BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

BIBIYATA AKEYI COMPLETE HAUSA NOVEL

Wani k’aton mall suka nufa, bayan sun isa, yad’auki wayansa yakira soldier d’in da kejan motan su yace masa yashigarda su, duk abunda sukeso su saya.” Yana ajiye wayar yajuya ya kalli hanna wanda itama shi d’in take kallo yace, cutiee piee, yes honeyy boo,” jibi zamu koma gida, jijjaga kai tayi sannan tace inadai baka manta alqawarinda kamun ba?, ban mantaba, dear amma ai maman ma zatazo, dan za’ayi walima najii mai martaba Yana fad’ii.” komadai menene idan tazo zanbita naje muyii satii, zaro ido yayi yace satii dai cutiee? eh satii, gaskiya bazan iya barinkii kiyii satii ba, hmmm kawai tace, bata k’ara cewa komaiba, aranta tana cewa idan na tafii basaiga ganni ba.” kinsan me ya tambayeta, a’a ta bashi amsa, bilal fa yafad’amun yatura iyayensa sun tambaya masa, 6ta dinki hafsat kuma anbashi, yanzu haka dai saura biki,” dariya tayi tace ai nidai naga alamu tun bikinmu amma tace ba haka ba, shima dariyan yayi yace yanzu ai batada bakin musu.”
Shiru sukayi na y’an seconds, kwantarda kanta kafad’unsa tayi tace, kasan mene?” a’a dear saikin fad’a, inason hameeda ta aurii captain Ahmad, lumhse idanuwa yayi yace, in sha Allah, zancika miki burinkii.” Shiru tasakeyi tace dear, yafii 2minute kafin yace, uhumm, yanzu idan babuni zaka manta dani sannan ka sake aureko? D’agowa yayi yadubeta yace, wani irin zance kikeyi haka? Kawai jinakeyi kamar wata rana zamu zama seprated, kwananna wasu irin mafarkai nakeyi, ganii nakeyi kamar zanmutu inbarka, ganii nakeyi kamar rayuwata ta gaba da zanyii dakai batada nis,,, daka mata wata rikicecciyar tsawa yayi wanda har jikinta sanda yafara rawa yace shutupp, shutupp, baki da hankaline, kinfara ta6uwa ne zakina mun irin wannan zancen.” harwani hucii yakeyi, hannu takai zata ta6ashi yayi saurin bige hannunta, yabud’e yafice, idanuwantane yaciko da hawaye, ita kanta batasn maiyake damunta ba.” goge hawayen tayi itama tafuce, cann nesa ta hangoshi, da gudu taje tayi hugging back d’insa.” dasaurii yajuyo shima yayi hugging d’inta tight, yafara magana cikin tashin hankali yace, plz kada kisake mun irin wannan maganar Yana d’agamun hankali, gabaki d’aya yasa jikina yayi sanyii.” kada ki kara, kwantarda kanta tayi aqirjinsa dai-dai saitin zuciyarsa, tanajii yanda zuciyarsa ke bugawa da k’arfii ga saurii.” D’agowa tayi tace nabarii kayafenii, dan Allah zuciyarka tadaina bugawa da k’arfii haka.” kidena tsoratata idan bakiso ta bugada k’arfii, nadaina wallhy nadaina.”
Zama yayi awajen itama tabishi tazauna ta kwantarda kanta akafad’ansa,” iskane mai dad’ii take kad’awa awajen, lumhse idanuwanta tayi, shikuma ya nata tunani, har yanzu zuciyarsa tasaka cire zullumin abunda hanna ta fad’a masa.” lumhse idanuwa yayi yace cutie, uhum ta amsa alamun bacci yanason kamata.” baza kisha ice cream d’in bane?” zansha mana, to ai naga bacci kikejii.” kacewa hameeda tasiya mun idan muka koma saina k’ar6a.” wayanta yak’ar6a yakira hameeda yace ta siya mata ice cream.” Ganin bacci yacii k’arfinta yasa yad’auketa cakk yayi mota da ita.”
Suna zuwa dai-dai mota saigasu sunfito, kallon takaicii intisar tamusu ta ebesu tawatsar.” aranta ta kudurta, sai ta rabasu dan bazata jurii Ganin abun takaicii ba.”
Sakata aback seat na motan yayi sannan ya miqawa, wani soldier car key, yashiga yakwantarda kanta acinyansa.”
Har suka k’arasa gidan Suna haka lokacin baccinta yayi nauyii, d’aukanta yak’arayi yafito da ita, yadubii hameeda yace ki sakamata afrigde, yana fad’in haka yawuce, sama yahau da ita, kwantarda ita yayi sannan shima ya kwanta dan dare yayi.”
Washe gari da sassafe suka shirya suka nufii get together da soldier’s suka had’a, basu suka dawo ba sai dabb magrib, sallah sukayi sannan, suka cii abincii, sai alokacin hanna tasamu suka zauna itada yaya jalal, tad’ii sukayii sosai yana bata labarin amira tanashan dariya.” sai dare sosai tukunna hanna tatashi tayiwa yaya jalal sallama, har ta juyawa, tajuyo takalli yaya jalal, tace yaya jalal ni bakaga wani canjii daga garenii ba?.” dariya yayi yace kinyi kyau mana kanwata, girgiza kai tayi tace yaya bahaka nake nufii ba, ba ka kallon yanayina ya canja, kallonta yayi yasake yace nikam banga komai ba, meya fari?” yaya haka kawai nakejina kaman baniba, wani lokacin sai injii kamar inzauna inyitayin kuka, kokuma inshiga duniya.” subhanalhi me kike fad’ii haka hanna wallhy nima yaya bansaniba kwata-kwata bansan abunda yake damuna ba.” kinfad’awa umma ko masa?” A’a banfad’a ba yaya dan Allah kaima karka gayamusu banso hankalin su ya tashi, bazan fad’a ba amma kirink’a yin addu’a to yaya ta fad’a sannan tajuya.”
Marshall dake saukowa jin irin maganrda hanna tajeyi yasashi tsayawa, ga baki d’aya jikinsa yayi sunyiii, baisan maiyake damun hanna ba?” juyawa shima yayi yafasa abunda zaiyii ya juyawa yakoma, kwanciya yayi yabawa k’ofa baya, itama shigowa tayi ta kwanta gefensa, kiran sunansa tayi jin bai amsa ba yasa ta d’auka yana baccine, kashe bedshide lamp tayi tamatso kusadashi tayi hugging back d’insa, runtse idanuwa yayi yanajin, sonta cikin ransa, ahaka bacci yayi gaba da ita, shikuma duk satan barcii haka yaganshi yabarshi.”

Washe garii da sassafe flight d’insa yatashi, zuwa NIGERIA.”

Safe flight marshall and hanna

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

. BIBIYATA AKEYI

بسم الله الرحمن الرحيم

Writing by
©zaynab bawa
(Z33iiyyb3rw3r)

Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels

Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S

.
Manzon Allah SAW Yana cewa," Wanda ya yi alwala, bayan ya kare alwala sai ya ce Ash-hadu alla ilAha illallAh wahadahu lasharika lahu wa anna muhammadan Abduhu wara suluhu. Allahumma Ja'alni minattauwabina waja'alni minal mutadhahhirina. Duk wanda ya fadi wannan bayan gama Alwalar sa to za'a bude masa kofofin Aljanna guda takwas ya zabi wadda ya ke son shiga.

Manzon Allah SAW Yana cewa," Wanda ya yi alwala bayan ya kammala alwalar sa kaf, sai ya ce Subhanakallahumma Wabihamdika ash -hadu allah Ilaha illallah anta astagfiruka wa'atubu ilaika. Zaa rubuta wannan acikin wata takarda baza'a bude ta ba sai ranar lahira ya ga alkhairin da ke cikin ta.

================

wayyo Allah cikina???????????????? u guys are funny, BIBIYATA AKEYI FANS, WALLHY kunyi arayuwa, ranar nacii dariya Allah, Ina la6e Ina kallaonku, masu kuka yanzu kuka fara fa tamm????‍♀ Danni Dai bbu ruwana.”???????? saidai kada acikamin group da hawaye.”???? Hawwer???? darling wato hadda ke ay’an kuka nidai bzan hanaku ba????‍♀ bbu ruwana.” ~ILYSM~ INASONKU HAR CIKIN RAINA????❤

================

page 82

*
Cikin jirgii hanna nazaune kusada Marshall, ta kwantarda kanta akafad’ansa, tayi shiru alamun wani abun take tunanii.”
Shikuma marshall yak’ura mata idanuwa kawai ganin yanda tayi nisa Cikin tunani.”
Wata doguwar ajiyar zuciya tasauk’e, sannan ta lumhse idanuwanta, kallonta yakeyi ko kiftawa bbu, itakuma bata dad’e da rufe idanuwa ba bacci yad’auketa.”
Shima runtse idanuwansa yayi Cikin zuciyarsa yana addu’a ya Allah kada ka jarabceni da abunda bazan iyaba, ya Allah kada ka nunamin ranarda zan rasa hanna arayuwata, bansan wani halii zai shiga ba.” Ahaka har jirginsu yayi landing hanna tana bacci, baisan katseta daga baccinta data lula kuma alamun baccin yana mata dad’ii, hakanne yasa ya cewa su ummii su fara gaba, shi zai k’araso daga baya, akawai abunda zaiyine, su ummiii way’anda sukazo taryansu daga fadah sukabii,” shikuma yazauna jiran hanna, ga mutane dayawa dasuka zo taryansa, kama daga shugaban k’asa governor’s, ambasador’s ministers, Senate, dasauran su.”
Tafii 30 minute tana bacci, wata ajiyar zuciya tasaki, sannan tayi miqa ta had’a da addu’an farkawa daga bacci, ware idanuwanta tafarayi, akansa ta ware idanuwannata tass, murmushi yasakar mata, itama murmushin tamayar masa,” juyawa tayi da niyyar ganin su umma amma taga wayam dasauri tamiqe tazauna, zaro ido tayi tace ina ummii suke?”
Suntafii gida.” zaro ido tayi tace toh mu me muka tsaya yi?.” kajimun yarinya, me kike tunanin natsaya yii, kozan tasheki a bacci ne?” ehem, common tashi mutafii.” marairaice fuska tayi tace yi hak’uri dear, aida ka tasheni.” intasheki kuma?.” A’a kam gaskiya bazan iyaba.” yanzu kawai tashi muje, nasan ana jirana.” miqewa tayi tada’uko gyalenta ta yafa.” ya riqo hannunta suka futa.” ana bud’e door na flight d’in, flashes ne suka fara kashe musu ido, sa hannu hanna tayi ta k’are fuskanta, saida tad’an dad’e kafin tabud’e fuskan.” sojojine atsaye bakin jet d’in, alamu ya nuna sundad’e a tsaye awajen,” suna sauk’owa mutanen da sukazo taryansu, suma suka k’arasaso, hannu suka fara bashi kowannen su wasu na haugging d’in sa.” amma dukda haka hannunsa yana cikin na hanna gam yariqeta, dan yasan hanna yanzu saita rikice batason hayaniya sosai, barin yanda yalurada ita kwana kinnan.”
Ahaka har suka rakashi zuwa ga mota, duk yanda y’an jarida sukaso zantawa dashi bai tsayaaba, damuwarsa yakai hanna gida ta huta, dakansa ya bud’e wa hanna Mota tashiga yayinda mutanen wajan tsan-tsan mamaki ya tsaresu, lallai sun tabbatr duk Mulkin mutum sayya sauk’arda Kai a wajan mace, bud’e masa motan akayi sai shima ya shiga, haka suka tafii gayya guda zuwa fadah.”
Bayan sun isa ne aka bud’e k’ofan hanna tayi saurin fita tanufii shashin ummii.” su kuma dasauran jama’a aka wuce cikin fadah.”
A palour tasamu su ummii nan ta shiga tayi sallololinta tafito, tasamu abinciii tacii sannan tazauna A palour tarashe.”
Data gajii da zaman ne tashige d’akin labba takwanta dan batajin dad’in jikinta.” bacci tayi sosai sai Bayan sallan magrib tatashi.” tayi sallan ta sannan tak’ara dawowa palourn tasamii ummii, su afeeya sun tafii.”
Har kusan k’arfe 9 tana wajan ummii, sai lokacin marshall yazo suka wuce shashin su, komai agyare suka sameshi.” saboda gajiya wanka kawai sukayi sannan suka kwanta.”
Washe gari kuwa agida suka yini bawanda yafita, dan sun dad’e basu samii hutu irin hakaba.”
Suna zaune afalo hanna tad’aura k’afofinta kan cinyan marshall tana danne danne awayanta,” kallonta marshall yayi ya maido duk hamkalinsa gareta, yace, cutie, uhmm ta amsa, yakamata kije kingaida umma (kilishi) yau,” kinsan gobe bbu lokacii kina wajan zancen walimah, bata d’ago ta kalleshi ba tace, zuwa jimawa zanje.” tom kawai yace yacigaba da kallonsa dayakeyi.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button