NOVELS

GARKUWA PART 3

Sauri-sauri ya iso bakin Part ɗinsa,
Agogon hannunsa ya kalla tuni goma ta wuce.
haka yasa da sauri ya kutsa kai cikin falon.
ba tare da ya cire fuskarba.
Ba kowa a falon.
Haka yasa da sauri ya gilma.
Shatu da fitowar ta kenan daga ɗakinta cikin shirin bacci.
Ta hangi gilmawar mutun amman sai taga kamar Jalal ne.
Da sauri tabi bayanshi tana cewa.
“Jalal lfy kuwa”.
Bai kulata ba, sai saurin daya ƙara,
itama saurin ta ƙara dan a zatonta ko wani abune ke faruwa.
Tana shiga falon shi kuma yana shiga bedroom.
ya juyo da nufin rufe ƙofar ne ta hango fuskar.
Da karfi ta dafe ƙirjinta tare da cewa.
“Jahan”.
Shi kuwa Sheykh da sauri ya cire fuskar ya sata a inda yake ɓoyeta.
da sauri ya zaro ɓaƙar jallabiya ya zura kan kayan jikin nashi.
Kana ya nufi falon da sauri yana cewa.
“Aishhhhhhhh mene”.
Da sauri ta juyo daga fitar da zatayi cikin tsoro tace.
“Yah Sheykh Jahan”.
Ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa yayi saurin ruggumota dan baison abinda zai firgitata.
Cikin sama mata nitsuwa yace.
“Nine Jahan ɗin ko”.
Da sauri tace.
“Allah ya shiga ɗakinka”.
Kanta ya tallabo tare da cewa.
“Aish nine fa, inaga idonki ke miki gizo,
zo-zo-zo nan inyiwa babyna addu’a”.
Cikin binshi da kallon tsoro tace.
“Yah Sheykh mu tafi ɗakina mu kwana a can”.
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.
“Toh muje can ɗin in zaki samu nitsuwa”.
Ya ƙarashe mgnar suna nufar ɗakinta.
Bayan ya rurrufe ko inane.
Ya jawota jikinshi a hankali yace.
“Zan gaisa da Baby.”
Ido ta lumshe cikin ɗan sauran ruɗanin tace.
“Uhummm”.
A hankali ya kwantar da ita,
kana ya sunkuyo kanta rigar baccin nata ya ture sama, kana ya fara sumbatar cikin tako wanni sashi yanayi yana wasa da caɓɓullenta.

Daga nan salon Ya sauya.
A hankali ta fara ɗan rakin nata, tare da tureshi.
Murmushi yayi kana ya jawota yace.
“Taso muje muyi wonka”.
Cikin gajiyar daya tara mata ta narke jikinsa.
Hakanne yasa ya tallabo ta, suka faɗa Bathroom.

A hankali ya zare mata yar rigar jikin nata.
kana yace.
“To kiyi wonkan ina jiranki”.
Kai kawai ta gyaɗa sabida gajiya.
Wonkan tayi kana ta fito.
tare suka fito.
Wata rigar ya bata ta saka kana ta koma ta kwanta.
Shi kuwa ya shiga yayi wonka.
Yana fitowa ya haura kan gadon kusa da ita ya zauna.
A hankali ya jingina kanshi da jikin gado kana ya miƙe sawunshi tayi pillow dashi.
Shi kuwa ture rigar yayi ya fara karanto addu’o’in yanayi yana tofawa bisa fatar cikin.
A haka har tayi bacci.
Kana daga bisani shima ya kwanta.

A haka dai kwanaki sukayi taja.
Komai na tafiya dai-dai cikinta na cikin lfy da salama bisa yardar Allah da kariyarsa al’farmar al’ƙur’ani.
Sabida Sheykh ya dage da addu’a babu kama hannun yaro, bini-bini zai buɗe cikin yayi ta mata tofi a kai, kuma baya taɓa yarda ya barta ta zauna babu al’wala.

Ya hanata kallo sai jin ƙira’a.

Hajia Mama kuwa a ƴan kwanakin taje gidan bokanta yafi sau biyar.
Har dai Abba ya fahimci fitar nata yayi yawa kuma sam yaga bata cikin nitsuwa.
Batool kuwa yanzu ta gama gano komai bisa wannan dalilin ne ta tattara ta koma garinsu.
Abban kuwa da gaiya yake barinta fita anguwar.

Yauma zaune take gaban bokanta.
“Kada ki damu ciki kam muna nan muna masa shiri.
In ma bamu zibdashi ba wurin haihuwa zamu kashe uwar da ɗan ta hanyar ɓallo mata jini shi kuwa yaron mu bugi hannun mai yanke cibiya ya wuce misalin bakin gaɓa daga nan jinin zai malala duk su mutu”.
Cikin gamsuwa da hakan tace.
“Hakanma yayi amman ni babu abinda ke samin ƙuncin duniya sama da ita da mijinta da wannan shegen cikin”.
“Kada ki damu ai tunda kina damu baki da matsala, ke dai tashi ki tafi kawai”.

Murmushi Sheykh wanda ke jin komai.
bisa na’urar irin bi diddigi daya liƙa mata a zoben Daimond da ya saya mata tun shekarun baya.

Alhamdulillah yanzu cikin Shatu ya cika wata bakwai cib.
Yanzu ya ɗan fito ya girma dai-dai misalin cikin fari dai.

Zaune suke a falon, Ummi na tubke mata sumar kanta.
Ita kuwa waya takeyi da Ummeynta.
Cikin tsananin jin daɗi tace.
“Kai Ummey sati mai zuwa zaku dawo da gaske?”.
Cikin murmushin jin daɗin ba zatan da sukayi mata Ummey tace.
“Sosai ma kuwa Shatu na.
In Sha Allah ranar Alhamis zamu dawo da izinin ubangiji. Dan tun jiya ma, makiyayan dabbobin da Abboi ya sake ɗibarwa Bappanku sun taso.
Da yake su tafiya ƙaface, kin san zasuyi. Kwana biyar a hanya kafin su isa.
To munfi son sai sun isa mu kuma mu taso, tunda mu tafiyar jirgice”.
Wani irin tsalle mai cike da zallar jin daɗi tayi tare da juyowa ta kalli Ummi murya cike da farin ciki tace.
“Alhamdulillah Ummi, su Ummey na sun kusa dawowa.
Kai Alhamdulillah Wayyo Allah daɗina Junainah na zata dawo kusa dani”.
Murmushi mai nuna jin daɗi Ummi tayi tare da cewa.
“A a kai masha ALLAH Alhamdulillah, Allah ya dawo dasu lfy”.
Amin Amin tace cikin jin daɗi kana ta meda hankalinta kan wayar jin Junainah na cewa.
“Adda Shatu muna dawowa zanzo gidanki nida Ummeynmu, ki dafa mana abin daɗi”.
Cikin dariyar jin daɗi tace.
“In sha Allah kuwa my Junnu sarkin kwaɗayi zan dafa miki duk abinda kikeso.”

Dai-dai lokacin kuma Sheykh ya shigo falon.
wanda dawowarsa daga aiki kenan.
Jalal da Jamil na biye dashi a baya wanda suma daga aikin suka dawo.
Shi Sheykh Side ɗinsa ya wuce.
Su kuwa su Jalal tsakiyar falon suka tsaya.
Da sauri Shatu ta miƙe tare da yar sassarfa ta biyo bayanshi.
Kamar ba mai babban ciki ba.

Cikin sauri Ummi tace.
“A a Shatu ki bar gudufa”.
Yana gab da shiga falonshi yaji Muryar Ummi na faɗin hakan.
Da sauri ya juyo, ai kuwa da sassarfa ya hangota ta nufoshi.
Cikin tsoro yace.
“Aish me haka dan Allah ki tsaya”.
Ina kafin ma ya rufe baki ta isoshi ta faɗa jikinsa.
Ta ruggumeshi gam-gam.
Dole shima ya ruggumeta.
Cikin meda numfashi da haki tace.
“Yah Sheykh al’bishirinka”.
Cikin haɗe fuska yace.
“Kafin ince goro, dan Allah Aish ki dena min gaganci da cikin nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rainar mana shi da kulawa”.
Shiru yayi sabida fahimtar bata fahimtarshi, a fili zaka iya ganin zallar farin cikin dake kwance a fuskarta, kalmar al’bishirinka take ta mai-maita mishi.
Dole ya ruggumota suka shiga falon zama yayi bisa kujera kana, ya zaunar da ita kan cinyarsa ido ya zuba mata tare da cewa.
“Goro-goro-goro fari ƙal Aish gaya min me muka samu ne?”.
Cikin tsantsar farin ciki ta manna mishi kiss a goshi kana tace.
“Um.. Ummee.. Ummey na da Bappa na da Junainah da Innarmu zasu dawo Rugar Bani kwannan Hamma Jabeer”.
Karo na forko kenan data kirashi da wannan sunan.
Haka nan yaji wani irin masifeffen jin daɗi mai sa nitsuwar zuciya cikin kekkyawan murmushi yace.
“Alhamdulillah Allah ya kawo mana su lfy Aish na”.
Da sauri tace.
“Amin Amin, Hamma Jabeer. Gobe zan koma ko, sai in share mana gidan in gyara mana kafin su dawo ko”.
Da sauri ya zaro ido tare da cewa.
“Ki koma kuma Aish rufa min asiri mana”.
Cikin fidda ido itama tace.
“Yah Sheykh to ai zan komai haihuwa ne tunda zasu dawo.
In haihu a can a kusa da Ummeyna tamin wonkan jego”.
Cikin yanayin gsky da gsky yace.
“A’a wlh Aish babu inda zakije wani haihuwa bazan iyaba dan Allah kadama ki sake faɗar hakan.
Wlh bazan iyaba.
Ga Ummi zatayi miki komai Umaymah ma zata zo”.
Cikin tsoro tace.
“To Yah Sheykh Amman ai zan je kam in sun dawo ko?”.
A hankali yace.
“Eh wannan dai kam zakije, nima zanje in gaida Ummeymu”.
Da sauri tace.
“To zanyi wata ɗaya a can ko?”.
Cikin zazzaro ido yace.
“A’a Aish kiyi haƙuri wlh ko sati bazan iya barinki kiyi ba”.
Cikin shogoɓe fuska tace.
“To dan Allah kwana nawa zanyi.
Fisabilllahi fa shekara guda ban gansuba basu ganniba”.
Cikin nitsuwa da son sama mata nitsuwa yace.
“Kada ki damu zakije kiyi kwana uku in na iya daurewa.
Ammanfa sai in kina bani abun daɗi kullum har su dawo”.
Ya ƙarshe mgnar yana cusa kanshi cikin wuyanta.
cikin farin cikin da take ji ɗin tace.
“Me zai hana in bawa Hamma na kayan daɗin shi, in samu ya barni inje wurin Ummey na.”
Ta ƙare mgnar tana sa hannunta tana buɗa al’kyabbar jikinshi.
shi kuwa Sheykh hannunshi ya tura, cikin rigarta.
ya fara sarrafa caɓɓullenta.
kirjin ta daɗa turo mishi sosai.
ɗan sunkuyar da kansa yayi ya manna bakinsa kan caɓɓullenta.
Ya fara yimata wani sahihin salo,
A idonta ta rumtse tare da fidda wani irin nishi ashhyyyy, sai kuma
ta dan turo kirjinta
kana ta ɗaura hannunta a kansa
ta cusa yasunta cikin lallausan suman kansa tana
Ƙara manna kansa
da kirjinta,
cike da wani irin salo na musamman take
yawo da yasunta cikin sumar kansa.
A hankali taɗan ɗago kansa ta zare bakinsa da ke kan caɓɓullenta tamike tsaye hannunta taɗaura kan kafa ɗarsa tayi ƙasa da al’kebbar sa ta zareshi a hankali ta sunkuya ta durkusa bisa sawunta.
tun daga kan faffaɗar kirjinsa take manna mishi wasu irin kyawawan kiss har zuwa kan mararsa, yayinda tasa hannunta cikin rigarsa ta ɗan ɗagashi tayi sama dashi.
shiko hannun yakai yarike rigar yaɗan yi sama dashi har kan kirjinsa.
cikin wani irin salo tarika kissing nashi tako ina cike da shauƙi da zallan farin cikin da take tare da shi.
A sannu tarika yin kasa da hannunta,
tana mai isar mishi da kekkyawan saƙonni, bisa Sheykh ɗinsa dake cike da zalama sai yana neman masauƙinsa muhalli sa.
Shiko Sheykh ƙara matsowa yayi bakin kujerar.
A hankali tasauke lips ɗin ta kan Sheykh harshenta manna kan lollypop ɗin a hankali cikin wani irin salo na musamman salo mai sanya wadda ake yimasa yalula duniyar taurari salon da tasan zai sashi farin ciki kuma da burinta kenan sabida ita kam yau farin cikinta bazai misaltuba.
Wani irin numfarfashi mai haɗe da ƴar karamar kara yake fiddawa.
Jiki na rawa yariƙo kanta da hannayen sa duka biyu yana ƙara lasa mata lollypop ɗin.
Sosai tadage tana sarrafa shi da harshenta salonta ya gigita shi
yasan yashi cikin wata duniya na musamman. ɓari da kemar jikinsa yake ta ko ina janyo ta yayi jikinsa gaba ɗaya yarungumeta gam-gam murya na rawa can ƙasan maƙoshi yake cewa.
“Masha Allah, jazakillahu khairan Mar’atussaliha.”
A hankali ta gyara zamanta kan cinyarsa, tare da samar da kekkyawan kusanci a tsakaninsu.
Ta tabbatar da ziyararta ta riskeshi a ba zata. Hannunsa tariƙo tajanyoshi jikinta,
wani irin kyarma jikinsa keyi da tsuma miƙe sawunshi yayi da kyau.
Tare da ƙarasa zare boxes sai wani karkarwa jikinsa yake yakai kololuwa wajen felling cikin tsananin bukatuwa ya masota tare da gyara zamanshi bisa kujerar da kyau.
Hannunta tasa ta kamo saman kujerar.
Shi kuwa Sheykh tafin hannunshi ya kife kan cikinta dake lafe a jikinta ɗan cas dashi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button