BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Naji kamar in ce masa yazo yayi min domin in futa daga halin sha’awar da nake ciki, wata zuciyar tace.” A kull! Asma’u kar ki jefa kanki ga halaka ki tausayawa Umanku da take fad’i tashi a kanku, ki daure wa zuciyar ki, shi kuma ki barshi da Allah kawai.

Wasu zafafan hawaye na share ina kallonsa nace.” Kaje zaka sakkaya d gurin Allah ban kasance mazinaciya ba kuma insha Allahu ta dalilin ka bazan kasance ba, duk shu’umancin ka zai kare maka.”

Dariya ya saki yana murza hannunwasa yace.” Ba wani nan yarinya kina so kina pretending din, wallahi kika k’aramin Allah ya isa sai nayi k’asa-k’asa dake a gurin nan, don kin samu nayi romancing dake, ‘yan mata nawa nake dasu wanda suke neman wannan damar a gurina basu samu ba, ke kin samu kina min wata banzar magana Wanda nasan k’arya kike yi, k’ira zagina ki gani, Wallahi na gadama ma kullum sai na d’auko ki kin rage min dare inga k’aryar rashin kunya.”

Ganin yanda yake magana babu sassauci a fuskarsa yasa nayi shiru da bakina na rintse idona hawaye yana zubowa.

Ina jinshi ya ja tsaki ya shige toilet had’e da bugo kofar da k’arfin gaske.

Mik’ewa nayi na lalubi yaggagiyar rigata na fara k’okarin sawa na dauki dankwalina na daure k’irjina inda yake a yage saukowa nayi daga bed din ina had’e cinyoyina, saboda halin da nake ciki da zan samu ruwa sai in wanke jikina ko na samu sassauci kofa na nufa.

Naja-naja a rufe k’am! Zubewa nayi bakin kofar ina rusa kuka na bakin ciki.

Ya futo jikinsa daure da towol saurin kauda kaina nayi gabana nafud’uwa ban San me yasa ba in na kalli k’irjinsa nake jin wani azabban fleelings na taso min.

Ko kallona bai yi ba ya nufi wata katowar sif dake manne jikin bangon d’akin naga ya ciro wata farar jallabiya ya sanya had’e da wani farin garean wando ya cire sarkokin wuyansa ya aje kan mirror.

Kan dadduma ya tsaya naga ya tada sallah cike da mamaki nake kallon shi jin yana kwararo karatun suratur khafi cikin kira’a me dadin saurare.

Raka’a biyu yayi da alama nafila ce cike da tsantsar ladabi naga ya bud’e alk’urani me girma ya fara karatu da kirara shi me dad’i.

Mamaki nake sosai da sosai Jin muryar shi na rawa gurin karatun nayi tsuru, INA sauraron shi har bacci yafara d’auka ta. Can na bud’e idona na ganshi zaune har yanzu ya gama karatun alk’urani ya daga hannunsa sama yana addu’a muryar shi na karkarwa.

Cikin zuciya ta nace .” Wannan duk bazai hana ka karb’i hukuncin abunda kake aikatawa a gurin ubangiji.

Ina kallonsa ya shafa addu’ar sa ya mik’e tsaye nayi saurin cewa.” Wannan duk raragefe kake domin ko ba ayiwa Allah wayo shi ubangiji ya tsani irin Ku masu laifi daga baya suzo suna karar yin sallah da karatun alk’urani me girma.”
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO

14

Mallakar_BINTA UMAR

KUDIN KARATU KUKA BIYA LITTAFIN MALLAKA TA NE.

Bai tankamin ba, ya wuce bed. Ya zaune yana kokarin cire rigar jikinsa.saurin d’auke kaina nayi daga kansa domin bana son kallon k’irjinsa yana sani fad’uwar gaba da shiga mawuyacin hali.

Wani lallausan bargo dake gefen bed din ya jawo ya lullub’e jikinsa idonsa na kallon rufin dakin a hankali naga bakin shi na motsi ina tunanin addu’a yake. Tsaki naja cikin zuciyata na d’auke kaina daga kansa.

Mintu kusan goma ban kara kallon inda yake ba. Cikin dubara na kara kai dubana gurin ganin idanunsa nayi a rufe. Na mike da sauri na nufi toilet din ina tafiya ina had’a hanya. Karar bude kofar ce yasa ya bud’e idonsa ganinta yayi ta shiga tana rufewa da sauri.

A hankali ya maida idonsa ya rufe yana sak’a abubuwa da dama a kan yarinyar.

Kyawun da tsaruwar toilet din bai dame ni ba,abunda na shiga yi shine a gabana kayana na tube na hita na kunna ta ruwan zafi na surka yanda nake so, tsugunawa nayi na fara Wanka tsarki zuciya ta na min zafi da radad’i lura da nayi dole sai nayi wanka saboda abunda naji yana futa daga kasana na wanke sosai na maida kayana na futo.

Bed din na kalla na fara laluben abunda zanyi sallah dashi domin mayafi na karami ne, gashi ba muyu magariba da isha ba.

A hankali na isa bed din na sa hannuna ina laluben k’aramin maya fina.

A hankali yace.” Me kike nema ne.”?
Banza nayi dashi na cigaba da laluben mayafina. Caraf ya rike hannuna yana murzawa, na shiga tashin hankali sosai jin abun jiya yana nema ya dawo min, da sauri na fuzge hannuna da ya rike min nace.” Tashi ni in duba maya fina inyi sallah.”

Mik’ewa zaune yayi ya kunna futular gefan gado, muka had’a ido dashi, cike da fargaba na d’auke kaina daga kansa ganin yanda idanunsa yake lumshe alamun bacci hakan ya sanya tsigar jikina Mik’ewa nace wannan bawa ko aljani sai haka.

Cike da karsashi ya mike nayi saurin matsawa gefe ina domin ina tsoran ya rab’e bi ya karya min alwala ta tunda na lura ya zame min masifa a rayuwata daga haduwa dashi yau.

Wani drowar naga ya bude ya ciro wani abu cikin Leda. Karasowa yayi inda nake tsaye dashi a hannunsa, kauda kaina nayi daga kanshi.

“Ungo nan ki cire wannan tsumman na jikin ki kiyi amfani da wannan gurin yin ibadahr ki.”

Shek’ek’e na kalle shi ina tab’e bakina kamar bazan karb’a kuma sai na karb’a. Wucewar sa yayi ni kuma na koma toilet din domin in bude inga ko menene Dan na damu da inyi sallolina
Ledar na yage na zazzage abunda yake ciki wata doguwar riga na gani me kyau da tsada kotton ce rigar larabawan Oman sun fi amfani da ita har da hijab dinta fari tas dashi, a fili nace ” ko a ina ya samu kayan mata oho masa.

Wata zuciyar tace min “kin manta yana mu’amula dasu mybe yana tanadar kayan ne saboda Ku kema gashi yanzu tayi miki amfani.

Jiki babu k’wari na fara kwabe kayan jikina na warware rigar na fara sawa,kamar an auna da jikina rigar tayi min dai-dai kuma ko ban tambaya nasan tayi min kyau, Matsalar ta guda yanda kirjin ya matse ni, kasancewar Allah yayi min baiwar manya manyan breast sun takure guri guda, a fili nace ya dai fi babu na zauna da hijab din a jikina har Safiya

Futowa nayi a hankali nafi gurin da naga yayi sallah na tsaya kan dadduma na fara rama sallolina cike da nadama da Neman afuwa gurin ubangiji k’arfe daya na dare banyi sallahr Isha’i ba abunda bai taba faruwa ba tunda uwata ta haife ni.

Bayan na idar nayi addu’oina kamar yanda na saba, nan kan daddumar na kwanta gami da takure jikina INA addu’a

A takaice dai nan na kwana inda nayi farkawa kusan biyar ina kallon inda yake kwance Wanda yake baccinsa cikin koshin lafiya sai daf da asubah bacci me dad’i yayi nasarar d’auke ni.

Kiran Sallahr farko ne ya farkar dashi, bargon jikinsa ya cire ya zura hannunsa ya kunna futalar gefan gado, kad’an hankalinsa na gurin da take kwance, bacci take sosai. Rigar shi ya d’auko ya sanya kai tsaye yq nufi toilet.

Wanka ya fara yi sannan ya dauro alwala ya futo yana tsane jikinsa da towol, duk da wannan motsin da yake bai sa na farka ba domin baccin me nauyi ne ya d’auke ni.

A nutse ya shirya ya jikinsa turaranshi ya fesa me kamshi da tsada Wanda yabi jikinsa da duk wani Abu nasa, cikin yanayin takun shi ya nufi inda take kwance ranshi ya baci ganin yadda take masa bacci kan daddumar sallah. K’afar shi ya sa ya zungiri tata k’afar ko motsi bata yi ba,

Agogo ya kalla so yake yayi raka’atanin fajri kafin ta futa zuwa massalaci.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button