GARKUWA PART 3

Afwan! Afwan!! Afwan!!!
Masoya na makarantana, na nesa dana kusa waɗanda na sani da waɗanda ban saniba waɗanda suka biya da masu karanta na sata, wanda na taɓa mgn dasu da waɗanda ban taɓa mgn da suba.
Dan Allah ku gafarceni in akwai wani abu da nayi miki/ka bisa rashin sani da ajizanci na ɗan adam ko kuma gajiya da yawan jama’a da rashin hutu yasa kinyi mgn ban kulaba kuyi haƙuri ku yafe min abubuwan ne suna min yawa. Ina mai fatan Allah ya ƙaddara saduwarmu a wani littafina lfy al’farmar Annabi da al’ƙur’ani.
Godiya ta musamman gareku wadanda suka biya kuɗin littafin suka karanta da kuɗinsu ba na sataba yan na sata ba sai na ƙarasa ba yaseen doguwa bullulutu baƙar mutuwa????????????.
Alhamdulillah na godewa Allah da ya bani ikon cika alƙawarin da nayi ko ince yarjejeniya da nayi daku ƴan special Group, na posting PAGE bibbiyun kullum Alhamdulillah ina al’fahari yadda ko rana ɗaya rak rana ɗaya kacal dai cikin rakun littafin ban taɓa tsallakewa ko ƙetarewa banyi muku posting ba Alhamdulillah nayi al’ƙawari kuma na, cika wannan ma yana ɗaya daga cikin manyan nasarorin da na samu a littafin GARKUWA. Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah zanyi bacci hankali konce in tashi sanda nakeso
Littafin GARKUWA na kuɗine idan kinaso ki karanta wa, bada haƙƙin na a kankiba, ki sai katin Mtn na ɗari uku kacal, ki copy numbers ɗin ki turo min ta whatsApp number na 09097853276. Sai in saki a group kota ac no 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR FULANI*