NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

   Shi kan sa, kuka da take yayi Masifar daga mishi hankali, Bai san Meye ya haifar mishi da wannan yanayin ba, yasan ruwan ya sha. Wani tunani ne yazo mishi ai bai sha magani ba yau baki daya, kifa kan shi yayi a tsakiyar kirjinta, masu matukar taushi da laushi. Tayi Yarinta dayawa, idan ya ce sai ya biya bukatar shi da ita, abu daya ne zai faru zai iya mata fyade dan haka ya shiga bin sassan jikinta da wani shegen romance.

  Kuka nake domin nasan rawa tazo karshe wannan mutumin ba zai bar ni ba, bakin shi ya samu nasara jefawa cikin nawa, Anan ne kukan da nake na kara sake mishi a bakin shi. Ban san wata Æ™addara ce ta hadani dashi ba, amma tabbas ina cikin wani irin yanayi na tashin hankali. Sai da ya gama hada min lissafi, ina jin yadda giant din shi yake ambaliyar ruwa a tsakanin cinyoyina, damke shi yayi da hannun shi kafin ya tashi a kaina, ban daki ya nufa ya sakarwa kan shi ruwa tare da durkusawa ya haÉ—e cinyoyin shi da giant din ya matse da karfin Bala’i, hawaye na zuba mishi a farkon rayuwar shi da ya kusanci Zina karara, a farkon rayuwar shi da ya fara kokarin keta alfarmar wata mace bayan yana da mata uku da suka kasance shine kariyar su. A karo da yayi kokarin lalata goben yar wani domin jin dadin shi.

Ina ganin ya kyale ni, na mike da sauri ya ciwo flash dina, na saka computer din shi na kunna, da sauri sauri, dakyar ya kunnu sannan na saka Flash din na shiga daukar duk wani abinda yake computer, ina gamawa na kashe sannan na koma gefen gadon na zauna, a hankali na shiga daukar Kayana ina sakawa, ina gamawa na juya tare da niman wani abinda zan rufe jikina. Wata ƙatuwar sweater na gani, na dauka tare da bincika cikin Aljuhun na cire abubuwan shi da suke ciki, na ajiye tare da nufar hanyar waje, na fita juyawa nayi ina kallon dakin. Da abinda ya faru dazun nan, naji kwalla ya cika min idanuna.

   Rufe kofar nayi tare da barin kofar shi baki daya, na gama aikina dama ace iya wannan ne aikin nawa, sai dai  me? Ina tare taxi zan shiga naji kamar kar na tafi haka na shiga, na gaya.mishi inda zai ni.

     Haka kawai naji wani irin abu yana yawo a jikina tare da jin wani matsanancin bugun zuciya, dafe kirjina nayi ina jin kamar na fashe da kuka. Har na isa gidan sannan na biya kudin na shiga. A falo na same ta, ganin yadda na shigo yasa bata min magana ba,ina shiga dakin abunda na fara shine saka Flash din cikin laptop din na kwashe kome na mai da shi kan SDcard na sannan na ajiye mata Flash din, kafin na cire SDcard din kwanta.

   Haka ta shigo ta same ni ina kwance, ta ce min.
“Tashi ki je min wani aika” tashi nayi ta kalle ni, sannan ta ce min.
“Ina miki fatan Alkhairi” tana fita wasu kartin maza suka shigo, haka suka danne ni da karfin tsiya, suka  min allura, daga nan ba zan iya tuna abinda ya faru ba..

  —
Kiran da aka mishi na gaggawa ne, yasa shi hada kayan shi tun a daren, yayiwa Khalil magana, ya nima musu jirgin da zai tafi Nigeria aka ce babu sai ta dubai. Dole haka suka bi jirgin tare da jin wani irin abu yana tsirga mishi, a duk lokacin da ya rufe idanun shi, surarta yake kara fisgar shi, yayi Imani da Allah bai tab’a cin karo da mace me cikar halitta irinta ba, har da wannan yanayin ya kuma saka shi fadawa abinda bai shiryawa ba.

  **
Lagos

Abin mamaki da tashin hankali, Jamilah ta zama wata irin kamar mara mutunci ko mara hankali, gefe guda bikin Faisal da Rahmah an saka babu bata lokaci, aka shiga hidima.

**
JIKAMSHI HOUSE

“Atikah naga yarinyar da zamu bari Danki ya aura ta fito daga kazamin family ne shine zaki bar shi ya aura?” Jin Hajiya Turai.

“Eh toh gani nayi idan ban barshi ya aure ta ba, ba mamaki ya kawo min dan daka kuka, kin tab’a bincikar abinda Yarki take so? Ko kina nan ne baki sake Yarki tana shagalin ta” Inji Ummi.
“Wannan wacce irin magana ce haka mara daÉ—i?”
“Babu wani magana mara dadi

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/2/22, 12:00 – My Mtn Number: 51

“Gaskiya na gaya miki, ina son hada zuri’a da matar domin tana da daraja da kima, ita Æ™addara bata fi karfin fadawa akan kowa ba, babba ko Yaro. Ita nata kaddaran fada mata tayi wasu kuma suke izza uwar kaddaran su. Don Allah idan ba zaki fadi alkhairi ba kiyi shiru kawai”  Ummin ta fada bayan ta gama hada takardun gaban ta.

Cikin fushi Hajiya Turai ta ce mata.
“Kowa yana gudun abin kunya domin gyara Zuri’ar shi ke wato abin kunyar da zai b’ata mishi zuri’arsa amma ke abin kunyar kike bi? Toh mu ba zamu tab’a son yarinyar ba, domin Zuri’ar ta akwai matsala” ta fada da Æ™arfi.
 
D’ago kai tayi ta Kalle ta, kafin ta mike.
“Eh toh, haka ne fa, amma kuma toh haka naji na gani idan akwai matsala sai ku gaya min, aure kuma tunda Faisal ne yake son abinshi ba matsala, tunda zai iya daukar kyakkyawar kulawa akan matar shi Alhamdulillahi bana son zama Uwar mara adalci, duk abinda zai faru gwara ayi shi a lokacin da ya dace bana son na lalata goben shi dan kar haka ya shafi rayuwar mu baki daya. Sannan kin san dayawan mutane basu kashe wutar rikicin da yake cin su, amma sun iya kashe na wani”

“Me kike nufi?” Kallon ta Hajiya Atikah tayi kafin ta ce mata.
“Ki je ki kashe wutar da take ci a gidanki” daga haka ta cigaba da aikin ta.

Cikin fushi Hajiya Turai ta bar office din, tana masifa, a hanyar fita suka hadu da Irfan Kabir Wazir.
“Ina wuni Mommy”
Kallon shi tayi kafin ta ce mishi.
“Lafiya lau, wani abu ne?”
“Hmm! Dama akwai abinda nake son na gaya Miki ne,amma zan zo gida na same ki”
“Ok”

**
Karfe biyar na yamma ranar, Faisal ya dauko su, daga Airport.
“Bilal lafiya?”
“Lau” ya fada tare da kwantar da kan shi.
“Wani abu ya faru ne?”
“Mika mishi takardun da bayanan!” Ya fadawa Khalil,
Mika mishi takardun yayi kafin ya mai da kan shi ga tukin da yake yi.
Har suka isa Apartment din Mr Jikamshi, bai iya magana ba. Cikin gidan suka shiga da Faisal. Ya shiga ban daki yayi wanka tare da alola yazo ya sauke sallah da take kan shi.

   Kurawa gadon dakin shi ido yayi, abubuwan da suka faru jiya yana dawowa kan shi, ita ce mace ta farko da ya fara niman su yi kazamar harka, sannan bai taba sanin haka ana samun irin su ba, yarinyar da ba.

    Dafe goshin sa yayi yana jin wani irin sarawa, a hankali ya mike tare da fita ya samu Faisal yana zaune.
“Gwara da ka dawo akan lokaci, domin za a yi kome kana nan baki daya kaki mai da hankali a bude kamfanin ka, sai wasa da hankalin mu kake”

   “Ka duba file din da aka baka mana, sannan kuma ka duba abinda zai je ya dawo, kafin nan ranar da za a daura auren ka, za a  bude kamfanin” ya fada cikin matsanancin sanyin jiki.

“Bilal me ke damun ka?” Lashe bakin shi yai tare da cewa.
“Babu kome”
Har Faisal ya bar gidan bai ji kome daga Bilal ba, amma yasan akwai abinda yake damun shi, bai yi kasa a gwiwa ba, ya tambayi Khalil..

“Meke damun Bilal? Meye ya faru a
Can?”  Ya tambaye shi tare da fatan zai ji wani abu daga gare shi.

   “Wallahi ban sani ba, sai dai ina ganin kamar wannan file din ne ya sanya shi komawa haka haka.”
“Ok ka kyale shi ya huta, yana bukatar Hutu ne”
“Ok” ya fada tare da barin gidan, shima Khalil barin gidan yayi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button