BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL


Yau bai yi niyyar futa don haka da towol din a jikinsa ya kwanta kan bed ringingine yana lumshe idonsa, jiya yaso ya tsosi yarinyar nan, bai samu dama ba, abun ya tsaya masa a rai duk da halin damuwar da yake ciki hakan bai hana shi sakin murmushi lokaci zuwa lokaci ba, Zumbur! Ya mike jikin wardrobe dinsa ya nufa ya bude ya fara lalube can ya Ciro pant din ta, ya rike a hannu yana sakin wani miskilin murmushi. Bed din ya nufa hannunsa rike da pant din ya zauna had’e da tsira masa ido kawai yana kallonsa….yanayin jikinsa ya fara sauyawa tsigar jikinsa ta mike tunda yake mu’amula da mata iri-iri bai tab’a samun yarinyar da ta shiga zuciyarsa ba irin ta ya rasa meye dalili?? Kawai dai ya San yana mutukar son bakinta mussaman in tana tsiwa yanda take da zafi-zafi haka bakinta yake da tes miyau ta yayi masa sosai uwa uba albarka tun k’irjinta masu taushi gami da girma Wanda yake kasa ritsa su da hannunsa,, yarinyar tayi ta ko wace siga, d’an ya tsansa ya dago yana kalla, murmushi yayi had’e da Dan Sosa kanshi a fili yace.” Asma’u!!!! zan San yanda nayi kika dawo gidanan domin kin d’an d’ana min zumar ki, mai wahalar mantawa…. Wayarsa ce tayi k’ara alamun ana kira. Yana dubawa yaga sabuwar numbar, Kamar kar ya d’auka sai kuma ya mik’a hannunsa ya dauki wayar tana daf da k’arshe yace.” Salam”” Hibbah ta saki ajiyar zuciya jin muryar gwarzon zuciyar ta. Tace.” My Apple gani nazo gidan ka masu gadi sun hana ni shigowa wai sai na nuna shaida.” Mik’ewa zaune yayi sosai jin muryar kamar ya San me ita, kai tsaye yace.” Wacece ke.”? Wata irin shashshekar kuka tayi tace.” Ka manta da kankanaty ka ko.? Nice Hibbah!!!” Take ya tuno yarinyar ‘yar gidan me citta CE.” Cikin basarwa yace.” Oh! Hibbah ya kike? Ya gida.”? ” lafiya Lou Nazo yi maka jaje banzayen masu gadi sun hani shigowa kamar basu San wacece ni ba a gurin ka.” Murmushi yayi yace.” Akan aikin su suke so ina ganin basu da wani laifi anan… Nagode da kulawa, kije kawai ba sai kin shigo ba.” Hibbah taji kamar ta kurma ihu!! Guy nan yana abunda yake so fahh!! Ta fada cikin zuciyarta a fili kuwa cewa tayi.” Amm!!! Ai ina so in gan ka ne, kasan nayi missing din numbar wayar ka ranar na manta ban k’arba.” Shiru yayi na minti biyu
Daga bisani yace.” Ok kashe wayar zanyi magana da rambow yanzu.” Cike da farin ciki ta kashe wayar tana watsa wa masu gadi harara.
Wayar rambow ya kira yace yaje ya shigo da ita.

Pls kuyi hakuri don Allah wallahi in da wadataccan chaji ni me faranta muku ce, Ku dai cigaba da bina yanzu aka fara kafcan

30/October/2019
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO

mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA

35

Mik’ewa yayi ya nufi wardrobe ya ciro wata shart fara k’al, ya sanya a jikinsa had’e da short nickar blue coular mai aljihuna gaba da baya had’e da wasu sark’ok’i a jikinsa, sosai yayi kyau lafiyayyar fatar sa tayi luki sai shek’i take yi, a haka ya futo palo ya zauna yana jiran shigowar Hibbah, ta shigo cikin takun k’asaita, suna hada ido dashi tane mi kuzarin ta ta rasa, tarasa wane irin kwarjini ne da guy nan Wanda daga zarar ka hada ido dashi shikkenan sai ka rasa nutsuwa. Kallo ya bita dashi har ta k’araso kusa dashi ta zauna jikinsa sosai tana masa wani Dan iskan kallo cike da tsantsar sha’awar sa.”
Hannu ta kai zata shafa sajan fuskar shi. Ya rike hannun yana d’an hararata tare da fad’in” Ina fatan lafiya ko.” ? Lumshe idonta tayi ta bude had’e da tsare shi dasu tace.” My love lafiyar ce ta kawo haka, na kasa daurewa ne wallahi kayi min mugun kyau Amjadu ina mutukar kaunar ka a raina.” Kallon baki da hankali yayi mata, yace.” Dama abunda ya kawo ki kenan.” ? Girgiza kanta tayi had’e da lumshe idonta ta d’an ciji lips dinta tace.” No Nazo nayi maka jaje sannan na kalli wannan kyakkyawan fuskarta taka da nayi missing.” Murmushi yayi had’e da cewa” bani ya kamata kiyi wa jaje ba ‘yanta.” Gyara zama tayi tana wani marmar da ido cikin sigar Jan hankali tace.” Ban fahimce ka ba.” Sajanshi ya shafa as’usuel yace.” Ina nufin ki fara yin jaje a gidan ku tun kafin ki iso nan, ko kina nufin zaki ce min bakin San har da sannun mahaifin ki akan abunda ya faru dani ba ne.”? Cikin alhini da damuwa ta kalle shi tace” ka yarda dani my love wallahi ban san kan al’amarin ba, nasan dai tunda muka taso muke ji sunan mahaifin ka a bakin mahaifin mu, yace suna da kyakyawar alaka dashi kafin ya mutu, kaine da bakwa shiri da juna.” Gyada kansa yayi har yanzu hannunshi na kan gemun shi yana shafawa yace.” Hakane ni da mahaifin ki kamar kura da nama ne,ba ma ga muciji da juna, kije ki tambaye shi dalili zai fada miki.” Kamar zata yi kuka tace” ni kam babu ruwana da alak’ar ka dashi me kyau ko mara kyau soyayyata kawai na sani a cikin zuciyarka.” Kai tsaye! Yace.” Baza ki samu ba.” Wani irin abu taji cikin zuciyarta ta kalle shi bakinta na rawa tace.” Meya sa.”? Kallonta yayi fuskarsa a had’e yace.” Ke baki Isa na fada miki dalili ba.”. Kuka ta fashe dashi sosai had’e da girgiza masa kanta tana fad’in”kar muyi haka da kai my love wallahi ina ji wata muguwar soyayyar ka cikin raina ina ganin zan iya rasa rayuwa ta a kanka, na San waye kai so bazan tab’a yin sakaci gurin ganin ka sub’uce min ba.”

Kuka take har da shashsheka! Yana kallonta hankalinsa a kwance, mamaki. Yake mace har mace ta dinga kuka Hibbah dai ta cika mace ta ko wane fanni tana damar auran duk Wanda take ra’ayi amma abun mamaki tana kuka har da sharb’e duk a kansa shi kam abun mamaki yake bashi. Mik’ewa yayi ya bar mata kujerar a nutse ya Isa gurin frige ya d’auko gwangwani Lemon cocar cola guda yayi sanyi sosai! Romot ya d’auka ya canza tasha sannan ya zauna kujera dake daf da kofar futa ya bude lemon shi yana shan abunshi hankalinsa na kan tv.

Hibbah taji kamar taje ta rungume shi haka take ji, wato yayi banza ma da ita lallai guy nan yana ji da wulakaci, fuskarta ta goge ta mik’e ranta babu dad’i ta Isa kusa dashi
Hannunta ta d’ora a kafadarshi tana d’an matsawa kad’an, ya dago kanshi Yana kallon fuskarta, kyau iya kyau gashinan amma bashi ne a gaban shi ba,zuciyarsa nacan tana tunanin wani Abu,
A hankali tace” ni zan tafi tunda ka wulakanta ni, Ashe dama laifin uba yakan shafi d’iyar sa, wato don na zubar da daraja ta a gurin ka yasa kake min kallon ban Isa b…….hannu ya daga mata fuskarsa a turb’une yace.” Ke kike maganar Isa a gurin nan, tun farkon fara haduwa take na fada miki cewar ni bana maimaita Abu guda ko suttura ce in na gada yau idan na sanya ta zai iya bada ita, tsarina ne haka.” Ya cigaba da kallonsa hankali kwance. Cike da tsantsar b’acin rai! Hibbah ta futa daga parlor kamar zata kifa, tsaki ya ja kawai yana tab’e baki.


Sai da muka kammala komai sannan muka dawo gida, hatta da kud’in dinki sai da muka biya, Munnu ta dinga murna tana fadin ta samu kudi, domin ba zata mayarwa da Kawu kudinsa ba,a cewarta ta siyi wani abun ita…aunt Hauwa sai wani ji dani take ni kuwa ina shareta DOMIN har yanzu ban gama sakko wa ba, muna koma wa gida Umma ta gama abunci don haka na zage naci sosai dama akwai yunwa sosai a jikina

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button