BABU SO HAUSA NOVEL

AUREN TAGWAYE HAUSA NOVEL

“Haba hussaina banyi haka dan in ba’kantamikiba, kuma da banisonki bazan aurekiba inaso ki d’auki wannan a matsayin ‘kaddarace agaremu kuma muyi fatan Allah sa tazamar mana Alkhairi a rayuwarmu.

Wani irin kuka tafashe dashi dan tunawa datayi batadafa wata daraja da ‘kimar da sauran mata keda ita barantana tayima jabeer wula’kancin dataga dama abinda yafi kawai tabada kai bori ya hau, sannan tayi biyayya ta zauna lafiya ko Allah zesa yarufamata asiri, goge hawayenta tayi tace “to Allah shigemana gaba kuma Allah tabbatar mana da Alkhairi cikin wannan zama namu.
Jabeer ya Amsa da Ameen har cikin ranshi yaji dad’i da kuma mamakin saukowar Hussaina haka.

Love u all my Fan’s ???????? shoki ????????‍♀????
[1/8, 8:40 PM] Zee Elkaseem: [08/01 8:15 pm] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}

Dedicated to All member’s group of Ciwon “ya mace ????????

Page………………….20

Daga nan ya umarceta dasu gabatar da sallah su godema Allah kamar yanda addini ya tanada, ba musu tanufi toilet ta d’auro Alwala sannan shima ya Shiga ya d’auro tasa Alwalar suka gabatar da sallar nafila, bayan sun kammala ya dad’e yana kwararo masu addu’oi kafin su shafa.

Sannan ya d’auko ledar daya shigo da ita ya ajiye tsakiyar carpet d’in dake malale a bedroom d’in, da kanshi yanufi kitchen ya d’auko masu palate da cup, gasashiyar kazace guda ukku yabaje kan tire tare da fresh milk da lemun 5alive.

Juyowa yayi ya kalli Hussaina wacce take takure duk tabi ta raina gaskiyarta binshi kawai take da kallo, a zuciyarta kuwa tunanin abinda ze biyo baya takeyi bayan Jabeer ya kusanceta yajita ba cikakkiyar budurwaba, wasu guntayen hawaye suka zubo a idonta tayi saurin sa bayan hannunta ta goge batare da jebeer d’in ya luraba.

Jabeer d’inne ya maidota daga dogon tunanin datake ta hanyar matsowa kusa da ita “bismillah gimbiya saurautar mata nasan dai kinajin yunwa yakamata ace kinci wani abu kafin ki kwanta.

Kad’a kai tayi kamar ‘kadangaruwa “a’a ni banajin yunwa.
“Ban yardaba gaskiya da ganin wannan cikin ya dad’e rabonsa da abinci, yafad’a tare dakai hannunsa kan cikinta.
Ture hannun nashi tayi “nifa banajin yunwa,
“To naji bakijin yunwa amma ban yarda ki ‘ki cin komeba, kawai dai inajin sarautar takice ta motsa, uwar gida sarautar mata, yafad’a cikin tsokana.

Hannu yasa ya yago naman yanufi bakinta dashi da niyyar yabata tayi saurin kauda kanta,
“Haba Hussaina bekamata ace kin’ki kar6ar komeba idan kikayi haka nikam bazanji dad’iba, dan Allah badanniba ki taimakamin ki kar6a.

A hankali ta juyo yafara bata abaki saida ya tabbatar data ‘koshi sannan yazubo fresh milk nanma da kyar ta shanye cup d’aya.

Shima sama-sama yaci naman kajin sannan yakora da lemu, d’akinsa yanufa yacire kayan jikinsa yafad’a toilet yashe’ka wanka.

Hussaina kuwa tana ganin fitarshi tanufi wadrope tana bud’ewa taganta ma’kare da kaya, batayi mamakiba dan daddy yafad’amata babu abinda ba’a tanadar mata a gidan ba.

Wata fitinanniyar rigar bacci ta d’auko wacce zamu iya kira akwai ya babu, ta sanya sannan tabi duk illahirin jikinta ta feshi da sassayan turare, sannan tabi lafiyar gado tayi kwanciyarta batare data rage Hasken d’akinba kuma tayi hakane dan tanajin tsoro ganitake kamar idan ta kwanta a duhu-duhu wani abu ze sameta tasaba kullum tanajin motsin Hassana kusa da ita, yau gashi zatayi kwanan kad’aici dan taga Alamar Jabeer banan ze kwanaba tunda gashi yatafi gudan d’akin yabarta, da wannan tunanin bacci 6arowa yayi awon gaba da ita.

Sanye yake da best da short niker, farare ‘kal jikinshi sai tashin ‘kamshin turarensa yake me suna story of love yanufi d’akin.

Ganin d’akin da haske ya tabbatar mai da Hussaina batayi bacciba, da sallama yashiga jin bata amsaba yasashi dubawa kobata d’akinne, can ya hangota kwance kan lafiyayyen gadonta tanata sharar bacci hankalinta kwance, karsa shiga yayi cikin d’akin sannan ya maida ‘kofar yarufe, kafin ya isa gareta ya’karemata kallo, yanda rigar baccin jikinta take sharara ba abinda be bayyanaba na surar jikinta, take yaji wata matsananciyar sha’awarta ta kamashi rage Hasken d’akin yayi tare da kunna masu fitila me sau’kin haske, ya haye gadon ya rungumota gaba d’aya jikinsa.

Love u all my Fan’s ???????? Shoki ????????‍♀⛄
[1/9, 8:14 AM] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}

Dedicated to All member’s group of Ciwon “ya mace ????????

Page………………….21

A hankali yafara shafa lallausar fatar jikinta, yayinda ya tsinci kanshi cikin wani irin farin ciki marar misaltuwa.
Can cikin bacci Hussaina taji Alamar mutum kusa da ita ahankali ta bud’e idonta, tozali tayi da jabeer Wanda ya lula cikin duniyar ‘kaunarta yana aikamata da sa’konni soyayya masu wuyar fassarawa, wani irin dad’i taji cikin ranta wanda ita kanta batasan dalilin hakan ba, ‘kara shigewa tayi jikinsa tare da sakar mashi duk wani sashe na jikinta, shikuma yacigaba da sarrafata da kwarewarsa da gogewarsa, Hussaina kuwa mamakin jabeer ne yacikamata zuciya “wai dama haka jabeer ya iya soyayya ya iya salo daban-daban amma lokacin kafin suyi aure yake nunamata shi ustaz ne kullum beda magana sai wa’azi da nasiha.
Da wannan tunanin kawai ta ida mallakamashi kanta, a daren sukasha amarcinsu ranar jabeer yasan Hussaina mace, kuma ba ‘karamin farin ciki yayiba na yanda ya sameta cikakkiyar budurwa.

Hussaina kuwa banda kuka babu abinda takeyi saboda zafi da rad’ad’in datakeji, jabeer kuwa rarrashinta yari’kayi, dan wani sabon shau’kin sontane ya’kara kamashi.

Tashi yayi yanufi toilet yayi wanka ya tsarkake jikinsa, sannan yahad’a wani ruwa me d’umi ya dawo ya d’auki Hussaina yanufi toilet d’in da ita, zaunar da ita yayi cikin ruwan dan tad’an gasa jikinta, sannan yafito ya gyara gadon tare da canja masu bedsheets, bayan yagama yakoma toilet d’in lokacin Hussaina tagama wankan zuwa yayi da niyyar ya d’aukota amma saita kauce ta ma’kale kafad’a bataso, be matsamataba tunda ta nuna bataso hannunta yakama suka fito tana taku ahankali, kan gado ya taimaka mata ta kwanta sannan ya ‘kuremata a.c d’akin kasancewar lokacin ana zafi.

Komawa yayi toilet ya d’auro wata sabuwar Al’wala sannan yazo ya kabbara sallah, nafila yari’ka jerowa saida yafarajin bacci sannan ya sallame ya dad’e yana kwararo addu’a kafin ya shafa, sannan Yakoma kan gado ya kwanta ya rungome matarshi yanajin wani sabon sonta da ‘kaunarta na ‘kara kamashi, a zuciyarshi yace “Allah kenan da yanzu bani bane angon dazesha amarci wannan daren yanda Hussaina tanuna tsana da tsangwama agareni batare danayimata wani laifiba, dayake Allah ya nufa nine mijinta yau gata jikina kwance numfashina na gauraya da nata, Allah nagodema….

Da wannan tunanin bacci 6arawo yayi awon gaba dashi.
{Nikuma Zee danike biye dasu ina kwaso maku labari nace asuba ta gari, Oya overy body shoki lol}

     *Washe Gari*

Da misalin ‘karfe tara na safiya me napep ya sauke nusaiba ‘kofar gidan Ya Jabeer kamar yanda take kiran sunanshi, Hannunta d’auke da wani babban kwando da kuloli masu kyau a ciki, nocking tayi me gadi yace “waye
Nusaiba tace nice “to ina zuwa da Sauri yanufi get d’in yabud’emata ‘karamar ‘kofa tashige.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button