NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

   Sai wajen karfe biyu ta fara jin barci, kafin ta katse ganawarta da Ubangiji, ta kwanta.

**
Lagos

Agege.

  Unguwa ce mai dauke da mutane mabanbanta yarika, amma mafi akasarin su Yarbawa ne, kuma mazauna unguwar, sai dai a layin gidan Alhaji Muhammad Lawal Dambatta, yana cikin manyan Attajirai domin babban ɗan canji ne, kuma dan kasuwa na gani na fada,  Ci gidan me ɗauke da manyan part guda uku, daya nashi ne shi dayan shi sai dayan na matan shi da yaran shi mata, daya gefen Na yaran shi maza, akwai BQ a gidan inda yan aiki suke zaune.

A sanyayye ya shigo cikin farlour,mahaifiyar shi Hajiya Fatimah, tana rike da casbi tana azkar. Duk da dakin akwai duhu kadan amma hasken lamp din Jikin gadon ya gauraya dakin.  Hango mahaifiyar shi yayi akan abin sallah, karasawa yayi wurinta ya zauna tare da daura kan shi a kafadar ta. Tasan waye Aaman a duk lokacin da ya zo haka kuma a daidai wannan lokacin akwai abinda yake damun shi ne. Sallama tayi tare da shafa addu’oi, sannan ta zuba nishi idanu tana nazarin shi yadda yake matse hannun shi.
“Babana meke damun ka?” Juyawa yayi tare da gyara zaman shi yana me jin kamar ya Kurma ihu.
“Mammy yarinyar tana cikin kunci, mahaifiyar su tana cikin azabtar rayuwa, Mammy idan ba tuna da Jamilah ji nake kamar zuciyata zata dirko daga kirjina, idan na tuna yadda na same ta sai naji kamar na cire ta a raina, Mammy bana son komawa DaÆ™ayyawa sabida zan iya kashe wancan mutumin”

   Murmushi tayi sannan tace mishi.
“Dukka abinda kake ji soyayya ce ta kawo haka, da zaka daina jin zafin ta ka cika zuciyar ka da tausayin ta,haka zai baka damar nutsuwa, amma idan ka tuna kana sonta wani yayi maka shigar sauri zaka wayi gari baka tausayin ta, shi kuma tausayi da jin kai alamar kauna ce, idan babu ita babu dukkan kulawar da kake hasashen bata”

  Murmushi tayi sannan ta kalle shi kafin ta janye kan shi daga kafadarta ta nuna mishi daidai zuciyar shi tace.
“Ka cika da tausayinta, ka cika da sadaukarwa, ka yarda haka Allah ya nufa, Yaran Ishaq canji ne ka biya kaunar da yayi maka, zaka rayu cikin sallama.”

           Mikewa yayi tare da barin dakin har ya isa bakin kofar tace.
“A sani na Mazaje na haifa, kuma mazawajen Dambatta ban haifi mace ba!” Murmushi ya sake mai sauti sanan ya ce mata.
“Mu kwana lafiya Mammy” ta fita, addu’oi ta cigaba da yi dan tasan danta namiji ne na gaske shi yasa bata barci har sai sun kwanta.

Alhaji Muhammad Lawal Dambatta, dan asalin jahar Kano ne, haifaffen Dambatta, ya fito babban gida domin gidan su malamai ne, kuma yan boko. Mahaifin shi ya rike matsayin dayawa kafin ya ajiye aikin gwamnati. Sun hadu a BUK ne da Mahaifin su Jamilah, domin shi ya shiga jami’a ma yana da matar shi har da dan su, kuma haka suka’e karatun su

Matar shi Hajiya Fatimah auren zumunta aka musu, kuma suna son juna haka ma iyayen sun suna alfahari da auren su, bayan sun gama karatu ne ya samu sana’ar canji da a Kano yake daga baya ya dawo yan lema, da abu ta cigaba shine suka dawo  Lagos, a lokacin ne suka kuma haduwa da Baban su Jamilah, ya kuma saka shi a harkan canji, har zuwa lokacin bakin Baban Jamilah da Mamanta, suna tare lokacin Aaman yana gab da gama secondary school.

Alhaji Muhammad Lawal Dambatta yana da mata Biyu, Hajiya Fatimah ita ce Uwar gida, sai Hajiya Karimah. Hajiya Fatimah tana da Yara biyar Aaman shine Babba, sai Badi’atu, tana aure a Kano, sai Alkasim yana karatun shi a American University Abuja, sai Yusuf yana nan jami’ar Lagos yana level two. Sai Yar karamar su me suna. Jadwah kusan sa’ar su Jamilah ce,  Yaran Hajiya Fatimah baki daya sun dauki halinta, dan mace ce me addini da mutunci  haka ya sa ake mata lakabi da Uwar marayu..
BUZHUWA Emphire🐪🐪
Assalamu Alaikum,Barkanmu da wannan lokacin ,Sannun mu da shigowa Halarar mu na buzaye.... Albishirin ku matan Aure💃💃💃 BUZUWA EMPIRE ta taho maku da sirrika na MALLAKAR mijin ki yar uwa a hannun ki ba tare da boka ko malam ba. Matan da yawa na fuskatan matsalolin su da maxajen wato kalubalen a gidan auren mu...kuma irin wannan maganin matan Asha tabaje...mene wani shirme wani gayinan dai ,bashi ne ba... Ina macen da daga zarar mai gida yy sallama gaban ki keda yara ya hau fadi?. Ina macen da mijin ta kullum idanun shi na akan matan banxa?. Ina macen da ga kudin mijin yanada amma babu ci sai dai duniya suci yy kyautan riya? Kai duk wani matsalan ki na gidan Aure kizo taskar BUZUWA EMPIRE. zata baki mallaka ta hanyar sirorin kur'ani da dai sauransu. Mallaka ta hanyar kwai Mallaka ta hanyar nama ,madara ,kifi , yan shila da dai sauran su.. Ga kuma mallaka ta hanyar suratul yusuf . Mallaka ta hanyar jauhara. Mallaka ta hanyar Yaseen Mallaka ta hanyar fatiha umul qur'an. Mallaka ta hanyar turaruka da dai sauran su... Ina Yammata marasa farin jini ?💃 Kuzo kuma da naku ,sai kaji ana gata mummuna baka kirin amma sai farin jinin manyan alhajazai masu jifa jifai kome take dashi oho..!! Kuji ita tasan inda tazo ta taho taskar BUZUWA EMPIRE . sai kin taho yar uwa gaba daya sirrin nan na farin jini dana mallaka 5k ne duka . Idan kuma mallaka ne kadai munayin na 2k da kuma 3k. Na farin jini kacal 3k ne ,gamasu bukata zasu tuntu6a wannan number 08081202932/09061466409.

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/1/22, 18:52 – Nuriyyat: WATA ALKARYAR…!
The Beginning of Destiny
Na
Mai_Dambu
BUZHUWA Emphire🐪🐪
Assalamu Alaikum,Barkanmu da wannan lokacin ,Sannun mu da shigowa Halarar mu na buzaye.... Albishirin ku matan Aure💃💃💃 BUZUWA EMPIRE ta taho maku da sirrika na MALLAKAR mijin ki yar uwa a hannun ki ba tare da boka ko malam ba. Matan da yawa na fuskatan matsalolin su da maxajen wato kalubalen a gidan auren mu...kuma irin wannan maganin matan Asha tabaje...mene wani shirme wani gayinan dai ,bashi ne ba... Ina macen da daga zarar mai gida yy sallama gaban ki keda yara ya hau fadi?. Ina macen da mijin ta kullum idanun shi na akan matan banxa?. Ina macen da ga kudin mijin yanada amma babu ci sai dai duniya suci yy kyautan riya? Kai duk wani matsalan ki na gidan Aure kizo taskar BUZUWA EMPIRE. zata baki mallaka ta hanyar sirorin kur'ani da dai sauransu. Mallaka ta hanyar kwai Mallaka ta hanyar nama ,madara ,kifi , yan shila da dai sauran su.. Ga kuma mallaka ta hanyar suratul yusuf . Mallaka ta hanyar jauhara. Mallaka ta hanyar Yaseen Mallaka ta hanyar fatiha umul qur'an. Mallaka ta hanyar turaruka da dai sauran su... Ina Yammata marasa farin jini ?💃 Kuzo kuma da naku ,sai kaji ana gata mummuna baka kirin amma sai farin jinin manyan alhajazai masu jifa jifai kome take dashi oho..!! Kuji ita tasan inda tazo ta taho taskar BUZUWA EMPIRE . sai kin taho yar uwa gaba daya sirrin nan na farin jini dana mallaka 5k ne duka . Idan kuma mallaka ne kadai munayin na 2k da kuma 3k. Na farin jini kacal 3k ne ,gamasu bukata zasu tuntu6a wannan number 08081202932/09061466409.

Saura page biyu INSHA ALLAH na gama..
Tafiyar Kaddara<16>

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button