BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Inada yak’inin kunfinii jin zafin 6atan nata, dan Allah kudena fad’in haka, kum,,, tarinda marshall yad’aukane yasa tayi saurin yin shiru, bai dad’e yana tarinba yalafa, mama ta kulada yadda wani abun da yafito abakinsa, amma yasa hannu yarufe, duk wannan abunda yakeyi, tashi mama tashi tak’arsa gabansa, batayi magana ba, kawai tasa hannunta tad’ago nasa hannun razana tayi ganin wani irin bak’ik’irin d’in jini, ga lebb’an bakinsa ma duk yaa6ci da jinin, dasaurii tajuyo tallaeshi tace abdallah tashi mutafii asibiti bakada lpy fa, shiru yake kamar yanda yasaba idan anmasa magana, ummii ne tace, kirabu dashi kawai ko zaki kwana kina masa magana ba kulaki zaiyii ba.”
Koda bazai kulaba yakamata akira doctor yadubashi, umma tace, mamane ta amshe da cewa aman jinifa yakeyi, sai alokacin kuma duka hankalinsu yatashi, dan duk cikinsu bbu wanda yasan yana wannan aman.”
Dasaurii mai martaba yad’aga waya aka kira likita, ba’a dad’e ba ya iso, dube-dube yafarayi, nan yajuya yakellesu yace, idanda hali asibiti yakamata mutafii, dan likitoci da damane yakamata su kasance akansa ayanzu haka, babane yace, doctor bafa zaije ba, ka kira likitocin nan suzosu, hakan kuwa akayi, nan yakira doctor’s dakuma nurses, sukazo da motan hospital, hadda gado, buk’ata sukayi akan afita abarsu ad’akin, hakan kuwa akayi, sun d’auko awowi masu yawan gaske, kafin su fito, ababban falon mai martaba suk zaune, dukansu, anan likitocin suka semesu, bayanii likitocin sukayi sosai yanda hankalin mutanen falon gabaki d’aya ya tashi, d’ayan likitanne yace, gabaki d’aya zuciyarsa ta buga, kuma alamu yagwada ta dad’e cikin wannan halin, dan yanda muka duba tqkai kaman 2weeks, gaskiya abun yabamu matuk’ar mamaki, bamu ta6a kallo, kuma ko alabarii bamu ta6ajin wanda zuciyarsa takai wannan stage kuma yarayu ba.”
Amma sai daiamakinmu ragaggene, idan mukayi la’akari da wanene shi, ayanzu haka dole yana buk’atar taimakon gaggawa daga nan, kafin ad’aukeshi, zuwa k’asar waje, abba ne yace yanzun abunda za’ayi kakira ambulance daga asibitin ku, akaishi can, sai ayi masa alluran bacci, dan jinya anan bazaiyiwu ba, nisawa d’aya litikan yayi yace, alokacin da zamu fara dubashi bbu irin alluranda bamuyi masaba, amma bawai yayi bacci bane kokuma hankalinsa yagushe ko d’aya, ahakan mukayi aikin, yanzu haka idonsa biyu sai dai kawai ba’a bud’e suke ba, sannan duk abubuwanda akeyi yanajii.”
Ummii kam takasa magana, sai mamane tayi k’arfin halin cewa, kud’aukeshi ahaka, mutafii tare tafad’a had’eda miqewa, nurses ne suka tura gadon har zuwa gaban ambulance, tareda mama suka shiga, aminu kano suka nufa, nan aka kaishi aminty,”
Adakinda aka kwantardashi, mamane zaune itada umma da ummii,”
Satin marshall d’aya yad’an fara samun lpy, lokacin yakama 3weeks kenan da 6atan hanna mamane ke jinyarsa asibitin, tana nuna kamar bata damu bane amma zuciyata nacike da kewa da kuma zulumin hainda y’artata take ciki, baba kuma yakoma, gabaki d’aya hospital d’in sanda aka zagayeshi da soldier, balle d’akinda yake kwance, doctor’s ne suka samii mai martaba, akan ad’aukeshi daga wannan hospital d’in zuwa k’asar waje, dan sai sunyi kamar zasu shawo kan matsalar sai abun ya faskara, shawararda mai martaba yayanke kenan, shiga d’akinda aka kwantardashi yayi, yana kwance kamar kullum ba umm ba um umm, mai martaba yakalleshi sosai sannan yadubii mama da ummii yace, yaronnan kawai xan fiddashi ne hankalina yakasa kwanciya, haryanzu bbu wani takakkammen halinda yake ciki, yadubii mama sannan yace zankira Alh muhammad na fad’a masa zuwa jibi zaku wuce.”
Muryarda yau watansu guda kenan, wanda suka dad’e basu jitaba, ne yakatsesu da cewa, ni bayanda zanje, ku barni anan, haryanzu ban fiddaran dawowar hanna kwana kusa ba.”
Zaro idanuwa sukayi suna kallon ikon Allah.”

To be continued

Ur’s

    Z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

بسم الله الرحمن الرحيم

Writing by
©zaynab bawa
(Z33iiyyb3rw3r)

Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels

Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S

.

Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.

Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, Wanda ya kiyaye yana yin nafila raka'a hudu kamin sallar azahar da kuma raka'a hudu kamin sallar la'asar to Allah zai haramta masa shiga wuta.
.

 ```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, Wanda yake karanta ayoyi goma da daddare to baza'a rubuta shi cikin gafalallu ba, wanda ya ke karanta ayoyi dari to za'a rubuta shi cikin masu bauta ga Allah, wanda kuma ke karanta ayoyi dubu a cikin dare kullum to za'a rubuta shi daga cikin masu arzikin lahira.``` 

.

===============

Page 88

*
Hanna harta fara sabawa da mutanen gidan dan da farko ko abincii suka bata, baxata ciba, yanzu hartakan zauna idan sunyii abun dariya tayi tayi nawuce hankali,”

Hussentu ne tadubi diddi tace, diddi wallhy kullum idan naga yarinyarnan tausayi take bani, bansan su inne da yasa ishaq idan kusa dawo wani irin kallo zasu mata ba, bansan da Wata manufa zasu d’auketa ba, su halinsu yafice daban, wallhy diddi kaman bakene kika haifii yaya ishaq ba, kamar innece ta haifeshi, diddi batace komai ba, tacigaba da cewa, wallhy inason yarinyarnan har cikin raina, jinakeyi kamar y’ar uwata, Allah idan sukace tabar gidan saidai inbita mutafii tare, diddi dai shiru tayi saican tace wallhy nima inason yarinyarnan, sosai, banjin zanrabu da ita idan bawai tadawo hankalinta bane tanemi komawa gun danginta ba, yanzu tashi kije kidubamin metakeyi, kotacii abincin, tashi tayi tace to, azaune tasamu hanna tace, kincii abincin?”
Juyowa hanna tayi amma batace komai ba,” ganin abincin tayi agabanta furr tak’ii cii, riqo hannunta tayi tace taho muje, tashi tayi tabita, dan yanzu komai nata da sauk’ii bandadai tayita dariya ba, bazaka ta6a ganewa da hauka ajikinta ba.”
Tana zuwa tace diddi kinga tak’icii furr, dubanta diddi tayi da kalar tausayii tace, kinsan tanada juna biyu bakowani irin abincin suke so ba, riqe hannunta taje store da frigde kinuna mata koda abunda zataso, idan tagani zata nuna, jan hannun nata tayi zuwa frigde.”

================

Da mamaki suka tsaya suna kallon sa, idanuwansa sunanan arufe kamar kullum, maganar ma bazakayi zaton daga bakinsa tafito ba,
Dama asali miskilancin sane yatashi, shiyasa yak’ii magana bawai dan bazai iyaba, bakuma dan maganar ta gagareshi ba.”

Mama ta amshi maganar bakaso akaika to wani dalili zaisa bazaka cire damuwa aranka ba kasamu lpy, abdallah kayi tawakalli ga ubangijinka, kasan cewa jarabawace yad’aura maka, nan tayita masa nasiha, mai martaba ne yace ka shirya gobe da tafiyar dan nan d’innan bawai naga wani cigaba bane, idanuwansa arufe yak’ara cewa, har indai sai nafita kafin nawarke tom bazan ta6a warkewa ba.”
Ummii ne takalli mai martaba tace dan Allah kabarshi anan d’in, tunda yayrada zaicire damuwa aransa.”
Mai martaba bai ce komai ba yafuce, office d’in likita yanufa, yana shiga litikan yatashi yana gaidashi, yana cewa ranka shi dad’e da kanka? Aida ka aika nazo, mai martaba bai kulashi ba yasamu waje yazauna sannan yadubeshi yace, nafasa fita dashi, Ina anan zaisamu kulawa sosai?’
Nisawa likita yayi yace zai samu amma saida taimaknku, dan mukad’ai abun yagagaremu, bazamu iya mukad’ai ba, dole aringa d’auke masa damuwa, sannan idan anan ne jinyan 2month zaidaukemu idan ak’asar wajan ne baifii 3weeks ba,
Mai martaba yace bbu komai, hakan kuwa akayi, anan aka fara jinyarsa, mama takanje bauchi tadawo,
Kuma kullum takansashi agaba da nasiha, harya fara cire damuwar,
Saidai abunda ba’a rasawa yanzu rashin magana harta nunka nada, dan saikayi sau 5baikulaba, watanshi 1yasamu lpy, amma sanda jinyarda suka yanke mata 2month dan yanda suka kalli yanayinsa mai karfin zuciyata, amma mafii akasarii akanyii 3-4month ana jinya, mai martaba ne yahana asallamesu har sanda yacika 3month cifff a hospital.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button