BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Ummii ne zaune tasa afeeya agaba, fad’a takeyi kawai akan itadai aje ad’auko mata y’arta bazata iya da rashin abu biyu ba bbu yareema kuma bbu matarsa hanna dan kimanin 5day’s kenan kota kira wayar hanna ba’a d’agawa.”
Duk yanda sukayi su shawo kan ummii abun yagagara.”
Suma kansu Suna cikin tashin hankali.”. Awashe garii afeeya tashirya da tatafii rushia da niyar dauko hanna.”

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirrahmanirrahim

Writing by
© Zaynab Bawa
( z33iiyyb3rw3r )

Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, (Hajaral muslimu akhahu.") wato musulmi ta k'aurace d'an uwansa."  Manzon Allah SAW, yace (kasafki damihi) wato kamar yazubarda jinin jikinsa ne. Hak'ik'a mai yanke zumunta yana cikin tashin hankali, Allah ka k'ara mana son y'an uwanmu acikin zuk'atanmu."   Ameen ya Allah."*

Manzon Allah SAW yace, ita wannan duniya da kuke ganii, (alsijnil muminun) wato takasance kurkuku wajen mumini.” Yayinda tazama aljannah wa kafirii.” Ya Allah ina rok’onka kada kasa dad’in duniya ya rud’emu, mukasa aiwatar da abunda zai fisshemu aranar alqiyama, Ya rabb, kabamu ikon bauta maka akowani hali muka tsincii kanmu, sannan Aduk abunda muka mallaka muyi amfanii dashi wajan bautata maka.” Ameen ya rabbil izzatt.”

================

Page 72

*
K’arfe had’u na yamma jirginsu afeeya yasauk’a arussia, taxii tatsara ya kaita har zuwa estate na manyan sojoji.”
Tun daga farkon layin sojojina azube, ako ina, shiga wajan yayiwa afeeya matuk’ar wahala dakyar suka barta tashiga izuwa estate d’in.”
Koda ta isa bakin gate d’in bbu yanda batayiba anhanata shiga dan wajen manyan sojojine, acikin sojoinma sai kanada appointment kake shiga, ko kuma yakasance kana d’aya daga cikin masu tsaron wajen.”
Har magrib afeeya na wajen, takira wayan hanna ba’a picking.” har ranta ya6aci sosai dan tayi kusan 3hour’s tana kira.”
Wani tunani tayi nan danan hankalinta yatashi, batasan Kowani abune yafaru da hanna ba yasa bata picking.”
Gashi Duk wani shaida dazai nuna cewa ita y’ar uwar MG ne batazo dashiba balle tasamu tadubata ko lpy, dan tasan hakan ba halin hanna bane.”
Itakuwa hanna nacan ko breakfast batayiba dake yau cikin matan abid da shahid bbu wanda yaahigo.”
Dakyar tasamu tashiga tayi wanka dan yunwa tacii jikinta sosai.” Koda bayan tafito wayarta tad’auka taci gaba d kiran MG kamar kullum.”
Abinda tasabaji shi akace wayar akashe take,”
Kukane ya kufcemata batasan awani hali MG ke ciki ba, ta tabbata da yana lpy zai nemeta, maiyasa zaimata haka?” maiyasa sai lokacin da take matuk’ar sonsa zai tafii ya barta.”
Dakyar ta tsagaita kukan ganin magrib tana neman wucewa, ta tashi jirii ne yafara ebarta, dasauri tazauna.”
Sallarma sai azaune tayita.”
Bayan hanna ta idarda sallan tana kan pray mat, tana kuka tana yiwa mijinta addu’a, dan tasan a halin yanzu abunda yafii buk’ata kenan.”
wayarta dake can gefe ne ta k’arayin ring dan dama tadad’e tanajii tak’asa picking.”
Cikin kasala tatashi amma yanzu jirin ba sosai ba tanufii phone d’in, dushi dushi take ganin wayar, picking tayi sannan takara a kunnenta, afeeya ne tasauk’e ajiyan zuciya Jin anyii picking.”
Tana d’agawa bata jira amsa sallama ko gaiasiwa ba tace hanna ina gate, sunk’i su barnii nashiga.”
To kawai hanna tace ta ajiye wayan.” dakyar tafuta ad’akin zuwa falo nanma sanda tazauna tahuta tukunna, ta isa zuwa bakin k’ofa, d’aya daga cikin soldier’s din dake tsaronta taaika dan bazata iya futaba.”
Tana fad’a masa aikar tazube awajen ta kwanta tana numfashii sama-sama.”
Shikuwa yana zuwa baisamu matsala wajen shigoda itaba.”
Sanda yabud’e mata k’ofa yana riqe da trollyn d’inta sannan tashiga.”
Adab k’ofa taga hanna kwance cikin saurii taqarasa ta riqota tana cewa, hanna hanna tanajii ana kiranta tayi k’okarin bud’e idanuwanta amma tana bud’e wa saiya koma luuu yarufe, dan wani irin jiri takeji wanda ko idanuwanta bazata iya bud’ewa ba.”
Riqe ta afeeya tayi, Jin tana numfashi sama-sama yasata fita ariikice tayiwa soldier’s magana nan danan akayi asibiti da ita.” Asibitin dake cikin estate d’in suka wuce da ita, ana zuwa doctor yafara dubata, bai dad’e ba akayi admitiing d’insu.”
Afeeya duk atunaninta ciki hanna kedashi, Allah Allah takeyi likita yazo ya tabbatar mata takira ummii tafad’a mata, dan tasan hakan zai kwantar da hankalin ta.”
Bayan doctor yashigo, afeeya tace doctor meyake damunta?”
Nisawa yayi sannan yace batacin abincii ulcer takamata har tayi chronic sannan tanqsaka damuwa sosai hakan har yana shirin sanya mata hawan jini.”
Afeeya bata iya cewa komai ba gabaki d’aya tqusayin hanna ne yakamata tasan damuwarta bazai wuce akan mijinta ba.”
Doctor ganin hankalinta baya jikinta yanakan hanna yasa yayi gyran murya.”
Tana juyowa yace karki damu nan da safiya za’ayi discharging naku.”
Daxaran drip d’in sun k’are zata farka.”
Idan tatashi asamamata wani abunda zataci.”
Y’ar karamar drawer yanuna mata yace,” Duk wani abunda zaku buk’ata yana cikin nan.”
Sannan yace bayan tacii abincii Idan tatashi tashige office na nurse akwai injections da madicines da zatayi taking.”
Godiya afeeya tamasa yafita sannan kuma ta k’urawa hanna ido tana Mamakin irin ramar da tayi.”
K’arfe 10:00 drip na hanna yak’are.”
Sai, 10:25pm kafin ta farfad’o, waige waige tafara yi dan sanin inane yanda take.”
Ganin afeeya tayi dake kan sallaya tana sallah batasan farkawarta ba.”
Shiru hanna tayi tak’ura mata idanuwa har ta idar tajuyo da niyyar duba hanna ganin idanuwanta abud’e yasa afeeya tataso dasaurii ta isa wajen ta, sannu tafara yi mata itakuma banda Murmushi bbu abunda takeyi.”
Tea tahad’a mata tabata dakyar tasha.”
Sannan tad’anji k’arfii.” Juyawa tayi ta kalli afeeya tace Anty afeeya zanyi sallah.” d’agata tayi ta taimaka mata zuwa toilet tayi alwala.” Sannan kuma tafito azaune tayi sallah.” Tana sallah afeeya tafita taje takira nurse, dakyar akayiwa hanna allura sanda tahad’a da kuka.” har sanda tasaka Anty afeeya dariya. ” wajen shan maganii kuma ba’asha wahala sosai ba.” riqeta afeeya tayi ta kwanta ajikinta tacii gaba da kuka.” dakyar tasamu ta sakata tayi bacci.”
K’arfe 7:00am akayi discharging nasu.”

Kuyi hakuri da wannan wallhy Yau sai ahankali.”

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirrahmanirrahim

Writing by
© Zaynab Bawa
( z33iiyyb3rw3r )

Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, kalmomi masu k’arfii akan harshe.” thaqilatan fil mizan way’anda suka kasance masu nauyi akan mizani.” kuma habibtan fir rahman.” way’anda suka kasance mafii soyuwa awajan, Allah subhanahu wata alah.” sune SUBHANNALLAHI WABI HAMDIHI, SUBHANALLAHIL AZIM.”

*wani mutumi yasamu Manzon Allah SAW ya tambayashi."  yace* ```ya rasulillah man haqqan masu bihusnii sahabatihi````

Waye ya wajaba akan mutane sufii kyautatawa.”
Sai Manzon Allah yace mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak’ara cewa Sai kuma wa?” Sai Manzon Allah yak’ara cewa mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak’ara cewa thumma man, fa qala rasulillah thumma ummuk.” sannan Sai Manzon Allah yace thumma abuk.” yanada kyau ka kayautatawa mahaifiiya dan sanda Allah ya ambaceta sau uku kafin ya ambacii mahaifii.” Allah kabamu ikon kyautatawa mahaifanmu.”

================

Page 73

*
Gida suka nufa, suna shiga afeeya tataimakawa hanna ta shiga wanka itakuma tafita dan shirya musu breakfast.”
Hanna bata d’auki lokacii wajen wankan ba tafito dan ba k’arfiin jikinta takejii sosai ba.” abakin bed ta zauna ta had’a kai da gwuiwa hawaye na zubo mata, tunaninta d’aya awani hali MG yake ciki.” sallama afeeya rayi aqofar d’akin jin ba’a amsaba yasata shiga dan atunaninta bata futo awanka ba.” ganin hanna tayi tahad’e kai da gwuiwa alamun kuka takeyi, dasaurii tak’arasa wajenta, ta ta6a kafad’unta hanna tayi saurin d’agowa cikin muryar damuwa afeeya tace hanna wai meke damunki ne? Kinsan kuwa mai doctor yace? Plz kidena saka tunani acikin ranki, jin haka yasa hanna fashewa da kuka tace anty ya zanyii wallhy wayarsa bata shiga tunda yatafii ko sau d’aya bamuyi waya ba kuma haryanzu bbu wanda yasan halinda suke ciki, k’ara wani kukan take tana anty nashiga uku wallhy idan wani abu yasameshi bazan iya rayuwa bbu shiba, anty kitaimakenii yadawo.” wallhy inasaonsa anty duk abunda nafad’a k’aryane ban ta6a k’in saba, tasaka hannu akayi tana cewa nashiga ukuna.” idon afeeya tabb yacika da kwalla tausayin hanna dakuma tausayin kansu narashin sanin halinda d’an uwansu yake ciki yakamata, tabbas tasan aranda akace sun rasa MG tashin hankali yashigesu har iya k’arshen rayuwarsu, mutumne wanda yafii kowa soyuwa aran dangii.” bawai dan kud’insa ko mulkinsa ba a’a saidan kawai Allah yayishi dashiga ran alummah.” zama tayi abakin gadon ta rungume hanna tana tana bubbuga bayanta dan duk wani abunda zaifito abakinta yanzu kuka ne shiyasata yin shiru kawai.” hwaye tabb a’iidonta.”
D’iga hawayen idonta yafarayi abayaan hanna aikuwa hanna ta k’ank’ameta tsam taqara sake wani kukan.” shafa bayanta kawai afeeya takeyi dan bbu wata kalma dazatayi amfani da ita wajen nusarda ita, tasan dolene hanna ta damu, tausayinta ne ya dad’a malale zuciyar afeeyah,
Sunfii 15 minute ahaka sannan afeeya tasaka hannuwanta tashare hawayen idonta sannan ta d’ago hanna dake jikinta tasaka hannuwanta tana share hawayen tana mata murmushi cikin sigar lallashi tace kiyi shiru abunki kinji? jiya muna asibiti najii wasu soldier’s suna cewa next week zasu dawo, dan haka ki kwantarda hankalinki cikin, nan danan hanna tafara murmushi, cikin zumudi tafara murmushi hawaye nazuba mata tace, da gaske?” jijjjga kai afeeya tayi tana gaskanta mata zancen tace kwarai kuwa.”
Nana kaga fiskan hanna yahad’e hawaye dakuma murmushi riqo hannunta afeeya tayi tace maza tashi muje mucii abincii, hanna tace anty nak’oshi 6atarqi anty tayi tace hanna kina nufi idanya ganki ahaka zaiji d’ad’ine?” gara kicii abincii zuwa nanda satinn kya murmure sai yayi farin cikin ganinki, tashi muje tariqo hannunta, sai alokacin hanna tuna batada kaya ajikinta daga ita sai towel kunya ta kamata ta sunna kai ganinhaka afeeya ta gane mai take nufi, tasaketa tace kishirya saiki sameni afalo, sanna tamiqe tafuta, Tana gama shiri tafita falo tasamu anty afeeya tagama had’a musu komai zama tayi suka faracin abincin, batacii dayawaba tatashi da duk da damuwarta tad’an ragu amma fa haryanzu bawai dadin abincin takejii ba.”
Tashi tayi takoma kan kujera tazauna ta lumshe ido ita ba bacci takeyiba amma kuma hankalinta ba’a wajen yake ba, zuciyarta duk wani abunda yahad’a ta da MG yakeyi, abubuwane yashiga yi mata yawo acikin kwakwalwarta, na murmushi tayi murmushi, duk abunda takeyianty afeeya na kallonta, itama murmushin tayi tana girgirza kai, tarasa wani irin so sukeyiwa junansu.” wanda d’ayabazai iya rayuwa bbu d’aya ba.”
Wucewa anty tayi dan gabaatarda sallar walha, tabar hanna sai juye juye takeyi amma idanuwanta alumshe.” wani farin ciki ne acikin zuciyarta Jin cewa MG yakusa dawowa.” koba komai yanzu hankalinta xai kwanta, zata samu peace of mind.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button