WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
Yanzu a halin da ake ciki tun wancan watan ya kira Alhaji Muhammad Lawal Dambatta, ya gaya mishi, ai shine ya tafi da kayan Ishaq, toh yanzun ya gaya mishi zai zo sani haka ya saka idanu.
**
Rome.
Wanke gashin kaina nayi tare da fitowa, Maaama ta shiga tsane min shi, kafin ta saka hand dry tana busar min da gashi. Kallona tayi kafin ta ce min.
“Ina ga zaki koma can Red line life orphanage, na gama aikina” kallon ta nayi sannan na ce mata.
“Kamar Ya? Zan koma can bayan na rigada na saba da nan gaskiya ba zan iya zaman can ba” na fada tare da tattara gashin kaina kame su da Bam.
  Bata kula ni ba, tayi tafiyar ta dakin ta, Binta nayi ina son muyi magana, wani kofa naga ta bude, a karkashin kasa, bin bayanta nayi daki ne me ɗauke da computer, rike hannuna tai tana cewa.
“Karki damu, duk wani abinda zai faru ina man zan gani” sumbatar goshina tayi, kafin ta ce min.
“Ki kula da kanki” kallon wani wuri nayi, naga hotunan mutane hudu ne, rike hannunta nayi ina kallon hotunan.
“Ƙarki damu!” Gyada mata kai nayi sannan ta fito, haka ta koma É—akinta, ta dauko wani jaka, ya had’a min kayan muka fito daga cikin gidan. Duk da Red line life orphanage, nake karatun secondary school, amma ban zauna na san kan gidan ainun ba, dan haka mutane uku na sani a cikin gidan, Nurse Clara, Priyanna, Herry, sune kawai nake tare da su, dan akwai wata mata da basu shiri da Maama, idan ya kasance a cikin ajin mu, tai ta bani wahala Kenan. Ko ta ce na tsaya har sai ta gama abinda ya kawo ta ajin mu, koda na gayawa Maama cewa tayi babu kome shima na nutsu wata rana zai min amfani tsayuwar.
 Lokacin da muka fito sanye nake da vest da gajeren wando, sai pink top da na daura a kai, na shiga motar ta. Kallona tayi sannan ta ce min.
“Wannan watar Clara tayi miki allura ne?”
“A’a ai doze nace tayi min ba sai na kuma wani ba.” Na fada ina kallon waje.
“Shekaru uku da suka wuce na fara Jinin da mata keyi, amma nawa duniya ce, domin kuwa kafin ya sauko min sai naji kamar zan mutu har na tsani wata tayi, shine duk wata ake min alluran killerpain. Haka yake taimaka min bana ciwon sosai, amma babu dad’i, dan ko magana bana son ana min shi yasa tunda na fahimci za a iya min na wata biyu, na ce toh kwana gidan sauki, domin bana son allura, wani lokaci kamar zan suma haka nake jin shi a raina
300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
Mai_Dambu
3/1/22, 18:57 – Nuriyyat: 44
“Kelly Clarkson!” Ta furta da sauri bayan ta taka burki, kallonta nayi a tsorace, gabana yana faduwa.
“Maama lafiya?” Goran ruwan da yake aljuhun motar yayi ta dauka, ta sha, kafin tana kalli inda motar ta bi, dan haka ta, wuce har gidan marayu. Shiga muka yi ta nufi office Andrew Cuomo ta kai mishi ni, yana faman shagalin shi da wata yarinya.
“Mr Andrew Cuomo gata nan na kawo maka ita na gama, nawa” kallonsa nayi da katon cikin shi.
“Toh sai ki kaita dakin su ai ko!” Ya fada bayan ya matse yarinyar da yake faman lalata da ita., Fita muka yi na ce mata.
“Maaam mutumin nan ya cancanci a yanke mishi gaban shi baki daya” janyo ni tayi tana dariya, sannan ta nuna min dakin mu, wanda dama can na sani, tsayawa tayi da Mss Emily.
“Yau naga Kelly Clarkson! Kuma a duk lokacin da ganta ita nake gani dan nasan tana bibiye dani, Emily na zabi na rayu ne anan bana son fada, Karki sake abinda ya faru ya kuma dawo da kan shi.” Inji Mss Jessica Simpson.
“Jessica Simpson, na zata har yanzun kina nan da karfin zuciya ne? Ashe kin sayar da shi ko? Toh bani ce na gayyato Kelly Clarkson ba, idan kuma kina son nayi amfani da wancan Yarinyar da kike kiwon ta ne,.babu laifi zan gwada haÉ—a V na da nata naji wani…”
Wani irin mari ta sauke mss Emily da shi, tana faÉ—in.
“Karki kuskura ki kusanci Rebecca da Lesbians idan ba haka ba, sai na kashe ki”
Ta fada mata, tare da nuna mata yatsa, sannan ta wuce tana kananun mita, Murmushi Mss Emily tayi ta a jin a ranta ko zata mutu sai ta lashi V din Rebecca sai dai ta mutu baki daya, dan haka ta wuce abinta.
  Ina shiga dakin na samu wasu na kwance, wasu na nasu hidimar can gaba da inda gadon Priyanna take naji nishi sama sama, kowa yana harkan gaban shi, dan ina isa na samu sun makale juna,. Juyawa nayi tare da tsaki na. Zauna a bakin gadon. Sai da suka cika mana dakin da gurnanin alamar suna kawowa kafin can suna fashe da dariya, fitowa suka yi daga lungu gadon suna kallona, kafin ta ce min.
“Beb kece?” Gyara zaman gashi nayi sannan na ce mata a’a kece bani ba.
” Allah ya baki hakuri ba fada bane” shigowa ban daki sukayi can suka fito daga wanka.
” Muje muci abincin lokacin yana kurewa” mikewa nayi tare da kallon ta.
“Ok” na cire top din saman kayan jikina na nufi wurin can Abincin, kallona tayi sannan ta ce min.
“Ki an kara da mutanen da suke zagaye dake”
Murmushi nayi har muka shiga hall din, muka bu layin karban abincin, sai da aka zuba min na amso zan koma naji wata tana cewa.
“Ita ce” da wutsiyar ido na kirga su, sannan na dawo wurin zaman mu da Priyanna, na fara cin abincin. Karan tawowar abu naji ta bayana, sani kaucewa.
 Na juya da sauri, a lokacin kowa ta tashi kallon su nayi, na cigaba da cin abincin tare da mai da hankali na akan motsin su, yadda naji karan karfe yasa ni kallon gefena, cokalin fork ne a hannun su, murmushi nayi ina kallon tiran abincin, da mugun ihu suka yo kaina, jan tiren nayi tare sa juyawa na shiga tare kawo min sukar da suka yi da cokalar, na shiga dukar su da tiran, ina yanke hannun su. Mss Jessica Simpson, kwararriyar mata ce da ta koya min fada cikin zafin nama, domin ta gaya min cewa.
A matsayina na mace ina sa ikon amfani da damar da na samu, kar na dauki salon kowa, domin gidan da zan zauna kowa na da ikon daukar salon ka,dan haka cikin matukar sauri na finciko rigar Priyanna, na yaga shi har kasa tare da ɗaukar kwalbar lemon juice dinta na daura a cikin rigar na shiga juyar da shi, ina kallon su. Juyawa nayi da gudu na nufi restroom, ina shiga na fasa fanfon ban dakin na kashe wutar, a fusace suka shigo daidai lokacin da Sopia zata kunna wutar ban dakin na riko hannun ta, murde sai da yayi kara, sannan na watsota dakin, gigicewa suka yi, haka nayi ta dukar su, da kwalbar ina goce musu sai da nayi musu kafirin duka, sannan na kunna wutar restroom din, na kalle su ina haki.
“Fada ba a karfi bane dabara ne, dan haka a sake salo” na fita abuna.
“Rebecca wannan wani irin iskanci ne zaki bar ni tsirara.”
“Toh ai naga mata ne, kuka ci kan ku ma balle sun ganki sai me?” Na wuce Abuna, haka kawar shaidancinta ta goyata suka fita.
Office din Mss Emily.
“Yarinyar ta samu horo, sai an kuma kara musu da wani, domin babu makawa tana cikin yaran da zamu hadu horo na musamman” Mr Andrew Cuomo ya kalli Mss Emily ya ce mata.
“A fara a daren nan kar a d’aga sai wani lokaci”
  —
Muna shirin kwanciya, aka shigo dakin mu.
“Priyanna da Rebecca ku fito” kallon juna muka yi, sannan muka fito, har wani ball aka kai mu, tun da muka shiga aka fara horarr da mu, tsirarar mu, ana bamu wani irin magani muna sha.