AUREN TAGWAYE HAUSA NOVEL

Love u all my Fan’s ????????shoki ????????
[1/2, 7:21 AM] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}
Dedicated to All member’s group of Ciwon ya mace ????????
Page————————-10
Da sallama Zuby tashiga falon gidan Har yanzu Hussaina na zaune inda take sai cika takeyi tana batsewa, kallonta Zuby tayi “kawata lafiya naganki haka ko wani abune yafaru.
Kedai bari ‘kawata wancen mutumin mana yazo ya dagulamin lissafi,
“Wane mutumi kuma Zuby ta tambaya tare da nuna rashin gane inda abin yadosa.
Haba wane mutumifa banda jabeer, nafa dad’e da gayamashi na daina yayinshi yaha’kura Amma yanacemun,
“haba ‘kawata miye aibun jabeer da zaki ‘kishi jabeer kau ai namijine na nunama tsara, ga kyau ga wayewa.
“Amma kuma kwata-kwata be iya soyayyayba, Hussaina tafad’a ni kalar soyayyarshi bataminba, kinsan nasha gayamaki nafison namiji d’an life wanda yasan takan love.
“To amma tuni baki gane hakaba kike tare dashi sai yanzu.
“Kwaraiko saboda yanzu nasamu wanda ya iyane shiyasa nagane shi be iya komeba.
‘Kara matsowa Zuby tayi tare da d’ora hannunta kan cinyar Hussaina “Amma ‘kawata wanene wannan wanda yayi sa’ar saye zuciyarki cikin ‘kan’kanin lokaci.
Wani ‘kawataccen murmushi Hussaina tayi “Hafiz” wani mummunan fad’uwar gaba Zuby tayi dukda ta dad’e da sanin akwai soyayya tsakanin Hussainar da Hafiz,
“Wane Hafiz ? Ta tambaya danta ‘kara tabbatarma kanta abinda Hafiz d’in yagayamata gaskiyane, Hafiz mana Wanda Muka had’u ranar dinner wani busashshen murmushi Zuby ta ‘ka’karo “kai amma dole kike susucewa ‘kawata ai Hafiz gwanine kan soyayya ga kud’i ga kyau ga kuma harkar wayewa.
“Shiyasa ai nakamu da sonshi cikin ‘kan’kanin lokaci saboda iya soyayyarshi amma kin had’a da wancen bagidajen shi kullum yazo beda magana sai wa’azi da sauka da Hadda kamar shine yasakani islamiyyar, kwashewa sukayi da dariya tare da tafawa, “wlh kuwa ‘kawata yo ko dady dayasakamu islamiyyar beyimana bin diddigi irin nashi.
Sai gab da magrib sannan zuby tabar gidan, Zuciyarta tana tunanin Hanyar dazatabi ta ‘kuntatama Hussaina tunda harta yarda tayi soyayya da Hafiz mutumin datafiso tafi ‘kauna akan kome da kowa,
*Bayan kwana hud'u*
Zaune Suke a mota itada Hafiz suna soyayyarsu kamar yanda suka saba.
yauma sunfito islamiyyah tayima Hassana ‘karyar cewa Zata gano mamar Zuby da aka kwantar da ita asibiti, shinefa tataho inda suka saba had’uwa.
Rungume take jikinsa da kyar tasamu ta kwace daga jikinsa sannan tamaida dubanta gareshi,
“Nikam Hafiz narasa gane kanka koda yaushe idan nace kanasona kace kanasona amma har yanzu ka gagara zuwa gidanmu ka gabatar da kanka ga mahaifina kullum ina sanar dakai lokacin da aka ebar mana yakusa ‘karewa ko jiya saida daddy ya’kara mana tuni saura kwana goma idan bamu fito da mijiba ze za6a mana da kanshi, nikuma kasan bazan iya rayuwa da wani namijiba idan bakaiba.
“Kada ki damu babyna nima ina sonki kuma bazan iya had’a soyayyarki data kowace maceba, maganar gabatar da kaina ga iyayenki kuma akwai dalilin dayasa kikaga har yanzu banjeba.
“Haba my dear wannan wane daliline haka?
Kinsan dad d’ina yana ‘kasar Cairo hajiyatace ke mana kome to jiya nayimata maganarki shine take cewa inkawoki Ku gaisa kafin manya sushiga maganar, tonikuma ina tsoron gayamaki dan naga had’uwarmuma dayaya mukeyi barantana kuma ace zakije gidanmu.
“Haba my dear indan wannan ne kada kadamu zanzo “haba yaushe to?
“Yaushe kakeso inzo
“Zaki iya fitowa gobe,
“Badamuwa kajirani anan, amma sai antashi islamiyyah zantaho, “to badamuwa.
Da haka sukayi sallama tahau napep tanufi islamiyyarsu suna isa ana taso dalibai saboda haka Hassana suka d’auka sannan suka wuce.
Love u all my Fan’s ???????? Shoki ????????
???? Kada kudamu da shokina reader’s sanyine kawai ke aiki ????
08166169254 for comment
[1/2, 7:21 AM] Zee Elkaseem: ???? AUREN TAGWAYE ????
????????????????????
????????????????
????????????
????????
????
Written & Story by
Zee Elkaseem
{Mmn khady}
Dedicated to All member’s group of Ciwon ya mace ????????
Page————————-12
‘Daukarta yayi d’af daga kan kujera yanufi bedroom da ita, shimfid’ar da ita yayi kan gado ranshi fari tas wasanni yafara mata yana shafa jikinta ko’ina yakai kimanin minti talatin yana mata haka, lokacin yagama rikicewa yakai ‘kololuwa gurin sha’awa, juyar da ita yayi sannan ya zuge zip d’in rigarta kasancewar zip d’in irin me 6allewane yasa besha wahala gurin cire ainafin rigar dake jikintaba, sannan ya kwance mad’aurin zaninta yarage daga ita sai breaziya sai kuma undi ‘ko’karin ciremata undi yashigayi, saida yarabata da kome na jikinta bayyanar surar jikinta ya’kara rikirkitashi, yashiga aikamata da sakonni yana wasanni da ita.
Lokacin shima yacire duk wani kaya dake jikinshi shorniker kawai yaragemar, yana ‘ko’karin cire shortniker dinne dan yamatsu yacimma burinshi na sanin Hussaina a matsayin mace, lkoacin kuma wayarshi tashiga ringing.
Hannu yasa ya d’auka ganin sunan ‘kanwarsa na yawo kan screen d’in wayar yasa yayi saurin d’agawa tare da karawa a kunnensa “Hellow Fatima ya’akayi? Ya tambayeta cikin tsananin jin haushin kiran datayimashi lokacin dayake burin cimma manufarshi.
Cikin muryar kuka Fatima take magana “Yaya kayi sauri kazo gida yanzu jikin hajiyane yatashi ahalin yanzu batasan inda kanta yakeba.
Subhanallah yafad’a tare da saurin mi’kewa ya rarumi kayanshi ya maida bekobi takan Hussainaba wacce taketa sharar bacci tsirara haihuwar uwarata kan gado.
A gidansu Hussaina kuwa Hankalinsu yayi matu’kar tashi ganin ‘karfe goma ta gota ba Hussaina ba labarinta, gashi ko ankira wayarta switch up,
Daddy yagama ‘kulewa ranshi yayi matukar 6aci.
“Lallai yarinyar nan tana nema ta maidani mutumin banza cikin garinnan, nizata jama abin magana aiko zata dawo ta tarad dani zatamin bayanin inda taje,
Sannan ya maida dubanshi ga momy “kece me babban laifi keda kikabarta tafita bayan kinsan dokar dana kafa a gidannan.
“Haba Alh sau nawa zan gayama bansan fitar yarinyar nanba, ko kana tunanin nizan bata izinin fitane, bayan nasan dokar daka kafa a gidannan.
“Zata sameni nikad’ai nasan hukuncin dazan yankemata, kuma kuduka bance wani yabani ha’kuri akan kowane hukunci zan yanke akantaba yafad’a yana nuna Momy da Hassana wacce ba abinda take sai kuka, tana ro’kon Allah ya maido mata da yar’uwarta lafiya duk inda take.
*12:30am* ⏱
Da misalin ‘karfe sha biyu da rabi na dare Hussaina tafarka daga nannauyan baccin datakeyi ahankali ta bud’e idanunta a tunaninta d’akinsu take, kawai sai ganinta tayi wani d’akin daban wanda bazata iya sheda inda take.
“Subhanallahi tafad’a tare da ‘karema jikinta kallo ba kome jikinta, saurin jawo zaninta tayi ta rufe jikinta tana waige-waige taga ta inda mutum zefito daga cikin d’akin amma bataga Alamar hakanba,
Ahankali tunanin abinda yafaru da ita yafara dawomata a kwalwa, sai lokacin ta tuna tazonefa gaida hajiyar Hafiz, to Amma meya kawota nan? Waye yarabata da kayan jikinta? Ganin batada wanda zebata amsar duka jerin wad’annan tambayoyin data jeroma kanta yasata aza hannuwanta duka biyu aka ta kwala wata irin ‘kara.
“Shikenan Hafiz ka cuceni kagama da rayuwata ka 6atamin abinda duk wata mace take ta’kama kuma take tin’kaho dashi a duniya, jin damshi-danshi ‘kar’kashinta yasa ta’kara tabbatarma kanta da abinda take zargi “shikenan Hafiz yagama dani ya 6atamin budurcina nashiga ukku tafad’a tare da sakin wani wahalallen kuka.