BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Kiran hameeda labba tayi bayan tad’aga take tambayanta jikin baba cemata tayi jiki yayi sauki sosai dama zazza6i ne, “
Nan take ce mata sis bamu fasa wannan shirin bafa yanzu gamu mun iso tun safe.”
Yanzu yaya kenan sis gashi nabar wannan aikan a kano, “
Cewar hameeda.”
Ok yanzu yaya za’ayi? “
Kisameni a jufatu zan wuce sai mu zabo toh tace sannaan sukayi sallama.”
Kiran amira tayi tace tazo tarakata bata barii hanna taganta ba tafuce suka had’u da amira bata wani tsaya yiwa amira Bayani ba suka wuce jufatu anan suka had’u da labba sukayi sayayyarsu sannaan suka juyo, “
Sun koma gida tasamu anty maryam da anty maman amal sunzo,”
Kiran anty amira tayi sannan tamata bayanin komai, murna acikin anty kamar tazuba ruwa tasha, “
Mama da umma suka kira nan ma aka koro musu bayanii,”
Umma da mamane suka harzuqa wana irin shashanci ne wannan keda labban kukeyi kwana biyu fa kuka bata kuma idan yau bata aminceba kenan kuna nufin ita tacii wannan karan, umma ne ta k’ar6e zancen sannaan tace aiko bata yarda yauba bbu wani kwana biyu a haka ma saita amince, “
Hameeda ne tace ni yanzu ma ba wannan ba akan yanda za’ayi zuwa jimawa taje wajen,”
Zama taje inji umma, “
In sha Allah idan taje duk wani fitina ya k’are ko zuciyar dutsi takeda shi saita amince ayau d’in nan in sha Allah.”
Ok toh Allah yayarda Cewar Mama yarinyarda agaban iyayensa ta budii baki tace batasonsa bansa akaba. “
Ni inbanda abun so bama banga mai zanyi da ita ba,”
Yafita komai da komai nesa ba kusa ba. “
Anty maman amal ne tace haba mama wannan wace irin magana ce, koda ace bata kaishi komai ba mace daraja ce da ita kuma ni aganina hakan da take yi kanta take kwatawa yanci.”
Yanzu burinmu kawai yau ta amince. “
K’arfe uku na yamma hanna tafito awanka sanda tajira aka kira sallah sannaan tayi ta d’an shafe jikinta da turare,”
Wata arniyar arabian gown designer hameeda ta ajiye kusada hanna baki da hancii hanna tasake tana kallon rigar dan bakaramin kyau tayiba mata ba kai ba ita kadai ba duk wanda ya kalli rigan yasan ya had’u light pink ce rigar kalan da hanna ce mutuwarso, “
Kisa muje anguwa hameeda tace ai abbu musu hanna tasa rigar dan tamata kyau,”
Kai sis a’iina kika saya wannan rigar? “
Tayi masifar kyau,”
Kiyi light makeup mufita kawai hameeda tace bbu musu tayi light makeup daya k’ar6i face dinta, “
Bata bata lokacii ba ta shirya rigar ta matukar karbanta,”
Takalmii hameeda ta ajiye mata farii mai kyau da kuma kuma d’an karamin veil shima fari soll. “
Gyara gashin ta tayi yayi acucii mai kyau,”
Sannan tasa veil d’in tafito kamar wata balarabiya sakk, saidai batada haskensu. “
Amira taganii tace beb yaushe kikazo?”
Yanzu nan taga shigansu irin d’aya da hameeda amma bata kawo komai ba.”
Fita sukayi zasu tafii, a lokacin mama da umma suka kirata, “
Mama ne tace hanna kizama mai tausayi rayuwarki, sannan umma tace a kullum kisowa d’an uwanki abunda kikesowa kankii.”
Jikintane yayi sunyi nan sukayi musu sallama suka tashi suka fita suna fita hameeda taturawa labba taxt tace mata Suna hanya. “
Ganin sun nufi GRA villa garden yasa hanna cewa ke mezamuyi kuma a villa garden?”
Amira madai tambayar dake ranta kenan amma tayi shiru,”
Ke kinfaya saurii ne kitsaya ki gani mana hameeda tace, “
Suna isa alamu yagawadawa hameeda cewa sun iso dan motocii ne awajen dayawa irii daya kuma dukansu marsedeze benz ce,” guda daya ce taraba kala ita farasol ce kodaganan abun zai bada sha’awa, “
Shiga sukayi dama already ansan dazuwansu ba’ataresuba suka shige,”
Tun daga waje waje akafara decorating da pink an white na flawers sai ratsin jaa, “
Hameeda ce tafara ciran matane tana cewa su shiga intagram zata fara daukan live video yanzu,”
Takira matane samada ashirin nan amira taga itamafa baza’a barta abaya ba nan tafara kira itama tana cewa ayi joining. “
Tun daga bakin wajen suka fara shooting live video a insta,”
Dan wajen bakaramin kyau yayiba kan su k’arasa Cikin wajen kowacce tasamu views samada talatin, “
Dan yanda wajen ya tsaru bazaka iya kallo ka wuce ba shi yasa aka fara views nan likes yafara biyowa baya.”
Shiga wajen sukayi ainan kallo yakoma sama wani irin kyau waje yayi wanda fad’arsa bata lokacii ne ko shugaban k’asane zaizo wajen iya kacii. ” Suna shiga wajen bbu kowa sai flawers da aka jera tako ina, “
Batasan lokacinda tak’arasa Cikin wajena tana k’are masa kallo ba, juyawa takeyi tako ina tana kallo.”
Jitayi kamar ana kallonta juyawa tayi kawai taga MG daga nesa yana tsaye ya hard’e hannuwansa yazuba mata ido, “
Ganinsa yasa fara’ar fuskanta yakau ta tamke fuska kamar wanda bata ta6a dariya ba.”
Sake hannunsa yayi yafara takowa wajenda take, baya ta rungayi jikuma yana matsota sai jinta tayi kawai ta fad’a a kujera da6as,”
Sanda yamatso kusa sannan ya durqusa akan gwuiwowinsa yace, “
Ina sonki,” Ina sonki, “
Zanje ko ina na maimaita wannan kalmar zan fad’a alokacinda idamuwana suke arufe kuma zanfad’a alokacinda idamuwana suke abude zan fad’a a yayinda nake bacci,” kuma zan fad’a agaban kowa i will tell d hole world dat i love u.”
Inasonki sosai, “
Akanki nafara sanin menene so kuma akanki nakeson k’are so, bana fatan ganin ranar da zan futawa wata mace wannan kalmar ba.”
I love u plz marry me I promise to make u d happiest women on earth. “
I promise to be honest, to be loyal, to be Your frnd ur brother,
I promise to Luv u forever nd am gonna be the best husband ever,”
Ciro dan karamin kit d’in dake aljihunsa yayi, diamond ring d’inne ya bayyana, sai kyqlli yakeyi, “
Akanki yace,
Will u marry me?”
Shiru tayi tana kallonsa. “
Ranga6ar da kai yayi sannan yace plz marry me.”
Girgiza masa kai tayi tatashi tana niyyar fucewa labba ce tayi Saurin k’arasowa wajen, da sauri itama ta zube gwuiwowinta, wanda hakan sanda yasa hanna riqe baki ahankali kamar me shirin yin kuka tace “
Labba plz kitashi,
Girgiza kai tayi tace nop am nilling here untill u agreed to marry my brother,”
Hanna plz marry him, “
U’r gonna be the luckies Girl ever,”
An I promise u b d best 6ta inlaw plz????ta had’e hannayanta, “
Girgiza kai hanna tahau yi alamun fa bata amince ba.”
Can kuma su hameeda, sai dabii aketa bugawa a insta, “
Anty hindu da take Can kano itama sai kallo takeyi ji takeyi kamar ta futo ta wayan ta wankawa hanna marii baresu anty samha da bakin Cikin hanna yacikata.”
Amirace taqaraso wajen amma bataje dab suba dalilin d’aukanda takeyi, ahankali kamar rad’a tace beb say yes, ya tayi kamar bata jiba kuma sarai tajita,
Affan ne yak’araso wajen gwiwansa d’aya yasa ak’asa yace plz marry him,
I promise to be d best brother inlaw, plz say yes shiru tayi ta tsaya tana kallonsu jikinta yafara yin sanyii, “
Amma fa gaskiya bazata iya ba.”
Ana haka captain Ahmad ma ya fito, “
Yasa kafafunsa akasa yace Plz say yes, wasu zafafan hawayene suka fito mata ta runtse idanuwanta,”
Ahaka da d’ai-d’ai sojojin suga runga fitowa sun fito kowanne da wandon kakin soja ajikinsa da jan polo abayan anrubuta, plz say yes da fariin rubutu, sukuwa amira labba da hameeda, jan gown sukasa da bakin d’an kwali. “
Sai Affan shima jan t-shirt da bakin wandone ajikina.”
Wayan labba ne tad’auki k’ara tana dubawa taga taga anty afeeya, a hans free tasa, tana d’auka tace plz say yes dear, “
Aikuwa Can halima takira wayan itama ana d’auka abinda ta fad’a kenan.”
Can wayan MG ta d’auka itama yana dubawa yaga ummii d’agawa yayi alokacin tace, “
Ahankali tace habiby tell her dat am gonna be d best n sweet mother inlaw that is hardest to find.”
D’agowa yayi ya kalleta alamun taji mai ummii tace. “
Kuka ne yakwace mata dasauri tasa hannuwanta biyu ta rufe bakinta,”
Kamar wanda suka Had’a baki dashi da soldiers d’in, dasu affan da yan Cikin wayoyin sukace, “
Zamu zame miki d best family ever,”
Wayan amira da hameeda ne suka fara ringiing kamar me mutane daban daban sai kira a keyi daga masu cewa ta amince kai kusan duk wanda yakira hakane. “
Hameeda ne tace hava beb say yes mana,”
Runtse idanuwanta tayi sannan ta miqa masa hannunta ttsayawa yayi kallonta,
Labba ce tace hanna baki amsa bafa, “
D’aga kanta tayi ahankali tace na amince,”
Cikin murna yasamat zobben ahannunta data miqo masa, ai yanasa zobben wajen ya d’auki ihu. “

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button