BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Yace.” Buki kuke ko suna.”? A hankali tace.” Muna party ne na murnar kammala makarantar mu.”

Gyad’a kansa yayi tare da fad’in “Yayi kyau, yanzu ni gest house d’ina na nufa zan je i n huta so ina ganin zamu je daku tare zuwa anjima sai in sanya a kaiku har gida, na lura ‘yan iskan samarin nan baza su k’yaleta ba ko bakya ganin yanda ta mammare su saboda tsaurin ido.”

Mimi tace.” Nagani wallahi halin Asma’u sai ita.” Cikin zuciyarsa yace.” Sai ni kuma ba,domin dai-dai nake da ita
A fili kuwa cewa” yayi kin gani ko, ina tsoran abunda zasuyi mata na wulakanci ni mutum ne me daraja mace, mussaman ita mace me daraja, saboda haka Ku muje can d’in kafin asan yadda za’ayi dasu. “

Wani mugun kallo na watsa masa wai ni zai yi wa wayo lallai ma, Mimi Sam bata fahimci komai take fad’in”aikuwa haka zamuyi don nima tsoro nake ji Asma’u baga ita ba su baga su b…… Katseta nayi da sauri tare da fad’in” Dallah yi mana shiru! Anki zuwa d’in ke in zaki je kije babu Wanda ya rike miki k’afa Mtsssssss!!!!!

31/October/2019
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO

Mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA

36

Shiru tayi tana kallona nace”kawai kiyi mana shiru kin kasa fahimtar inda ya dosa.” Mimi taji haushin abunda nayi mata, d’auke kanta tayi had’e da bata fuska. Juyo wa nayi gare shi raina a bace nace”bana so muyi rabuwar rashin mutumci da kai saboda haka tun wuri ka sauke mu a gida mu tunda muke bamu tab’a zuwa wani guest house ba.
Shiru yayi min kawai hankalinsa na kan wayarsa , ji nayi kamar in kama shi da kokawa, saboda yanda naji raina yayi wani mugun b’aci.. Murya a sama nace”kaji.”!!!! Kallona yayi babu walwala a fuskarsa yace.” Wai ke meyasa baki da d’a’a ne.? Uhum wallahi idan baki rufe min wannan bakin naki ba zan baki mamaki! Yanzu nan.” Hararsa nayi had’e da d’auke kaina daga kansa ganin yanda yake min wani kallo hade da tsare girarsa.

Shuru ban k’ara cewa komai ba, saboda na fuskanci guy zai iya aikata duk abunda yayi NIYYA a gaban kowa ba damuwar sa bace.

Amma na kudurta a raina komai nacin sa yau bazai samu abunda yake so ba zan jajirce inyi yak’i da zuciyata domin kar ta bani kunya.

Unguwa uku muka nufa hanyar babu gidaje sosai sai kangwaye manya manya wasu an gama ginawa wasu ba’a gama ba, wani had’addan Gate naga mun nufa tunda ga nesa mai gurin naga ya mike da sauri yana k’okarin budewa.

Motar ta silala ta shiga ciki can gurin parking spece ya nufa ya kashe motar, da sauri Rambow ya futo ya bude masa kamar yanda ya saba, ya futo nida Mimi muka futo jikinmu duk babu k’wari. Kai tsaye wani haddadan bene naga ya nufa ya ranshi suka rufa masa baya.
Ni da Mimi muka tsaya muna bin gurin da kallo kamar wasu shashashai sai da ya hau sosai ya juyo yana kallonsu hade da rike karfen barandar benen da ido yayi min magana wai mu zo, d’auke kaina nayi kamar ban ganshi ba.

Bude wata kofa yayi yai shigewar sa, muka wai waye gabas kudu da arewa babu gurin zama duk girman gurin bene guda ne shine Wanda ya hau ga wata Uwar rana da ake kwallarawa Sam babu gurin zama shima kansa me garin bayazamap rufe get din d’an d’akinsa ya koma saboda rana,
Wani irin jiri naji yana d’ibana na kalli Mimi fuskata babu walwala nace” kinga abunda kika jawo mana ko Mimi. “?

Tace. ” me na jawo miki bayan ke aka taimaka wallahi na tabbata ba daban wannan guy yazo gurin nan ‘yan iskan samarin nan sai sun wulakanta ki a banza don Allah ki daina yi masa rashin kunya.” Kallonta nayi cike da takaici nace” Mimi so ya rufe miki ido bakya ganin illahr abunda nake hango mana ko? Wannan guy fa nafi kowa sanin waye shi, kin manta abunda yayi min ko Mimi wallahi da wata manufar ya kawo mu gurin nan.”

Mimi tace.” Koma dai meye gwara shi akan wad’ancan ‘yan iskan, kuma na tabbata kaifin harshen ki ne ya jawo miki duk abunda yayi miki, ki kwantar da kanki tunda kinga ba tsaran ki bane ta ko wane fanni mu rabu lafiya dashi.” Nace” Mimi abunda kike fada Sam bazai yihu ba wallahi bazan kwantar masa da kaina ba ni ba shashashar mace bace.”

“Shikkenan Asma’u duk abunda zakiyi kije kiyi babu ruwana” Mimi tafad’a murya a cunkushe. Nace” muje mu zauna kan wad’ancan kujerun da nake hangowa a saman gurin duk sanda ya gadama ya futu sai ya sanya a kaimu gida. ” kai tsaye benen muka nufa jikin nmu duk babu k’wari.

Duk abunda sukeyi yana kallonsu ta CCTV CAMARA Yana zaune gefan bed da gajeran wando a jikinsa hannunsa rik’e da karan sigari yana zuk’a duk sanda ya tuno yanayin da yaga yarinyar d’azu sai yaji kamar ya kurma ihu!! Kishin yarinyar yake sosai yanzu shima ya fara gazgata abunda zuciyarsa take gaya masa a game da yarinyar “Sonta yake!””””””

Zama mukayi mukayi jungum Mimi ta dauko wayarta tana game kallonta nayi naga kamar wacce take cikin gudansu nace”Mimi baki damu ba ko.” Kallona tayi tare da fadin” Asma’u in NATA da hankalina yaya zanyi nasan dai duk rintse sai yazo ya kaimu gida.”
Gyad’a kaina nayi kurum zuciyata nayi min zafi!. Rbow da doh-doh na hango suna shawagi a kasan gurin sai kuma suka nufo benan, hankalina yayi wani mugun tashi ganin wani k’aton muzuru a hannun Rbow! Da k’arfi nace” Mimi kalli hannun Rambow kiga meye.”? Da sauri ta kalle shi, gabanta ya fad’i tasan duk a duniya babu abunda na tsana a rayuwata kamar mage to wannan ma uban mage ne k’aton muzu bak’ikkirin dashi

Cikin rashin sani Rambow ya jefar da muzurun nan a gurin da muke aikuwa yayo tsalle hade da d’afewa jikina, wata irin tsawa! Na kurma, had’e da ihu!! Me k’arfin ina fad’in”Bana so”!! Zumbur na mik’e tsaye waya ta ta fad’i kasa haka handbag dina, kamar Wanda aka kara tun zurawa yayo kaina a karo na biyu! Jikin kofar na silale na fad’i ban san inda kaina yake ba. Da sauri ya mik’e tsaye dalili duk yaga abunda ya faru ta cikin CCTV babu shiri ya bude kofar Wanda nake ji a sume Mimi na kaina ta cire min mayafi tana fiffita min, yana bude kofar nayi ciki tare da yin plate a k’asa, cikin tsawa yace da Rambow ya d’auke muzurun ya futa dashi. Aikuwa da sauri ya d’auke shi . kaina ya dawo ba tare da tunanin komai na ya d’auke ni kamar jaririya ya shiga ciki dani, da k’afarsa ya rufe kofar.. Mimi ta tsaya jikin ta sai b’ari yake.

Shimfed’e ta yayi kan wata k’atuwar sofa me kamar gado, da sauri ya nufi frighe ya d’auko robar ruwa me sanyin gaske ya bude murfin ya fara an taya min a fuska, ruwan ya kare Tass ban motsaba.
Da sauri ya burkitoto baya had’e da zage zif d’in rigar ya cire ta jefar da ita yayi k’asa, ya rasa me ma zaiyi wani ruwan ya kara dauko wa a karo na biyu har ya bude zai zuba mata kuma sai ya aje shi, birkitota yayi suka yi fecing da juna fusakarta ya tsurawa ido tayi kyau sosai idonta a rufe ruf gashin idon yayi wani gazar-gazar dashi girarata ya kalla yaga an gyara kuma hakan yayi masa, idonsa ya sauke kan lips dinta, sirara dasu gwanin sha’awa, d’an ya tsanshi guda ya sanya yana shafawa hade da lumshe idonsa, ba tare da tunanin komai ba, ya haye kanta had’e da tallafo kanta da hanyenshi biyu ya dora bakinsa kan nata ya zura sosai ya fara hura mata nuffashi a hankali.. Kokari kawai yakeyi kar ya zarme!! Don hankalin sa yayi mugun tashi, inaaaaa!!! Kasa daure wa yayi kawai ya sarkafo harshenta da NASA ya fara tsotsa kamar Wanda ya samu sweet me shegen zak’i!!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button