WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
  Jinjina kai yayi tare da cewa.
“Zan tafi da ita domin kawai ina jin tausayin ta sosai” murmushi yayi sannan yace Mishi.
“Tausayi yana daga cikin yankin kauna, ko kana kaunarta ne?”
Shafa kan shi yayi tare da mikewa, yana kallon matar Kawun shi da itama fuskarta ke dauke da murmushi.
“A’a kasan bamu da mace a cikin gidan, so ina mata kallon karamar kanwa ce! Kuma tayi karama”
“Steven gaya min gaskiya zaka tafi da ita ne ka reni abinka a hannun ka ko?” Inji Kawun shi.
Dariya yayi sannan ya ce musu.
“A’a kafin ta girma ai na tsufa, kawai zata zauna a hannuna ne sabida ina tausayinta”
“Ka fadi gaskiya dai” inji Obinna da ya shigo shagon, anan suka tsayar da maganar sai ya mata visa ana saura kwana biyu tafiyar zai gayawa Uwar su…
  **
Federal Ministry of foreign Affairs.
A hankali ya duba Files dinta yana murmushi tare da shafa yar kasymbat shi ya ce mata.
“Hannatu ba wai ba zan baki damar fita da yaran bane, matsalar da aka samu an rigada an saka hannu ne na saka ido akan shiga da fita, kuma idan har aka samu kasar nan da laifin haka zata iya a cire ta a cikin jerin kasashen da suka dakile fitar da yara da mata kasashen waje, dan haka zan baki shawara ta yadda zaki tafi da sana’arki sannan karki manta akwai mutanen da suke niman irin damarki.”
 Mikewa tayi ta a cewa.
“Ok Nagode!”
Ta haÉ—a takardun ta zata fita ya ce mata.
“Ki nemi wannan mutumin zai taimaka sosai, duk abinda ake bukata ki min magana, amma akwai raba dai-dai 50/50 idan yayi miki, domin zamu tafi da abin karkashin jagorancin diplomatic ne idan yayi muje”
  Dake kwararriyar yar bariki ce duka dauka, ta watsar da Files din tare da cire abayanta, subhanallahi wani legise net ne, me manyan zane, kana iya hango kome na kasarta, jikinta wani shegen bra ce, wanda shi da babu daya yake, ta saka wani azababben hill shoe, black tana zuwa gaban shi ta balle rigar.
“Duk harkan da zanyi ina ba da kamusho, dan haka duba yayi ko a kawo mata zafaffan Yan mata wadanda babu namijin da ya saka musu alkalamin shi.”
Dake kwadayyye ne, cikin wani irin murmushi ya ce mata.
“Bari na ci tukun idan da bukatar wasu Yaran sai na gaya Miki amma ba zaki min kwalele ba”
 Aikuwa ta zauna a gaban table din gaban shi tare da raba kafar ta, tana me janye hannun bra dinta, da suka taimakawa jarkunar boons dinta tsayawa. Wani wawan sura yayi musu tare da saka kan shi a tsakanin su, yan a fitar da wani munafukin nishi. Sosai yake juyar da kan shi, kafin ta saka daya daga cikin booni din a bakin shi. Asalin bakin nipples dinta, an saka musu wasu irin pin, sannan kan cikinta kuwa wurin maranta zuwa saka hoton tattoo ne na mace tana zaune namiji ya saka kan shi a kasarta.
   Daga shi har ita sun tafi wata duniya na daban, dan haka da sauri ya ciro nuclear din shi, ya wani cincibota ya daura akan network. Ihu ta saka daga nan suka shiga masha’ar su.
  Sun kai minti arba’in suna abu daya kafin suka rabu ya bata full address din da ya dace na harkan su. Sannan ta shiga ban dakin office din ta ta wanke jikinta, kafin ta mishi bye.
*
Lagos.
Kallon agogon yake tare da jan tsaki, domin har lokacin ba a fara sanarwar jirgi zai sauka. Kallon gefen shi yayi yana mamakin tare da kallon ta, tana sanye da riga da wando, sai top din da ta daura akan rigar, kafarta sanye da combus.
  A hankali take dariya, suna tad’i da Matar da yake da yakinin mahaifiyar su ce, sai suma yan matan su uku, yasan fuskar ta da É—ayar karamar su ce bai santa ba.
   Dauke kai yayi tare da kallon agogon hannun shi.
“Khalil bari na shiga restroom yanzun zan fito”
“Ok”ya ce mishi.
A bangaren su Rahmah ita da su Ammyn da Jamilah wai rakota suka yi zasu tafi wani gasa ce, na lissafi shine suka rakota, ita kan bata ma san yana wurin ba, kawai hira suke ga yan makarantar su can da malaman da zasu raka su.
“Kina tashan ruwa ki tafi ki rage mararki kafin jirgin ku ya tashi.” Inji Ammyn su.
“Ammyn kamar kin san ina jin sayi kuwa, bari na je na dawo.” Ta fada tana mikewa, sam bata san yana airport din ba, sannan abu na gaba bata san kome akan airport ba, dan haka tayi ta tambaya wasu da isgilanci suka nuna mata, da sauri ta bi hanyar, ban da shahshanci irin na Rahmah bata d’aga kai ta duba na maza ne ko na mata na, kawai sai gashi ta shiga abinta. Ban dakin takwas ne,a jere dan haka tana tab’a na farko taji a rufe dan haka ta tab’a na biyu taji shi a rufe kawai da karfi ta murda na ukun, dan ta gama natsuwa. Yana tsaka da tsulla fitsarin shi tare da cewa.
“Allah ka nuna min ranar da zan yi aure. Shhhhhhhiii Ahhhhhhhhh”
“Tsuuuuuu” kawai yarinyar nan ta bude kofar da karfi a matukar firgice ya juyo da kayan baki daya ya juye mata a jikin ta.
“Wayyo Allah!!!!” Ta fada da Æ™arfi tare da juyawa zata bar ban dakin ta fisgota tare da rufe kofar. Rufe fuskarta tayi tare da fashewa da kuka tana kare fuskar ta.
Bakin ciki da ta kaici ya mantar da shi, girman abinda ya bari a bude, yadda ya matseta yasa ta sake wani irin shashekar kuka.
“Kayi hakuri wallahi ban ga kome ba, na rantse da Allah ban san ban dakin maza na shigo ba, don Allah ka rufa min asiri”
Jin Faisal din shi yana motsawa ne yasa ya juya da mugun sauri yana jan kayan shi yana saka a cikin wandon shi garin rufewa ya haÉ—a da fatar Faisal din shi ya zuge.
“Auchwww” ya fada da Æ™arfi yana yarfe hannu. Juyawa yayi cike da takaici ya daki gefenta. A tsora ce ta kare fuskar ta jikinta na rawa, idan bata yi karya ba, wallahi ta sake fitsarin a jikinta.
” Sai na illataki idan muka kuma haduwa mara kunya kawai”
Ya saka kai ya ficce, sai lokacin ta fashe da kuka, tana me fita daga ban dakin, ta nufi waje. Daga nesa ta hangi Wasilah tana niman.
“Silah gani nan” ta fada da dan Æ™arfi,
Da sauri yar uwar ta isa wurinta, kamar an ce ta d’ago kai ta hango shi yana jefa mata kashedi…
300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
Mai_Dambu
3/1/22, 18:56 – Nuriyyat: 32
Da sauri ta isa wurin ta, tana kallon ta kamar taga wani abu.
“Lafiya?”
Kuka ne ya kwace mata, bata san yadda zata bata labari ba,.ta ce mata.
“Ni dai don Allah dauko min skirt dina” kare mata kallo tayi sannan ta koma wurin su Ammyn ta dauko mata skirt din ta, tana d’ago kai ta hango shi yana zabga mata harara da sauri ta juya baya tana Æ™oÆ™arin boye kukan ta, bata samu nutsuwar ta ba, sai da aka fara kiran su, ta sauya kayan ta, sannan ta dawo wurin su Ammyn ta musu sallama, aikuwa suka mata addu’a sosai. Sai da suka tashi sannan suka bar airport din.
 –
Tunda suka fito airport din yake Masifa kamar zai daki Mr Jikamshi da Khalil. Tun Mr Jikamshi yana share shi har ya kosa yasan meke faruwa ne
Kallon shi yayi kafin ya dauke kai ya cigaba da karanta jaridar Daily news din shi yayi kamar baya cikin motar.
“Kai, sai na mata rashin mutunci,” mtseww ya ja tsaki yana hararan Khalil, kallon shi Khalil yayi tare da cewa.
“Faisal lafiya kuwa?” Cikin fushi ya xabga mishi harara kamat idanun shi zasu fado kasa.
“Ya akayi gaban wandon ka ya jike?” Ya kuma tambayar shi, kamar ya jefa da takalmi haka yaji tambayar Khalil.
A fusace ya kalli Khalil yanayin da yayi mishi sai yaji shi kan shi ya bawa kan shi tausayi dan haka bai san lokacin da ya basu labarin abin da ya faru ba. Aikuwa suka kwashe da dariya kamar zasu fadi a hanya, musamman Khalil Mr Jikamshi kan dauke kai yayi tare da karamin murmushi wanda ya fitar da sautin.
“Hmm” ya cigaba da karatun shi.