WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
  “Aikin da Zaki yi kenan na karshe”
“Daga shi zai samu yanci?”
Na tambaye ta.
“Nayi miki alkawarin yanci har abada”
“Nagode!” Kallon hoton nayi sannan na hada tap din da laptop din, na fara aikin cikin kankanin lokaci laptop din ya dauke kallon ta nayi.
Na kuma kunnawa, na kalle ta.
“Mutumin nan shaidani ne, hatta link din shi ta bashi masifa ce, waye shi.”
“Nima ban sani ba” ta bani amsar a takaice..
300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
Mai_Dambu
3/1/22, 18:57 – Nuriyyat: 50
“Mara mutunci ya saka kwado a ko ina na kafar sadarwan shi, babu inda zaka shiga ka samu damar kutsa mishi.”
  “Ki kokarta mana, zaki iya fa” ta fada a hankali, tana kallon yadda nake mai da hankali, haka nayi ta fama da kutsa mishi abin haushi ina shiga zasu yi blocking dina dan dole na hakura.
Dake bata nan cikin jin haushi na ture laptop din na nufi ban daki. Ina gama abinda yake gabana, na fito na zo ba cigaba da takurawa, barci ne ya dauke ni.
 ..
Tsawon kwana huÉ—u ina abu daya, kamar zan zauce, haka ya saka na kara mai da hankali amma babu wani cigaba dan dole na hakura.
Da safe muna zaune ta turo min katin gayyata.
“Zaa yi wani taro a garin nan,a babban hotel din garin nan, kuma ke ce zaki je, sabida aikin mu.”
  “Kina ganin babu matsala” na tambaye ta, gabana yana faduwa.
“Bana jin akwai wata matsala”
Wani irin abu nake ji a jikina,na kuma kallonta.
“Kiyi hakuri, sannan akwai abinda nake son na gaya miki, amma sai kin gama min aikina. Ga wannan ki duba.”
   Ta ajiye min ta fita, kallon wata takardun nayi da sauri saboda rubutun Maama ne. A hankali na bude, ina ganin na ji kwalla na zuba min. Haka na linke tare da fita daga falon na koma ɗakina.
**
U.S
Steven
Shiru yayi yana kallon sama, kafin ya sauke ajiyar zuciya, a ina zai ganta? Ya tafi har italia babu iyaka bai ganta ba, zama akayi a kusa da shi. Yasan ko bai kalla ba yasan Linda ce.
“Baby har yanzun nimanta kake a tunanin ka?” Juyawa yayi tare da kallonta.
“Linda bana son magana ji tafi”
“Babu inda zani sai ka gaya min meye matsayina?”
Girgiza kai yayi tare da mikewa ya bar mata wurin.
“Steven kasan ina sonka?” Wani irin tausayi ta bashi, ya koma tare da rungume ta, sannan ya ce mata.
“Na sani amma kiyi hakuri zan koma mahaifata”
Daga haka ya tattara ya bar wurin bakiÉ—aya, da Idanu ta raka shi tana jin wani irin kunci a ranta. Kafin ta share kwallar da yake zuba mata, tasan ta tasa shi kenan har abada, da matukar ciwo ka rasa wanda kake so.
**
Paris
Ajiye mata takardun nayi ina kallon ta, kafin nace mata.
“Taya haka ya faru. Meye kika sani akan Maama?” Murmushi tayi tare da cewa.
“Poor baby girl, taya ba zan sani ba. Ke akanki kina nan ne Æ™arÆ™ashin ikon wasu, amma idan kin gama an shirya miki kome”
  Cikin fushi na Kalle ta tare da bude baki xan yi magana ta ce min.
“Yau kwana biyu kina son gani na ko? Tun da na ajiye miki tafiya nayi. Dan haka Kiyi wanka ga masu kwalliyar nan sun zo” a hankali ta kama hannuna ta saka min abin wuyar da Dr Musa ya bani.
Murmushi tayi min tare da gyada min kai.
“Ƙarki damu, a hankali zaki san kome! Rayuwar ki tun daga Abuja an gama tsara miki, duk abinda zaka yi a sane ake dake, ana ankare da motsin ki dan haka wannan ya zama shine aikin da zaki yi na karshe sai ki samu yanci ni na biya kome akan ki amma sai kin min aikina”
   —
Daren jiya suka shigo garin Paris, shi kansa bai san dalilin da yasa aka gayyace shi ba, amma ya ga sakon har da zunzurutun kudin da aka tura mishi da number da zai bincika account din, wanda yake da alaka dashi.
  Babban hotel na alfarma aka sauke shi, tunda ya shiga bai fito ba, sau uku Khalil yana zuwa domin kawo mishi laptop din shi, tun safe yake zarya amma abin haushi yana barci, sai karfe bakwai ya dare ya fito bayan ya kira Khalil din ya kawo mishi wasu takardu yana gama cikawa. Daidai karfe takwas suka shirya.
Wurin taron suka nufa, anan kasar hotel din, suna shiga aka bincika su. Kafin aka barsu, suka shiga. Tunda ya shiga aka fara tafa mishi.
“Mr Bilal Ahmad Jikamshi! Muna maka maraba da zuwa wannan taron, jama’a shine mutum na farko da ya zab’i purple team kuma suka kawo abinda ake bukata ga yawan ribar shi.”
 Sake baki yayi yana kallon kudin ba wani sabon abu bane dan yana dasu, amma ta hanyar da aka samu kudin ne kan shi ya kulle,. Kasancewar ana wannan shagalin matan da suke wurin fuskar su sanye yake da wani mask, haka suka yi ta bayani. Turawa Khalil sako yayi.
Ka bincika min taya kudin suka zama bawa daga nan zuwa gobe da safe
D’ago kai yayi tare da cewa.
“Toh” ya fada mishi tare da wucewa.
“Hello!” Na ce mishi,
Juyawa yayi yana kallona daga kasa har zuwa sama, dauke kai yayi tare da kallon gaban shi. A raina nace.
Wannan zai yi taurin kai
Mai da hannu nayi tare da cewa.
“Idan ba zaka damu ba, ka duba wannan!” Na mika mishi katin.
“Nice zan rage maka dare a lokacin” daidai zuwan masu bawa baki ruwa, murmushi muka yiwa juna, ya mika mishi ruwa, kamar ba zai amsa ba. Sai ya amsa ya kurba. Cigaba da kallon bayanin da ake yayi, kallon shi nayi kafin na mai da hankali na can.
“Ka tab’a zuwa irin wannan taron?”
Shiru yayi min, da wutsiyar ido na Kalle shi.
 Ya hadu sosai, dan haka na cigaba da mishi magana,bai amsa min ba. Ruwa ya kuma bukata aka bashi kafin ya shanye ya kuma bukatar wani ruwan.
“Zan kai ka dakin ka ne?” Gyada min kai yayi, tauna chewgum din bakina nayi tare da hura shi yayi girma, sannan na riÆ™e hannun shi. Muka nufi elevetor, muna hawa ya danna number room din shi.
“Kana jin jiri ne?” Juyawa yayi ya lalle ni,
“Shekarun ki nawa?”
Wayyo Allah ashe muryan shi na da dadi.
“Sha bakwai” na bashi amsa a takaice, ina kawar da kai na.
“Zaki kwanta dani?” Ban tab’a jin irin wannan maganar ba, tsoro ne ya cika min raina, ruwa ya cika min idanuna.
“Baki bani amsa ba” ya tambaye ni, yana kallon kirjina, hà diye yawun baki nayi domin baki daya yadda ya matso min, kamar zai shiga jikina. Hannun shi naji akan cinyata, zuwa kan cikina wani irin ture ni yayi tare da rage tsayin shi zai hada bakin mu na ture shi.
“Bana son haka” na koma gefe jikina yana rawa, kamar wanda na ce mishi ya cigaba, baki daya ya fara niman saka ni cikin wani mugun yanayi buge shi hannu nayi, tare da kokarin isa jikin kofar.
Sake fisgo ni yayi na ce mishi.
“Duk abinda kake akwai CCtv a cikin nan” janye hannun shi yayi, har muka isa dakin shi, kamar dama jira yake. Wani irin murde ni yayi tare da hada ni da kofar.
“Meye haka?” Na fada muryana yana mugun rawa, jingina ni yayi da kofar bayan ya dauke ni.
“Zaki rage min dare na kika ce, kuma shine aikin ki” ya fada can Æ™asa-kasa, wani mugun tsoro ne ya kama ni, dan haka na shiga niman hanyar da zan kare kaina da kimata, amma ina mutumin nan, yayi amfani da karfin shi sai da ya raba ni da kayana. Wani irin kuka ne ya kwace min, sakamakon yi min da yayi da kirjin shi. Bayan ya mai da hannuna baya ya danne da hannun shi, wani irin kuka nake tare da rokon shi.
“Please karka min haka ban taba yi ba please” na fada cikin sheshakar kuka,