AUREN TAGWAYE HAUSA NOVEL

Nanma be barta tayi wani aikiba, dan ko zuba abinci hanata yayi shiya zuba sannan yarika bata da kanshi saida ya tabbatar ta ‘koshi sannan yazuba ftuit salad din a cup yatura mata gabanta shikuma yafara cin abinci.
Love u all my Fan’s
[4/28, 8:42 AM] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}
Dedicated to All member’s group of Ciwon “ya mace ????????
Page………………….60
Na sadaukar da wannan page d’in gareki Asmy b Aliyu, Allah bar zumunci
Bayan wata d’aya cikin Hassana ya’kara girma idan ka ganta dole ka tausaya mata dan ko tafiya da kyar take iya d’aga ‘kafa, hakan yasa Maman jabeer ta yanke shawarar zatayima wata tsohuwa salame a unguwarsu data Zauna gurinta tari’ka taimakamata da wasu abubuwa, Sam Hassana kin yarda tayi da zaman salame a gidanta dan lokacin da salame tafara zuwa gidan kallo d’aya Hassana tayimata taji gabanta yayi mummunan fad’uwa haka kawai taji bata bu’katar zama da ita.
Saboda haka jabeer tasamu yana Zaune d’akinsa da laptop gabansa yana kammala wani aiki na office dinsu Wanda besamu damar kammalawa jiyaba saboda dawowa yayi da wuri yayi girki yayima ‘yar’lelensa wanka da gyare-gyaren gida.
Zama tayi bakin gado tare da dafe ‘kungunta tana fad’in waih Allah, saurin ture laptop dindake gabansa yayi ya rungumota jikinsa yana fad’in “meya faru baniso inji kina fad’in wash wash d’innan wlh har cikin raina sai inga kamar akwai abinda ke damunki.
Murmushi tayi “ba abinda ke damuna sai nauyin cikinnan dan ba ‘karamin nauyi yakeminba, tafiyama da kyar nake iya d’aga kafa, “Eyyah sorry my wife, wlh jinake kamar cikinnan yadawo jikina in’karasa miki rainonsa da haihuwarsa.
Dariya ta kyal-kyale da ita tana fad’in “wai Allah naganka da ciki, wlh bazaka kalluba, hmm barantana kuma ranar haihuwa za’asha raki danna tabbata bazaka iya jurewaba.
‘Kara rungomota yayi gabansa, tare da d’ora hannunsa kan ‘katon cikinta yace “inji waye yafad’amaki, aini idan da ace maza na kar6ama mata haihuwa toda kuwa bazan bari ki haifi ko d’aya da kankiba zan nunamaki ni gwarzon namiji ne, dan yayannnan goma sha biyar dukni zan haifesu.
Zaro ido tayi tare da dafe ‘kirji ‘ya’ya goma sha biyar a ina……….
A cikinki mana yafad’a yana ‘kara had’eta da Jikinsa.
Amma baka tausayamin kallifa wahalar danakesha amma har kake fatan in’kara irinta sau sha biyar.
Murmushi yayi “ai a ina tausayinki yasa nace sha biyar amma da a yanda nakesone sonike ki haifamin dozin biyu.
Suduka dariya sukasa Hassana na fad’in ashirin da hudu kamar dai haihuwar zomaye.
Shiru yad’an ratsa na wasu ‘yan mintittika, Sannan Hassana tace “my hubby akwaifa maganar dake tafe dani gurinka.
“To ina jinki, yafad’a tare da tattaro duk illahirin nutsuwarsa ya maida gareta.
“Umm dama game da maganar salame, sai kuma tayi shiru “ina jinki yafad’a “mezai hana abarta kawai ni hankalina be kwanta da zamantaba, mezai hana Nusaiba tadawo nan ko itama ai zata ri’ka taimakamin da wasu abubuwan.
“To shikenan tunda haka kikeso haka za’ayi, Ammafa kinsan ankusa bikinta saura 3 month idan lokacin yayi tatafi tabarkifa wah kuma kike tunanin za’a samo, “Ah bani fatan inkai wata ukku nan gaba ban haihuba, kaga hakan ya nunamin baka lissafi.
“Ah inji waye nikam nike lissafi nida za’a haifama babies guda hud’u lokaci guda yazan manta da lissafi.
“To shikenan yanzu dai kaba mama hakuri kada taga kamar na raina za6inta, “Kada kidamu indan mama bazataji komeba.
: Bayan wata biyu da zuwan nusaiba gidan da misalin ‘karfe hud’u na yamma suna zaune suna kallon shirin Yan Zamani a star time tashar dad’in Kowa dan nusaiba na masifar son shirin dan ko lokacin tana gida bata ta6a bari ya wuceta, tunda suka fara kallon shirin Nusaiba ke ba Hassana labarin na baya wanda bata ganiba, amma saita lura kamar Hassanar ba saurarenta takeyiba, dan wani lokacin har d’an cije baki takeyi alamar dai akwai abinda ke damunta, lura da nusaiba tayi da Haka yasa tace “nikam Aunty sai inga kamar yau bakijin dad’in jikinnaki kodai inkira Yaya?
Kallonta Hassana tayi tare da ‘ka’karo murmushin ‘karfin hali tace “a’a kada ki kirashi ba wani abu inshaAllah, “ah’ah aunty kedai kadafa aje asamu matsala Yaya yaga laifina, “Hmm ba kome Nusaiba kada ki kirashi, “to shikenen tafad’a tare da ajiye wayar kusa da ita, dan da harta d’auko zatayi dialing number jabeer Hassana tahanata
Batafi minti goma da ajiye wayarba wayar tafara ringing Alamar shigowar kira, kallon Hassana tayi batare data d’au wayarba itama Hassana ita take kallo tace “yanzu danace kada ki kira saida kika kira…….
Murmushi nusaiba tayi cike dajin kunya tace “Lah wlh aunty bankirashiba, Hassana ta harareta tace “dabaki kiraba da yaza’ayi yakiraki.
“Hmm aunty kenan aibashibane yakira kallifa kigani tafad’a tana d’ago mata wayar, ganin an rubuta True love yasa Hassana tayi dariya “Hmm Abdul dinne yakira, wannan soyayya taku kamar zaku had’iye juna Allah dai yakaimu lokacin bikin.
“Hmm aunty ai duk soyayyarmu bamu kaiku keda yayaba, “yanzu dai ki d’auki wayar kada takuma tsinkewa.
Tana d’auka yake sheda mata gashinan ya iso gidan yayan nata, nan ta sanar Da Hassana Zuwanshi “Hassna tace saiki shigo dashi ko, nibari nakoma bedroom in huta.
“A’a aunty yi zamanki zamu zauna a lambu bari dai nafita da ruwa me sanyi da lemu. Wlh aunty dan kina haka amma danace yashigo Ku gaisa tafad’a tana dariyar tsokana, Hassana tace “a hakanma sai dai idan ba’ayi niyyar gaisheniba, hmm Nusiba kenan kema duka yaushe zamu ganki hakan kada ki manta yau saura wata d’aya dai-dai.
“Kai aunty kuma dan saura wata d’aya aiba daga zuwa zanzama hakaba, “Hmm Allah dai ya nunamana lokacin Hassana tafad’a “Ameen nusaiba tace tana dariya tayi saurin barin d’akin dan kada Hassanar tace tayi rashin kunya.
Love u all my Fan’s ☕
[5/1, 4:01 PM] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}
Dedicated to All member’s group of Ciwon “ya mace ????????
Page………………….Last page ????????
Tunda Nusaiba tafita kamar an’karomata wani matsanancin ciwon mara da ciwon baya, tun tana daurewa harta fara nukurkusa, zuwa can taji azabar tayi yawa ta ‘ko’karta ta tashi tana ta’kawa da kyar tanufi bedroom.
Tana shiga ta d’auko wayarta ta lalubo sunan jabeer ta danna kira, ringing d’aya ya d’auka dama kullum idan ze fita sai yayimata gargad’i akan dataji ciwo ko yaya takirashi.
Cikin za’kuwa dason jin mezata fad’a yace “Heelow my wife yadai?
Cikin tsananin azabar ciwo tace “wayyo Hubby na zan mutu ka taimakamin………
Tana fad’in haka wani irin matsanancin ciwo yatasomata lokaci guda, saboda tsananin ciwo jikinta har kyarma yake, wani irin ‘karfi yazomata lokaci guda tayi wani nishi mai ‘karfi saigashi ta santalo santalelen d’anta, kamar kuwa yana jira ya kyanyara kuka, duk abinnan dake faruwa a kunnen Jabir Dan lokacin data kirashi tsananin ciwo yasa bata kasheba tasaki wayar.
Shikuma can 6angaren yanata magana kawai said jin kukan jariri yayi, a firgice yatashi yanufi motarshi da sauri,
Tuki yake amma gani yake kamar ba tafiya yakeba, dan gani yayi kamar an’karama gidan nisa,