BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Sanda ya tabbatar da, yadasa mata wata irin soyayyarsa a zuciyarta kafin yabarta, bacci ne mai dadi yadauketa, cike da farin ciki da annashuwa,

Zaune take abakin wani ruwa awani hadadden beach gawasu tsuntsaye masu kyan gaske sunata zagaya wajan najeeb ne Zaune agefenta, inibi yadauka dake cikin wani faranti agaban Su cike yakeh kayan marmari,

Kana kallonsu kasan suna cikin wani irin yanayi na nishadi, Da farin ciki domin yadda fuskokinsu ke dauke da murmushi mai tsadan gaske,

Dauko inibin yayi yakaimata bakinta, lumshe idoh tayi hadeda bude bakinta, shirun dataji ne yasata bude idoh,

Sojojine zagaye da wajan da suke Zaune ga najeeb ahannun wani mutum wanda kana kallonsa daka tabbatar da balarabe ne sak

Yasawa najeeb bindiga akansa, magana yajuyo yanayi yana kallanta,
Hanna meyasa bayajin magana nahanaki meyasa kikeson sa rayuwar Su cikin halaka,meyasa kikeson saka zuciya na cikin kunci zankasheshi kuma zankashe duk wanda ya kusanceki da sunan so,

Ke tawace nikadai dan nafi kowa sanki, yana gama fadin haka ya sa kan bindigan akahon zuciyar najeeb sannan yadana kunamar bindigan wani irin raza nannan ihu tasake,,,,,,,,,,,,,

To be continue

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writing by
Zaynab Bawa (z33iiyyb3rw3r)

This page is dedicated to _you hajja ceh

Plx kuyi hakuri wannan page din bayawa

Page 8


  • Wani irin raza.. Nannen ihu tasakeā€¦ Tashi daya kuma tafarka daga wannan bacci mai mummunan mafarki

Ihun datayi ne yasa mama saurin farkawa daga bacci
Saurin riketa tayi ita,,,, kuma sai fisge fisge takeyi tana ihu,,,,,,,, na shiga uku sunkasheshi wayyo Allah na dama nasan baxasu bari in aureshi ba wallahi sun kashe shi,,,,,,,, duk maganan datakeyi cikin kuka take yinsa, Addu’a mama taringa tofa mata duk wanda tazo bakinta,,,,,,,,,
Dan itama gabaki daya tarude,,,,,,,,,,,,.
Sanda tadauki kusan awa biyu awannan yanayin,,,,,,,,, kafin tasamu tadan lafah,,,,,,,,, aranan baccin da batayi ba kenan domin gani take kamar wayannan mutane suna iya dawowa,,

Daga ita har mama babu wanda yarintsa,,,,,,,,,,,,,,,,,
sallah suka kwana sunayi suna rokon Allah,,,,,,,,,, yakaresu daga sharrin makiya,,,,,,,,,, dakuma sharrin mutum da aljan,,,,,,,,,,,,,,,,,

Koda asuba tayi,,,,,,, tada ikama kawae sukayi suka gabatar da sallan asuba,,,,,,,,,,,, bawanda yayi gigin komawa bacci aciknsu,,,,,,,, azkar sukaci gaba dayi har rana tafuto,,,,,,,,,,, sai lokacin hankalinta yakwanta da dad`a tabbatarwa da mafarki ne ba gaskiya ba,,,,,,,,,,,,,,,,

Bayan gari ya waye ne,,,,,, tashiga dakin babansu da gaidashi,,,,,,,, ganin idanuwanta a kumbure ne yasa shi zaida ita,,,,,,,,,,,,,,,, hanna yakira sunanta cikin yanayi nason gano wani abu dake tattare da ita,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, amsawa tayi sannan yace dawo nan kizauna,,,,,,,,,, zama tayi cikin nutsuwa
Meya faru haka naga idanuwanki sun kumbura gabaki daya,,,,,,,
Shiru tayi nayan wasu sakonni,,,,,,, danbata da amsar tambayarsa,,,,,,,,,, shirun datayine yasa shi fara ganewa akwae abinda ke damunta,,,,,,,,,,

Hanna badake nake magana ba,,,,,,,,,,, babu komai da baba jiya bansamu bacci bane nayi karatun test, kuma gashi yace yadaga zuwa next week,

Tafadi hakanne domin kare kanta,, daga tambayoyi,,,,,,, kuma tasan tabbas idan yaga batayi shirin tafiya makaranta ba sayya tuhumeta,,,,,,,,,, kuma yau ayanda take batajin zata iya zuwa, makaranta,,,,,,,, toh adai ringa hutawa Dan irin haka karatun sayya ki zama koh ,,,,,,,,,,,,

Toh kawae tace sannan ta tashi tafuta daki tawuce,,,,,,, takwanta,,,,
Tayi tsurfi cikin tunani batasan mama tadade akanta tana kallon taba,,,,,,,,,,,,,,,,,

Taba ta tayi cikin firgici ta tashi tazauna,,,,,,,,,,,, gefe mama tasamu ta zauna itama,,,,,,,,,, Hanna inason intambayeki kuma banason kimin karya koki boyemin wani abu daga cikin abinda kika sani,,,,,,,,,,,,,,,,
Dan na gaji da kallon ki kullum cikin damuwa na dade dasanin akwae abinda yake damunki kina boyemin,,,,,,, amma nayi miki Shiru toyau gaskiya nakeson kifada mun,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Meyake damunkii????? Wannan dakike mafarki an kasheshi wayeshi????? Kuma waye kike ambada kan dama kinsan bazai barshiba????? Ajere da zuba mata wannan tambayoyin

Shiru tayi na yan wasu dakikae kafin tafara bawa mama labarin tun lokacin da tasamu Ammah da kawarta suna tadi zuwa jiya haduwar su da najeeeb,,,,,,,,,,,,,,,

Abu daya taboye mata shine wayannan mutane dasuke bibiyar ta Dan,,,,,, idan tafadawa mama batasan wani irin hali zata shiga ba,,,,,,,,,,,,,,,,

Yanxu ma kenan kuka takeyi hadda shassheka,,,,,, balle taji labarin wannan mutanen damuwa saita yi mata yawa,,,,,,,,,,,,,,,,,

Kuka takeyi tana meyasa,,,,,,,,, Hanna meyasa baki fadamun tunda wuri ba wannan ba karamar matsala bace,,,,,,,,,,,,, dole mudage da Addu’a kar Allah yabasu galaba akanmu,,,,,,,,,,,,,,,, bansan me muka tare musu ba wallahi ta Allah batasu ba kuma in sha Allahu saikin auri mijinda zai soki ya kaunaceki idanma sunaso babanku yagaji Z33yyb3rw3ri wanda zai wulakantaki ne to ta Allah batasu ba kuma wallahi damu tsuba nidasu,,,,,,,,,,,,, sai na yakesu da kafin Addu’a,,,,,,,,,,,,,

Share hawayenta tayi,,,,,,,,,,,,,, sannan tacewa Hanna da Allah share hawayenki wallahi Allah baxan bari suci galababa tana gama fadin haka tatashi tafuce,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, wani Kuka ne mai karfi ya kara kubuce mata ci gaba tayi da rerashi kaman wanda dama an aikota duniya Dan kukane kawae,,,,,,,,,,,,,,,

Sallamar wanda tajine yasata saurin hadiye kukanta tareda,,,,,,,,,,,,,,

To be continue

Ur’s
z33iiyyb3rw3r
BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writing by
Zaynab Bawa (z33iiyyb3rw3r)

Page 9

*
Sallamar Wanda tajine yasata saurin hadiye kukanta,,,,,,,, saurin
goge hawayanta tayi,,,,,,,,,,,,,, damin bataso afahimci akwae damuwa atattare da ita,,,,,,

Fita tayi daga dakin aguje taje tayi hugging dinta,,,,,,,,,, duk wani damuwa dake tattare da ita jitayi kaman ba wani damuwa bane,,,,,,,,,,, Don Baza ta iyah misalta irin farincikin da take cikiba,,,,,,,,,,,,,,,, bawae Kuma Dan Bata cikin damuwar ba,,,,,,,,,,,,,,,,, saidan farincikin ya danne damuwar da take ciki,,,,,,,,, ,,

Juyowa tayi itama cikin farin ciki takara hugging dinta,,,,,,,,,,,,,,,,, Koda ba’a fada bah kallo daya zakayi musu ka gwano farin cikin dake tattare dasu,,,,,,,,,,,,,

Gyaran muryan baba ne yadawo dasu cikin hankulansu,,,,,,,,,,,,
To yaran mama sun hadu Sai wani farinciki da annashuwa kukeyi koh daga zuwanki Kinga yar uwarki,,,,,,,, koh azo agaishe da baba gashi Yana shirin Fita office,,,,,, mama ce ta amshe maganan da cewa au danma bakaji meh jiya tacemun ba,,,,,,,,,,,,
Wai meshiga tsakanin Yaya da kanwa zaiji Kunya,,,,,,,,, Dariya duka suka saka daga baban Har anty hajja da zuwanta kenan,,,,,,,,,,,,,,,,, toh nidai nafita sai nadawo tukunna ma gaisa cewar baba sannan yasakai yafice,,,,,,,,,,,,

Daki suka nufa dukansu,,,,,,,,,,,,,, sai farin ciki sukeyi
Sai da suka shiga ne mama tarufe ta da fada,,,,,,,, kancewa menene dalilinta nakin fada musu tana hanya aiko ba komai ma tayaki da addu’a wannan tafiya Bata wasa ba ga Yara aiko abincii matana dar Miki,,,,,,,,,,,,, mama aitoh bebaci bah tunda Ga wannan beb din kawae tashiga kitchen tadafa mana,,,,,,,,,,,,,,,,,

Cikin farin ciki Hanna tatashi da niyar zuwa ta daura musu abinci ,,,,,,,,,,,,,, kitchen da nufa tafara girka musu abinci cikin dan kankanin lokaci,,,,,,,,,,,,,, tagama hada musu breakfast,,,,,,,,, domin itama bawae tayi Karin kumallon bane,,,,,,,,,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button