WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
  Haka aka tafi da gawar Mimih da Kawarta aka musu sallh tare sa kai su gidan gaskiya.
….
Tun da aka bada labarin mutuwar Mimih baki daya wani irin yanayi ya shige ni, kawai kallon duniyar nake ba kome ba, lokaci guda zuciyata tayi wani irin sanyi da laushi. Duniyar ba matabbatar bace, duk abinda ya faru kamar a mafarki muna filin na hango ta ita da Ya Jamilah, amma ban san me suke fada ba, kuma ina ji a jikina maganar mu suke, har fitar ta a jikina ina ji.
   Share kwallar da ta zubo min nayi, sannan na kalli Ya Wasilah da take barcin ta hankali kwance, taka mata duka nayi ta tashi a firgice.
“Kutmar Uba meye nayi miki?”
Cikin shashekar kuka na ce mata.
“Babu!”
“Kan Uba, kawai dan tsabar rashin kunya ki make ni sai da na farka wallahi Beeyah ki fita idona dan zanci kaniyar ki” ta fada bayan ta ja bargo ta kwanta. Kukan da nake mata ne yasa ta tashi. Ta fita ta kira Ya Rahmah baki daya na d’aga musu hankali da kukan banza kawai nake, dakyar suka yi sallah asuba suka dawo, suna wurina Faisal ya dawo ya dauki Rahmah suka tafi gidan Rasuwa,.
   Sai ni da Wasilah, yadda nake kukan baki daya itama sai kuka take, muna cikin kukan Ya Jamilah ta dawo, wanka tayi ta gabatar da sallah asuba, sannan tazo muka dasa kuka. Dake Ya wasilah tana hutun Sallah. Ganin yadda muke kuka kamar me yasa Ya Wasilah fita cikin mu ta kira Bilal. Ko minti talatin ba ayi ba ya shigo gidan. Ina zaune a tsakiyar gadon ya shigo cikin dakin, zama yayi a gefe na.
Ya ciro tissue ya mika min amsa nayi ba goge, sannan ya kuma bani.
“Sorry” ya fada min, kallon shi nayi sannan nace.
“Na tuna da Ammyn” matsowa yayi kusa dani ya ce min.
“Da kina sallah da addu’a zaki mata kawai babu wani abu da zai saka ki dogon kuka”. Daura kaina nayi a kadadar shi na shiga jan zuciya na ce mishi.
“Toh nima xan yi sallah” janyo ni yayi jikin shi, ya riko hannuna.
“Karki kuma kuka haka domin zaki yi ciwon kai, idan kika yi ciwon kai babu amfanin ayi taron bikin mu kin ji” gyada kai nayi ina shashekar kuka.
“Na ce kiyi shiru, ki daina kuka babu amfanin haka.” Haka yayi ta rarrashina har nayi shiru, kafin ya shiga bani labarin abin dariya, ba zan iya dariya ba sai dai murmushi, haka yayi ta jana da hira har na fara hamma, wajen karfe daya ya kwantar dani.
“Kwanta kiyi barci Mrs BAJ” murmushi nayi,sannan na lumshe idanuna, barci me nauyi yayi gaba da ni,
  **
Karfe biyu dai-dai aka daura Auren Bilal Ahmad Abbas Jikamshi da Rabi’atu Ishaq DaÆ™ayyawa, sannan aka daura Auren Muhammad Alman Abdul Hadi Shema, tare da Wasilah Ishaq DaÆ™ayyawa. Sadaki Bilal da sisin gwal ya biya kudin uwa da uba miliyan biyu, yayin da Alman aka biya tsabar kudi Naira dubu hamsin, kudin uwa da uba miliyan daya.
A can DaÆ™ayyawa ma bikin ake sosai, domin sun roki Alfarmar ayi wani bikin a can, shi yasa ana daura auren da karfe biyu anan aka zo aka kwashe su Rabi’atu da Wasilah zuwa can Jigawa.
  Sun isa karfe uku da rabi, dan haka suna isa aka fara musu hidimar bikin karkara, tare da basu abubuwan ci da sha, wanda natural ne ba wanda zai taba su ba.
  A daren Bilal ya biyo matar shi, yana isowa ya tura aka kira ta, da farko kin fitowa nayi, sai da Ya Rahmah tazo ta fitar dani.
“Ke bana son sakarcin banza ya xa ayi ya turo ki ce ba zaki ba” tura baki nayi ina faÉ—in.
“Wallahi ni ba zan tafi ba”
“Baki isa ba, bar ganin baki sallah wallahi wuta zaki shiga gwara ki tafi yana kiran ki”
  Kamar zan yi kuka haka na tafi wurin shi yana falon baba me gari shi daya, tunda nake ganin shi ban tab’a jin tsoro irin na yau ba, daga nesa na zauna.
“Zo mana yan mata”
“A’a zo nan dai babu abinda zan miki”
“Kace wallahi”
” Ga gaskiya ga rantsuwa zauna abinki Nagode” ya koma wani kalar tausayi, shiru nayi ina kallon fuskar shi. Kafin nayi kundunbalan matsawa kusa dashi.
“Gani nan” riko hannuna yayi na matsa sosai jikin shi. Na zauna ina wasa da mayafin jikina, mun jima a haÆ™a kafin na fara jin kanshi a wuyana, yana shaÆ™ar kamshin turaren jikina.
“So sweet baby” ya fada can Æ™asar makoshin sa, shiru nayi ina jin shi yana kara jana cikin jikin shi, kumshe idanuna nayi ina jin haka har cikin ruhina. A hankali ya tura hannun shi cikin jikina da hikima da dabara, sai da ya san yadda ya yi ta romance da ni, ban san yadda zan fadi al’amarin ba, amma ni kaina ban san ina wetness ba, sai da yayi dogon tafiya a cikin lamarina.
  Ya fadadda labarina sama da kome, ya kuma tabbatar min shi din ko da ban kai haka ba, yana tare da ni. Ban tashi dawowa daga duniyar da ya kai ni ba, sai da ya durfaffe al’amarin da tafi kome girma a wurina, kawai wayar shi tayi kara. Wani irin dauke wuta yayi lokacin da ya dauka a matukar sanyayye ya ce.
“Amm kai dan iska ne maza mara mutunci, sai na fasa kan ka” ya kashe wayar baki daya yayi wurgi da ita, kallona yayi da kananun idanun shi ya kara tallabe ni a kirjin shi. Hannun shi ya kai baya na, ya mai da min bra dina, sannan ya janyo rigana ya saka min.
“Mine zan jira har a kawo min ke.” Ya fada min a kunnena, lumshe idanuna nayi ina kara narkewa a jikin shi, ina jin yadda giant din shi yake motsi, d’ago fuska na yayi ya haÉ—a bakin mu, ban san haka mutumin nan ya iya ba sai da na kasa control din kaina kuma shima yanayin da yake ciki kenan.
Murmushi yayi a ranshi ya ce.
Autar Ammyn iya haka kawai kike tsammani? Bari bazuka na ya hadu dake zaki sanin Darajar kanki……
3/17/22, 23:04 – My Mtn Number: 86
Cikin wayo irin nasu na mazan zamani, yayi ta mutsike ni. Ni kaina ban san iya lokacin da muka dauka a wurin ba, sai da ya gaji dan kan shi ya janye daga jikina, ya gyara min zaman mayafina ya ce min.
“Ki kula da kanki, ya kamata ki fara ibada sabida rayuwa babu addini kamar rayuwa ce cikin duhu, ina son uwar Yarana ta taso da addini gaba da baya”
  Kasa d’ago kai nayi sabida kunyar shi za ya dame ni. Haka ya sako ni a gaba har zuwa cikin gidan, riko hannuna yayi a hankali ya janyo ni jikin shi.
“Me yasa?” A dan firgice na juyo ina kallon shi sannan nayi kasa da kaina. Ina wasa da hannun shi da yake cikin nawa.
“Kina jin tsorona ne?” Girgiza mishi kai nayi,
“Kina jin kunya na ne?” Nan ma girgiza kai nayi.
“Toh me?”
“Babu”
A hankali ya janyo ni jikin shi yana me matse ni a kirjin shi.
“Kina son haka ne?” Ya kuma tambaya na a karo na uku, sunne kaina nayi a kirjin shi yana sauke ajiyar zuciya.
“Ko na tafi dake ne?” Girgiza mishi kai nayi ina kara rungume shi.
“Toh me ke damun ki” shashekar kuka ya ji ina yi a hankali, shafa bayana ya fara a hankali yana rarrashina har nayi shiru. Sannan ya kai ni har bakin kofar mu na shiga a sanyayye, ina shiga na samu matar baba me gari tana jirana.
“Maza dauki ruwan can kiyi wanka, sannan ko gasa jikin ki, abinka da Turawa basu da hakuri a hannu suke maza ki shiga ki fito ina jiran ki” wani irin kunya ce ya kama ni, na shiga ban daki nayi wanka, sosai sannan na fito na same ta, da wani kasko. Daki ra shiga dashi ta dauko wani abu ta zuba a kaskon ta ce na tsuguna, ina tsugunawa kuwa sai gashi har da zufa, sannan ta ce min.
“Zauna a can ba zaki koma dakin su ba, zauna bari na kawo miki dahuwar kaza”