BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO

MALLAKAR: BINTA UMAR ABBALE

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM

Wannan book din mallakata ne banyi don ci zarafin wani ko wata ba duk Wanda yaga yayi dai-dai da yanayin rayuwarsa to a rashin sani ne, kuma ban yarda wani ko wata ayi min amfani da wani b’angare na jikin litrafan batare da izinina ba ban yarda a siyar da book ba duk Wanda ya siyar min da book na barshi da Allah shi zai saka mi.
,_____________________

WANNAN LITTAFIN NA KUDI DUK MAI BUKATAR COMPLETE DINSA ZAI BIYA KUDIN KARATU BA NA MALLAKA BA SABODA NA FADA LITTAFIN MALLAKINA NE ZAKA/ ZAKI BIYA NAIRA DARI UKU 1,2,3 TA WANNAN ACCOUNT DIN 0542382124 BINTA UMAR Gt bank…………Ko kuma ka same ni ta wannan numbars insha Allah sai in fad’a maka yanda zaka biya kud’in karatu

My numbar
08089965175
07084653262

Accont numbar
0542382124
BINTA UMAR GT bank

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari!

free peges

1

“Sugar boy!! Sugar boy!! Sugar boy!!” sunan da naji ana kira kenan, nayi sauri na matsa gefe guda ina zare ido. nan take sautin kid’an da take tashi a gurin ya canza inda wak’ar shaharararn mawak’in nan bomb marley ta cika gurin, ihu! samari da ‘yan mata ya cika gurin. mik’a kai na ke domin inga wannan Sugar boy d’in da ‘yan mata suka rud’e da kiransa, can na hangoshi zaune anyi masa rumfa yana zaune kan wata had’addiyar kujera ta alfarma, farin mutum ne k’ak’karfa! Handsome kyakakyawa tamkar shi yayi kansa, yana sanye da wata d’amammiyar vest bak’a inda kasan wani d’an dambe saboda tsabar murd’ewa, wandon shi iya gwiwa 3quotar me aljuhuna gaba da baya, wuyanshi rakwacam! da tarin sark’ok’i sai shek’i suke, kunneshi wata barima ce ta gwal, sai walwali take hannusa kuwa tabkeken agogo ne me sark’a had’e da iyayen zubuna duka ya tsunsa, k’afarshi na kalla naga wani uban takalmi Wanda yazo masa gar gwiwa da wasu igiyoyi an zarge shi,da alama takalmi bana k’ananun k’wari ba ne. Hankalina bai k’ara tashi ba sai da na kalli kanshi naga yanda akayi masa kitso tamkar mace,jelar gashi ta sauka a kafad’arshi, gefen shi wani bak’in dog ne kwance shima anyi masa kwaliyya, sai shafa jikinsa yake. Nan take nafara Neman inda Mimi take,domin na tsorata mutuk’a hankali yayi gida, yanzu na fara da nasanin zuwa birthday din Alina. Wurga ido kawai nake ina Neman Mimi banganta ba.
Can na hango Mimi tana kutsawa cikin mutane dole sai taje gurin wannan saurayi da naji ana kiranshi da Sugar boy hankalina ya tashi na kalli agogon dake daure a hannuna 11:00 na dare,wata k’walla ce ta taru a idona tunowa da nayi da gida, domin nasan yanzu ‘yan gidanmu na can hankalin su a tashe musamman Umammu, a tsorace ! Na k’ara kallon gurin nan na ga Alina ta tafi da gudu tana ratsa mutane har ta Isa kusa dashi, wata wawar runguma suka yiwa junansu, gayu suka saki ihu!!! Ya damk’o gashin ta tare da bank’are mata k’irji, wani mayen kallo yake mata yana lashe leb’ensa na k’asa, a zafafe! Ya fara bata wani lafiyayan kisses tare da d’ora hannun sa guda kan breast d’inta da suka bullutsu sam rigarta me kamar net, saura kad’an su futo waje, ya fara marzawa yana tsotsar bakinta tamkar Wanda ya samu sweet.
Saurin d’auke kaina nayi ina mugun mamakin Alina dama ba tun yau ba ‘yan class d’imu suke kiranta da ‘yar iska lallai yau na k’ara tabbatar wa.
Cike da b’acin rai na k’ara kallon gurin da suke, nan naga ya mik’e da ita a kafad’ar shi sun nufi wani d’aki. Kafin in San abinyi naji wata murya na fad’in.” Umarni daga Sugar boy ya hana kowa futa daga gurin nan sai bayan sun futo, domin ya shiga hutawa, sai bayan ya futo Alina ta yanka cake sannan kowa zai tafi gida.” Hawaye ne ya fara zubo min, na zura hannuna cikin handbag da sauri na ciro waya ta domin in kira Mimi, kawai naga gurin yayi dud’um!! duk an kashe hasken gurin babu me ganin d’an uwansa. Nayi sauri na kunna hasken wayata ina neman Mimi, ji nayi an tankwab’e min hannu wayar ta fad’i k’asa…………………………….

????????‍♂BABBAN YARO!!????????‍♀
Cigaban littafin Yaro da kudi
[11/1, 10:50 PM] .: ????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

Free peges

2

A gigice! na sunkuya ina laluben wayata, da ta fad’i k’asa. Hankad’e ni akayi na fad’i a gurin kafin in yunk’ura in tashi an danne ni, tare da rufe min bakina! ihu! nake so nayi amma babu hali, nan take dubara ta fad’o min na saka gwiwa ta na daki! gaban sa, da sauri aka bude min baki, cikin k’arfin hali na ingije shi na tashi da sauri zan gudu, ya tad’o kaf’ata na fad’a kansa! Ihu!! na kurma ina kiran Mimi!!! “Kina ina ne wayyo Allah akawo min d’auki”.! Ihu! Nake kurmawa wanda nasan babu me jina gurin ya hargitse da hayaniya ga uban duhu dumd’um!! ” Wayyo akawo min d’auki! Zai cuce ni na shiga uku.”! Nak’ara maimata abunda na fad’a da farko. Ban fasa k’watar kaina ba.
Rigar jikina yaja ya keta ta tun daga farko har k’arshe abunka da duguwar Riga.
Ya yunk’ura da sauri ya yar dani k’asa ya hau ruwan cikina yana k’okarin had’a bakinsa da nawa.
Dabarar da nayi da farko ita na k’ara yi a karo na biyu, na shammace shi, na daki gabansa da gwiwa ta, ihu! Ya saki ya fad’i a gurin ragwajab! Da mugun gudu na tashi na rik’e rigata da ta rabe biyu dai k’irjinta na kare sosai da hannun guda d’aya hannun na damk’e da handbag d’ita da waya ta, cikin jama’a na fara kurd’awa gabana sai mugun bugawa yake neman hanya kurum nake ina futa daga wannan masifar.
Karo nake ci da mutane bana gane maza ne ko mata nidai kokarina kawai in futa.
Ina daf da futa haske ya gauraye gurin, bai dame ni ba tunda Allah ya kub’utar dani to ko Mimi ta same ni a gida.
Buga kaina nayi da wani abu jiki na rawa na d’ago kai ina kallon menene. Miyau bakina ne ya k’ame!! Lokacin da muka had’a ido dashi, nan take, na nemi sauran nutsuwa ta na rasa, jikina ya dinga tsuma! na kara damk’e rigata data Yage. K’okarin wucewa nake, ya jawo ni, da hannu guda na dawo gabansa na tsaya.
Gefensa ya kalla inda dog d’insa yake tsaye yana lasar baki, wani irin fito!! yayi, Dog d’in ya buga tsalle ya cafki rigata yana ja, ihu! na sanya, yana ja ina ja….. Ina Ihu!!! Gayu suka cika gurin suna yimin dariya, can gefe na hango Mimi tana kuka, na kalli Alina dake kusa dashi sai murmushi take, kamar bata sanniba……. Jan rigar nake Dog d’inshi yaja da k’arfin tsiya sai gata ta iddasa cirewa gaba d’aya.
Da sauri na tsugana domin in kare k’irjina….. Wani katutun bakin ciki yana zo ya tokare min a mak’ogwaro nan take na mi hawaye na rasa tsabar bak’in ciki……………………………….

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button