BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Haka tayita rarrshinta hartayi bacci.”. Tadaura niyyar saita cire mata najeeb arayi. “
Ita hankalinta yafi karkata da masu binta, Dan tanagani kamar wanine yake dakon Santa kuma bazata bari wani najeeb lokaci daya ya masa shigan sauri ba. “

Araina nace kaji Mata saikace Wanda takeda tabbacin hakan???????? ahaka bacci ya kwashesu.”

Read more????

To be continued

Ur’s
z33yyb3rw3r
[12/2, 9:29 AM] Anty Jamila D Ili: BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

My first novel

Page 33

*
Sai wajen three 3:00 am suka farka.”
Matan dake dama already agidan take har tazo dan itama ta tashesu. “
Warm water tafara hadawa samha ruwan yasha different types na turaruka, wanka taje tayi, sai bayan tafito ta had’awa hanna wankan itama tayi,” tun a toilet din take kallon skin dinta, yayi wani soft an silk, sai sheki takeyi yadda kasan skin din nicky minaj. “
After she come’s out ba anty samha bama har maigyaran sanda tatsaya kallon ta.” tanada irin oily skinny ne mai shegen daukan gyara, anty samha ne tahad’e hanna yenta???? looking gogeous ????my dear, ” wani dan rangwada tayi had’eda farfari da idoh sanna tace tanks aunt????.”

Kallonta anty samha tacigaba dayi, habibty baki ganji bane harzaki tsaya yin kuka akan wani najeeb, aikin wucewa nan.”
U alway’s look more beautifull My dear. “
Hanna ce tace, anty toh idan wani aiki ne yake keeping dinsa busy fa??” karnayi saurin yanke decision da zanyi regretting, at the end. “
Juyo da ita tayi suna fuskantar juna, sannan tad’an tallafo face nata tace,” no My dear” if he really care’s he will always find a chance. “
Is not fair been busy to the one’s we love?” kwace fuskanta tayi ganin haikan tadage so take ta rabata da masoyinta. “

Cut the crap aunt, i knw sumthin Is behind, and i won’t let U to ruin my relationahip, no matter how couse.” kallon mamaki damata tarasa wacce irin yarinya ce, saikace wanda yamata black magic. ” ita kwata kwata bai kwanta mata ba, bazata lamunci,” yaringa sa mata yar uwa cikin tashi hankali ba. “

Habibty kinaga kaman inason rabaki dashi ne, amma Allah yamana za6i,” amin tace. “

Anty kinsan maiya faru jiya?” nop my dear saikin fada “
Kowani tunani tayi kuma saitace, just foget it, Kallonta tayi maiyasa zanbari fadamin kawai, nop anty ki mance kawai,” Allah yashiryeki kawai anty tace, ita kuma ta amsa mata da ameen. “

Mayukan da anty samha take shafawa itama ta mulke jikinta dashi.”
Dama already tayi alwala, sallah tagabatar, sannan takoma bacci bata tashiba saikusan 9:00 . “

Fita tayi zuwa falo, ganinsu mama azaune da sauran ‘yan uwa yasata gaishesu.” sannan tashige side din dasu hameeda suke.”
Shiga tayi bbu wacce takula aciknsu tanufi inda tabar phone dinta. “
Dauka tayi tazauna tana danne danne, jira takeyi sumata magana amma bbu wanda yakulata.”
Wani bakin ciki ne yatokareta, tashi tayi taje gabansu, beb baku kalli yadda skin dina yayi bane, “
Nunawa sukayi basusan tanan ba.”
Bebs am talking,
Ainanma ko susan tanayi, Bebs are you deep? “
Ganin bbu me kulata ne yasa tayi hanyan Fita azuciye.”
Dariya suka fashe da ita sannan suka tafa. “
Bakin ciki yasata banko musu kofa.”
Tayi dakiin yaya jalal. “

================

Zaune suke awajan meeting din kowa ya hallara.” juayawa yayi ya kalli wani mutum da fuskar sa ko kyan kallo bbu. “
Ka nemomin tarihinsa kamar yadda na bukata?? Eh nasamo,” Ka tabbata baka fidda ko mutum d’aya ba aciki? ” eh” toh, lets watch. ” video din sukayi playing.”
Anyi sa’a ansamu tun farkon fitowar hanna daga gidan maman amal, harkarshe. “

Kashe video din sukayi,” daya daga cikinsu ne yafara magana, gaskiya wannan ba setup bane kamar yadda muke tunani, “
Dole yanada wata alaqa da wannan yarinyar.”
Fadowa kawai yayi akan d’anka,”
Amma kuma hakan bawai yana nufin ya kyalemu bane, dole mudauki mataki tun kafin ya waiwayemu. “

sadam”” yes sir “, inason yanzu katashi kabamu labarinta duk wani abinda yasha feshi.”

To be continued

Ur’s
Z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by
© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

My first novel

Page 34

*
Dakin yaya jalal tanufa, dirct, knocking kofan tayi, shiru akayi can takara, yaya is mee
Shiru nanma ganin haka yatabbatar mata yabayan juyawa tayi ta nufi dakin anty samha. “

Shiga tayi tasamu anty samha sai waya takeyi batasanma tashigo ba, sai wani Kashe murya takeyi, biten din lower lips dinta tayi, sannan tayi shaking head dinta, arqnta tace, u always trying 2 seprate me from My very own, amma ke kinwani zage sai shan soyayyarki kikeyi, daki gane tafada, sannan tayi kwafa. “
Gefenta taje ta zauna, chicks dinta ta tallafe da hannunwanta takura mata ido, dan d’aga wayar tayi akunnenta, d’aga mata gira d’aya tayi sannan tayi lowering voice dinta tace,” what happen dear?”
Shaking kanta tayi sannan tace bbu komai,” ok why d look?, “
Kawai kunbirgenine, ???? mayar wayan kunnenta tayi sannan tacigaba da phn dinta.”
Kamar wanda aka cikareta tace, anty da alama kinasonsa dayawa? “
Shiru anty tayi for a while, sannan tamasa sallama juyawa tayi, tayi facing nata.”
Magana tacigaba, anty baki ta6a tunani kamar yadda kikeson yaaa abubakar, haka nekeson najeeb ba. “
May be ma irinsonda nake masa yafi wanda kika yimasa.”
Wani irin tausayin hanna ne yakamata, a hankali tace iknw how u feel dear, but yakamata koyaya destiny dinki yazo kikarbeshi hannu bibbiyu, sai kikalla Allah yasaukaka miki. “
Ahaka tayita rarrashinta har yamma suna daki suna tad’ii da anty samha batakarabi takan su amira ba.”

Najeeb na zaune adakin sa, tunani yakeyi yau kusan satii d’aya da yiwa abbansa magana, amma Shiru haryanzu, be nemeshiba, kuma bai bashi wata kwakkwaran evidence nakin zuwa nema masa aure ba.”
Gashi yarasa meyake damunsa ko waya ya dauka zaikira hanna sai yarasa dalilin sa zai hanashi.”
Wani iri yakeji wanda idan bai ganta acikin wannan week dinba sai ahankalii. “
Yanke shawara yayi kawai zuwa nanda 2days zaije kano, dama already yasan address din.”

Umurtar sadam yayi daya tashi ya basu labarin MG. “
Wai shin waye wannan MG d'inne daya addabemu kam??

   *WAYE MG*

Abdullahi Abudulaziz lamido ne asalin sunansa.” asalin yan garin kano ne, masarutar kano.”
Kakansa shine sarkin kano mai rasuwa. “
Abdullahi muhammad lamido, yanada yara shida,”
Abudulaziz shine babban d’ansa sai abudulrahman sai khadija da kuma halilullahi, sai hannatu da kuma autarsu sa’adatu. “
Shekaran babansu talatin akan mulki Allah yamasa rasuwa, alokacinne Gashi babban d’ansa baiyi aure ba.”
Shine aka samu yar gidan k’aninsa mahaifinsa wanda yariga mahaifin nasa rasuwa. “
Aka daura musu aure badan yana sonta ba.”
Sannan aka damka masa sarautar k’asar kano. “
Mutane sunajin dad’in mulkinsa dan halinsa d’aya sak da mahaifinsa.”
Talakwa kai hadda ma masu kud’i suna yabawa kwazonsa. “
Shekararsu d’aya da aure Allah ya azurtasu da yaro namiji, asaka masa isma’il sunan mahaifin kilishi, sosai yaron yariga ran mutane, magajin sarki.”
Iya gata yarima isma’il naganin gata sosai. “
Alokacin tanada cikin secound born d’inne yad’auk’eta, zuwa dubai (abu dhabi) danyin shopping.”
Wani tamfasetsen shago sukaje dake cikin marina mall (abu dhabi) . “
Shagon duk kasuwar yafisu girma, kowani kalan zinare kakeso awannen shagon daka sameta, duk prize dinsa.”
Nufan shagon sukayi dan sayan zinare, bayan sunshiga, ne kilishi tafara za6a. ” alokacin wata yar yarinya tashigo, wanda asa’anni zata Iya kaiwa kilishi, dan auren wuri akayiwa kilishi tuntana 15, gashi yanzu almost 3yrs da aurensu.”
Kallon yarinyar yatsayayi dan lokaci d’aya yaji yakamu da sonta luv at first side. “
Hartagama abinda zatayi tafice, dawayo yabi bayanta, yaje yasameta, bata nuna kyankyaminsa nakasancewa bakar fata ba.”
Kwatancen gidan su tamasa be dauki lokaciba yaje dafarko iyayenta sunki yarda, hqr takaiga kullum, yana kofar gidan amma bbu mai kulashi. “

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button