BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL
BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Washegari k’arfe sha d’aya sukaje gidan anty samha,”
Dama tunda akayi auren basuje gidanta ba dake rijyar zaki, “
Aikuwa sunsami abubakar agidan sun zauna sukasha hira sosai amma anty samha bataji dad’in yanda taga hanna tarame ba,”
Suna zaune su hud’u ana hira anty samh ne takalii hanna tace habibty kinrame dayawa meya sameki? “
Hameeda ne tayi saurin kar6e zancen tace anty tsawa kanta damuwar wannan najeeb d’inne,”
Tamke rai anty tayi tace ke wato haryanzu baki fitarda wannan najeeb d’inba ko? “
Abbakar ne yace A’a kyaleta ai ba’ayiwa soyayya haka,”
Hameeda ne tace hmm dan bakasan wanda yake sonta take masa wulakancii bane da sauriii anty samha tace waye? “
Cikin zumud’ii hameeda tace anty wani sojane naji ance duk kasarnan bbu kamarsa kumafa tun ba yanzuba yake sonta tun tana y’ar k’arama itama shaidace akan hakan
Dan gidan sarkii ne ance wai yareemane, yawwa yaa abubakar shinefa yamaka babban aboki, abubakarbsake baki kawai yayi yana kallonta dan ya tabbatar cewa itace hannan yareema, “
Zaroo ido???? anty samha tayi tace badai yareema ba?”
Shidai kuwa inji hameeda, “
Riqe baki anty samha tayi tace aina fad’a miki hanna cewa wa’yannan masu bibiyarki alkhairine Allah yatabbatar da wannan al’amarii, ba aminba hanna tace.” hameeda nr tasake cewa kuma baki kalli yanda family dinshi ke sonta kamar zasu cinyeta,”
Abubakar ne yace tabbas yareema na ganin jarabawa dan banta6a tunani akwai wanda yarima zaice yanso yasamu matsalaba, “
Tabbas Allah shine mai d’aurawa bawansa duk wata jarabawa,”
Hanna bawai dan yareema yana d’an uwana ba A’a saidan inason fad’a miki gaskiya Allah yarima mutum ne wanda samun irinsa yayi wahala,”
Mutim ne daysan darajar dan adam mutum ne mai kare talakawa da dukiyarsu,”
Idan kika sameshi natabbata kinyi sa’a har karshen rayuwarki, “
Ahqka sukayita bata shawara tashiga tad’ayan kunnen tafita tad’aya sai magrib tukunna abubakar ya maidasu gida.”
To be countinued
Ur’s
Z33yyb3rw3r
BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim
_
Writting by
© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )
My first novel
Wannan shafin nakune yan uwah ‘yan nijar, saudat nijar, nafii nijar_halima lawali nijar,”_Kai da duk wasu_yan nijar wannan shafin nakune,”
Nagode da_ BIBIYAYAR labarina da kuke yi.
Ina sonku kamar yadda kuke sona_ ????????
Page 45
*
Yau juma’ a baba yatashi da zazza6i sosai, “
Hakanne yasa mama takira Abba ta shaida masa.”
Baid’auki tsawon lokaciba yashirya dan zuwa duba d’an uwannasa dan umma batamasan da tafiyar ba. “
Sai bayan ya shirya ne yake shaida mata Aikuwa itama tace saita bishi,”
Nan ne yace shikuma bazasuyi tafiya subar yara mata kad’ai agida ba. “
To ai saisu shirya mutafii,”
To tace sannan taje tafad’awa su hanna akan su shirya su tafii bauchi zuwa gobe dasu dawo. “
Basu d’auki ko baba ne ba lpy ba sund’auka kawai tafiyace tataso.”
Shiryawa sukayi, “
Sannan umma tace ma Abba ya tuntubii su jalal idandasu wce sai su biyosu abaya,”
Zuwa gobenne bazasu iya zamaba?”
Ai bawai hakan bane dan su dubo babansu ne, “
Ok toh kiramin jalaluddeen d’in, takirashi Abba yashaida masa cewa su sun wuce bauchi duba baba idan zakuje kaida saleem da salman sai ku taho mukam muntafii,”
Toh ya amsawa Abba dashi, sukuma su Abba suka d’auki hanya, “
K’arfe uku tamusu agarin bauchi, direct federal lowcost suka wuce gidan baba dasukaje sun samu jikin nasa da d’an saukii dan haryacii abincii,”
Abba ne yakaishi asitibitin AMSAD nan ake shaida masa kawai zazza6i ne sai asannan hankalin Abba ya kwanta, “
Maganii suka rubuta masa awajen yaje yabiya kud’ii suka koma gida,
Suna komawa yasha maganii,”ya samu bacci kafin magrib daya tashi jikin yayi sauki dan har masallacin sukaje tareda Abba.” Aikuwa k’arfe 7 saigasu ya jalal sun iso, “
Kuma bbu wanda suka fad’awa suna hanya,”
Wayar hanna ce tafara ringing tana dubawa taga labba dauka tayi sannan tace,”
Antyna nai takiran wyarki d’azu bata shiga. “
Eh lokacin muna hanya ne,”
Hanyan ina? “
Labba ta tambaya
Bauchi” tace atakaice, “
Cikin k’in gaskanta zance tace bauchi kuma?”
Eh bauchi babane baida lafiya, “
Subhanallah Allah yabashi lpy.”
Ameen hanna tace, “
Sannan sukayi sallama.”
Labba na tashi bata wuce ko’ina ba sai shashin affan tana zuwa tace yaaa affan hanna tabar garii, “
Garii ya tambaya eh tace ta je bauchi mahaifinta babu lpy,”.
Subhanallah yace Sannan yace Allah yabshi lpy da ameen Labba ta amsa, “
Shiru tayi sannan tace ya affan yanzu yaya zamuyi?”
Shine kuma d’azu naje nagama shirya komai. “
Nasan abunyi kinsandai kwana biyu ne kuma gobe kwana biyu zai ciki.”
Idan ya cika bamuda wani Excuse dole mudauki na annabawa yin hakan kuma yana nufin saka yaa yareema awani hali, “
Shiru sukayi na ‘yan wasu sakanii,
Affan ne yayi Saurin tashi yace i got an idea,”
Wat idea ya affan? “
Mubar komai kawai mu sauka agarin bauchi, zuwa 9am tomorro kowa ya hallara garin bauchi.” dat means munyi asarar komai nanan kenan? “
Labba asarar kud’ii kikeji?”
Damuyi asarar damukesonyi yanzu ba gwara munyi asarar komaiba.”
Bari kiganii zan kira abdul muyi magana zuwa jimawa nasan zai kama mana kinjii, zomuje wajen yaa yareema. “
Futa sukayi suka nufii shashin MG koda sukajee afalo suka sameshi, yana zauna a lokacin ssau 3 yana kiran layin amma taki dauka daga k’arshe ta danna busy,”
Duk yanda yakeson jin muryarta abinya faskara dan takii d’auka, shigowar su affan ne yasa shi ajiye wayan. “
Waje suka samu suka zauna sannan affan yace yaaa yareema munason army d’inka guda talatin 30,”
Talatin mai zakuyi dasu ya fad’a yana had’e rai, “
Yayaa idan baka bada way’annan army d’inba kuma kaima ka shirya muyi garin bauchi ba daga gobe,” you will loose her forever i mean it forever, “
Kollonsu yayi kallonda fassarashi yakanyi wuya,”
Yaa yareema idan bakasan asamu matsala, duk abinda mukace kar ayi musu, “
Kuje suna Waje sannan zanbasu order, kafin kufita,”
Yana fad’in haka ya lumshe idanuwansa, fita sukayi Aikuwa kafin su fita har yakira yagaya musu,”
Suna zuwa suka za6i sojoji talatin wanda ko wace k’asa sanda suka za6i biyar acikinta, “
Adaren sojojin suka kama hanyar bauchi.” Sanda sukaga tashinsa sannan suka k’ara shiga shashinsa lokacin yana shirin fita sallar isha ganinsu yasa yatsaya yana sauraronsu, “
Labba ne tace yaa munaso mudakai gobe da sassafe muwuce bauchi,”
Sai mubi morning flight,
Ok d’aga waya yayi zaiyi kira, “
affan ne yace yaa yareema wazaka kira?”
Zankirane a shiryamun prvt jet ne kafin safiya, “
No yaa yareema it has to be personal idan kayi wannan kiran duk k’asa zata d’auki zuwanka,”
Ko’iina za’a shirya maka tar6a mukuma ba haka mukeso ba, “
Munfiso yakasance zuwan kanka kayii.”
Kallon affan yayi sannan yace kana nufin nashigawa, Governor da sarki gari batareda na sanar musu ba? “
Eh yaya labba ta amshe,”
Har inde zakaje amatsayin MG to dole ka sanar amma wannan shigan zaka shigane amatsayin ka na mai neman aure,” ba amatsayinka na MG kokuma d’an sarkii ba iyakacii muda kai da zumuje, “
U knw itz imposslbe bana tafiya da sojoji k’asa da goma hakan yana nufin na karya doka kuma kunsan ba abinda natsana kamar in karya doka,”
Ok tom amma yaya zuwa jimawa zumuje muyi booking, “
Ok kuje kuyi nida sojoji 10 hadda Ahmed cikon na gomansu,”
Toh sukace sannaan suka fita danyin booking, “
Zuwa k’arfe taran dare komai ya kammala,”
Sai a sannan yasamu lokacin kiran abdul yana d’aukaa yace ya buddy yakake? “
Lpy klau ya bauchi?”
Bauchi klau,
Sanda suka gama gaisawa yace “
Buddy akwai wani taimako nake nema,” Daga d’aya can bangaren abdul yace haba buddy yanzu dan zaka nemi abuu awajena saika kirashi da taimako? “
Ka fad’an mun kawai ina jinka,”
Nan yakoro masa abunda yakeso, “
Can abdul yad’an nisa yace buddy kasan yanayin wajennan fa zaiyi wuya ace ba’asamu wanda yakamashi ba,”
Affan ne yace ka k’o’karta buddy kasan ya yareema ne yakeson wajen, nan ya zayyano masa labari ai alokacin abdul yamike, “
Yace dole ma wannan wajen yasamu barina fita,”
Saikusan 10:30 yqkirashi y shaida masa ansamu wajen, “
Labba ne tayiwa ummii da kanwar ummii bayanin abunda zasujeyi nan tagama Had’a komai sannan taje daki.”
K’arfe biyar bayan sunyi sallah suka gama had’a komai,
Nan MG ya shiga yiwa ummii sallama,”
Albarka tasa masa sosai sannaan tamasa addu’a akan Allah yabashi abunda yaje nema,
Zuwa 7am sunsauka garin bauchin yakubu.”
A jameel guest palace suka sauka dashi da sojoji goma da affan da labba idan sunsami abunda sukeso aranar dasu koma”