BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Iya sauka anyiwa Su hanna sauka, da safe abincii kala kala aka kawo musu na karyawa.”
Sai 9 MG yatshi
Haka kawai yaji yanson kallon hanna kiran labba yayi ta dauka, gaidashi tayi ya amsa kawai sayya fara kame kame, “
Can kuma yadake yace,”
Inason ganinta ne Inason zan mata magana, “
Dariya labba ta kumshe tace yaya yareema waye ita kuma,” tsaki yaja yace hanna adak’ile, “
Yaya kakira wayanta mana.”
Bazan kiraba yace atakaice, Ki kawota ina garden ta baya kufito ta k’ofar baya.”
Yana fad’in haka ya katse wayar, “
Ad’aki tasamu hanna . Nazaune abakin gado sungama waya da mama kenan,”
Kamo hannunta tayi tace zo kiji, “
Injii mene?” hanna tatambaya bata jira amsar taba tacigaba da janta, “
Wata k’ofa ta bud’e acewar hanna wannan k’ofar d’aki ne amma kawai taga, shuke shuke awajan,”
Abinda hanna ke matuk’ar so yasq bata kara tambayar ina zasu ba tabita. “
Ganinsa yana nufosu yasa labba juyawa,”
Ita hanna batasanna tajuya ba, “
Ya iso ya dad’e abayanta batasanma yazo ba,”
Kawai jitayi ankamo waist d’inta harta dakar kare zata kwala ihu yajuyo da ita suka kalli juna,”
Armless shirt ne ajikinza sai 3quater na army,”
Runtse idanuwanta tayi Ganinsa da singlet abin ba k’aramun dariya yabashi ba yanda ta tamke idanuwanta Kamar taga dodo.”
K’akarin kwacewa tafarayi, “
Amma takasa saima k’ara matseta dayayi Kamar zatayi kuma tace,”
Dan Allah kasakenii bbu musu yasaketa,”
Taja da baya Sannan tace ina kwana, “
Bai amsaba sai da ya zauna awata kujera dake wajen yace zoki zauna bbu musu tazo ta zauna,”
Kwanciya yayi akan cinyoyinta ya lumshe idanuwansa Kamar mai yin bacci. “
Ad’arare take amma ganin ya rufe idanuwansa hakan bai hanata kare masa kallo ba.”
Kallonsa takeyi sosai wanda ita kanta batasan ta shagala akallonsa hakaba. “
Aranta tana jinjina kyau irinna MG, tasan duk da cewa ita d’iya macece amma kyawunta ko k’ofar nasa bai kamaba.”
Ayadda take kallon labba tafito suffar larabawa sakk amma MG yafita kyau. “
Ta shagala akallonsa muryarsa yadwo da ita Daga tunajinta jin yanacewa,”
Sweery kinsan mene? “
Dubanta takai gun fuskar sa haryanzu still arufe,”
Girgiza Kai tayi tace A’a,”
Gyara zaman kansa yayi akan cinyarta yace, “
Cinyanki na da dad’in kwanciya jinakeyi Kamar nakoma bacci akai.”
Gabaki d’aya maganarsa kunya tabata sai ta kasa amsa masa tace umm kawai, “
Nayi bacci?” ya tambaya, “
Umm Ta k’ara cewa,”
Kusan 10 minute kowa yayi shiru, ganin Kamar yayi bacci yasa tafara wasa da gashin kansa wanda gashin yadade yana burgeta, “
Idonsa biyu jin yanda take wasa da gashin kansa Kamar susa yakejii,”
D’aga hannunta tayi ta kalli face d’insa still arufe tace bacci, “
Tukunna yace,”
Nan kunya takamata duk atunanin ta yayi bacci ne. “
Tashi yayi yazauna.”
Ta kalleshi tace kaga za’ayita nemana bari na tafii,”
Yi yayi kamar baiji ba Sanda tasake maiamaitawa, Sannan yace Dan wa aka kawoki gudannan? “
Shiru tayi Kamar batajii ba, yace ashe bakison tafiya tunda bazaki amsa tambayata ba.”
Cikin jin kunya tace Kai, yace toh idan suka tambayeki yanda kike saikice musu ankawoki wajan wanda kike gidan dashi ne.”
Sake baki tayi tana kallonsa, “
Rufe bakin yace mata ta juya ta rufeeshi kiriff, had’eda turo bakinta juyo da ita yayi yace mani kike turawa baki?”
Tuno ranar daya balle mata baki tayi yasa tayi saurin Girgiza Kai. “
Ahaka suka zauna kusan 1hour bawani tad’in kirki sukeyi ba amma kuma kowannensu najin dad”in zamansu ahaka.”
Tashi yayi yace Tashi in rakaki y’ar dad’ii miji anzo wajen miji anmanta da mutane najira, “
Shiru tayi bata bashi amsaba Dan tasan magana yake nema.”
Har sunzo bakin k’ofar tasakai tana niyar shiga yace baki jiba, “
Juyowa tayi da niyyar jin mai zai fad’a mata kawai saijin bakinta tayi acikin nasa.”
Kissing d’inta yafarayi, duk yanda taso kokuwar kwacewa abun ya faskara. ” Dan kanta takahura tabarshi, Sanda yakusan 10 minute kafin yasaketa.”
Yana saketa da gudu tashige kofan,”
Yafii 5 minute kafin ya Iya jan jikinsa yabar wajan. “
Itakuwa kasa shiga mutane tayi dan ganii takeyi kowa yaganta yasan maiyafaruu.”

K’arfe 4 kowa yagama shirin bud’ar Kai. “
Nan aka fara gudanar da biki,”
Banda algaitu da kalangu bbu abinda yake tashi a fadahh,” hanna tasha alkyabba mai tsadar gaske sai MG shima Tashi shigar tasarauta ne, “
Ahaka akayi budar Kai aka goma ango yabud’e kan maryar sa.”

To be continued

Ur’s

*Z33yyb3rw3r*

BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

Ka/kiyi aikin kirki domin duniya ba matabbata bane

Ka/ki guji hassada domin hassada kan Iya kawo gaba tsakanin al umma, Sannan hassada na cinye ayyuka.

Ka/Ki guji shiga hakkin mutane, domin hakan zai Kai ki/Ka ga halaka.

Yiwa dan uwanka kyakkyawan zato, ” domin hakan na Iya sawa kaima wataran amaka kyakkyawan zato

Nasiha ce

================

Sawwama kawwama ina tayaki farincikin kammala buk d’inki na bani nayi kaina ba Allah yabamu damar amfanu da abin alkhairyy dake cikinsa.”
Muna jiran sabon buk Allah yataimaka

Page 61

*
Haka aka gama bud’ar Kai lapiya, “
Kafin atashi daga wajen hanna tasamu kyautar mota biyu daga wajen mai nartaba,”.
Sai kuma babbar kyauta daga wajen moddibbo, “
Kyautar alqur’anii mai girma, da aka sarrafa bayansa da lu’uu lu’uu sosai hanna tajii dad’iin wannan kyautar alqur’anii, dan bayan falala da d’aukaka irinna qur’anii,”
D’aukar ido yakeyi,”
Gashi bamai girma ba sosai, duk yanda zataje, zata kasance taredashi. “
Godiya sosai MG yayi, yana jin dad’iin yanda sukeson hanna Kamar y’ar uwarsu,”
Ahaka suka koma shashin da aka sauke Su.”
Sallar magrib sukayi nan kowa yahau shirin komawa, hanna batakawo komai aranta ba, dan Batasan cewa yau zasu koma ba, gidan abba zasu wuce, Sannan gobe dasafe kuma kowa yawuce garinsa.”
Wasu kuyangii ne da jakadai, suka Yi sallama suka shigo, amsa musu akayi, suka tsaya, curko-curko, “
Can d’aya wanda da’alamu itace shugansu, tace munzo shirya gimbiya ne tafad’a tana rusuna Kai,”
Wata k’awar hanna ne tatashi ta musu iso har d’akin da hanna take, “
Su amira ne azaune sai rud’awa hanna ciki sukeyi duk tawani susuce.”
Frnd d’insuce tayi sallama tashigo, labba ne tace shikenan anzo, zaro ido hanna tayi tace anzo meh?”
Gyaraki mana yau yau d’innan za’a mikaki d’akin mijinkii, dama ahannu kuke,”
D’azu daga cewa zai gayamiki magana sai d aka shafe 1hour bbu ke bbu labarinku. “
Kama baki amira tayi, tace dama wato d’azu dana nemeta narasa wajansa ttafi.” Tabb lallai gwara Tun wurii azo ad’auketa, akqita dan zuwa jimawa zata Iya Kai kanta,”
Takaicii ne yacika hanna takasa cewa komai, dan tasan kota fad’a wani kayan takaiciin zasu k’ara mata.”
Haka sukayita zolayan ta, suka gajii dan kansu suka barta. “
Nan suka tashi suka fice, sukuma kuyangii da jakadai suka shiga,”
Ruwan wanka aka had’a mata, mai had’eda sindaren turaruka kala-kala, masu kamshin gaske, “
Shiga wankan tayi, hanna uwar son kamshii, aikuwa ta bingire aband’aki, sanda takai 30 minute kafin tafito,”
Nan suka hau yimata turaruka irinna al’adan gidan sarauta, “
Kaya tasaka, atampha, dinkin riga da sket, sunkamata dakyar taakeshan lumfashi.” Sannan aka rufa mata lifaya,”
Mai kyau farii kall gezan ya sauko yarufe fuskarta.”
Bayan sungama shiryata suka nufii kofa suka fice. “
Nan k’awayenta da sauran y’an uwanta suka shigo,”
Fitoda ita sukeyi labba ta bud’e k’ofar, da zata sadasu da shashin, dan wajen ahad’e yake, saidai ginin d’aya benii ne, d’aya kuma plate ne.”
Ginin saman suka nufa da ita nan suka shiga, kowa sai bud’e baki kawai yakeyi dan kyau da tsarii irinna shashin,”
Kala biyu aka had’a agidan da kalan da yafiso farii call, da kuma kalan pink, wanda hanna ke mutuwar so. “
Falo biyu ne asama da d’akuna biyu, falon farko ne zaka fara shiga,” set d’in white funitures ne, hatta paint na falon white ne.”
Sai d’aki a left side na falon, shima d’akin komai white ne,”
Falo na biyu kuma right side na falon zakabi,”.
Saika sauka mata Kala uku Sannan yasadaka da falon.”
Falon ne ke had’e da dining, da kitchen, sai kuma wani room da extra bed room a falon, “
Shikuma wancan saba’anin wancan ne komai pink ne, har paint na Falo d’aki kitchen da dining area duk komai pink ne.” Sai sama kuma shima design na falon kusan d’aya ne sandai shi d’akuna biyun marabarsu bbu nisa, “
An then Shikuma bbu kitchen, amma akwai dining coloured na d’akinsa blue da farii ne,”
Har falonma haka, “
Itakuma ashh da farii.”
Basu tsaya zagaya gidanba suka suka kaita d’akinta suka ajiye akan gado, Can tsakiyar gadon ta k’ule, “
Sukuna sauran suka fita zagaya gidan,”
Kowa sai sam barka yakeyiwa wannan gida na hanna
Hankalin hanna bai k’ara tashi ba, saida taga suna mata sallama suna wucewa, “
Y’ar karamar hauka tasoyii amma bbu wanda yasaurare ta, haka suka fice,”
Fitar hafsat amira da hameeda ne yad’aga mata hankali,”
Sosai Hankalin ta yatashi ta ringa kuka ta kankame amira, wanda amira ita kanta dauriya takeyi,”
Hafsat ne tana ahare hawaye zata fuce, hanna ta cakumo ta, tana kuka tana hava y’ar uwata kada kitafi Ki barnii dan Allah,”
Amira kasa daurewa tayi kukan dake nukurkusanta ya kwace, “
Aikuwa yahau rerashi,”
Hameeda da labba ne kawai basayin kuka, dan sunsan cewa Su ba nisa zata musu ba. “
Amma duk da haka hameeda na goge hawaye, dole takanjii zafin rabuwarsu cikin zuciyarta.”
Amira ne tasamu tafice da gudu, tana rairaa kuka. “
Sai hafsat tabii bayanta, Ahaka suka fice sukabar hanna da labba kad’ai, labba nata aikin lallashi.”
Amma hanna Kamar zugata akeyii. “
Sai kusan 9:30.pm MG suka shigo shida abokanan sa daga Falo suka tsaya, tad’ii sukayi har 10:00.pm tacika,” Dan shi aganinsa badacewa bane ace abokanai sun shiga d’akin auranka ba, iyakacinsu Su tsaya afalo. “
Shahid ne yakalli hamood yace,”
Kagaya masa cewa gobe zamu wuce fa,”
Hamood yace, “
Flight na 12:00.am zamu bii.”
Idan kasamu fitowa tom, Idan kuma amarya bata barka kafuto ba shikenan.”
MG baice komai ba, Ahaka suka gama zolayarsa suka tashi, “
Abubakar ne yace, Kai kasanfa cewa k’aramar yarinya, ka aura, sai Kayi ahankali, tunda kazauna kasha tuzurancii,”
Banda harara bbu abinda MG yabishi dashi. “
Har bakin k’ofa yarakasu yajuyo zuwa ciki, d’akin hanna yanufa direct, tun daga corridor yfara jiyo sheshahkar kukanta,”
Da sassarfa yak’arasa, “
Yana bud’ewa yaga labba nazaune tana faman lallashi,”
Labba na ganinsa tamike tace alhamdulillahi, “
Sai kazo ka lallasheta ko Kai tajii naka dan nikam nagajii,”
Tana fad’in haka taratsa ta gefensa ta wuce.”
Tsayawa yayi Yana kallon hanna yace, baice komaiba yajuya ya sauka yarufe k’ofa Sannan yahauro yadawo, “
Ayanda yabarta Ahaka yasameta,”
Kamshiin turarensa ne ya tavvatar mata daya dawo,”
Gabanta ne yahau fad’uwa, tattaki yayi har zuwa gaban gadon da take, “
Jin kashin yak’aru kusada ita yasa tasan ya matso kusa,”
Dan ta cusa kanta cikin cinyoyinta, “
Zama abakin gadon yayi, yajawota jikinsa Yana bubbuga bayanta, yace baby maiyasa kike kuka hakane?”
Tun jiya kike abuu d’aya bkya gajiya? “
Yanzu irin kukan da kikayi sai kace wanda aka aura miki dodo?”
Murgud’a baki tayi aranta tace aikai kafii dodonma,”
Zame jikinta tayi ta turo baki, “
Tace basu amira bane suka tafii ba.”
Murmushi yayi ya lakacii hancinta yace To ba gobe zasu dawo ba. “
Sauka daga gadon yayi yakamo hannunta yasauk’qr da ita daga kan gadon,”
Alkyabbar jikinta yasa hannu yacire, “
Tsayawa yayi Yana kallon yanda kayan suka mata kyau.”
Har k’ofar band’aki yarakata yace shiga muyi alwala muyi sallah.”
Turo baki tayi tace ni bana sallah.”
Sake baki yayi Yana kallonta yace, “honey boo bansan k’aryafa yanzu ak’arshen wata muke ba’a tsakiya ba.”
Mamaki ne fall aran hanna wanda hakan yagaza b’oyuwa afuskarta sanda ta nuna tayaya akayi yasan date na mensturation nata. “
D’aga kafad’a yayi yace kina mamakine?”
Har doctor da kike ganii, saboda mensturation pain nasani, so Ki shiga kiyi alwala bansan musu.”
Tana tura baki yashiga yayi alwala, tafito shima yashiga, “
Sallah yajasu raka’a biyu yana zubawa Allah godiya da kirari Sannan yayita musu Addu’r zaman lpy da zuri’a d’ayyiba.” Sanda suka idar yatashi yafita, “
Da bags yadawo Sannan yak’ara fita yad’auko fresh milk a fridge, yaciro plates yazuba musu abincii hanna yitayi Kamar bata ganshi ba, takoma ta kwanta.”
Taso kici abincii yace atakiace nakoshi tace, “
Idan kika taso gobe zan kaiki gida kiga umma,”
Mikewa zaune tayi tace promise, “
Yes promise ya fad’a,”
Tasowa tayi tazauna, fresh milk yafara bata ta karba tasha kusan half Sannan ta ajiye, “
Abaki yafara bata naman kaza ta k’arba tacii ko musu bbu,”
Sanda ta daiddaiici ta koshi ta garya masa cizo riqe hannun yayi Yana yarfewa, “
Itakuma tahad’e rai Kamar ba ita tayi cizon ba,”
Squra ni ya fad’a mata, “
Nok’e kafad’a tayi tace owh owh kalan karama,”
Nop bazan rama ba kawai dai inason cin abincii da hannun mata tane,”
Sharewa tayi yace, kinmanata u promise to take good care of me, jama’a dayawa sunyi witnessing, turo baki tayi ta fara bashi abincii, “
Sanda yaciika timbinsa tamm,”
Kafin yaruqe hannunta ya sud’e ya tashi yatttara komai dasukayi mafani dashi yayi waje Sanda yazo daff k’ofa yace Ki shiga kiyi wanka ina dawowa, “
Bai jira amsar taba yafuce Sanda yasauka k’asa yakai cikin Sannan yadawo yashige d’akinsa.”
Tashi tayi taje dai-dai kofa tace ainii ba kwaduya bace dazakace na k’arayin wanka,
Tana fad’in haka ta datsa Ki ak’ofarta ta koma ciki ta kuskure baki ta wanke hannu, tafito ta kwanta, ko kayan jikinta bata cureba.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button