MIJIN KANWATA COMPLETE NOVELNOVELS

MIJIN KANWATA COMPLETE NOVEL

Bazan Rufe wannan Shafin ba ban mika godiyata zuwa ga Sisinah AISHA ALTO b wacce tayi ta Dawaniya da Labarin nan tundaga farko har zuwa karshe bata taba gajiyawa ba,Nagode kwarai Allah ya bar zumumci sannan Godiyata zata mika zuwa ga Diyata RAHMA LADINGO banda kamarki kema da irin Dawainiyarki ga Labarin nan Allah ya bar zumunci ya Raya miki Zuru”a Sannan sai wani karin Godiya ga Dimbin masoyan da sukayi Jimari wajen Bin Jagwalgwalona kamar yadda basa gajiyawa Musamman MIJIN KANWATA COMMENTS SECTION da kuma yan Dandalin GIDANMU Bazan taba mantawa da Alherinku gareni ba da JANAF NOVELLA Duka ina godiya Tare Da Sauran Zauranka da ake zuba Sharhi kan wannan Labarin da wanda na sani da wanda bansani ba Duka ina mika godiyata gareku gabadaya Nagode Allah ya bar zumunci sannan kafin na Rufe godiyata zan yi jinjina ga kungiyata Daya mai kama da Dubu INTERLIGENT WRITER’S ASSO Allah ya kara Hada kanmu gabadaya Ina godiya Allah ya bar zumunci Awannan gabar nake cewa BISSALAM sai mun Sake haduwa Daku cikin Wani Sabon Tafiyar ko nace Sabon taku..?wannan karon bansan Kaddaran ina zata Kai mu ba nadai san bazaita kaimu inda bazamu iya karbanta ba…

JanaftySHAKIRA
29/06/2022
IWA

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button