NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

    Kiran wayar shi tayi, yana d’agawa ta saka mishi kuka.
“Honey wannan motar zai ja min magana, idan ka duba mutane dayawa zasu zarge ni please ka Turo a dauka kar a saka min ido musamman Mummy”

  “Hey..hey karki sake ki b’ata min Mood dina, ni zaki dawowa da kyautar da na baki? Kin san mata nawa ne son nayi mu’amala da su ina share su, aike na zab’a  duk duniya babu wanda ya isa ya raba wannan alakar namu, dan haka idan ba zaki zo party ke kika sani amma Æ™arki sake ki dawo min da wannan tarkacen dan ba zan amsa ba” ya fada tare da kashe wayar shi kamar zata fashe da kuka, haka take kallon motar ina zata kai wannan kayan, salon Mummy dinta ta kusan kashe ta, a hankali ta nufi cikin gidan kamar wacce kwai ya fashe mata a cikin ta, tana shiga ta kalli Mummy ta a matukar firgice.

“Lafiya?”
“Hmm! Kyauta aka turo min” ta nunawa uwar kayan, murmushi Hajiya Turai tayi domin ko babu kome Yarta tayi farin jini, babban Sa’a ce a gare ta, da ta haifi yar da take da sa’a.
“Karki damu ai duk wannan ba wani abu bane, domin ba yau samari suka fara kashewa mace kudi ba, ke dai ki kama kanki” gyada kai tayi tare da kwasar kayan ta shigar dakin ta, tana murmushin jin dadi domin bata zata zata amince haka ba, batun kamun kai kuma, hm tun tuni kome ya auku. Sai dai ayi addu’a kar wani abu mara dadi ya bayyana bayan haka.

    Karfe bakwai na dare, ta shirya tsaf ta dauki gown din. Buga kofar ta aka yi ta ce.
“Yes” shigowa aka yi me aikin su Bosah sai wata matashiyar budurwa, da kit na kayan makeup, ta shigo tana murmushi.
“Ina wuni, Mr IB ya turo ni”

“Ok” amsar kayan hannunta tayi tana dubawa sannan ta mika mata, ta ce mata.
“Dubu dari biyar ake sayar da rigar nan sabida wuyar rigar anyi ado da stone din kasar ruwa ne, ba a cika samun shi ba sai a kasar teku.” Kallon kayan tayi na yan dakikai kafin ta mai da dubarta kan budurwan ta ce mata.
“Kiyi abin da ya kawo ki”  a hankali ta fara mata kwalliyar cikin nutsuwa da kwarewa aka mata kwalliyar da ya fitar da asalin kyanta, suna gamawa suka fito, kallon ta Hajiya Turai tayi sama da kasa cikin wani irin yanayi tare da alkawarin cin buri akan ta, tabbas ita ce cikar Dukkan wasu bururikanta ita ce makami me linzamin da zata harba zuwa gadon bayan makiyanta da ita zata lalata duk wani shirin kowa, ta daura nata shirin a kai ta kuma kafa hujja da mulkin ta,

  “Mummy nayi kyau?”
“Sosai kin yi kyau, sai kun dawo Allah ya kare karki jima.”
“Nagode sosai Mummy” ta saka kai ta fita, tana É—aukar yar karamar pose din takalmin ta, haka suka fita da me makeup din har zuwa wurin da motar da ya kawo matar yazo.  A hankali ya fito daga cikin motar.

   Irfan Kabir Wazir, yana murmushi ya tako har inda take, ya mika mata hannu, tsannanin tsoro ya sata juyawa, tare da dubawa taga Mamanta bata wajen ajiyar zuciya ta sauke, dan rungume ta yayi sama sama, sannan ya nufi motar da ita, sai da ya bude mata kofar ta shiga, kafin ya shiga shima suka bar gidan.
“Kasan naji tsoro” murmushi yayi yana kallon titi.

    A can wani katafaren gidan bakin shi ya kai ta, inda aka hada casu kamar me, yana tsayawa sannan ya koma ya bude mata, tare da riko hannun ta, har cikin gidan suna shiga aka saka  wakarsu Chike da Simi running to you. Dake yasan tana mugun son wakar Simi. Dan haka ta lafe a jikin shi har cikin babban falon inda ake cigaba da shagali.

    
Bayan an gama shagalin, kowa ya watse wurin karfe sha biyu saura, kallon ta yayi yadda take kallon agogon hannunta, karasowa yayi gabanta, yana me daura hannun shi dukka biyu a K’ugunta.
“Beb ya naga kina b’ata rai”
“Zan tafi gida ne” murmushi yayi yana me kai kan shi wuyarta.
“Ina kuma? Na zata zaki taya ni kwana ne”
“Irfan bana son haka, ka barni na tafi gida” ta fada kamar zata yi kuka,
“Ok muje” ya fada fuskar shi a hade, kallon shi tayi tare da cewa.
“Fushi kayi?”
“Nop”
Juyar da fuskar ta tayi tana kallon shi, cikin sanyin jiki kafin ta ce mishi.
” Kayi hakuri mu dakatar da wannan abun sabida Mummy ta min miji, ban san waye ba, amma yana da muhimmanci mu dakatar da wannan halin da muke ciki.” Wani matseta yayi da bango sai da tayi kara, idanun shi a warwaje ya fara muxurai.
“Kin zata zan iya hakuri dake ne? Bayan nasan yadda juicy É—inki yaÆ™e? ” Ya wani kawar da kan shi, kafin ya shiga d’aga rigarta daga kasa.
“Please ka bar wannan abun don Allah karka min haka!”
“Kin isa ki hanani abinda nake da iko shi ne? Bayan na san dadin hka daga gare ki, bar bata yawun bakin ki domin ba zan saurara Miki ba”

Duk yadda yaso ya kyale ta, amma fir Irfan yaki, sai dai daga lokacin da jikin su ya hadu anan kuma kome yayi tsit a dakin domin Allah ya mata mugun son kasancewa da Irfan shi yasa bai sha wahala ba, yana kai bakin shi dukiyar Fulanin katsina, ta dauke wuta. Sosai suka fada duniyar shaidanu, sai da ya zage ya buga mata iska babu iyaka, kafin ya janye daga kanta bayan ya janyota jikin shi, duk abinda suke a falon gidan suke, dan haka suna kwance Wayarta yayi kara.

Murmushi yayi mata sannan ya miko mata Yar pose dinta.
Mummy ta gani a rude ta mike a jikin shi, tana me kare kirjin ta da matashin kujerar.
“Hello…hello Mummy gani nan a hanya” ta kashe wayar. Tana me daukar tissue da yake falon, ta shiga goge gabanta, tana gamawa ta mike sake rikota yayi tare da cewa.
“Ki fahimci cewa ina sonki, wallahi babu namijin da ya isa mallakar ki a duniyar nan da haka ki shafawa kanki lafiya ki gaya mata baki son kowaye”
Ya fada tare da matsa mata boons dinta, cikin wani irin yanayi, domin so yake ya kuma zungure ta. Tana ganin haka ta fashe da kuka, domin matukar bai kuma ba, toh ba zata tab’a shiryawa cikin sauki, dan haka ta koma jikin shi tana kuka, juyar da ita yayi suna face juna, ya ce mata.
“Yakuri ba zan jima ba”
“Amma kasan Mummy na ne take kirana, ka mai da ni kamar wata lust sai yadda kayi dani baka damu da damuwa ta ba, kai ba zan tab’a shiga tsakanin ka da Hajiyar ka ba, amma ni” sumbatar bakinta yayi yana murmushin jin dadi.

“Karki damu ba zan bari ki batawa Mummy rai ba, tashi na raka ki” kayanta ta dauka ta saka yana make mata mazaunai, tana gamawa ya riko hannunta suka bar gidan, tare rakiyar security suka isa gidan su. Yana rike da hannun ta, sai kallon juna suke kafin ya ce mata.
“Nagode ki kula da kanki”
“Sai da safe” ta fita a motar tare da nufar cikin gidan su, ajiyar zuciya ya sauke yana son yarinyar tsakanin shi da Allah, yana kaunarta yasan uwar shi ba zata yarda ya aure ta ba, yasa daga ita har shi suka bude rayuwar shaidana a kasar waje. Kuma haka ya haifar musu da mugun kuskure, domin ya mai da ita kamar matar shi, kashe mata zunzurutun kudi suke, kamar Hauka. Duk da mahaifin shi ya bar musu wani abu, amma wanda yake facaka da shi kudin JF Group campany ne, wanda aka bar mishi office din shigar kudi.

Yadda yake barna da kudi ba zaka tab’a dauka ba nashi bane, nan kuwa kwandalar da take cikin kamfanin bata mutum daya ba ce.

**
After six months.
Abuja

Zuba min rankwashi aka yi ko ba a gaya min ba nasan Maman Steven ne da sauri na mike ina sake fitsarin da take makale a mara na, kifa min duka tayi na fashe da kuka ina, yarfe hannu na. tare da sake kara kamar zan tsaga gidan na fita waje da gudu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button