BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Ita kuma Allah yadaura mata sonsa sosai, yadda kullum cikin kuka take.”
Takurin daya ke musu ne yasa suka yanke shawarar bashi amma sai sunyi bincike. “
Binciken da sukayi ne ya nuna musu matsayinsa bakaramin mamaki sukayi na ganinsa babban mutum amma yake irin kwantar dakaiba.”
Dan mahaifinta yasan kasar kano kuma yasan irin mutanen dake cikinta. “
Amma ace wanda yake mulkarsune ya kwantar dakai wajn neman auren ‘yarsa.”
Haka akaturo magabata aka gama komai. ” kilishi
Bakaramin tashin hankali ta shigaba da wannan zance.”
Sanin bawani sonta yakeyiba yanzu kuma yasamu wacce yakeso, kuma balarabia. “
Da zigin mahaifiyarta suka fara shiga bokaye da sunan malamai amma bbu abinda yafasu dan aurekam sanda akayishi.” sai bayan aurnne yasan cewa wannan shagon daya ganta ashe shagon mahaifinta ne, sosai yake iya gwargwado na nuna adalci atsakaninsu. “
Amma duk da haka kilishi tananan da kishinta, saidai kokad’an batada bakar zuciyarda zata cutarda raheema (ummii).”
Hakadai zamnnasu yake ita bawani shiri sukayi ba amma kuma ba fad’a ba. “
Bayan auren da wata biyu da koma Dubai dan k’arasa karatun ta.”
Tafiyanta ta da d’an wata hudu kilishi ta haihu ta haifi mace, yamayar mata da sunan kanwarsa khadija. “
Ummii tazo suna, gama ta arkizi ta had’o mata dan harda zinare.”
Lokacin ita kuma cikinta na kinamin wata biyar. “
Ganin cikin baid’agawa kilishi hankali ba dan tasan ko yanzu itace da gida.”
Bayan wata hud’u tagama karatunta. “
Ak’asar haihuwa ta sameta.” anan ta haiho danta namiji kyakkyawan gaske. “
Kafin suna suka dawo Nigeria.”
Asuna yaro yaci sunan kakansa Abudullahi. “
Iya buduri anyishi,
Wanda kowa mamakin hakan yakeyi dan ko sunan isma’il yareema, ba’ayi buduri haka ba.”
Aikuwa yaron yashiga ran fulani, mahaifiyar mai martaba. “
Kullum yaron yana wajanta, hakan kuwa bakaramin k’ona ran kilishi yayiba,”
Wajen mahaifiyar ta taje ta shaida mata da kuka. “
Ran mahaifiyar ta yabaci tana ganii ga wanda yafito d’an dangi nan sai wani bare zataso.”
Bayadda basuyi naraba shi da itaba amma abu yaci tura haka dai aikinsu baiyiba su kuma basu hakura ba. “
Yafara girman a kullum kyawunsa ne yake dad’a fitowa.”
Yanad’an shekara shida aka daukeshi zuwa makaranta a russia. “
Fulani kuka tayi tayi akan baza’a kaimata jika kasar arna ba amma haka bayadda ta’iya, haka Ummii ba bawai taso bane.”
Kowani bawan Allah yaji wannan abu saiya tsaya jimami ace yaro tunyana karami da’a daukeshi zuwa wata makaranta. “
Haka dai aka tafi dashi bawai danran kowa yasoba, abinda yad’an ragewa Ummii zafi dalilin lokacin ta haifi afeeya.”

Sai bayan shekara shidda, kafin yake dawowa hutu, sai dai iyayenshi suna zuwa wajenshi, makarntar ta sojoji ne tun suna k’anana ake kaisu, yakanyi wuya asamu wanda ya fara tundaka farko har ya gama.” wasu idan suntafi hutu basa ta6a dawowa, wasu kuma yawanci da girman su suke zuwa ba rainon makarntar bane,
duk hutunda yazo yakanyi 5-6 month kafin yakoma. “
Shekara shidan farko yadawo yasamu labarin mutuwar yayansa, yareema isma’ill sakamakon hatsarin mota.”
Sosai mutuwar tashigi ‘yan gidan dan yafara girman yakai kusan 16yrs lokacin. “
Shima mutuwar ta shigeshi sosai dan Kowani zuwanda za’ ayi masa tareda yayansa ake zuwa.”
Daga nan kuma duk wani soyayya ta tattaro tadawo kansa. “

Shekaransa 18 a makarantar alokacin yagama inda duk yanda sadauki da jarumta takai to yakai, masu karatu basaina tsaya yimuku vayani ba kunsan yanda sojojin rusia suke duk duniya bbu sojojin da suka kaisu horuwa, kuyi imagine wanda yayi shekara 18 yana horuwa akasar.”
Duk ciki su uku ne suka fita shine wanda yazo nafaarko. “
Dan tunda suke ba’atabayin jarumin d’alibi kamarsa ba.”
Hakanne da suka gani sun tabbatar idan yatafi k’asarsa wannan horo dasuka masa yatashi abanza. “
Ganin Hakanne yasa suka ce sudasu rikeshi.”
Aranda akazo passing out dinsu ne, alokacin duk wani family dinsa sun hallara. “
Mamaki ne yacika mutanen gani duk bak’ak’en fata ne danginsa.”
Sunga su kansu ma yafisu kyau. “
Duk wanda akagani awajen taron har inde daga family din MG yafito to karramawarsu dabannee.”
Kowa nema yake ya gaisa dashi ko family dinshi,
Duk wani kyauta shiyasamesu,
Inda kasashe da dama suka bid’ar yamusu aiki. “
Ganin Kowani kasa na bukatarsa yasa, kowacce tasa hanu aka bugamar starm na sojan k’asa da k’asa.”
Haka taron ya watse kowa na farinciki,
Barin family na MG dasukejin kansu asama. “
Tunda intisar tad’aura ido akansa, taji tanasonsa, dafarko yad’an fara kulata, amma tunda yayi wata yafiya yadawo yabirkicewa kowa dan ko kallon arziki bata samu.”

Sadam ne yad’an nisa sannan yace “
Ayanzu haka labarin da nake baku, yaran mahaifinsu shida, khadija, abudullahi (MG), afeeya, affan halima da labba.

Sannan ya nisa yace wannane takaiceccen tarihinsa.”
Daya daga cikinsu ne yace, amma duk wani pics da labarin bbu hoton wannan yarinyar aciki. “
Me hakan yake nufi kenan?”
Ita wacece idan ba daga cikin family dinsa takeba? “
Dayanne yace tabbas tana da mahimmanci awajensa, dan wayanna sojojinsa ne.”
Sadam ne ya nisa sannan yace, tabbas dan alabarinda muka samo mungano tun shekarar daya dawo biyu daga cikin sojojin sa are missing kuma haryau bbu wanda yasan yanda suke. “

Nisawa yayi sannan yace toh kanemo mana ita wannan yarinyar wacece?”.

To be continued

Ur’s
Z33yyb3rwr3r

[12/2, 9:28 AM] Anty Jamila D Ili: BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

My first novel

Page 35

*
Ahaka suka k’are meeting d’in, akan za’a nemo musu wacece ita?” kuma menene alaqarsu da ita? “

Haka yau takasance ma, agun anty samha ta kwana, su amira sun bata hakuri amma kaman bada ita sukeyi ba.”
Haka yau ma takara mulke jikinta da had’i, sannan suka kwanta. “
Amma kokadan bata bawa anty samha kofar da zata mata maganar najeeb ba. “
Dasafe kuwa wani irin kyau tayi fiyeda najiya, kuma yau takasance ranar da za’afara event. “
Mama kasa hakuri tayi sanda ta tanka.” ke wai mai kika fara shafawane kam?”
Turo bakinta tayi, “
Zaki fad’amun ko saina bige wannan bakinkin?”
K’in mayarda bakin tayi tak’ara turoshi, “
Tashi tayi da niyar bigeta, ganin haka yasa takwala ihu.”
Aikuwa dama umma nawajen, “
Tashi d’aya tafara tahaukan Mama ta masifa,”
Ke banasan shashanci kina jina ko? “
Ina ruwanki da kalar da tafanta tayi?”
Hava yaya kikalleta fa sai kace wata mai bleaching ki kalla yadda fatarta tayi haske? “
Umma ce” tace yanzu ke aisha haryanzunki bazaki iya, bambamce farin bleaching, dana gyara ba? “
Toh tare ake musu gyara itada samha.”
Jin hakane yasa hanklain Mama kwanciya,”
Hmm kawai Mama tace daganan bata sake cewa komai ba. “
Shiga d’akin su amira tayi, duk d’insu sakewa sukayi kamar wanda bbu wani abu dan sukansu fushin da sukayi kowa yaji jiki, hira sukeyi sosai, can wayar ta tafara ringing ganin anty samha ce mai kiran yasata saurin amsawa.”
Hellow” anty, “
Kuzo d’akina kedasu amira, bbu 6ata lokaci ta shaida musu kiranna anty samha Tashi sukayi suka nufi d’akinta.”
Shiga suka yi tana kan gado. “
Dawasu kaya awajenta.”
Zama sukayi, harhad’a kayan tayi awata jaka mai kyau sannan ta d’ago ta dubesu, mikawa hanna jakar tayi, gashi dan Allah yanzu kukai fadah, fad’a baki sukeyi dukkansu suka ambaci fadahh?”
Eh ” kanwar sace yar gidan sarki tadawo daga school kuma duk wani ankonta awajena yake, kunsan zuwa jimawa zata buk’ace su.”
Ta6e baki amira tayi to ai anty sai abawa driver yakai mata danni wallhy bansan rainii takareshe maganar tana kawarda kanta gefe,”
Hanna kan wayarta tafara dannawa dan tasan wannan zancen bamai yiwuwa bane.”
To ke anty ita baza tazo ta kar6a da kanta bane? “
Ko tsabar sarautar ne sai ankai mata?”
Dan Allah ni basaina tsaya magana ba idanna isa daku kukai mata. “
Idan kuma bazaukai ba shikenan.”
Dan akwai abunda zata baku kuzomin dashi ne. “
Haka badan ransu yasoba suka tashi danzuwa kaimata,
Kuma abinda yafi ci musu raima shine wai ba driver bane zai kaisu a taxi zasuhau futa sukayi kowa sai k’unk’uni yakeyi.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button