NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

Dan haka cikin matukar son kai da zuciya ta saka aka haÉ—a kayan Rabi’ah, a wata jakar ledar Viva.
“Na maroko dauke min Yarinyar nan ka kaita Waje”
“Wayyo Allah na, Wayyo Mama” ta kuma rungume Altine, tana me kuka.
“Itama Altine kuka take tare da rungume Rabi’ah ta ce mata.
“Adawiyya ki tafi Insha Allah wata rana zamu haÉ—u”

       Ta cire ta daga jikin ta, ta shige dakin su, haka aka fita da Rabi’ah tana kuka da ihu, har cikin motar Hajiyar tana ihu, kallon Na maroko tayi sannan ta ce mishi.
“Haka xan tafi da ita tana min ihu?”
“Zata daina ma, an rabata da wacce suke tare ce, sannan idan bata miki ba sauke ta sai kuyi tafiyar ku, babu dole” ya fada fuskar shi a hade, domin yasan irin su sai da gatsali yanzun sai su maka rashin mutunci.
   Haka suka dauke ta, babu yadda suka iya da ihunta, domin dai basu son babbar mace, wannan shine sanadin rabuwar su da Altine.

Bayan tafiyar sune, Yar Duwala ta kalli Altine da take ta kuka, ta ce mata.
“Zaki iya shiryawa an jima za a tafi da ke kano wurin Adizah, kina cikin masu tafiya Jidda” 

Kuka sosai Altine tayi har ta godewa Allah, sannan ta shiga had’a kayanta, tana.
**
G.R.A Dutse

Tafiyar minti goma ya kai su wani hadadden gidan dan Majalisar dattijai (wato senators), gidan ya hadu kamar ba za a mutu ba. Juyawa hajiyar tayi tare da daka mata tsawa.
“Ki min shiru kafin na yanka ki na bawa wadancan karanunkan kafarki su cinye” tsit tayi tare da rufe bakinta, haka suka fito tare da nufar cikin gidan, gaskiya ne karanunkan ba ma wasa bane wasu irin dirka-dirkan karanuka ne, masu mugun girma na fitar hankali.

      Cikin azababben tsoro take bin bayan su, har cikin gidan irin gidan Yan gayu, me shegen kyau da fitar wani irin kamshi me daukar hankali. Yara ne guda uku, babban zai kai shekara sha tara zuwa Ashirin, sau wacce take bin shi zata kai shekara goma sha biyar, sai dan karamin su me shekara daya. Yaran gwanin ban sha’awa. Cikin girmamawa hajiyar ta gaishe da Yaron da yake kallon ta cikin idanu.
“Alhaji karami ina kwana?” Sai da ya gama mata wani irin kallon wulakanci, kafin ya amsa mata da cewa.
“Lafiya lau” daga haka ya mai idanun shi kan Rabi’ah.
“Tana da kyau Meye sunan ki?” Ya tambayi Rabi’ah.
“Rabi’atu Adawiyya”
“Uwar yan maula ba ke na tambaya ba ita na tambaya” ya fada tare da kwab’a fuskar shi daidai fitowar wata mata wacce zata kai talatin da tara, ta fito daga cikin wani É—an korido.
“A’a Hajiya Larai ke ce a garin mu? Barka da zuwa, Muhiyuddin shine baka kirani ba”

     Kamar wanda ta zage shi ya kalle ta, kamar zai yi kuka ta ce mata.
“Mum! Kome sai ni ne?” Ya fada tare da mikewa yana barin falone.
“Ƙarku damu haka yake sam bayi da sabo.”

       Yana wucewa ta nufi can dakin yan aikin gidan, babu sallama ya shiga yana zare idanu. A matukar firgice ta kalli shi, murmushi tayi sannan ta ce mishi.
“Muhiy!” Kamar bata girme shi ba, yana zuwa ya kifa mata mari, tare da mika mata hannu, ciro Wayarta tayi tare da mika mishi, yana karb’a ya buga da kasa, tare da turata saman katifar dakin, har zuwa lokacin tana rike da kumatunta, Yaron nan ya juya kamar zai fita ya rufe kofar dakin. Ba tare da jin ko dar ba, hmm Allah ya shirya mana zuri’a. Akala Yarinyar zata kai shekaru ashirin da biyar, baki daya bai duba yadda ta girme shi ba, ya shiga janye zanin jikinta ba iya shi ba hatta kayan jikin ta, sai da ya rabata da shi. Yadda zaka san yaron ya gama wuce iyaka, ya shiga labtawa baiwar Allah nan bulalar shi, abun mamaki sai gashi Yarinyar nan ko na ce matar nan tana kuka da niman. Ya cigaba, kamar ba Yaro karami ba, sai buga wasan shi yake yadda babu me cewa bari ko cigaba. Kai bakin shi yayi kunnenta ya fara magana kamar haka.
“An kawo sabuwar yar aiki yarinya ce babu ruwanki da ita, kika sake na fahimci wani ba, Kinsan yadda nake zan baza miki rashin mutunci.”

“Toh na yarda da ka hanani wannan bulalar naka ai gwara ka kawo koma wacece, ina nan zan jira don Allah soka min ta inda ba zan yage ba.” Ta fada tare k’amk’ame shi, aikuwa ya cigaba, sai da ya biya bukatar shi tare da shiga tsakaninta da Rabi’ah hankalin shi ya kwanta.
“Da Fatah kina shan drugs din da ba baki?” Ya tambaye ta yana gyara zaman rigar shi.
“Eh Yallabai” sannan ya fita a dakin bai kuma bin ta kanta ba, dakyar ta tashi tare da shiga ban daki tayi wanka, sannan ta gyara jikin ta, taba fitowa Kanwa shi tana shigowa me suna Bahijah.

    Kallon ta tayi sannan ta ce mata.
“Ana kiranki” daga haka ta juya abinta, da sauri ta saka hijab dinta, ta bi bayan Bahijah.
“Assalamu alaikum! Mum gani”
Kallon ta tayi kafin ta ce mata.
“Aliyah Gata nan sunanta Rabi’ah ki kula da ita, sannan ki tabbatar tana tsafta ita zata cigaba da kula Junaid”

“TOH Mum, tawo muje” inji Aliyah. A hankali Rabi’ah ta mike tare da bin bayanta, har zuwa dakin su . Sannan Hajiya Larai tace mata.
“Toh Hajiya zan tafi”
“A’a da wuri haka, bari na dauko Miki wani abu”

   Haka ya shiga ciki can sai gata da yan dari biyar ta mikawa Hajiya Larai, aikuwa tayi ta godiya, ita kanta Hajiya Larai tana son hidima da Hajiya Halimah domin matar tasan darajar kanta. Haka yi ta godiya tare da mata sallama.

Alhaji Hamisu Natalla sanata ne me wakilta wani sashi na jahar, Hajiya Halimah ita ce matar shi na biyu, ba ita ta haifi Muhiyuddin da Bahijah ba, dan ta kenan Junaid. Daga ita har mijinta basu da lokacin Yaran,, sabida hidimar gaban su, Muhiyuddin ya lalace ne sakamakon kai shi bording school da aka yi, dake makarantar hade yaƙe da yan mata, anan ya lalace. Sannan bayan nan Yana shaye shaye. Amma iyayen basu sani ba,

Mahaifiyar shi tana nan tana aure a kaduna, a wani zuwan da yayi ne wurinta ta fahimci danta Ya lalace. Ana ta saka shi a gaba da tambayar me yake so,ya ce mata aure. Ta gayawa mijinta dake shima babban mutum ne, ya samu Alhaji Hamisu Natalla,ya gaya mishi. A madadin ya fahimce su, sai ran shi ta b’aci akan me zasu ce ayiwa Yaron aure, dudu bai wuce shekara sha tara ba, har yazo gida yayi ta mishi fada, daga nan ya rufe zancen auren shi kuma mara kunya ya bude kofar bin yan aikin gidan su, karshe ya Zubawa yarinya kwaya ko a saka mata abu a cikin kayanta a mata sharrin sata.

Dake suna Masifar kaunar yaran su, basu taba ganin laifin su ba, musamman Hajiya Halimah wacce san bata tab’a binciken badakalar da yake tashi a gidan ba, ko ya zaman Rabi’ah zai kasance a cikin gidan.

**
JF Hospital.
Washi gari.

        Abinci yake bata, a baki yana murmushi zaka rantse bai da abinyi ne nan kuwa yana dasu, sai dai yana girmama al’amarin Mahaifiyar shi.
“Ya Fay yaushe Ya Bilal zai shigo?” Inji Layinah,
“Wai me yasa kika damu ne da dawowan Bilal?” Lubnah ta tambaye ta,
“Ummin kin jita ba?”Turi kofar dakin aka yi,kamar zai tashi sama. Kallo daya Faisal yayi mishi ya dauke kan shi.
“Assalamu alaikum! Oh ban yi sallama ba shi yasa kuke min wani irin kallon banza kamar kunga kashi.”
“Allah ya shirya min kai Alman, yanzun daga ina kake?” Inji Hajiya Atikah,
“Wani wuri, Ummin mu  Ya Bilal bai iso ba ko?”
“Eh bai iso ba, amma ka kame bakin ka”
“Lauya babu magana ne? Oh baby ya kike how fa?” Ya mikawa Layinah hannu. Buge hannun tayi cikin fushi tace mishi.
“Ka rabu dani”
“Sorry ba laifina bane, amma zo muje na nuna Miki wani abu”  zai fita Faisal ya dawo dashi yana faÉ—in.
“Alman amma kasan babban kuskure kake aikatawa? Waye ya baka damar kutse a shafin intanet din JF Group ? Me yasa baka ji, idan wannan maganar ta fito kowa yaji kasan Ummin mu zaka illata”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button