NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

    Dan haka ga kawarki Priyanna tazo, kawar dake, domin matukar kina raye ba zaki tab’a barin ta zama me nasara ba, kowa niman ki yake sabida kin kashe Nicole, ya kenan idan aka ce itace duniyar Mafia zasu mai da ita babba me daraja”

Tana gama fadar haka ta mikawa Priyanna bindiga, toh Meye ya rage min. Sune kawai suka rage na dauki fansa ta.
“Saura minti nawa mu shiga France?”
“Nan da minti talatin”
Harbin gefen cikina tayi, tare da kai bakin ta daidai kunne na. Ba zan iya cewa na fahimci abinda take fada ba, sakamakon jin zafin na ratsa ni, Zubawa nayi a wurin, kiran ma’aikatan jirgin tayi suka watsa ni cikin ruwan tekun.

  **
London.

Alhamdulillahi sun ga kome cikin nutsuwa da jin dadi, sai dai sun samu Mr Jones Brinda baby lafiya dan uwan shi ya kai su Ammyn kamfanin tare da nuna musu kome har da yawan kuɗaɗen da suke shigowa, zama Ammyh tayi ta sha kuka har ta godewa Allah, kafin suka gama ganin  kamfanin.

Kallon Aaman tayi tare da cewa.
“Kayiwa Mahaifinka magana ta tafi Jigawa ya nima maka auren Jamilah wurin Badamasi…..

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/1/22, 18:57 – Nuriyyat: 48

“Ammyn!!!” jamilah ta kira sunan ta da karfi, wanda yasa su baki daya suka juya tana sanye da kayan wanka,  girgiza kai tayi tare da cewa.
“Ba shi nake so ba!” Ta fada Idanunta na cika da kwalla.
“Ina da wanda nake so, don Allah ki barni na rayu da wanda nake so”

   A rude Ammyn ta bude baki zata yi magana ya ce mata.
“Barta ta rayu da wanda take so, tana da saurayin da take so”

“A’a kai ne rufin asirinta, kai ne ba zaka manta sanadin abinda ya faru da ita ba, kai suturanta ne, kai ne ba zaka wulakanta tatta ba, ka duba abinda nake nufi” Ammyn ta fada muryanta yana rawa, amma ina Aaman yasan matukar ya cigaba da na cewa Jamilah zata iya tsanar shi yasa yayi ta kokarin fahimtar da Ammyn amma ina taki amince itama.

A cikin kwanakin da suka yi a London basu yi shi cikin kwanciyar hankali ba, domin wani lokaci fita masaukin su Jamilah take ta tafi can nesa da masaukin ayi ta nimanta, dakyar ake samunta, a rnar da suka gama hada kome zasu dawo gida ne ta cewa Ammyn.
“Wallahi matukar kika sani na aure shi na rantse da Allah zan gudu na shiga duniya” tunda ta ta ce haka Ammyn bata kuma magana ba, har suka taso daga London.

    **
Rebecca.

Ba zan iya cewa ga iya adadin lokacin da na dauka a ruwa, duk da Jini yana zuba a jikina, amma na fi tunanin Aron rayuwa aka kuma bani.

    Daga nesa wata kyakyawar mace ta kira saurayin ta, da suka fito wayon shakatawa, da sauri ya juya yana tambayar ta.
“Lafiya Reeha!”
“Kalli can” ta nuna mishi inda Rebecca take, kwance saman ruwa igiyar ruwa yana tafiya da ita, da sauri suka tadda jirgin tare da isa wurinta, sannan suka daukota. Tare da sakata a cikin jirgin, suka nufi gari da ita, suna isa bakin gaÉ“É“ar ruwan Yarinyar ta kira motar asibiti,  aka zo aka dauke ta. Tare da saka hannun Yan sanda, aka nufi asibitin da ita.

      *#
western club. A cikin garin Paris yake, babu abinda ba a sayarwa, kama daga  kwayoyi zuwa yan mata masu lesbians da gays, sai asalin yan mata karuwai, da kuma takadarirran Mutane, daya daga cikin yan sanda da suka samu Rebecca ya shigo cikin Club din, zama yayi tare da mikawa matar da take zaune hannu suka gaisa.

    Mika mata tap yayi, yayi tare da cewa.
“Mun sami stamp a bayan ta da alamun tana cikin mutanen ku, ko zaki tura a dauko miki ita ne?”
“Toh me kake bukata?”
“Yan mata tsala-tsala!”
“Ku bashi.” Ta fada bayan ta kira wani cikin yaranta ta gaya mishi da idan Rebecca take ya daukota.

     …
Madam Tola sunan matar Yar garin Oyo ce, tana aikin abubuwa dayawa, kama yar kisa, sakawa ayi hacke din account din mutum, duk abinda ka saka ta maka tana da kwararrun Yara masu mata, kuma yaran da suke mata sana’ar karuwanci ba a dukar su, idan ka tab’a mata Yarinya ko Yaro ko kai waye sai ta wulakanta ka, shi yasa suke kiran da Momma.

    Kuma kamar yadda ake bukata kowani mutum ya zama ido a cikin al’umma haka take, tana da connect da manyan mutane daga Faransa har sauran Æ™asashen,  dan haka suma Yaran da suke kasanta babu wanda ya isa yayi mata wani abu ko tawaye. Tana ganin Hoton Rebecca. Taji yarinyar ta mata, dan haka bayan minti goma sha biyar, sai ga su, aka kawo musu ita likitan da yake kula da yaran ta ya zo ya shiga cire mata abubuwan da yake jikinta, a cikin kuwa har da na’ura aka saka mata. Sannan ya shiga binciken daga wani kungiyar ta fito, yana gayawa Madam Tola.

   Sai da ya gama bincike, sannan ya ce mata.
“Yarinyar bata da matsalar kome, sannan ga abinda na samu tana da horo sosai,.sai dai a can Roma an ce ta mutu. Sannan bayan nan sun ce ta bayyana inda ta kashe Nicole ana niman ta a raye musamman hukumar sojin kasar Amurka, sakamakon yanke gaban wani soja da tayi! Dan haka me zaki yi a mika musu ita ko?”

“A’a ina niman me sa’arta, kullum tayi barna zaka ji ta mutu, kasan waye ya bata wannan horon? Jessica Simpson, itace duk inda tayi aiki babu labarin tana raye, sai dai ace ta mutu, dan haka ina son Yarinyar nan da awa ashirin da hudu nake bukatar ta. Zan bata yanci tayi rayuwa amma nima zata min aiki”

     Daga haka ta juya ta fita,, ya cigaba da aikin shi.
Sai da na samu kwana É—aya cif, sannan na farka, kallon dakin da aka kwantar dani nayi, dafe goshina nayi da hannun da naji babu ciwo a cikin shi.
“Sannun tashi ki ci abinci” juyar da idanuna nayi kanta,. Murmushi ta min a hankali na mike da taimakon ta, sabon brush ta bani ina kallon ta, ta latsa min toothpaste, na shiga wanke bakina ina, ina kallon yadda take hada min tea. Har na gama ta amshi abin wanke bakin ta kai ban daki. Abincin ta bani naci a hankali, ina kallonta.
“Sunanki?”
“Rebecca!”

“Shekarun ki?”
“Goma sha shida”
“Kin tab’a kwanciya da namiji?” Kallonta nayi, tare da matse kafaffuna, idanu na yana cika da kwalla.
“Ki daina pretending kamar baki san kome ba, idan baki tab’a kwanciya da namiji ba, is ok. Amma zaki kwanta da namiji very soon”
“Babu wani abu ne sai nayi haka?”
“Akwai mana! Amma wani aiki kika iya”
Ajiye cup din tea din nayi ina kallon ta kafin nace mata.
“Na iya hacke, sannan duk abinda bazai tab’a pride Dina ba, zan yi please”
Murmushi tayi sannan ta mike tare da cewa.
“Ina son zaki min wani aiki da shi zai fanshe ki.” Tashi tayi ta fita, can sai gata da laptop, mika min tayi tare da cewa.
“Dan kasuwa yana da arziki Sosai, sai dai bai da mutunci. Me kika gani domin ya kwashe dukiyar abokan shine ya mai da nashi, sannan ya wurga abokan shi zuwa gidan Yari, idan kika min wannan aikin ba zan taba barin wani nime pride É—inki ba, ba nime mutane dayawa ban samu ba, ki dauka shine a matsayin fansar kanki”

   “Ki bani awa goma sha É—aya”
“Zaki iya?”
“Zan gwada” na gaya mata, ina son Virgin dina, haka kawai nake ji a jikina, abu ne me daraja, ba a haife Ni da na nawa kowa damar shiga cikin jikina more ba, dan baka na fara aikin babu ji babu gani, abinci da kayan snack take kawon min, har dare ina abu daya, sai can wajen karfe biyu na dare lokacin ta leko ta ganni jikin Laptop din. Zama tayi daidai lokacin da na samu na kutsa kafar sadarwan shi.
“Na gama” tashi tayi ta dauko min account din ta, na tura mata kome na shi kan mata, a daren muna zaune tayi waya aka turo account din da ta mai da musu kudin.
“Ke ALKHAIRI ce, kin min aikin da narasa masu min.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button