasa bayan sun ci abinci ita kuma Sunaima suna Uwar Daka kan gadon mejego taci abinci alalan taci sosai da kunin Zagin da akayi,Shi tayi ta sha yayi mata Dadi.
Da yawan masu business suna so advertisemnt ɗinsu yazo da wani salo da kai kanka zai burge ka.
LOGO tactics ne na janyo hankalin customer.
Now mutane da yawa will think haɗa logo na d wuya but in truth indai mutum zai dage its simple like ABC.
android phone kawai kuke buƙata da Knowledge n graphic design.
abunda ake samun kuɗi da shi yanzu shine graphics design, kuma the minium abinda ake samu per desgn 500 ne…Imagine idan a kowacce rana zaku yi aikin mutum 5…500×5=2500
to d zaman banza ba gwara ki koyi abinda ko da ₦100 ne kike samu kullum b akan babu.
Students da ke zaman ASUU you can leverage on it before resuming school.
this 2500 na kullum abinda zai yi making a month is 75k.
to ko d wannan 75k b kya ja jari ba?
now if ace kina son koya and we are ready to teach u this graphic design a kuɗi ƙalilan?