BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

To be continued

Ur’s
Z33yb3rw3r
[9/23, 10:54 PM] ‪+234 810 367 2210‬: BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

My first novel

Page 43

*
D’aki tawuce tana shiga tawuce toilet taje tayi wanka sannan yad’auro al’awala. “
Sallah tayi sannan ta hau gado ta kwanta, ko jiran hameeda batayiba danjin haushinta take natafiya datayii tabarta awajan MG.” bata dad’e ta kwantawa ba hameeda tashigo ko kallon yanda take batayiba ta kwanta.”
Basufii 35:00minute da kwanciya ba wayanta ta fara ringing. “
Dubawa tayi taga unknown, d’an ringing, ganin unknwn numb yasata d’auka dan batasan waye bane.” d’auka tayi, tayi shiru tana jiran ayi magana,”
Sanda akafii 2minute kafin akayi magana, “
Sannan sai akace salamu alaikum cikin wani irin husky voice,” sauri d’aga wayar tayi daga kunnenta yadda muryar ta daketa harcikin jijiyoyin jikinta, “
Kallon wayar tayi sannan tasake mayarwa kunnenta,”
Jitayi ansake magana, “
Are u there?”
Ka tambaya sai lokacin tagane muryar MG ne saurin datse wayar tayi ta turata k’asan pillow, “
Jin shuru yasashi duba wayan, ganin ankatse ne mamaki yacikashi,”
Shida manyan muatne kekira yana k’in d’auka waishi yau ake kashewa waya. “

Daurewa yayi yasake kira sai can aka d’auka,”
Wai meyene? “
Tafad’a atsiwace, ita kanta sanda abun yamata wani irii dan ita kanta tasan yawucii wulakancii, balle akanta wanda masu aikinsa ma sunfita morewa.”
Jikinsane yayi sanyi jin irin tsawarda tamasa. “
K’ank’ance murya tayi cikin sanin tayi ba dai-dai ba tace am sorry i dnt mean to,,, katseta yayi sannan yace is ok u dnt have too.”
Murmushi yakeyi dan yasan ba lallai yacii wuya wajen shawo kanta ba dan ya fahimcii da yarinta take aikii.”
Keh kohh yace,”
D’an turo baki tayi kamar yana kallonta tace nimeh? “
Kinfiya rigima ne,”
Bai bari tak’ara wata magana ba yace hanna wai shin wani laipy namikine dabakya sona? “
A”iya tunanina na kasance marason magana amma tsakanin d’azu zuwa yanzu maganar da nayi har ciwon kai tasanii.”
Tunani tatsaya yi a”iya tunaninta bata gano yanda yamata laipy ba amma kuma baza ta jurii wannan magan ganunsanba dan yana neman karya mata zuciyah. “
Bacci nakeji, ” kawai tafad’a atakaice.”
Kallon wayan yayi yak’ara kllon wayar sannan ya girgiza kaii cikin takaicii sai ayau ya yarda cewa duk mulkin mutum dolene sai mace tajuya shi. “
Batajira yace komaiba ta kashe kiran,”
Tana katsewa, kiran najeeb yashigo kiran kallon wayar tayi kamata d’aga amma batasan famawa kanta wani gurin kawai saita ajiye wayan agefe, “
Sanda ta jira katsewarta sannan ta kashe wayan gabaki d’aya.”

Kwaciya tayi ammma sam bacci yakasa d’aukanta, “
Dan haka kawai saita dauro alwala tayi nafila sannan taci gaba da addu’ooiin da middibbo yabata,”
Sai kusan 2am sannan tasamu bacci yad’auketa. “
Mafarkai tayi kala kala,”
Cikin wani beach ta kalli wani soja zaune da wata mata da yarnsu wanda suke gina gida ayashin da yake wajen babban yaronne yaturewa k’aramar gininda tayi aikuwa tatshi ta bishi sai zagaye wajen sukeyi,
Tana k’okarin kamoshi,”
Yarinyar na k’ok’arin riqo yayanta ne tafad’ii ak’asa hanna dake wajenne tayi sauri zata k’arasa wajen, ganin baban yarinyar da mamanta sun taso ne yasata tsayawa cakk numfashinta ne yaso d’aukewa sakamakon ganin kanta da tayi da wannan mutumii kuma da alamu matarsa ne. “
Zaro idanuwanta tayi tafara dudduba jikinta ganii tayi ita d’ince kuma ga wata mai kamman ninta awajen sai jujjuya yarinyar takeyi taganii kotajii ciwo saurin jada baya tafarayi tana girgiza kai.” Cikin baccinta sai girgiza kai takeyi can kuma saita farka, “
Da addu’a abakinta.”

Juyawa gefe da gefe tayi sqnnan tasauke ajiyan zuciya ganin mafarkine ba gaskiya ba, “
Dafe kanta tayi saikuma cann ta ware idanuwanta sakamakon mafarkin da tayi dake dawo mata sai yanzu ta fahimcii wata ganii amafarkinta MG ne,” kuma ta tabbata shine tatabayin mafarki dashi wai ya kashe najeeb. “
Alwala takara d’aurowa tanata nafill filii tana neman za6in alkhairii agun Allah ba ita tatashi ba sai k’arfe biyar jin kiran sallan subahii, raka’a taniil fijr tafarayii sannan tagabatar da sallah,” tatshi hameeda tayi nata sannan itama ta kwanta bacci ba ita tatashiba sai k’arfe tara. “

Tana kunna wayarta da sakon najeeb na ban hakuri tafara cin karo yana nuna mata baisan maiyasa ya aikata ba kuma baisan dalilin aikata hakan da yayi ba.”
Ita harga Allah yanzu kuma tafara sakkowa dan tafajin tausayinsa. “
Tana dubawa kuma taga na MG mrng text massage.”
Rufe wayan tayi duka bbu wanda tamasa replay sannan tawuce toilet tayi brush tafita falo Umma tasamu afalon tana zaune zuwa tayi ta kwanta sannan tayi pillow da cinyar umma. “
Ahankali tace ina kwana umma?”
Shafa kanta tayi sannna tace lpy doughter antashi klau? “
Lpy klau umma”,
Tashi kuje kicii abincii kinjii injii umma, “
Toh tace sannan tatashi taje wajen cin abincin.”

Hameeda ganin bbu hali yasata yaskewa, dan fushinta bashi zaisa hanna taso wanda bataso ba. “
Haka suka sake sukayita hirarsu,”
MG tun da yaturo mata text d’in safe baisake kirantaba, “
Najeeb kuwa kiransa
Sau uku kenan amma ko sau d’aya bata d’aukaba.”
Shikuma anasa wajen MG yak’i kiranta ne dan bayason abunda zai b’qta mata raii,
Yaga kiranta da yakeyi kamar basan hakan takeyiba amma bawai dan bayason jin muryarta ba. “

Wucewa yazoyi yasamu labba da affan suna tad’ii, kuma da’alamu bakowa sukeaon yaji ba.”
Yana zuwa kusa dasu sukayi shuru kamar muna fukai, “
Kawarda kai yayii kamar begansuu ba.”
Ya shige cikin d’akin mai martaba dama afalo suke suke zancen. “
Bayan shigansane najii tanace masa,”
Yaya affan d’an Allah kamatsawa masu rigar nan suyi da sauri kasan baza muso yaja tym ba, “
To kin tsaida wajeenne?”.
Yaa affan wajanda kafad’a akwai kud’ii dayqwa,
Haba labba kema kinsan money is nit the prob, so yanzu acand’in kawai za’ayi,”
Barina kira wanda nayi ordering polo shirt awajensu najii ko sun iso, “
Toh tace sannan tatshi tace barina tafii gidansu hanna akwai abunda nakeson yii,” maganan rubutun da za’ayi ajiki idanna dawo zamuyi magana, tana fad’in haka tamike, alokacin MG yafito ko kallon yanda suke baiyiba ya wuce dan yaga Alama muna furcii sukeson had’awa, du lokacinda suka zauna haka to da abuu ak’asa

To be countinued.

Ur’s
Z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

My first novel

Page 44

*
Abaya tabi MG dagudu taratsa tacikin sojojinsa ta kutsa tawuceh har gaban sa taje ta tsaidashi sannan ta tsugunna tana maida numfashii. “
Shafa gashin kansa yayi sannan yad’an furzarda iska, cikin sanyi yace menene?”
Yaa yareema gudansu hanna. “
D’an tsaki yaja ahankali sannan yace ki gaidata yara6a yana shirin wucewa, riqo hannunsa tayi sannan tace yaya dama wani xobbe ne nakeso kazaba,”
Inza6a?” yatambaya, “
Eh ma hanna
Tsaki yad’an k’ara ja sannan yace wasu irin ring ne?”
Diomond ring, “
Diamond ring, yayi exclaiming,” eh tace atakaice to me zatayi dashii? “
Lokaciin zaizo nidai kawai kaza6a.”
Ok muje ciki, shashinsa suka nufa, “
Suka zauna tafara nuna masa,”
Baitsaya bin kyau ba kawai yad’auki wanda yafii kowanne tsada. “
Aikuwa readers kumsan basaina ????.”
Fad’a ba kunsan yanda kyawun ring d’in zai kasace.” Zaroo ido ???? hanna tayi, ” Yaa yareema kasan kud’insa kuwa?”
D’aga kafad’ansa yayi????‍♂ sannan yace,”
Nikuma shii nakeso, kuma kinsan kud’ii badamuwa bane,”
Tashi tayi sannan tace gobe anty hibba zata iso (k’anwar ummii ce) ????‍
Yau da daddare jirginsu zai taso, “
Kabani kud’in natura mata,”
Jingina yayi da kujerar sannan yad’aura k’afansa d’aya kan d’aya ya lumshe idanuwansa kamar wanda baisan magana yace kije zantura mata. “
Kallonsa tayi aranta tace kamar bashine mace take wahalarwa ba,” sai wani shan kamshii yake mata. “
Yaa yareema akwai abinda nakeson yi da atm dinka d’inne fa tafad’a tana turo bakii.”
Miko mata yayi batareda ya bud’e idanuwansa ba, “
K’ar6a tayi sannan ahankali cikin k’unk’uni tace kuma sai nayi abinda naga dama dashi.”
Inajinki yace saurii tayi tarufe bakinta tayi waje aguje. “
Mirmushi yayi sannan yace labba kenan.”
Tana futa bata tsaya ko’inaba sai gidan su hameeda wucewa tayi ta gaida umma sannan tawuce falo yandasu hanna suke zaune, “
Zuwa tayi itama tazauna sannan tasa hannu agyda soyayya plate dasukeci.”
Kallonta sukayi ko ajikinta gabaki d’aya sai wata irin kunyar labba ta lulli6eta tasan koba komai zataji bbu dad’i ace batason yayanta. “
Sake jiki tayi kamar bbu abinda yafaru dan ita batama nunawa hanna tasan amma faruba aamma itakam hanna sai wani sunne kai takeyi,”
Hameedace ganin yanda hanna takeyinyada yasata jan tsaki, juyawa sukayi suka kalleta rai abace tace, “
Kinsan kinada kunya aibazaki aikata abinda kika aikataba.”
Kallonta labba tayi taksan ido dan taga reaction d’inta. “
Harara ta wullawa hameeda tace me kuma nayi?”
Ta6e baki hameeda tayi sannan tace ohow gashi yasa kinata sunne kai, “
Tsaki hanna taja daganan bata kara cewa komaiba, itakuwa labba tana jinsu batace musu k’ala ba sai gyadan ta takeci kamar batsan ma sunayi ba.”
Kallonsu tayi sannan tace antyna nazofa arakani nashiga kasuwa ne.” hararan wasa hanna ta gallah mata harara sannan tace waye kuma antynki.”
Ke mana aiko kink’ii saina kirakibda anty kuma dole ki amsa. “
Hanna yaya nasanki sosai wanda inada tabbacin babu wani namiji da zaisoki fiyeda yadda yakesonki,”
Tun ina ‘yar shekara goma yake zancenki har izuwa yanzu baitaba daga ido yakallibwata mace da sunan so ba. “
Kuma na tabbata idan ba keba bazqiso wata mace ba kuma bazai ta6a aureba idanba keba.” maiyasa bazaki taudayawa wannan bawan Allah ba, shuru tayi ta sunkuyarda kai dan batajin zata iya bata amsa dan haryanzu bata fara son yayanta ba kuma bataji zata faraba.”
Tashi sukayi d’akin umma sukayi suka tambayeta, adawo lpy kawai tace musu, “
Shiryawa sukayi sannan suka saka kai suka fice.”
Ashe ba kasuwa dasuje ba gidan afeeyah tawuce dasu wanda ke anguwar taraunii, “
Gidane mai kyan gaske, horn tayi mai gadii yabud’e tashige cikin gidan, bbu wanda yatambayeta wajenda zasuje,”
Tana tsayawa tajuya ta kalli hanna sannnan tace anty muje koh, “
Harara ta 6alla mata sannan tace sunannan bazai futa abakinki bako,”
Fita sukayi suka shige gidan iya tsaruwa gidan ya tsaru sosai sallama sukayi afeeyah dake zaune afalonta tana bawa d’anta d’an kimanin shekara biyu abincii, sallamraune yasa ta juya sannan ta amsa ganin sune dasauri ta nufesu tana zuwa ta rungume hanna yau yayabtace agidannan? “
Janta tayi zuwa ciki tama manta dasu labba koma ince bata lura dasuba.” Muda ba’a damu damu ba saimu koma tunda sharemu kikayi, “
Juyawa anty tayi sai asannan ta lurada hameeda ruqo mata hannu tayi sannan tajuya takalli labba tace saiki koma toh,” au haka kikace? “
To bazan komaba tana fad’in haka tayi ciki tazauna kusa da hanna tazauna,”
Zaunawa anty afeeya tayi kusada hanna a kunyace hanna tagaisheta amsawa tayi cikin fara’a sannan tajuya ga hameeda itama suka gaisa cikin fara’a sosai. “
Cikin tsolaya tacewa hameeda, gaskiya kina kama da sis d’ina sosai,”
Hameedane tayi dariya sannan tace aidole, maman mu yaya da kanwa hakama babanmu suma yaya da kanii ne, “
Jijjiga kai anty afeeyah tayi sannan tace gaskiya kam dole ayi kama,”
House girl d’inta ta kira ta sata ta kawo musu abun motsa baki, “
Sosai takejan ta da hira,”
Abin har mamaki yaba labba dan tasn anty afeeya bata kasance daga cikin masu sake fuska ba bata sakan jiki da mutum da sauri amma gashi nan tasake da hanna tabbas hannace tadace da yayansu tasan koda wata ya aura bazasu sota kamar yadda sukeson hanna , tabbas son hanna ajininsu yake daga mahaifiyarsu da mahaifinsu zuwa kan uban gayyan MG harzuwa kansu wata irin k’auna sukeyiwa hanna bata misaltuwa,
Haka Allah ya haliccesu da sonta azuciyoyinsu, “
Sosai anty afeeyah ke hidima dasu kamar. Mai shriin goyonta dan so,”
Hameeda kuwa ganin yanda sukeson hanna yasa acikin ranta tad’au alwashin saita juyarda hanna zuwaga MG dan ba kowane family bane zakace bakasan d’an uwansu kuma suyita lalla6aka , jin dad’in irin soyayyar da suke nunawa hanna takeyi dan koba komai tasan ‘yar uwarta baza tayi dana sanii ba. “
Sai bayan sunyi sallar azhahar sannan suka fita da niyyar tafiya,”
Anty afeeyah lokacinda sukazo fita rike hannun hanna tayi ji takeyi kamar karta futa, “
Ahanyane labba,
Basu wuce ko’iina ba sai gida.”
Koda sukaje sanda labba ta dad’e sosai agidan kafinnan ta tashi tatafi,
Kollon hameeda tayi sannan tace sis mud’anje can muyi magana mana, toh hameeda tace tabita suka je wani waje yanda hanna bazata jiyosu ba, “
Sun d’an dade suna magana wanda ni kaina banj mai sukace ba balle hanna abinda naji kawai ak’arshe ne hameeda tace in sha Allah haka za’ayi, sai labba tace tam shikenan gobe zan aiko dan bazan samu damar shigowa ba,”
Suna gamawa taje wajan hanna sukayi sallama tatafi bata damuba dan tasan maganarsu bazata wuce itada MG shiyasa aranta kuwa tace zakuyi ku barii mah, “
Kusan k’arfe goma lokacin hanna tagama chttn tana kwance tad’auko wayarta bud’e hoton najeeb tayi tana kallo tana kuka,”
Dan haryanzu tanajin sonsa aranta barin yanzu daya dameta da kira kullum yana bata hakurii, “
Jitakeyi idan bata aureshiba zaata cucii kanta kuma shima ta cuceshi,”
Alokacinne irin soyayyar da ‘yan uwan MG ke nuna mata tabbas idan ta ce bazata aureahiba tayi butulcii kuma ta kauce maganar iyayenta kuma gashi ita haryanzu zuciyarta najeeb takeso kamar tayi hauka.”
Kuka tafashe dashi mai cike da k’unar rai gawani irin zazzabi dake niyar rufeta, “
Ahaka hameeda tashigo tasameta, zama tayi kusa da ita batama sanii ba saijin muryarta tayi tana cewa,”
Haba hanna wannan wani irin damuwa kikasawa kanki wai? “
Karfa ki manta cewa kullum da daddare inajin ki kina kuka akan najeeb waishin najeeb d’innan shine autan maza da bazaki iya rabuwa dshiba?”
So kike kisawa kanki ciwon zuciya? “
Toni gaskiya wannan abun ya ishenii zanje nagayawa umma hala ita kiji maganar ta, me najeeb yafi MG da kika za6i najeeb akan MG eyeh?”
Hasalima bbubabinda yakai MG, yamasa fintinkau yawuceshi nesa ba kusa ba yawu ceshi wucewarda bazai kamoshiba haba hanna maiyasa bazakiso mutumin dayake sonki tun bakisan kanikiba?”
mayyasa bazakiso wanda shine kad’ai zai soki har k’arshen rayuwarsaba?”
Karki manta bashi yasawa kansa sonkiba kuma kisan cewa zafin da kikeji nasonda kikeyiwa najeeb to baikai kashi d’aya acikin ashirin daga cikin wanda MG yake miki ba, “
Kekuwa wani irin laipy MG yamiki ni natabbata idan akace kifad’a bbu wani uzurinda zaki kawo.”
Kiyi tunani kada kije kiyi abinda zaisa kiyi danasani bana fatan hakan arayuwata, “
Jikin hanna ne yayai sanyi jin magan ganin hameeda,
Juyawabtayibta rungumeta tace hameeda narsa yanda zanyi,”
Ni nasan abin yi inji hameeda, dasauri hanna tad’ago kai tace menen shi? ” Sa hannu tayi ta share hawayen dake gangarowa afuskan hanna sanda tagama share mata sannan tarike hannuwanta duk biyu ta damqe tace kibani nanda kwana biyu idan baki amince da auran MG ba toh ki yanke ko wani irin shawari,”
Hanna ce tace kwana biyu fa kikace? “
Eh kwana biyu nace wata yar dariyavtayi sannan tace hameeda kina wasa danii nine kike tunanin zaki juya acikin kwana biyu?”
Lallai hameeda haryanzu baki gama sanina ba, “
Nop mu zamu juyaki,”
Keda suwa? “
Kedai tunda kin yarda kawai shikenan nayarda tafad’a batareda damuwa ba dan tasan ba yadda za’ayi ta amince acikin kwana biyu.”
Hira suka d’an ta6a sannan suka kwanta. “

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button