BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

To be countinued

Ur’s
Z33yyb3rw3r
[10/4, 7:23 PM] ‪+234 816 114 6563‬: BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

Page 54

Srry, Srry, Srry, ????????????????????????bason raina bane kuka jini shiru. "

Al’amura sunfii k’arfii nane.”

*
Fita tayi daga cikin mutane ta nufii d’aki, sannnan tayi sallama, “
Ajiyar zuciya ta sauke amma dukda haka ya fahimcii damuwa cikin muryarta.”
Amsa sallamar yayi baijira gaisuwarta ba ya fara tambayarta meyake damunta?
Wasu siraran hawaye be sukaa bi kan fuskarta sa bayan hannun ta tayi ta goge hawayen sannnan tace bbu komai. “
Nisawa yayi sannnan yace plz kobaza ki fad’amun ba, nasan wata damuwar fad’anta baida amfani amma kuma kicire damuwa aranki, kokad’an banason ganinki cikin damuwa,”
Hakan ba k’aramun ta6amun zuciya yakeyi ba. “
K’irkiro murmushi tayi kamar wanda yake kallonta, tace masa bbu komai ba kawai stress ne yamin yawa.”
Ya gamsu sa maganarta dan ya tabbata hakan ne. “
Ahakan tad’an sake suka ta6a hira.”
Naan yake shaida mata cewa gobe bazai samu yakirata ba, dan gobe duk Wasu frnd d’insa na k’asar waje zasu iso kuma dole zaizama busy. “
Ahaka sukayi sallama,
Kwanciya tayi tafii 30minute.ita kan ta batasan mai take tunani ba amma tasamu kan ta sa jin damuwarta ta ragu.” takai kusan awa d’aya ahakaa, “
Kiran sallar ishah ne yatasheta daga kwanciyar da takeyi.” tatashi ta d’auro alawala tayi magrib kafin tayi ishah tazauna tana ta azkhar sa addu’oiin naiman za6in alkhairii. “
Ahaka ta kwana sai kusan 3am.ta kwanta,”
Sanda takusan makara sallar subh,”
Dan sai shida tayi sallah. “
Koda ta idhar nan ma azkhar tayi tayi har k’arfe bakwai sannnan tayi Kwanciyata.”
Ko Fita batayi ba sai bacci kawai takeyi.”
Sai 10am. Tatashi tayi brush sannnan tafita dan karyawa, su hameeda kuwa basa manan dan abubuwa hidin dimunsu har yafii na amaryar, “
Barinma yanzu sun had’u sa labba, abubuwan dai sai ahankali dan duk wani hidima dayakamata amaryar tayi su sukeyi sai dai sukawo mata.”
Fita tayi tatarda ankawo mata abin cinta, dan dama nata daban ake tanadar mata, “
Zama tayi tacii abincinta sosai wanda ta dad’e bqtacii abuncii hakaba dan yanzu ta d’aura niyyar cire duk wata damuwar dake cikin ranta.”

Bayan tagama cin abincinne ta d’auki wayarta haka kawai tajii sha’awan kunna data dan takai satii bata kunna ba.”insta tafara leqawa ta Ko ina tayi pics d’insu take ganii barinma kamarsu weddingguet, arewa hausa fulanii, xclusive wedding, nigerian wedding, couple goals. “
Kai tako ina pics d’insu ne abin har mamaki yake bata ga irin wani kyau dasukayi a pics d’in kamar me?”
Duk da tasan bata daga cikin irin masu masifar kyau d’innan amma kuma tanada nata dai-dai gwargwado, “
Kuma a pics d’in zakasha mamakin kyawun da tayi.”
Kodan ayanzu hakama tayi kyau sosai har wani sheqii takeyi.”
Ahaka ta leqa can ta leqa nan, “
Massages kuwa kamar zasu cinyeta.”
Gajiya tayi kawai tasauka.”
Sai kusan azahar su amira suka shigo agajiye liqis. “
Sanda sukayi sallah sukacii abincii, sannnan hanna takalli amira tace babe dan Allah ga numb d’in yaya jalal zaki k’ar6omin gyalenda zansa yau, yana wajansa.”
Wani dogon tsaki hameeda taja sannnan tace to banda abin yaya jalal yanzu wani mutane ne acikin gudannan dazaice bazai zoba Hanna ba tace komai ba, tajuya ta kalli amira tace plzz babe kije ki k’ar6omin umma ne ta aikoshi shikuma yace bazai shigo ba. Dan baima shigo sokoto road ba yana kano road yana jira, “
Tashi amira tayi tace toh barina kar6o yanzu.”
Tana futa hanna takirashi tace yaya jalal ga amira nan zatazo ta k’arba to kawai yace ta kashe wayan. “
Tana futa tad’anyi tracking zuwa kano road can tahango motarsa atsaye, yana kallonta yafito daga motar yak’araso zuwa wajan ta.”
Tun daga nesa yake kallonta yanajii wani zuciyarsa ba bugawa da saurii da saurii tunda yake bai ta6a jin wani abuu haka akan wata y’a mace ba sai akan hanna wanda ayanzu ya kawarda hakan, sai gashi kuma yanajiin hakan akan k’awarta. “
Wani irin kallo yake mata Tun daga nesa wanda ita kanta takasa jurewa kallonda yake mata.” k’ananun kayane ajikin sa sun bala’in yimasa kyau. “dan ita kanta yamata kwarjini.”
Ta sunkuyarda kanta har ta isa wajansa. “
Tana zuwa tad’an rusuna ta gaidashi ya amsa yana mai binta da kallo.”
Wata irin murya yayi amfanii wajen cewa kinzo k’ar6awa k’awarki aika ko. “
Gabanta ne yafara fad’i dan Wani yanayi ta tsincii kanta dashi ga Wani irin kunyarsa data lullu6eta,”
D’aga masa kai kawai tayi. “
Ta mika hannu da niyar kar6ar laidain hannunsa yayi saurin zanjeyawa da’agowa tayi ta marairaice idanu tace ana jirana na nefa,
Shima irin muryarta yayi yace to muje in rakaki dan baza ki d’auki kaya ba.”
Shagwabe fuska tayi tace wannan har Wani kaya ne dazakace wai kaya. “
Inuwa yananema yazauna sannna ya nuna mata itama tazauna bbu musu tazauna dan tafarajin dad’in hirar tasu,”
Haka ta zauna sukayita hira gasu dukanku masusan barkwancii, nan da nan suka saba. ” basusan lokacii yayi nisaba sai kiran hameeda taganii.”
Tana dubawa taga har 3 tasan komadai menene yanzu anfara shirin tafiya walima tashi tayi da saurii ya kalleta ina zakije muna tad’i? ” yaya ka kalli lokacin tafiya yayi ni bansaniba, dan tsaki yaja yace kibari zan kaiki, marairaice fuska tayi kamar zatayi kuka tace” hanna bazatajii dad’ii ba, “Tashi yayi
Sanda yarakata har bakin gate kafin yajuya.”
Tana shiga tasamu kusan duka sungama shiri saura amarya da ake mata makeup kamar munafuka tashigo tashige toilet tafara wanka kafin tashigo tafara shiri.”
Zuwa hud’u sungama shiri sai wajan 4:20.suka isa awala hotel malama juwairiyya ne tayi wa’azii, zuwa 6pm.an tashi koda, suka koma gida abinda yadamu hanna har yanzu bataga anty maman amal awajen walimar ba kuma ta tabbata fushi takeyi dalilin dayasata kuka awajen walimar kenan, mutane dayawa sukayi zaton cewa wa’azine yaratsa ta.”
Tadawo takira wayarta kuma ba’ad’aga ba. ” ba’awuce ko ina dasuba sai gidan babanta dan gobe yakama d’aurin aure kenan.”
Ahaka ta kwana bbu kuzari gawani irin fad’uwar gaba dan tasan daga gobe zata bar gida kuma saidai tazao yawo ko hutu kukakam awannan daren tayishi bbu iyaka. “
Washe gari da safe yakama asabar ranar d’aurin aure kenan.”

Kuyi hakuri ku kar6i uzurina wallhy, nima kaina banso hakanba

To be continued

Ur’s
z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI
_
Bismillahirahmanirrahim

_
Writting by

© zaynab bawa
( z33yyb3rw3r )

Yaban gwani yazama dole gaskiya action kinyi k'okarii a littafinki na *saiful maleek*  Allah yak'ara basira da zaqin hannu, "

Muna biyeda ke abuk dinki nagaba.”
Kinyi k’ok’arii wajan kammala buk dinki dawurii Allah yqtqimaka. “
Ina tayakii murnar kammalawa.”

Page 55

*
Dasafe haka tatashi duk jikinta bbu k’arfii dan kukan datasha jiya da daddadre, “
Tun sassafe bak’i suka k’ara cika gidan tamm bbu masaka tsinke danma Allah yataimaka gidan yanada d’an girmansa.”
Auren za’a d’aura shine a masallacin a babban masallacin fahda dake bauchin yakubu.”
Can kano kuwa su MG sai shirin tafowa d’aurin aure akeyi, “
MG kuwa yana shashinsa tareda abokanan sa wanda sukazo daga k’asashe daban daban.”
Shahid mahmud abbas, dakuma hamood bn abid ne kusa dashi suna zaune, ” banda tsokanarsa bbu abunda sukeyi gabaki d’aya tare sukayi passing out,”
Idan baku manta ba ashekarar dasu MG sukayi passing out a rusia nafad’a muku su uku ne.”
Kuma dukansu musulmai ne, so sun zo bikinne, dan sukam sunyi aure. “
Yayinda Shahid yaransa biyu shi kuma hamood d’ansa d’aya,
Alokacinda sukayi aure bbu irin takurawa wanda basuyiwa MG ba Amma yak’ii,”
Shi yasa yanzu suka sashi agaba suna tsokana, “
Shiru yamusu kawai yana murmushi dan wani irin nishad’i da farinciki yake ciki.”
Ko bbu komai yasan ayau zai mallaki hanna yauce ranarda yayi shekara goma ciff yana jira, “
To dan maiyasa bazaiyi farinciki ba.”
Murmushi kawai yakeyi yana shafa gashin kansa, “
Baice musu komai kawai da ido yake binsu.”
Hamood ne yatashi ya kalli MG yace” soldier nifa tun jiya bansa matata a ido naba dan haka katashi kaje ka kainii wajanta na ganta.”
Murmushin rainin hankali MG yayi sannan yace ai Idan kaga nafita anan to katabbata cewa nafita ne da nufiin tafiya aje a d’aureni da sweery ne,”
Idan bahaka ba kam ina nan yanzu ma barina tashii plzz katashi ku shirya karkumuyi latti dan, “
Sake baki sukeyi suna kallonsa tunda suke basu ta6a tunanin cewa MG zaiyiwa wani abu zumud’i hakaba,”
Ganin haka yasa kowa fara shiri kafin k’arfe tara 9:00.am duka abokanan ango sungama shiri,”.
MG kuwa farar shadda yasa karrr babbar riga gara.” tasha bak’in aikii, “
Da bak’in hula gashinsa yakwanta yayi luff luff,”
Da bak’in takalmii sau ciki sai shek’ii yakeyi. “
Sai link dayasa a hannun rigarsa ta ciki, links d’in black diamon ne,”
Kai alikacin kaga MG sai numfashinka yad’auke bak’aramun kyau yayiba Idan ana fad’in kyau to ina nufin kyau Kai ni aganina kalmar kyau tayi ka d’an ta fasaltashi. “
Koda yafito abokanansa tsayawa sukayi suna kallonsa,”
Dan sunsan yanada kyau Amma kuma nayau dabanne dakuma yahad’u da fara’a da kuma yanayin farinciki dayake ciki, “
Sai kyawunsa yak’ara bayyana,”
Futa yayi ya nufii shashin Unmii yayinda abokanan sa suka take masa baya har zuwa sashin Unmii Koda yashiga yasameta itama tayi shiga ta alfarma tayi wani masifar kyau. “
Sai annashuwa yakeyi tako ina hakwaranta awaje yake ga y’an uwanta sunsata agaba sai hira mai dad’ii suke yi,”
Alokacin MG yayi sallama yashigo tundaga nesa Unmii ke kollon d’an nata wani irin kyau dayamata da wani k’ayataccen murmushi afuskarsa, “
Kana kallonsa kasan yana cikin farinciki marar misaltuwa.”
Koda yak’araso zuwa yayi ya zube guiwowinsa agabanta, “
Saurin sa hannuwanta tayi ta rige k’qfafunsa Tana magana tanacewa mai son katashi kada ka 6ata wannna kwalliyar dan banso ko kwayar zarra ta kura ta sauka ajikinka harsai wanda akayi kwalliyar dominta taganii.”
Mai son ina matuk’ar farinciki yau in sha Allah burinka zai cika yau in sha Allah zan kalli ranarda nadad’e ina jiranta. “
Allah yamaka albarka yabaka zaman lpy arayuwar aurenka,”
Allah yarabaka da duk wani sharrii da fitintunuu da zasu taso cikin aurenku. “
Ahaka tayita masa addu’a masu matuk’ar mahimmancii har sanda yaji hawaye na k’ok’arin zubowa a idanuwansa,”
Ganin yanda idanuwansa suka cika da hawaye najin dad’iin addu’arda mahaifiyarsa take masa. “
Girgiza masa Kai Unmii tayi tace a’a mai son ko ka manta yau ranar meyece?”
Dakake shirin yin kuka.”
A’a karka fara katashi kaje ku tafii kar Kuyi latti. “
Had’a hannuwanta biyu yayi ya sumbata sannan yace ba kuka zanyiba ummiina,”
Ummiina kokin manta waye d’ankii. ne.”
Ummiina na d’ankii fa jarimii ne,”
Kawai dai najii dad’iin addu’ooiinkii ne. “
Inasonkii ummiina,” Inasonkii fiyeda kowa aduniyar nan,”
Kinfii min kowa da komai mahimmancii. “
Allah yabanii ikon yimiki biyayya,”
Sa hannu tayi alips d’inta tamasa alamun yayi shiru shhhh tashi katafii Allah yamaka albarka amsawa yayi da amin, “
Mutanen d’akin duk sun zuba musu ido gabakii d’aya sai d’a da uwar suka burgeshi sai rayuwarsu tabasu sha’awa.”
Yatashi haka sanda ya sunbacii umminsa agoshi kafinnan ya gaida mutanen wajen yajuya zai fita, “
Yak’ara juyowa yakalli amminsa yace Inasonkii ummiina,”
Murmushin ta mayar masa tace nima inasonka d’ana sosai Ahaka yafice yanufii shashin kilishi, “
Koda ya isa yayi sallama ya jira akamasa isoo ya shiga, ta na kallonsa afili tanuna tana farinciki a zuciyarta kuwa ba haka bane.” bak’in cikin Auren bare dazaiyiibe makill. “
Koda intisar tajii muryarsa saita futo ganinsa haka da wani irin kyau dayayi ga annashuwa da farinciki afuskarsa,”
Ba k’aramin kishi bane ya turnuk’eta,”
Tasan wannnan farinciki da annashuwa duk dan zai aurii watane take idanuwanta suka cike da kwalla. “
Dkayr ta iya gaidashi ya amsa da fara’a sosai haryana tambayarta yatakwana hakan kuwa bak’aramun dad’ii yamata ba ko bbu komai yau tasamu dariya da kuma kulawarsa.”
Daganan yafice kilishi namasa addu’ooiin zaman lafiyanda ko zuciyarta bata kaiba. ” Daganan wajan mai marataba yanufa yaje yasamu harya gama shiri su ake jira. “
K’arfe goma dai-dai suka tashi damai martaba da iyalansa dakuma y’an uwa da abokanai zuwa wajan d’aurin aure.”
Dake ajirgi ne basu dad’ee ba suka isa, “
Agidan mai martaba sarkin bauchi suka yada zango k’arfe shad’aya masallacii da wajan sun cikin bbu masaka tsinke.”
Jama’akam fad’ansu 6ata baki ne sojoji birjikk ta ko inaa, “
Fararen fata sunfii kowa yawa awajen bikin,”
Dan idan kaga taron wajen zakace taron k’asa da k’asa akeyi k’arfe shad’aya da rabii 11:30 dai-dai aranar asabar ranar rana mai dum6in tarihi aka d’ aura auren Abudullahi abdul’aziz lameed’o da hannatu muhammad dambam akan sadakii naira dubu hamsin ka call.”
A dai-dai wannnan lokacii gaban hanna yayi wata irin mummunan fad’uwa. “
Jitakryi kamar tasa hannunta akayi ta kwala ihuu.”
Yayinda shikuma MG alokacin wani abuu daya tokare masa makoshi tsawon shekara goma sai alokacin ya fad’a. “

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button