BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL
BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

================
Hava mama yanzu dan Allah 1month hadda 2weeks kuma kice bazan fita ba.” dama su saleem d’in basu fita yawo bane dasai suje, dan Allah mama karkice a’a wallhy nagaji dazaman gida.” nisawa mama tayi tace toh karima tsoro nakejo gani nakeyi kamar idan kika futa wani abuu zai biyo baya.” wallhy bbu komai mama bbu wani abunda zai biyo baya.” yanzu zan sayo miki nadawo.” nisawa mama tayi sanna tace ok tom kishiga wuntii dan tafii kusa, sai ki dawo dawuri.”
Abida dake kusa dasu tace mama aike kika kulata, sai kace dole ance mata karta fita amma sai taurin kai.” harara karima ta galla mata tace banson rainii ansa dakene? Kawarda kai gefe abida tayi sannan karima tacigaba dacewa dan Allah mama wallhy yau haka kawai nakeda sha’awan fita, nisawa mama tayi sanna tace kid’auki kud’in amma kada ki dad’e.” toh tace sannan ta shiga ta zumbulo hijabii, tafito duk da haka hankalin mama bai kwanta taba tace, karima dawo kisa niqab bbu musu tadwo tasaka sanna tafice.”
Tana fita da wuce wuntii market, tayi sayyayanta tsab, sanna tad’auki hanyar dawowa, round about dake wuntii tana tsayae tana jiran keke napep, alokacin motan najeeb ya danno kai, ya juya titi kawai idanuwansa suka sauka kanta, sanye take da blue na hijab har k’asa sai niqab, bbu abinda kake kallo banda kwayar idanuwanta.” gabansane yayi mugun fad’uwa tun rabuwarsa da hanna bai ta6a ganin wanda takwanta masa araiba sai ita, bai k’ara tsintar kansa awannan yanayi ba sai yanzu, dukk da dacewa baiga fusknata amma taa kwanta masa.” ya nutsa cikin tunani harta tsari keke napep tafara tafiya.” sai lokacin yadwo cikin tunaninsa yana kallo tafara tafiya yayi saurin bin bayqn keke napep d’in.”
Ganin andoshi angiwarsu hanna sanda gabansa yafad’ii haka harzuwa k’ofar gidansu, alokacin yagama cinkewa, besan waceec ba, sanun kansane ba hanna bane to wacece, ita?”
Haka yayita zama awajen har kusan 1hour ganin bata k’ara fitowaba, yasashi jan motar yatafii.”
Waahe gari da 11:00am najeeb yaje gidansu hanna yadad’e ak’ofar gidan yana jira ko zata fito amma shiru.” yakusan 3day’s yana zuwa amma duk da haka bai ganinta, hakan yasa kawai yashare yacigaba da al’amuransa, amma kuma bawai dan yamanta da itaba yasa rai duk ranarda yaganta, in sha Allah sayya yi mata magana .”
Plz kiyi hakurii da jina shiru kwana biyu, wasu y’an matsalolii ne amma nagode, da kiranku da massg d’inki, kj kwantarda hankalinku lpyna klau kawaidai y’ar matsalace.”
Kujira na dare yau biyu zanyi
To be contiuned
Ur’s z33yy bawa
BIBIYATA AKEYI
Bismillahirrahmanirrahim
Writing by
© Zaynab Bawa
( z33iiyyb3rw3r )
Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels
Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r
*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ” *laula an aahukka ala ummatii* yace dabadan zan takurawa al’umma taba yace, la'artuhum bissuwak inda kullil salat
yace dana umurcesu dayin aswaki ako wace sallah.” yin suwak babbar sunnace ta Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, yanadakyau bin sunnonin Manzon Allah Allah kabamu ikon bii.”
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ” kullaa ummatii yadkulal jannata illa man abah, duk alummata zasu shiga aljanna, harsai wanda yak’ii, mamaki yaakama mutanen dake wajan sukace ya rasuliahi yanzu waye zaiqii shiga aljnnah?” sai Manzon Allah yace wanda yamun biyayya tabbas zaishiga aljannah, sannan yace wanda yasa6ani kuwa to tabbas yak’ii.” Allah kabamu ikon yin biyayya ga manzonka.”
================
Wannan shafin nakune ku kad’ai, sanda nijar, da QUEEN, nagode da k’aunarku garenii nijar inasonku sosai.” ILYSM.”
Page 74
Washe garii *hanna* tataashi dasauk'in damuwarta, amma wani shafin na zuciyarta yana fargaban halinda yake ciki, idan kuma tayi tunanin hakan Sai tayita addu'a." hartajii sanyii acikin zuciyarta, haka har aka shiga sabon satii." anty afeeya kuma bata tafii ba, dan ita tafiso tatafii tareda *hanna* ." Washe garii tun sassafe *hanna* kwalliiya sosai ta shiga kitchen da kanta ta shirya masa abincii." sosai tayi kyau." zuwa yamma jikin *hanna* yayi sanyii sosai." anty afeeya dake zaune agefe tana kallonta tun d'azu gabaki d'aya tausayinta yagama kamata." ganin magrib ta doso yasa *hanna* tajuya ta kalli anty dake zaune cikin alamun karyewar zuciya, da rawar murya da sark'ak'iya tace anty haryanzu shiru bbu labarin dawowarsu."
Girgiza kai anty tayi tace, a’a hanna kada kiyi kuka kinsan fa ba rana aka yankeba kuma ba sanarwa akayi ba, tom ki yi hakurii, amma kuma mujirra zuwa gobe tukunna, ai shiru hanna tayi batace komai ba.”
Har 10:00pm hanna afalo tana zaune sanda anty afeeya ta takura mata sannan tashiga takwanta.”
Washe garii ma tun sassafe hanna ta tashi tafara aiki, kamata jiya sanda yagama komai sannan tashirya cikin ran tsattsen less mai kyan gaske.” tayi kyau sabon y’ar rawar ta tafara buya,”
Anty afeeya da bata kallonta bbu abun da takeyi, duk tausayinta saiyabii yacikata.” yauma komar jiya hanna batayi baccin kirki ba.” sanda hanna ta shafin kimanin ten day’s tanayiwa MG shirin dawowa amma bbu shi bbu labarinsa, ita kanta afeeya sanda tayi danasanin k’arya da tayi mata nacewa zasu dawo, tayi hakanne duk dan ta faranta mata rai.”
Washe garii suna zaune afalo hanna tayi mata shi ta cinyan afeeya suna d’an ta6a hira, yana tace tafara ringing dake hannun hanna.” ganin wandabekekira yasa jikin hanna yayi sanyii, dan tana mijinta ne, ita kuma nata mijin batasan awani hali yake cikiba.” nan take mood nata yacanja.”
Batasan mai anty afeeya ke fad’a ba hankalinta baya jikinta.” tana gama wayar tadubii hanna wanda hankalinta baya wajan tace hanna shiru bata amsaba ta6ata tayi, firgitgit tataashi, Girgiza kai kawai anty tayi tace, hanna ki shirya yau muwuce nageria, abban adheel yakirani bayada lpy yanzu haka yana emergency, tak’arashe maganar cikeda tsantsan damuwa.” dasaurii hanna yatashi tace subhanallhi, anty tatashi tace anty adheel kuma?”
Eh hanna tashi ki shirya mutafii.” Girgiza kai hanna tayi hawaye na zirara tace anty kije kawai nikam zanjirashi.” Girgiza mata kai anty afeeya tayi tace, a’a hanna bazan iya barinki anan ba.” tana kuka tace Allah anty bazan iya binki ba, wallhy zanzauna najirashi har iya k’arshen rayuwata,” bayadda anty batayi hanna tabita ba amma tak’ii haka tana ganii takoma, ita kuma zauna zaman jiran MG.”
================
Karimace dake zaune tana yiwa abida masifa tace, wallhy nidai zantafii, kintsaya kina 6ata mana lokacii, kina so jimawa kad’an *mama tace tafasa.”
Itakuwa abida santa tagama iya shegenta sannan suka futa suka samu hafsat dake jiransu.” futa sukayi zuwa gidan anty, idan kagansu baza kace ba y’an uwa bane, iya kulawa ana bawa su karima, dan bbu wani bamabamcii, soyayya sosai suke samu daga iyalan gidan.” iyakacin soyayya mama tana nuna musu, duk kwakkwafin mutum bazai gane ba ita ta haifesu ba.” Itakuwa.” suma sun riqeta gamm tamkar mahaifiyarsu.”
Gidan suka nufa, suna shiga suka sami antyy maman amal nazaune, da sallama suka shiga abida tak’arasa gefenta da gudu tazauna.” dan jininsu yahad’u sosai.”
Rabon najeeb da gidan anty, tun auren *hanna* dan fushi yakeyi dasu daga ita har mijinta, aranar kawai yajii sha’awar zuwa gidan kai tsaye gidan ya nufa.”
============
Yau duk eatate yad’auka, gidan tv da radio Sai sanarwa ake da dawowan soldier’s gobe, ai kuma farin ciki da fargaba duk yataruwa hanna tanason ganin mijinta amma batasan awani hali zata ganshii ba, batasan yana raye ko baya raye ba.”
Nacika alqawarii
To be continued
Ur’s
Z33iiyyb3rw3r
BIBIYATA AKEYI
Bismillahirrahmanirrahim
Writing by
© Zaynab Bawa
( z33iiyyb3rw3r )
Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels
Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace duk wanda yakaranta waraddal lahul lazhina kafaru bi zaigaizihim lam yanaluu khaira akafallahull mu'umininal qital wakanallahu qawiyan aziza
Allah zai kareshi daga sharrin kowani irin hallita,