BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Zuwa sunday Sanda yakoma bauchii dan kwana biyu dayayi baiganta ba jiyakeyi Kamar ya shekara duk yavii ya susuce.”
Yana isa mai makarntarsu yafara nqima yashaida masa komai kan yanaso acanja uniform zuwa pink, mai makarantar ganin kud’ii nan danan ya amince.”
Monday dake student kowa yazo za’a bashi unifor kyauta.”
Pink colour hanna tayi murna sosai.”
A”inda iyayen yara sukayi mamakin ganin yanda mai makarntar yakeda son kud’ii amma harya iya kyautan uniform.”
Ahaka hanna tacigaba da karantawa har zuwa lokacinda suka shiga secoundry na dariya tayi dariya na kuka ma tayishi.”
Kukantane ya tsananta Alokacin da taga MG yarubuta sojojina sun dawo masu saida rake dan ta dalilinki, sojojina sun zamq masu shago ta dalilinki.”
Sojojina sun zama y’an taxi ta dalilinki.”
Duk wani taxi takika shiga iya tsayon girmanki, ina tsare dake, wannan abuun nayi shine dan kar ki had’u da wanda zai sayemun zuciyarki.”
Hanna sojojina har kwasan kwata na layinku sunyi dan tsaron lafiyarki.”
Aduk yanda kike sojojina BIBIYARKI SUKEYI.”
Aduk lokacinda da kike wani abuu idan kin cire mutanen gidanku tom ina BIBIYE DAKE k’arfin da kukan hanna yayinee yasata barin karatun Sanda tayi kukanta t koshi sannan kuma afili ta furta tabbas banyii laifii ba danace BIBIYATA AKEYI Share hawayenta tayi sannan tacigaba da karatun.”

To be continued

Ur’s
z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirrahmanirrahim

Writing by
© Zaynab Bawa
( z33iiyyb3rw3r )

Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace.” Duk wanda yakaranta wannan addu’a, la’ila ha illallahu wahdahu la sharika lahu, lahul hamdu wa lahul mulku yuhyi ayumitu ahuwa hayyul layamutu wahuwa ala kulli shai’in k’adir.” Allah zai rubuta masa lada dubu sau dubu sannan zai yaye masa zunubi dubu sau dubu.”

*Yanada kyau karanta addu'ar nan bayan tashi daga bacci."   Alhmdllhillazii ahyana ba'ada ma amatana wa'ilaihinnushur."*

================

Page 71

*
Share hawayen fuskarta tayi sannan tacigaba da karatun.”
Page na gaba da bud’e, Alokacin da tafara girma, alokacinne fargaba yadad’u wa MG yanda yaga dare haka yake ganin rana haka yake kallon dare, Koda bacci yakeyi mafarkinsa bai wuce na hanna ba, akwai lokacinda wani malamin su yadaketa akan batayi note ba sanadiyar korarasa daga aikii kenan.”
Tsayawa hanna tayi da karatun tarufe bakinta da hannunta tabbas tasan lokacinda wannan abun yafaru kuma tundaga wannan lokacii bbu wanda yak’ara dukanta tabbas abun har mamaki yake bata, tarasa dalili sai yanzu tasamu dalili.”
Cigaba tayi da karatun, quarter na teacher’s dinku sojojinane, narasa wani irin so nakeyiwa hanna ko alabarii banta6ajin Labarin makaman ciyar soyayaya irin wanda nake mataba.”
Ko a film banta6a ganiiba balle azahiri.”
Hak’ika wannan jarabawa ta ubangiji ne, wanda ke jarabtar bayinsa Aduk yanda yaso kuma Aduk lokacinda yayi niyya.”
Hak’ika wannan jarabawa ta fad’a kan MG, duk lokacin birthday d’in ta, Aduk k’asarda MG yake saiya dawo yayi wshng d’inta birthday ya ajiye mata gift da Hannunsa, har yakawo lokacinda hanna tafara mensturation, ana farko harsanda suka dangana da asibiti, ganin bayan ansallametane sukayi baincike abunda yakwantarda ita, aikawa MG details na komai sukayii.”
Awatan yasa aka canjawa likitan asibiti zuwa wani babban hospital, sannan yad’auko wata female doctor wanda takware afannin mata, yasata a asibitin, wani month da hanna suka dawo bayan tagama yimata treatment saita buk’aci data runga zuwa tun kafin date yacika.”
Ahakanne yad’an samu relief, shikuma MG yananan yana bibiyar rayuwarta, Ahaka abubuwa sukayita tafiya dan har zuwa gama schooll ne secoundry,”
Tayi jamb ta samu admissn, tun daga ranarda tafara zuwa makaranta tun wannnan rana MG ke cikin fargaba, dan yasan yanayin jami’a dole za’asamu wanda zaija hankalinta.”
Yanda yaci sa’a hanna bata kasance d’aya daga cikin masu rawar kan samarii ba.”
Kodan batada farin jikinsu ne ohow????‍♀, Yad’aura da cewa, nasha wahala sosai na rashin yin aure da wuri sannan na fuskanci matsaloli da dama tafuskan hakan.” Amma har indai akan jiran hanna ne zan iya komai zan iya jira ko hakan yana nufiin zan iya had’uwa da wata matsalar, banjin arayuwa, banda ta fannin iyaye akwai wani abunda yafimun ita mahimmancii aduniya, banjin ko rayuwarda nakeyi takaimun tata,”
Bansan maiyasaba amma nasandai haka kawai nayanke shawarar barinki harsaikinkai 19 kafin naasanar dake, Sai gashi, zuciya ta tana taraddadin hakan, Kuma amma nakasa sanardake ko mahaifanki.”
Akowani lokacii nakan rasa wani abune ke tsayarda nii daga yin hakan.”
Sau dayawa naso sanarda mahaifina amma kuma konaje gabansa ban iyace komai, Hakanne yasa na tattara lamurana na miqasu ga Allah.”
Ina addu’a kawai dannasan Allah zaijii kaina tun dashi yad’auramun wannan lalurar kuma zai yayr mun.”
Wani page ta bud’e dasabon rubutu kamar haka, Ayau na kasance cikin bak’in ciki, marar misaltuwa shine ranarda d’aya daga cikin soldier’s d’ina yasanar dani cewa, hanna tafito daga lecture’s har taje siyan abun shago, yabige wani mutum taje fad’uwa har yakamata, aranar nashiga rud’ani dan hankalina yakasa kwanciya, nakasa yarda da wannan mutum, K’arfe tara dai-dai na dare, tracer na wayar hanna ta nunamin kan call yashigo wayarta.”
Ya tsincii kansa da son Jin wayan, bud’e wa yayi ya fara jii, kafin yagama duk yabii yashiga tashin hankali.”
Suna gama wayar akayi tracing na wayar sa.”
Alokacin yasamu duk wani impormation dayakeso akan sa.”
Ya nemo kuma yasanii, amma bai yi Tunaniin zai iya rabashi da hanna ba, dan alamu masu yawa sun nuna tana sonsa.”
Ahaka MG yacigaba da rayuwar k’uncii amma hakan baisa yakaraya ko Sau d’aya daga sonta da kuma burin auranta ba.”
Shidai kawai yabata lokacii ne itada saurayin nata.”dan kokad’an jikinsa bai bashi cewa wancan zai aurii hanna ba, yana yawan yin mafarkai akan cewa ya aurii hanna dayarnsu, Koda mafarkai ba gaskiya bane amma kuma yanajin dad’ii da wannan mafarki.”
Ranarda labarii yazomin cewa hanna sun rabu da najeeb, narasa awani halii na tsincii kaina, ina tsananin tausayin hanna. “
Bayan karanta page dadama ne, yabud’e page d’in da MG ke cewa.”
Yau ne takasance ranar farin ciki agareni, hanna ta yarda zata aureni, Koda nasan batasona amma inada yak’inin wataran zata sonii.”
Labarai ta runga karantawa kala-kala duk randa suka had’u da MG ko Murmushi tayi sayya rubuta.”
Balle yakaiga dariya.”
Har zuwa ranar d’aurin aure su, har diner da aka yi sanda ya rubuta.”
Har zuwa tafiyarsa.”
Rufe littafin tayi tana kuka sosai wanda har zuciyarta zafii take mata, tana cewa Allah natuba, natuba Allah wayyo Allah na, mijina kayafeni, wallhy nima inasonka, Allah wani irin soyayya ta ka jarabcii wannan Bawa naka da ita wanda komai nayi baya ganin laifiina.”
Allah natuba, tanayii tana riqe cikinta, dan zuciyarta tana mata suya gabaki d’aya haushin kanta takejii.”
Ga wani irin son MG dayaa kamata wanda ita kanta batasan akwaishi tun daba, ko kuma lokacin yashiga ba.”
Tafii 30 minute Ahaka amma kuma bbu sauk’i zazza6ine ma yafara rufeta.” Tashi tayi ta niyar gyara akwatin, tana d’agashi yafad’o yazube, pics d’intane ne acike da k’atuwar trolly d’in tun tana yarinya har izuwa girmanta, abundai bbu yadda za’a fassarashi.”
Bata k’ara kaiwa awaa d’aya ba zazza6ine mai zafii yarufeta, ko iya d’aga hannunta batayi, Ahaka matar abid tashigo tasameta, kiran doctor tayi amma shima soldier ne, yaduba ta yakawo mata maganganuwa, batafii kwana 2 ba zazza6in yasauka zai kuma azabar sonjin muryar MG takeyi tanasonjin awani halii yake ciki?.” takira wayarsa hatta gashi baya shiga gashi 2 weeks kenan bbu wanda yajii Labarin su.”
Itakam hanna Idan kaganta tayi rama sosai, kullum ararrashinta matan abokansa sukeyi, dakyar takecin abincii.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button