NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

     Sai barci gajiya baki daya suka yi ta kiran yan uwa qna gaya musu. Kwanan mu biyu aka sallame mu, muka dawo gida Ya Rahmah ce a kaina kome da ake na uwa Ita ta min, kwanan mu biyar Ya Jamilah tazo, ita da Yaya Aaman, itama tana da nata cikin sai tattalin ta yake kamar yar kwai.

      Haka Ummyn da Nadrah, Layinah da Lubna, sun so Seyo da NaNa sunzo baki dayan su, ranar suna yara suna ci sunan Iyayen mu, hassan Ahmad Bilal Ahmad Jikamshi, Husaini Ishaq Bilal Ahmad Jikamshi, sai Gambo AbdulHadi Bilal Ahmad Jikamshi, sai yar karamar su wacce ta ci sunan Umma  da itama ta musulunta. A’isha Bilal Ahmad Jikamshi. Sunan su da Korea kuwa,  (Hassan Oh imbo, Hussain Jin Yo, Gambo Kim, Aisha Kuwa sukan Na ra) Kannen Uban su. Suka rada musu.

Aikuwa ana suna da kwana huÉ—u, Umma ta wuce damu Korea. Inda aka fara min wani jego, shi kan mutumin kamar ya min duka dan yaso na hakura nace zan bi Umma. Haka tayi ta bani kulawa sannan ta saka aka nima min wani maganin hana shigar cikin, aka bani naci sai wani dan kunne da na saka ta ce min.

“Shi wannan idan kika cire shi zai karya karfin maganin ciki zai shiga kowani lokaci, amma idan kina son lafiyarki sai ki bar shi a kunnen ki” dake ina da hujin kunne uku ne a na karshen na bar shi kuma barima ne wato manne.

    Haka muka yi ta jego ga wani herbi na musamman na gyaran tumbin,. Tuni ya koma  baya, sannan ta bani wani sabulu ina shafawa a cikin, rafkanwar ya bata tass, anan na cigaba da yanga idan ya kira ni video call, har wani juyi nake mishi, baya damuwa.

Watan mu biyu yazo,  ranar ba fadi gaskiya a hannun shi domin yayi kewar mu, sai da muka yi kwana biyu sannan ya fito domin makale ni yayi a part din mu tsakanin mu da Umma sai waya.

Kwanan shi ashirin ya koma mu Kuma sai da muka yi arba’in biyu, muka so Najeriya da masu kula da Yaran.muka kwana biyu naje har Jama’are wurin yan uwan Ammyn anan na samu labarin Alkhairin mijina,. Koda naje DaÆ™ayyawa Sosai matar Baba me gari take bani labarin Bilal, murmushi nayi ina tuna rayuwar da nayi, na je wurin Gwaggo Lami da Nairah, ba musu Alkhairin suma sun gaya min alkhairin Bilal, Baba Haliru ya mutu, koda naje gidan baba Badamasi,shima nagan shi ba laifi duk Alkhairin Mijina.

..
Ina dawowa aka ce min ina da bakuwa, shiga Falon Nayi naga Natasha da Hajiyar shagon mu, murna sosai daya Hajiyar ma murmushi tayi, sannan ta cire abin fuskarta Altine wani irin kuka ne ya kama ni na rungume ta.

    Haka muka sha hira.. sannan muka rabu da numbobin juna, ina Lagos Ya Jamilah ta haihu itama Mama ce ta dauke ta,(🤣😂) wallahi tun daga asibiti ta lura da malam Mataimakin IG bai da kunya.

     Yaron ta me kyau, dan ita ya dauko. Aka saka mishi sunan Alhaji Muhammad Lawal Dambatta, muka kira shi da Annur. An sha suna ranar sunan Alkasim sai da Mammy ta shiga tsakanin shi da wasilah  sai da ta mishi rashin mutunci, ya fita yana faɗin.
“Wallahi sai dai na mutu ban yi aure ba”

  Abin tausayi, wani lokaci ƙaddara da rabo. Jin haka kanwar Alhaji Muhammad Lawal Dambatta ta saka aka daura auren shi da wata Yar Kanin su da ya rasu Me suna Bahijah, babu yadda ya iya haka ya amshi auren amma bai so haka ba.

   *
Bayan sunan Ya Jamilah mijina yazo da kan shi ya dauke ni, muka koma Madinatul munawarah.
Bayan shekaru hudu  na gama karatuna, Lokacin Yarana sun girma muka dawo Najeriya da Mijina,. Sannan Umma ta dawo ita da Ummyn da Ya Jamilah, Nadrah suka kuma kafa JIKAMSHI Group campany.  Bayan mun mai da haddakar kamfanin mu da ta Bilal.

      Ban kuma haihuwa ba, na zama side chick na Mijina, haka ma yan uwana, musamman Ya Jamilah wacce taso ajiye aiki saboda matsayin da mijinta ta ya samu IG, shi ya nuna mata karta ajiye abu ne da burin ta ne. Da taimakon shi ta kuma rike kamfanin cikin adalci ita da Nadrah, Wasilah ta zama babbar lauya me kare kamfanin.

A gefe guda na sake samun damar zuwa Russia da Bilal inda na samu horon shekara biyu, a aikin sirri inda muka kara haduwa da Maama, sannaan muka ba zama lalata masu safara da Fatauci na mutane.

  October 11- 2019.
New horizona

Kallona yayi ya murmushi abin harin ki bata so ba.
“Zata zo”.na fada ina wasa da shi. Zuge zip din wandon shi yayi. Na taso zamar da wandona,  a cikin motar na zauna kan monsterie giant din shi. Muka shiga  Fucking brain out din juna. Muna gamawa Ina hango Priyanna, da sauri na goge gabana da tissue na ce.
“Malam bana saba lamba bani kayan aikina” na fita a motar sanye nake da wata coat brown na sanyi,. Sai kaina yane da mayafina. Zata shiga motar na rufe kallona tayi. Zata yi magana na ce mata.
“Kiyi shiru,.muje ga mota can” babu musu ta bi umarnina.har wurin motar na sakata a baya na zauna a gefen ta.
“Ki dakatar da da abinda kike” na ja mayafina. Rufe bakinta tayi.
“Rubeeh kina raye?”
“Bana raye sai dai ina iya zama Ghost na dawo daukar fansa, idan kika cigaba” daga hakan Bilal ya tsaya ta fita.

“Fita idan kika kuma sakewa  na dawo Zan kashe ki na rubuta labarin dan bai kare ba”

Tana fita na dawo ina kallon shi.
“Daga nan ina zamu ce”
“Gida”.
Airport muka wuce da shi, jirgin shi yana jiran mu, munq shiga wanka mukayi na shafa kunnena babu yan kunne.
“Wannan kike nima?”
“Kasan me?”
“Ina xan sani tunda ba a son a kuma.daukar babyna toh na cire shi”  kwace nayi tare da barin shi a ban dakin ya biyo ni a dan karamin dakin da yake cikin jirgin ya same ni, juyar dani yayi ya shiga bani labarin shi da soyayyar shi.

ALHAMDULILLAHI ALLAH NAGODE DA KA BANI LAFIYAR RUBUTUN NAN LAFIYA, inda muka yi kuskure Allah ya yafe mana idan muka yi Dauda Ubangiji ya samu muyi tarayya a ladan…
Na fara 12/20/ 2021. Na gama Wednesday 3/16/2022 Alhamdulillahi Alhamdulillahi Nagode Allah ya haÉ—a mu a wani amma ba Yanzun Ba insha Allah maybe ya so October domin sauran watanin FREE BOOK nake sha’awan rubutawa Yanzu..

Mu hadu a wani Mystery royal love story …. Find ƘALLABI A TSAKANIN RAWUNA A ancient love daga….

Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button