NOVELSWATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

**

Ganin dare yayi Ummin ta mike, tana cewa.
“Khalil kai ni gida ka dawo ka zauna a jikin shi”

   “TOH” haka ya fito ya  kaita gida, sannan ya dawo, yana shiga asibitin ya zamu an zo gaida Bilal din, amma security din da ya bari sun hana a shiga, shiga yayi suka biyo bayan shi, motsin su ne ya farkar da shiga daga barci da yake.

        Da taimakon Khalil ya shiga wanka yana fitowa, ya haɗa mishi tea me zafi, sannan suka shiga hira da bakin shi.
“Sannun ya jikin ka?”
“Da sauki” ya fada yana shan shayin,kamar ba zai kula su ba, dake Alhaji Abubakar da Ambassador Abdulkadir ne, sama sama suka Mishi hira da jin labarin zai bude kamfanin shi, suka Mishi fatan Alkhairi, domin bai gaya musu ba, sallolin da suke.kan shi ne ya sauke bayan fitar su.  Kwanciya yayi yana nazarin abin da yake damun shi, wanda yayi imani da Allah yarinyar nan ce.

Taushi jikinta,laushin fatar ta. Ya sashi jin wani matsananci sha’awan mace da son kasancewa da mace. Da wannan tunanin yayi barci me cike da mafarkin, ga shi ga yarinyar yana suna raya daren. Baki daya yarinyar ce take gigita mishi daren shi, kyawawan dukiyar fulaninta suka wani kad’a mishi kamar an cika musu iska, baki daya gigicewa yayi bai san wanda zai taba ba, ya cafke wannan ya sake wannan.

    Hannun shi ya mika zai bude fuskarta, daidai lokacin yaji wani irin dadi yana zubda bakin mai daga wandon shi, a mafarkin kuwa maida hannun shi yayi tare da matse K’ugunta da Æ™arfi yana kokarin kaiwa.   Sai kiran sallah farko ne ya ji, baki daya gaban bakin wandon da yake jikin shi, ya jike jagab kamar wanda ya tsula fitsarin kwance, a hankali ya tashi tare da nufar ban daki yayi wankar tsari kafin yayi alola ta fito, kunci ne ya cika ran shi. Dan haka bayan ya idar da sallah kwanciyar shi yayi, kafin barcin ya kuma É—aukar shi.

   Kamar a mafarki yake jin ana shafa kan shi tare da zage fuskar shi da hannun ta,a hankali ya bude idanun shi. Akan Hannah.

  Tashi yayi zaune tana kallon shi Murmushi tai tare da cewa.
“Baby kayi busy fa, Nazo Babu iyaka. Aka ce baka garin yau naji labarin kana kwance”

     Kallon ta yayi kafin ya ce mata.
“Ina son zuwa gare ki, amma baki daya uzuri ya min yawa,” wayar shi da yake kashe ya dauka tare da kunna shi.
“Thomas ina jiran ka maza kazo” kashe wayar yayi tare da cewa.
“Ki je zan zo ina da wani harkalla da zamu yi”
“Zamu yi a gado?” Ta fada tana tura mishi kirjinta.
“Kallon shi yayi, ko ba a gaya mishi ba, yasan sun kwanta. Hoton na yarinyar nan ne ya dawo mishi. Cizon lips din shi yayi kafin ya ce mata.
“Maybe”
“Zan so haka”
Bude kofar da wani kato yayi ya sata kallon shi.
“Mr Jikamshi wannan me kama da yan fashin da”
“Ƙarki damu zan zo zai kula da kome”

Haka mutumin ya saka ta a gaba suka tafi, bayan fitar shi ta dauki wayar shi. Ya kuma kiran da shi.
“Ku tambaye ta, akan kome sannan idan ga baku bayani ku turo min. Idan bata yi ba zan zo da kaina”

     Kafin ya kwanta, wayar shi ya kashe yana nan kwance Ummin ta shigo da kayan abincin shi, ta shi yayi zai magana Faisal ya shigo.
“Ango”
“Yayan ango”
“Mara Mutunci” yake yayi mishi, suka zauna suna hira suna cin abincin Ummin.
“Toh zan tafi aiki.”
“Allah Ya tsare ya kiyaye hanya”
“Amin Ya Allah”
Tana fita suka ci-gaba da hira har likitan da ya fara kula da shi, yazo yayi mishi alluran har da na barci, can ya fara barcin Faisal ya fita bai dawo ba sai bayan awa uku, domin likitan ya gaya mishi zai yi barcin awa uku ne, kuma Khalil yana bakin kofar.

Yana dawowa ya shiga cikin dakin, samun shi yayi yana, rike da Sandar girman shi da ta mike tsaye, sai harbin isa yake. Dariya ce ta kama Faisal sai da ya ga zai cika mishi kunne ya tashi shi da sauri, ai cikin takaici ya zabga mishi naushi…
300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/2/22, 21:52 – My Mtn Number: 53
“Meye haka?”  Inji Faisal, cikin jin Haushi da masifa Bilal ya ce.

“Zan ci Uba dan iska mara mutunci!”
“Allah me iko, bafa wani abu nayi maka ba, kawai dakatar da kai nayi shine nayi laifi? Daga gyara maka kuskuren da kake zai ya zama masifa?  Toh wallahi sai na gayawa mutane abinda kake aikatawa” wani tsare gida yayi tare da cewa.
“Kai bana son iskanci meye nake aikatawa.” Karshe maganar kamar mara gaskiya domin wani masifaffen kunya ce ta kama shi.
“Ka daina azumi ko? Kuma baka shan maganin ka yanzun ko?”

Zama yayi cikin mutuwar jiki yana kallon kasa.
“Yaushe ka fara mafarkin nan?”
“Daga jiya zuwa yau ne?” Ya fada cikin matsanancin kunya,
“Amma tsakanin ka da Allah akwai abinda yake damun ka”

Ban daki ya wuce sai da yayi wanka, ya sauya kaya sannan ya zauna tare da shiru.
“Faisal na hadu da wata yarinya ne, Faisal ban tab’a ganin irin wannan al’amarin ba, nasan akwai karuwai. Faisal na kwanta da yarinyar”  ya fada cikin matsanancin damuwa, sama da koda yaushe.
“Ina cikin matukar tashin hankali, duk da ban saka mata mata sugar cane dina ba, amma wallahi na tab’a ta. Ba wai a cikin riga ba. A’a skin 2 skin. Na tab’a balagaggun nonuwarta. Na tab’ata yadda baka zato baka tsammanin. Ƙaddara ce ta had’ani da ita amma wallahi ina son na kare rayuwata da ita, soft and smooth skin dinta nake bukata”

“Toh ai sai ka tafi ka nimo ta, banza kawai Bama da aure zaka zauna da ita ba, kawai ka dauko karuwa kayi ta cinta sai kace tuwo banza kawai.”

   A tunanin su baki daya sha’awa ce kadai take damun Bilal. Dan haka likita na zuwa suka gaya mishi ya sashi maganin rage karfin sha’awa, shi kuwa ya rubuta musu aka nimo mishi.

    Kwanan shi uku aka sallame shi, ya dawo gidan Ummin da zama baki daya, sai dai abinda yake ji ya wuce tunanin shi, domin wallahi ko yayya ya kwanta mafarkin ta yake, sabida haka ya daina barcin rana, idan ma da dare ne, da wuri yake barci.  A hankali yana samun lafiya ciwon son ya kwanta da yarinyar yana kara kama shi, bai san ya fada wani irin yanayi ba, sai da Khalil ya ankara.

    Babu hali ya fita toh, idanun shi yana kan mata ko yan mata, ko bai kalli kirjin su ba, toh idanun shi yana kan kugun su, sosai ya kai har sai da yayi tafiyar gaggawa ana saura kwanaki bikin Faisal, zuwa Faransa. Dakyar ya saka aka nimo mishi videon da CCtv camera ya dauka, abin haushi ba a ga fuskarta ba, sai dai motar da ya kawo ta aka ɗauki lamban shi.

Aka saka aka binciko shi, dan haka suka nufi gidan Madam Tola.  Tana tsaka da waya, ya shiga falon sake wayar tayi cikin tashin hankali,shi bai ma san tayi haka ba,  zama yayi yana kallonta yadda ta rude baki ɗaya.
“Zauna ma”
“Ok sir” zama tayi tana kallon shi sabida wani mugun tsoron shi ne ya kama ta,mika mata wayar shi yayi yana kallon yadda jikinta yake rawa.
“Yarinyar nan nake so”
“Rebecca!” Ta fada bakin ta yana rawa.
“Tana ina”
Zuba gwiwowinta tayi a kasa ta fashe da kuka,  domin bata san cewa yarinyar arziki bane a tare da ita sai yanzu ta fahimci haka, girgiza mishi kai tai tana faɗin.
“Na saka ta a jirgi ban sani ba ko zasu kawo ta Nigeria, na ci amanar ta na hanata kome bayan ita ta min aiki.  Sir idan dan laifin da tayi ne don Allah kayi hakuri aikin nice na sakata ba ita tayi ba dan kanta ba”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button