BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Z33iiyybawa

BIBIYATA AKEYI

بسم الله الرحمن الرحيم

Writing by
©zaynab bawa
(Z33iiyyb3rw3r)

Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels

Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S

.
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.

Manzon Allah SAW yace, Wanda ya kiyaye yana yin nafila raka’a hudu kamin sallar azahar da kuma raka’a hudu kamin sallar la’asar to Allah zai haramta masa shiga wuta.

================

Page 81

*
Suna zaune a palour, dasu ummii da umma, gabaki d’aya matan ne azaune awajan, wayan hanna tafara ring, tana dubawa kuwa taqa MG ne, dasaurii tayi picking takara akunne,” sallama tayi ya amsa, kikawomun abinccii d’aki abunda yafad’a kenan kawai tana shirin yin magana yayi hanging call d’in, cire wayan akunne tayi ta dubii wayan sannan tadubii mutanen wajan, zamanta tacigaba dayi abunta, yafii 30minute yana jiranta amma shiru, dialing numb d’in ta yayi yak’ara kira, kin recieving call d’in tayi harya gama ring, wayan hameeda yaso kira amma baida numb d’inta, dialing digit na labba yayi, tana d’auka baijira dogon zance ba yace, ki turomin hanna kawai yakatse kiran, kallon hanna tayi tace antys wai kije injii yaya yareema, shiru hanna tayi kamar batajii taba, kusan 5 minute umma tace wai nii hanna bakijii ana kiranki bane?.” d’an sosa kai tayi sannan tace umma najima yanzu zantashi fa, ok toh tashi kije, miqewa tayi tanufii kitchen, umma ne tace hungo nakii, a kitchen d’in ake kiranki?” a’a umma abinci fa zand’auko,” harara umma ta wurga mata na zakigane ai,” saurin shigewa kitchen tayi, ummii najinsu banda murnushi bbu abunda takeyi, ita harcikin ranta tajii da d’in yadda taga Suna zaune lpy, gashi dukansu sunyii k’iba sunyii kyau.”
Kitchen d’in takarsa, Had’a abincin tayi waje d’aya, tad’aukoshi atire tafara tafiya tanufii stairs, azuciyarta tana cewa inbanda fitina wai aceh sai mutum yahau samada abincii, ahaka tak’arasa har k’ofan d’akin tana gungunii, sa k’afa tayi ta bugii k’ofan yanda zaijii yazo yabud’e, baifii 3sec ba yazo yabud’e wanda dama kamar jiranta yakeyi abakin k’ofan, juyawa yayi yakoma bayan yabud’e, haushine yacikata wato idan taga dama ta ajiye koh,” kwala masa kira tayii, heyy mashall, juyowa yayi yace yess cutie, nuna masa tire na hannunta tayi da ido bbu musu yazo yak’arba, juyawa tayi, yayi saurin ajiyewa ya kamota, d’aukanta yayi cakk yasa kafansa ya rufee k’ofan sanda yakaita gaban tire d’in kafin yasauk’eta, serve me yace, bbu musu ta zaune tafara zuba masa, tana gamawa tamiqa masa plate d’in, girgiza kai yayi yace feed me, dafa goshinta tayi????‍♀ tace, owwh honey kafiya rigima kamar k’aramin yaro,” oyah feed me, yak’ara cewa, bbu musu tad’auki plate a cinyanta tafara feeding nasa,” ci yayi sanda yakoshi ta dubeshi tace, u knw wat darling?” girgiza kai yayi yace nop saikin fad’a, I LOVE U, lumshe idanuwa kawai yayi yanajn sunyii ci kin ransa.” cikin apple data yayanka tana shirin miqa mata, tad’auki d’aya tasaka abakinta tana cewa yau 5month currr da aurenmu, bud’e ido yayi yak’ura matasu, ganin irin kallon da yake mata yasata cewa meneh?” bud’e baki yayi yace, tunanii nakeyi kamar bake bane da bakiso ne, bakison aurenaba, harara ta wurga masa ta tamke rai kamar bata ta6ayiin dariya ba tace, kagafa banso kabarii, kama kunnuwansa yayi yace nabari dear afuwan, fuskantan baisakeba tana kahmaa sake d’in mana, bazanma sake d’inba yafad’a.” yau muncika 5month ko?” uhumm ta fad’a tana tura apple abakinta, tsayawa yayi yace, wai nii apple d’innan mani kike yankawa koma kankii, ohow ???? taba shi amsa, jijjiga kai kawai yayi yamiqe yana cewa tashi inkaiki shan ice cream toh for 5 month, dasaurinta tamiqe tafara shirin tafiya.”
Farin material tasaka, qal har d’aukan idanu yakeyi, sannan ta d’auka gyalenta baki kirin tasa, dakuma bak’iin flat shoe.” shima Farin yadii ya saka mai aikin bak’ii, sannan da bak’iin links, bak’iin takalmi, da hula bak’a, sunyiii masifar kyau idan kagansu,”
kansu fita sanda hanna tamusu selfie, fesa turare yakeyi tamiqa masa hannu alamun yabata, girgiza kai yayi yace wannan turaren yayi k’arfii za’ayita kallonki fa, zaija hankalin mutane, turo baki tayi tace, to ai dakai zanyii tafiyan, idan aka kalleni saika hararesu, k’in bata yayi tayi narai-narai da ido kamar mai shirin yin kuka.” miqa mata yayi da saurii, tasake fuska takar6a,” murmushi yayi yana kallonta, tana fesawa yak’ura mata ido yace, cutie naga alamun kindawo drama queen, kaman asmy d’in AJ.” dariya tayi tace nidai dear, asmy tafini rikicii, fara gaba yayi yace toh najii, mutafii time is going, futowa tayi harsun fara jerawa tayi saurin yin gaba, dan kadasu ummii sugansu haknne yasa tawuce gaba.” hakan kuwa bak’aramin kyau yayiba.” gabaki d’aya sai suka d’auki hankalin mutannen palour d’in dan bak’aramin kyau sukayiba.”
Kuma sundace da juna, sosai da cewar su tafito, sauk’a sukayi har zuwa gabansu, d’an sosa kai yayi sannan yace, uhmmmm bari mud’an fita, murmushi ummii tayi tace saikun dawo, Itama umma murmushin kawai tayi, sai mundawo hanna tace sannan tajuya suka nufiii hanya, muryar labba ne tatsayarda ita cawe, plz antys asiyo mana ice cream, toh dear kawai hanna tace, harta juya, muryar intisar takatsesu da cewa, kujirani, am bored here, Zaman ya gundu renii, juyawa hanna ranta abace lallai yarinyarnan y’ar rainin hankaline,” itama ummii har ranta batajii da d’in yanda intisar ta nuna zata bisu ba, dan hakan shiga hakk’ii ne, amma bazatayi maganaba, dan batason rikicii yanzu saita fad’awa kilishii kan anmata wulakancii.” 6atarai MG yayi yace, baki kallon y’an uwanki azaune agidane, uhmmmm su daban ai, nidai nagajii, yabud’e baki zaik’arayin magana hanna tayi saurin riqo hannunsa, juyawa yayi ya kalleta, girgiza masa kai tayi, sannan tajuya ta kalli intisar tace kizo mutafii, yatsina fuska tayi ta surii gyalenta, juyawa yayi yakalli, hameeda yace ku taso mutafii, wani bak’iin cikine yatokare intisar amma dai dukda hakan aita hanasu jin dad’ii.” tashi sukayi suka d’auki mayafinsu, labba ma cike da haushin intisar, kwata-kwata abunda tayi bata kyautaba, tasan kowaye aka masa hakan bawai dad’ii zaijii ba.”
marshall ne yafara futa, itakuma hanna tatsaya jiransu su fita tare, atsaye taga, marshall abakin wata black car, mai tinted bak’ii wulik.” k’arasawa tayi gabansa tace munfitoo, kuzo mutafii, yace, labba ne tayi saurin katse zancen da cewa yaa yareema, dama kasa d’aya daga cikin soldier’s dinka yajamuu, sai mubiku abaya.”
Murmushin jin dad’in shawararta yayi yace, allrt habibty barina masa magana, harara intisar tawatsawa labba, itakuwa labba ta d’auke kai kamar bataganii ba.”
Dawoawa yayi yanuna musu motar yace, kuje cann ga motarnan, hameeda da labba ne suka nufii motar suna tad’insu, itakuwa intisar tsayawa tayi ba abun tace takoma ba.” haushi duk yacikata.”
Juyawa tayi cikin bak’iin ciki ta nufii d’aya motan.”
Wani soldier ne yazo da niyyar kar6an key na motan, marshall ya tsayardashi, yace shi zaiyii driving da kansa, bbu musu yaja baya, shikuma ya bud’ewa hanna k’ofa sanda ta shiga tazauna sannan ya zagaya driver seat aka bud’e masa ya shiga yazauna.”, d’aukan hanyan sukayi, dukda bashi kad’ai bane da soldier’s amma ratansu baiyi kusada kusaba.”
Yana driving d’aya hannunsa, Yana cikin na hanna.” Yana driving ahankali suna shan hiransu abun gwanin ban sha’awa????.”
intisar a motan banda tsaki bbu abunda takeyii, ganin tacikasu suka fara tad’ii. suna shewa.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button